Sashe 45
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuraren 6 tabude idanunta ahankali tanabin dakin da kallo daya kunna wutan ciki, gently ta tashi zaune kaman wacce ta tuna wani abu saikuma ta yaye bargo tasauka daga gadon dasauri tana kallon zanin gadon ganin bata batamishi ba yasa harwani ijiyan zuciya ta sauke, agurguje tashiga gyara gadon dan amike taga bedsgeet din kaman ba’a kwana akai, maida bargon shima tayi ta shimfida yanda tasameshi sannan tajuya tana bin dakin da kallo dakin komi white kar kar sai kamshi kaman kada kafita shi karan kanshi dakin nauyin kallo yake mata kaman mai dakin naciki, kaman yana kallonta daga wani waje wucewa tayi tafita daga dakin dasauri tawuce dakinta tabude kofa tashiga babu Gwaggo adakin ko ba’a fadamata ba tasan tasauka kasa ne bayi direct tawuce brush tayi tai wanka tafito tasake shiryawa tsaf wani gown tasaka very simple mai ruwan ganye daya tsayamata a guiwa sannan ta feffeshe jikinta da turare tasake kwanciya agado tanajin wani sabon ciwon ciki dan rabonta da magani tun wanda tasha jiya, bude kofan dakin akayi Anty Binta ne murmushi tayi ganinta sanye da gown idan tasaka kaya saitayi daban saita kara kyau, karasa shigowa dakin tayi da katon tray tace “sauko kiyi breakfast kisha magani bari nakawo miki atampopinki da aka gama dinkawa jiya daman sabida bakida lafiya ne nan baki ba” tana ijiye tray akasa tawuce tafita, saukowa tayi ahankali tazuba shayin a cup tana kallo, bude kofa Anty Binta tayi tashigo dawani katon ghanamasgo dan anan telan ta lodo kayan bin Anty Binta tayida kallo data wuce gaban wardrobe nata tashiga jera kayan itakuma ahankali tadauki tea ta shanye tasss, takasa cin daidai da kwai kawai babu abinda kemata dadi ko kadan dawowa wajen Anty Binta tayi tadauki magungunan ta tashiga ballo mata tace “ga maganin kisha tundadai yauma baraku hadda ba sai kuma next week ke ba lafiya Kausar kuma wai bazata ita kadaiba saikace da chan ba ita kadai ke zuwa ba” tabe fuska tayi ganin maganin da Anty Binta ke bata, Anty Binta tace “wlh ko kisha kona fita nakira miki Yaya Imran daman yadawo” hannu tamika mata dasauri kaman zatai kuka tace “ai zansha” runtse idanu tayi tasha kaman zatai amai da sauri Anty Binta tabata tea tasha sannan ta tashi zatahau gado Anty Binta tace “sauka kizauna bakisan babu kyau dazaran mutum yaci abinci Ya kwanta ba, baida kyau sannan yanasa kiba, yanasaka katon ciki, medically kuma yanasa abinci yadawo maka har hanci tashi muje falo ki gaida su Hajiya saiki dawo ki kwanta tunda bakida lafiya” Gyadamata kai Lujain tayi tamike tsaye ahankali tareda saka slippers zata fita Anty Binta tabita da kallo yanda manyan hips nata ke shaking a rigan are way too sexy, wani kalan crazy sexy shape ne da Lujain babu abinda batadashi all this chubby orobo fine yaran nan she’s just one, gashi su Harun da Musty duka abokanen Ya Imran na falo idan akwai one thing datasani kan Ya Imran lokacin tun Mamansu Kausar na raye shine yanada bakin kishi dudda dai Lujain bawai sonta yake ba kokuma yadauketa matsayin mata bane still bazaiji dadi tafito falo haka gaban abokanenshi ba babu ko dan kwali gatada gashi duk wanda zai kalli kitson shukun kanta saiya kara sabida yanda yay kyau bakin kiston duksun warware ma tsabagen santsi sunyi coils, “Lujain” Anty Binta takirata dasauri ganin harta bude kofa, juyowa tayi Anty Binta takalleta tace “zoje dauki hijabi kisaka” Gyadamata kai Lujain tayi takoma tashiga cikin dakin tana tafiya ahankali Anty Binta na kallonta dan bata saka bra ba yau ko singlet dinma bata saba rigan kawai tadaura ajikinta Anty Binta tace “maisa baki son saka bra Lujain batun yau na lura ba bakison nonon ki zasu zube ba” karasa saka hijabin tayi tareda lankwaye kanta murya chan kasa dan yau ko magana ma bason yinshi takeba tace “ni damuna yake” yanda tai maganan Anty Binta takalla saikuma tai murmushi tace “muje” mamaki kawai take da har yanzu Abee bai farason Lujain ba she’s damn adorable, yanda yake abubuwa ashagwabe, her expression, dan karamin pink lips nata, kumatunta are just so sweet and too cute to watch, she just wish inama Allah zai bata diya Yar chubby haka kaman Lujain daba karamin dadi zataji ba.
Tunkan takarasa saukowa Gwaggo dake falo suna hira dukansu Maman Aneesa, Ibro da matanshi, Hamza, Musty, Harun da matarshi Amina dakuma Hajiya, Gwaggo ta dama musu fura mai dan karan dadi har Hajiya saida tasa aka zubamata tanasha shima Abee na rikeda cup a hannunshi yanasha yanadan danna wayan dake hannunshi baya amsa hiran dasuke, ganin Lujain da Anty Binta yasa Gwaggo takafe Lujain da idanu saikuma tajuya takalli Abee da hankalinshi kekan waya tace “Imrana wai wani mai kasiyama Lujain ne haka kaga yanda takara uban haske kuwa wannan ai zabiya take neman zama Innalillahi” Anty Binta dahar sun karaso cikin falon da Lujain da kanta ke kasa sabida yanda Gwaggo tasa duk ake kallonta tace “Gwaggo man datake shafawa bayasa haske ko daya nima shinake shafawa kawai gyara jikine dashi yasa asalin kalan fatarka tafito bagashi ni ina shafawa ba amman ni baka ce” baki Gwaggo takama tace “ba shakka ai haka mahaifiyarta take nan fara tal usulin bafulatana, Maman mahaifiyarta takoya mini yanda ake fura da nono, toke rashin lafiyan har bakinki yakama ne Lulu kinzo kinga tulin jama’a baraki gaisuwa ba” sauke kanta kasa tayi ahankali tana wasa da fararen yatsunta tace “ina Kwanan ku”.Jama’a I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms 💃 idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyu💃💃
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
EPISODE 3️⃣9️⃣
Murmushi kowa na dakin yayi mata duk suka amsa suna mata yajiki ahankali ta amsa feeling so uncomfortable tarasa maisa kowa ke kallonta, zuwa Gwaggo tayi kusada ita tazauna tana mika mata cup dake cike da fura tace “ga huran ki to” makema Gwaggo kafada tayi tana turobaki dan haushin ta takeji sosai datasata taje ta kwana dakin Abee murya chan kasan makoshi kaman munafuka dan batason wani yajisu tace “bara’a shaba din” ta harareta tareda juyarda idanunta karaf suka hada idanu da Abee da idanunshi ke kanta hannunshi rikeda cup na furan, wani kalan kunya taji dasauri tasauke kanta kasa, Gwaggo tace “to mekikeso nafa miki har farfesu iyyee Lulu wai mesa aduniyan nan da tsufa na idan baki bani wahala ba bakijin dadi ni kadai ne me jika aduniyan nan jibi Hajiya dan Allah bulbul da ita bata komi saidai amata amman nida nama fita tsufa nine kema jikata aiki, Allah ma zuciyata yagani yabani karfi izuwa yau ban gurgunce ba” kowa na falon danne dariyanshi yake Musty ne yace “Lujain mezakici to”? Dan dagokanta tayi tadan kalleshi saikuma takalli Gwaggo dukdan ta kule Gwaggo tace “tuwoo” baki Gwaggo takama tace “wlh karya take babu abinda Lula ta tsana kaman tuwo wahalar dani kawai takeson yi” for the first time dan murmushin mugunta Lujain tasaki murya chan kasa irin ta marasa gaskiya tace “ni kitashi kimin” tai maganan tana juyarda kanta gefe still tana murmushin muguntan karaf tasake hada idanu da Abee dake mata wani mugun kallo dasauri tadauke kanta Hajiya tace “Lujain zakici tuwo da gaske idan zakici saikuje kitchen dake da Kausar dakuma Maman Aneesarh ta nunnuna muku komi kuyi kidaina wahalar da kakanki babu kyau kinji” ahankali ta gyadama Hajiya kai, murmushi Hajiya tayi tace “zakici tuwon ne da gaske”? Girgiza mata kai tayi tace “a’a tea zansha” yanda tai maganan kaman ka cinyeta it was so sweet, Hajiya tace “tafi dinning Kihada tea kisha tea ki kinji” gyadamata kai tayi tamike tsaye ahankali tawuce feet nata Abee yabi da kallo kaman jini zasu fito wani iri yaji yanda kowa ke ganin kafan nata zai dinga sata tana saka safa, zama tayi a dinning tahada tea awani big cup tafara sha abinta sukuma yan falon sai hira suke, kowa na falon yay mamakin yanda Abee yazauna yanajin hiran dudda baya cewa komi but zaman kadai dayayi zai nunamaka yanajin dadin hiran.
Saida tagama shan tea danshi tasha sosai bataci egg da chips ba sabida yanda cikinta ya cushe, kitchen tawuce ta wanke cup datai amfani dashi ta ijiye sannan tafito tawuce sama tana tafiya ahankali tana kama karfen bene dan cikinta yafara ciwo daga cin abinci, tana shiga dakinta Hijabin tacire ta ijiye kan gado tareda tsugunnawa anan kasa tadaura kanta saman gado tarike maranta kaman wacce ke nakuda, jin cikin yafara usulin ciwo kaman zai kasheta yasa ahankali tafara. “Wayyoooo cikina Gwaggoooo” saikuma tafashe da kuka ahankali ko kadan batada dauriyan ciwo tun tana yarinyar kodan sabida yanda ko bigewa tayi Gwaggo tadinga riritata kenan yasa oho amman dai batada dauriya ko kadan.