← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 113

Sashe 83

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
<24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
Zuciyanshi na matukar kishin yanda
wani yadauketa aimolanshi yakaita
gidansu and he knows the way she is
halama shagwaba tamai saisa he
couldn't resist yakaita har kofar
gidansu, daurewa yayi yakori
shaidanun dake kawomai different
abu azuciyanshi sanan ahankali
yabude idanunshi bayan kusan 15
good minutes yakalleta duktai zuru
Zuru amman ba kuka takeba gently
Abee yasauka daga gadon ahankali
ya tsugunna agabanta yana kallonta
dan zaro idanu Lujain tayi ganin Abee
ya tsugunna agabanta yana kallonta
kafin ahankali taga Abee yay kneeling
agabanta wani kalan yunkurowa
Lujain tayi zata tashi tsaye ganin
Abee da girmanshi yay kneeling
agabanta rikemata knees Abee yayi
awani kalan hankali yace "sit" he just
wants to bring kanshi to her level he
wants to speak to her a yaren da
kwakwalwanta zai gane zaikuma
Today
fahimta abinda yake nufi.
HA
9:39 AM
Ahankali Abee yakalleta murya chan
kasa yace "sabida kince nasakeki
naki is that why you are punishing me
zaki gudu gidanku ki barni?"
Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips
nata har rawa yake tace "katashi
Sending messages is not allowed in this group.
VScan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network..
(24
nata har rawa yake tace "katashi
Uncle" girgiza mata kai yayi, kaman
zata fashe da kuka tace "please
katashi Gwaggo tace babu kyau
babba na tsugunnama yaro" ahankali
Abee yace "ai kene babban yanzu,
you are Anty Lujain and I am just
Imran" zaro idanu Lujain tayi feeling
wani kalan guilt dasauri tace "a'a
kaine Uncle I am Lujain, please Uncle
katashi dan Allah kaga kar yan gidan
nan kosu Kausar su gank...." tsakani
ga Allah take maganan tana feeling
so sOo bad ganin mutum Babba
yamata kneeling, cikin wata kalan
murya that is very calm Abee na
kallonta cikin idanu yace "I love you
Lujain Muhammad!" Dasauri Lujain
takalleshi gabanta nawani kalan
faduwa yanda taji kalaman har cikin
kirjinta da yanda yakira sunanta, cikin
wani kalan murya Abee yace "I know
I've been soo mean, Uncle has not
been nice to Lujain, Uncle even hurt
her wayyyy too baddd" Abee yay
maganan sounding a bit childish and
serious at the same time dayasa
Ahankali Abee yakalleta murya chan
kasa yace "sabida kince nasakeki
naki is that why you are punishing me
zaki gudu gidanku ki barni?"
Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips
Sending messages is not allowed in this group.
)

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
(24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
ner wayyyy too paaaa" Apee yay
maganan soundinga bit childish and
serious at the same time dayasa
Lujain felt everything and
remembered everything da duka
wahalan datasha lokacin idanunta
suka cicciko da hawaye, murya chan
kasa Abee yace "Uncle has been so
bossy, Uncle has been so so soo
many things to Lujain, but I am sorrry
forgive me kinji Uncle's Baby" Abee
yay maganan in a very soft tone dake
taba zuciya yakai hannayenshi
yakama kunnenshi alamun sorry,
sosai Lujain take kallonshi wani irin
mixed feelings takeji, cikin wani kalan
yanayi na lallashi Abee yace "kome
zakimin kimini but don't demand for a
divorce cus I can never ever let you
go, Allah yabani ke shi kadai zai iya
karbeki daga wajena" yay maganan
yana kallonta, yanda duktayi kaman
zatamai kuka jikinta yay mugun sanyi
he could see it but takasa cewa komi,
murya chan kasa Abee yace "kirama
to" kallon kwayar idanunshi tayi ganin
yanda yake rike da kunnenshi har
lokacin yana kallonta yasa tasauke
idanunta kasa dasauri saikuma
ahankali tace "ai bansan ta yanda zan
rama ba" dan murmushi Abee yayi
kadan wato tanama tunanin ta yanda
zata raman children are really funny,
Sending messages is not allowed in this group.
4
)

Scan @ 19 FEB 2023 06:01 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
<24
ahankalı tace "ai bansan ta yanda zan
rama ba" dan murmushi Abee yayi
kadan wato tanama tunanin ta yanda
zata raman children are really funny,
daurewa yayi yahadiye duk wani
murmushin looking serious ahankali
yace "zamu karayi" dasauri takalleshi
kana gani kasan gabanta faduwa yayi
Bana wasaba, hakan yasa dasauri
Abee yace "don't be scared ai kene
zaki bani wahala this time kinga saiki
rama sai muzama even ko mu shirya,
anjima zaki rama" dadan sauri har
gabanta nafaduwa tace "ana ramawa
dama"? Gyadamata kai Abee yayi
yace "eh ana ramawa maybe ma har
kuka zantayi nima ina cewa kina kuri
ina kiran Hajiya" yanda yay maganan
yana kallon fuskanta saida tai wani
dan murmushi dayasa dimples nata
suka lotsa dasauri tace "a'a babu
kyau babba yayi kukani baran saka
kuka ba" ahankali Abee na kallon
fuskanta yace "ai kinsani kukan"
dasauri tadago manyan fararen cat
eyes dinta takalleshi Gyadamata kai
yayi yace "iya dakika gudu gida I
thought I lost you" dauke kanta tayi
daga kallonshi dasauri dan makemai
kafada tayi tace "nidai katashi
baruwana" ahankali kaman dan yaro
Abee yace "tokin hakura"? Dan
juyowa tayi takalleshi da sauri jin
Sending messages is not allowed in this group.
V

Scan @ 19 FEB 2023 06:02 AM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
24
baruwana" ahankali kaman dan yaro
Abee yace "tokin hakura"? Dan
juyowa tayi takalleshi da sauri jin
yanda yamata magana kaman dan
yaro, murya chan kasa tace "nidai
katashi Uncle" makemata kafada
Abee yayi ashagwabe wani kalan
kunya abin yabata dasauri tadaura
hannayen ta kan fuskanta tana
murmushi sosai daya bayyana duka
fararen hakoranta dan what Abee
yayi looks so funny kuma tasan ita
yake kwaikwayo tace "ni ai nahakura
amman zan rama dan kadan, but
katashi banson ka kara kneeling"
ahankali Abee yace "to kina sona"?
Wani kalan faduwa gabanta yayi
dawani kalan sauri tashige gadon ta
kwanta tareda juyamai baya
zuciyanta nawani kalan beating so
fast sabida tambayan daya mata,
gently Abee yamike tsaye ahankali
yazare jallabiyan jikinshi without
making a sound yana kallon yanda
kirjinta ke beating so fast from
bayanta, sannan yakai hannunshi
ahankali yakashe side lamp din dain
hakan yasa dakin yayi duhu but ba
chan chan ba dan gari yay haske
yashige chan karshen gadon kanshi
yadaura kan filon da nata kan yake
yakai bakinshi dab da
HA
Sending messages is not allowed in this group.
)
V
Chapter 83 · 0% Book details