Sashe 69
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
gaidashi masu gadin estate nashi sukayiba koba komi sunaan baya gari dan basa ganinshi babu mai dan basu kudi, kyauta Abee yamusu suka shige suna shiga estate din tundaga nesa tahango Mandawari tsaye kofar gidanshi da waya a kunnenshi yawani kalan rame, for the first ever time in her life dauke kanta tavi daga kallonshi Back SAKON SO 1 waiting for network. tacigaba da shantagavaluman dake hannunta har karkashin ranta targa tayafe Mandawari Abee yariga ya aureta, ya maidata matarshi toyaya zatayi, Mandawari na saurayi bazai auri bazawara ba saisa tai zero dinshi azuciyanta, tsaf Abee ke lurada ita wuceshi sukayi yawani bi motan da kallo dudda motan is tinted but hakanan Mandawari yaji ajikinshi Lujain naciki dan he just felt her, budemusu gate akayi Abee yashiga cikin gidansu uban motocin dayagani yasa yasan kowa na nan harda abokanenshi kashe motan yay dasauri Lujain tasa hannu zata bude kofan vace "Ke" dasauri E3 takallai hartadan firgita, ahankali yace "idan mun shiga if you want to remove your hijab go to your room kiyi hakan and stay there kinajina" gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya barta taje yakeji daurewa yayi yace "sauka" bude motan tayi tasauko shima Abee yasauko daidai gateman na zuwa cikeda girmamawa yace "Alhaji sannu da zuwa, Hajiya ina yini" yay maganan yana gaida Lujain data ware idanu tana kallonshi, alamu Abee yamata data wuce sannan yabama gateman hannu suka gaisa yawuto shima vana kallon yanda Lujain ke tafiya, her steps are so tempting duk tafiya sai jikinta ya girgiza is as it Hijab ma baya boyeta vanda yakeso hannu tasa zata bude kofan falon yadaura hannunshi akan nata da sauri takalleshi, hannunsu na tare ahaka yabude kofan falon Lujain da sauri ta sunnar da kanta kasa sabida kunya kafin ahankali tashiga falon, tasowa Anty Binta tayi cikeda murna tace "Oyoyoooo Lulun Gwaggo" batai wata wata ba tawani kalan rungume Lujain ta gefensu Abee daya haderai yabi yashigo cikin falon batare daya kalli fuskan abokanshi ba Kausar ta taho da gudu ta rungumeshi. ..Il 33 10:20 AM "Oyoyo Abee naaaa" dan murmushi yayi vacirota daga jikinshi kafin ahankali yaja hancinta yakalli Hajiya dasauri yadauke kanshi dan wani kalan kunya yaji yanaji anatse yace "ina kwana Hajiya" murmushi Hajiya tayi tace "andawo lpy" zama yayi kan one sitter shi as usual yaran dakin duka sukazo wajenshi rungumesu yayi daidai mai gadi na shigowa da abubuwan boot, Ibro da Hamza da Abdallah dayau baiie makaranta ba sabida ance babanshi zai dawo duk suka gaidashi. "Sannu da zuwa Abee" gyadama Abdallah kai yayi yana kallonshi kaman mai nazarin wani abu yace "have you been sleeping well"? Dasauri Kausar data zauna kusada kafan Abee akasa tace "Abee wh bayayi karatu yake tdb sabida exams dasukeyi" kallonshi Abee yayi dan sosakai Abdallah yay ahankali yace "Abee zan dinga bacci daga yanzu I promise" gyadamai kai Abee yayi, Sajida da Zainab da Maman Aneesarh da duk suke nan suka gaidashi gyadamusu kai kawai yayi, Hajiya dai kallon Anty Binta tayi dahar lokacin take rungume da Lujain data boye fuskanta ajikin Anty Binta ta kankameta har zucivanta tai kewan Anty Binta tace "wai Binta angayamiki ke kadai kikai kewan Lujain ne" dan dariya Anty Binta tayi ahankali tace "Haiva nida Lujain munada special connection tai kewana tana ganina tafara kuka kuma" dadan sauri Abee yakalli wajen karaf a idanun abokanenshi da ita Hajiya kanta, cikeda lallashi Anty Binta tadagota hawayen tashare mata tace "bagani nan ba muje ki gaida Hajiya sai mutane dakin" kanta akasa taki kallon kowa sukai waien Hajiya Kausar ta dauke kai, zaunar da ita Anty Binta tayi akan kujeran da Hajiya ke zaune dasauri Lujain tasauko dan tanajin nauyin Hajiya sosai, sosai take bove fuskanta ahankali tace "ina kwana Hajiya" tunda chan Hajiya bawai ta tsani Lujain bane amman yanzu datariga tasan darolday/a aminta da ita jitayi takarason yarinyar ainun ahankali takai hannunta tace "yaki zonan" dan dukowa Hajiya tayi cikeda hikima irin na manya tabama Lujain light hug kafin tadago takamo fuskanta gently ta sunbaceta a goshi tace "sannu da zuwa Lujain ya hanya" ahankali tace "lafiya lau" dan juyowa tayi takalli duka yan dakin sunnar da kanta kasa tayi tabove fuskanta da Hijabi ahankali tace "Ina Kwanan ku" amsata kowa yayi banda Kausar. Masu fitarwa akwai hisabi