Sashe 78
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ciki ne da ita sati uku da yan E3 kwanaki wh" ahankali Abee yasauke kanshi kasa tunda yake baitabajin yaji kunya irin wanda yakeji yanzu ba gashi agaban Musty, Musty jiyayi kaman zai zare jiyayi kaman shine akace matarshi nada ciki dasauri yace "Gwaggo wai dagaske kike kodai wasa kike mana" nuna kanta Gwaggo tayi tace "tsofai tsofai dani nadinga wasa da maganan juna biyu inaaa, ku kaita asibitin bature ku gasgata maganata kugani har kwanakin dana fadi haka za'a fadi muku satin cikin nan uku cur da yan kwanaki ai saisa bata fara laulayi sosai ba dan karamin ciki ne bacci kawai yake sata, makarantan nan ma inaga jiyeshi zatayi ayanda nake gani cikin nan mai bala'in laulayi zatayi gakuma yawan bacci yanzu tace tana daurewa a aii bata bacci amman idanunta E3 juyawa suke nan gaba bazata iya jurewa ba wl, Lula ta takusan zama uwa Allah nagode maka ni daman nasan wannan aure zaiyi albarka sosai" cikin tsananin farin ciki Musty yace "wIh kuwa Gwaggo jibidai yanda rabo ya ratsa tsakaninsu" yay maganan yana kallon Abee ta wutsiyar idanu lissafin da Gwaggo tayi yasa yagane ranan daya bama Abee abin nan ranan rabo ya gitta baitabajin he's proud of kanshi kaman yauba hira suka shiga zubawa shiga Gwaggo Abee kanshi na kasa yakasa dago kanshiScan @ 18 FEB 2023 10:15 PM 5:55 TELEGRAM SAKON SO 1 286 members, 14 online l LTE O M Shakur BONUS Wani kalan yirrrrr Lujain taji sabida yanda yay maganan abayan keyanta tsigan jikinta duk sukabi suka tashi kirjinta nabugawa so fast tama kasa magana, wani irin light kiss mai bala'in kara Abee yasakin mata abayan wuya batasan lokacin data kankame filon dake gabanta ba tasauke wani kalan ijiyan zuciya ahankali Abee yace "are you shy"? Gyadamai kai tayi batare data juyoba, cikin wani kalan Yar karaman murya Abee yace "ni mijinki ne na sunna so don't be shy, zoki shiga jikina" cikin wata kalan yar kankanuwan murya Abee yace "come to me Lujain inaso na lallasheki for all the wrong things I've done to you" yay maganan yakai hannunshi yana zare filon data kankame akirjinta yacire ya yar dawani kalan sauri Lujain takama hannunshi takai kirjinta tawani kalan kankame da karfi danji take kirjinta kaman zai fashe sabida yanda yake bugawa cikin wani kalan yar jariruwan murya tace "my heart is beating way ta fantl nth AhanIabai fualkanahi Sending messages is not allowed in this group. Owner