← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 113

Sashe 85

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hijabinta tadauka tazura sannan ta waien kofa ta murza kofan jin arufe yasa ta tsaya tai shiru meto yawani kulleta, tadade waien tsave sannan tacire hijabin waien tsaye sannantacire hijabin ahankali dada sauri tadauki pajamas dake kan dadduman tasa rigan danta tabbata ita ya jive mawa rigan ya bala'in mata kyau saitawani cike rigan dudda hannuwan sun mata tsayi sosai amman boobs nata kaman zasu balla boturan rigan, wandon tadauka shima tasa yamata tsayi but shima yamata kayan nawani kalan kamshin jikinshi hakan yasa abin yama zucianta dadi kamshin just put her in a good mood take yanke, ahankali tawuce tabude bayi tashiga tanabin bayin da kallo yanda ko'ina very clean, fitsarin daya matseta tayi sannan tadauro alwala tafito kan dadduman tahau tai salla ta idar tazauna tana azkar tana mamakin kalan baccin datake kwanan nan tanada bacci dachan amman ba kalan wannan baccin dabatasan inda kanta yakeba ace batasan sanda suka iso gidaba batasan sanda tazo dakin nan ba haba, tadade zaune akan dadduman ganin tagaji yasa ta tashi hijabin ta cire ta ijiye kan dadduman batare data linke ba tawuce takoma gadon ta kwanta ahankali tana kallon side lamp din tana mamakin ta ina to ake kunna wutan dakin nan kullum daki duhu banda wannan dake hasken. Wuraren 7 Abee yashigo gidan Hajiya kawai yagaida tace "Lujain fa naga bata saukoba" dan sauke kanshi kasa yayi saikuma ahankali yace "yau bazata school ba" tashi yayi dasauri yadauke kanshi yay sama kannenshi da yaranshi na gaidashi duk ya amsasu ba yabo ba fallasa yataho sama, Lujain na kwance kan gado taji ana kokarin bude kofan dakin dasauri ta tashi zaune daga kwancen datake daidai lokacin Abee yashigo hada idanu sukayi ya zubamata mayun idanunshi wani iri taji dasauri ta dauke kanta tashiga sauka daga gadon danta wuce ta tafi dakinta ganin yadawo, jin ana sake kulle kofan E3 vasa dasauri takalli kofan hada idanu sukai da Abee daidai yagama kulle kofan yamaida key aljihun jallabiyan shi dasauri tadauke kanta tadan lankwashe kai murya chan kasa tace "ni dakina zani" Abee na kallonta kyar daga sama har kasa yace "mezaki yi?" Batare data kalleshi ba awani kalan shagwabe tace "brush zany" jinshi kusa da ita yasa dasauri tadago da kanta takalleshi hada idanu sukayi hakan yasa dasauri tadauke kanta kirjinta nabugawa sosai, hannunshi kawai taji cikin nata dawani kalan sauri tajuyo batare daya kalleta ba kawai taja hannunta hakan yasa tabishi bayinshi yabude suka shiga ciki har gaban wajen brush sannan yasaki hannunta, wani very fine brush Abee yadauka yasa toothpaste akai sannan yakalleta tareda mikamata yace "take" dan juyowa ahankali tayi da fuskanta kaman mara gaskiya ta kalleshi sannan takalli brush din dayake bata batare data karba ba awani kalan shagwabe kaman zatamai kuka tace "ai this is not my brush" dan lumshe idanu Abee yayi yabude yana kallonta yarinyar nan zata haukatashi wlh, cikin yar karaman murya Abee yace "is mine kiyi dashi" dan kallonshi tayi wani kalan kallo Abee yamata yace "ko kinaso namiki brush din ne"? Dawani kalan sauri ta karbe brush din daga hannunshi kunna mata E3 tap yayi tafara brush din ahankali, brush din dadi abakinta gashi so soft ahankali take brush din feeling so uncomfortable gain yanda yake kallonta tass tagama kaman zai hadiyeta, karban brush din yayi yadebo mata mouthwash karba tayi ta kuskure bakinta ta zubar sannan tawuce ta gefenshi tafito daga bayin dasauri gabanta nafaduwa Abee yabita da kallo harta fita sannan yamaida komi inda yake kafin yajuyo yafito, abakin gadon yaganta zaune kanta akasa tana wasa da yatsunta karasowa cikin dakin yayi yawuce gaban dadduman data bari awajen tsugunnawa yay yadauki idanunta take kallonshi sannan ya linke dadduman yajuya zai tafi closet ahankali tace "nika budemin kofa natafi dakina zanje school yau" shiru yadanyi saikuma ahankali yawuce closet nashi batare dayace komiba, Lujain tadan harareshi tana turo baki, fitowa yayi yataho gaban gadon faduwa gabanta yashigayi gain zai zauna kusada ita yasa ta tashi tsaye da sauri zata wuce karaf taji yarike hannunta yace "come here" wani kalan faduwa gabanta yayi, juvoda ita yayi ahankali ya zauna bakin gadon itama ya zaunar da ita, ganin taki kallonshi yasa anatse yace "lookup" dan ilyan zuciya ta sauke sannan ahankali tadago idanunta takalleshi, strictly Abee yace "why did you leave school kika tafi gidanku jiya and motan waye wannan dakika shiga?". Yanda Abee ke taTodayyan ya tsareta da idanu saida gabanta yahau fadi, hakanan jitayi takasa jure yanda take kallon nashi dasauri tai kokarin dauke kanta hakan yasa adan zafafe Abee vace "don't you dare!" Kasa dauke kan nata tayi gabanta yashiga fadi sosai wani kalan shakkanshi da tsoronshi nawani kalan shiganta, koyaya kakeso kama Abee rashin kunya kowani abu akwai wani kallo dazai maka kama manta inane garinku, gain yanda ya tsareta da idanu yasa bakinta har rawa yake tace "su.....sunan.....shi. Ar......Ar....Arman." wani kalan matsiyacin kallon da Abee yamata yasa kawai taji tafashe da kuka adan tsorace tace "kayakuri wh bazan kara....." hannu Abee yadaura akan lips nashi alamun tamai shiru hakan yasa tahadive kukan tana zaro idanu tana kallonshi, sosai Abee yay kokari ya danne duk wani kishi da zafi dayakeji amman yakasa vace "so kunmayi magana har kikasan sunanshi"?Girgixamai kai tashigayi tama kasa magana Abee baisan lokacin daya daka mata tsawa ba yace "talk!" Wani kalan zabura Lujain tayi ta bala'in gigice kawai shigewa tayi jikinshi tafashe da kuka sosai tace "wlh wlh bamuyi wani magana ba, dama I told him please yakaini junction shine daya kaini na sauka I was looking for car bansamu ba sai gashi yakara dawowa yace nafadamai gaskiya ina zani I said gidan grandma dina shine yace nashigo, ina shiga nace thank you sir yace his name is Arman inane gidan I told him, daganan wl ni bamu kara magana ba har yakaini gidanmu shine nafito nace thank you nashiga gidan mu shikenan" sosai Abee kejin zafi sosai azuciyanshi cirota yayi daga jikinshi yakalleta yanda take kuka hannunshi yasa akan lips nata hakan yasa tahadiye kukan tass, lumshe idanu Abee vavi for almost 10 min baiso yamata ihu kovamata fadadudda zuciyanshi na matukar kishin yanda wani yadauketa amotanshi yakaita gidansu and he knows the way she is halama shagwaba tamai saisa he couldn't resist yakaita har kofar gidansu, daurewa yayi yakori shaidanun dake kawomai different abu azuciyanshi sanan ahankali yabude idanunshi bayan kusan 15 good minutes yakalleta duktai zuru zuru amman ba kuka takeba gently Abee yasauka daga gadon ahankali ya tsugunna agabanta yana kallonta dan zaro idanu Lujain tayi gain Abee ya tsugunna agabanta yana kallonta kafin ahankali taga Abee yay kneeling agabanta wani kalan yunkurowa Lujain tayi zata tashi tsaye gain Abee da girmanshi yay kneeling agabanta rikemata knees Abee vavi awani kalan hankali yace "sit" he just wants to bring kanshi to her level he wants to speak to her a yaren da kwakwalwanta zai gane zaikuma fahimta abinda yake nufi Ahankali Abee yakalleta murya chan kasa yace "sabida kince nasakeki naki is that why you are punishing me zaki gudu gidanku ki barni?" Girgixamai kai da sauri Lujain tayi lips nata har rawa yake tace "katashi Uncle" girgiza mata E3 kai yayi, kaman zata fashe da kuka tace "please katashi Gwaggo tace babu kyau babba na tsugunnama yaro" ahankali Abee yace "ai kene babban yanzu, you are Anty Lujain and I am just Imran" zaro idanu Lujain tayi feeling wani kalan guilt dasauri tace "a'a kaine Uncle I am Lujain, please Uncle katashi dan Allah kaga kar yan gidan nan kosu Kausar su gank..... tsakani ga Allah take maganan tana feeling so soo bad gain mutum Babba yamata kneeling, cikin wata kalan murya that is very calm Abee na kallonta cikin idanu yace "I love you Lujain Muhammad!" Dasauri Lujain takalleshi gabanta nawani kalan faduwa yanda taji kalaman har cikin kirjinta da yanda yakira sunanta, cikin wani kalan murya Abee yace "I know I've been soo mean, Uncle has not been nice to Lujain, Uncle even hurt her wayyyy too baddd" Abee yay maganan sounding a bit childish and serious at the same time dayasa Lujain felt everything and remembered everything da duka wahalan datasha lokacin idanunta suka cicciko da hawaye, murya chan kasa Abee yace "Uncle has been so bossy, Uncle has been so so soo many things to Lujain, but I am sorry forgive me kinji Uncle's Baby" Abee yay maganan E3 in a very soft tone dake taba zuciya yakai hannayenshi yakama kunnenshi alamun sorry, sosai Lujain take kallonshi wani irin mixed feelings takeji, cikin wani kalan yanayi na lallashi Abee yace "kome zakimin kimini but don't demand for a divorce cus I can never ever let you go, Allah yabani ke shi kadai zai iya karbeki daga wajena" yay maganan yana kallonta, yanda duktayi kaman zatamai kuka jikinta yay mugun sanyi he could see it but takasa cewa komi, murya chan kasa Abee yace kirama to" kallon kwayar idanunshi tayi gain yanda yake rike da kunnenshi har lokacin yana kallonta vasa tasauke idanunta kasa dasauri saikuma ahankali tace "ai bansan ta vanda zan rama ba" dan murmushi Abee yayi kadan wato tanama tunanin ta yanda zata raman children are really funny, daurewa yay yahadiye duk wani murmushin looking serious ahankali yace "zamu karayi" dasauri takalleshi kana gani kasan gabanta faduwa yayi Bana wasaba, hakan yasa dasauri Abee yace "don't be scared ai kene zaki bani wahala this time kinga saiki rama sai muzama even ko mu shirya, anjima zaki rama" dadan sauri har gabanta nafaduwa tace "ana ramawa dama"? Gyadamata kai Abee yay yace "eh ana ramawa maybe ma har kuka zan tayi nima ina cewa kina kuri ina kiran Hajiya" yanda yay maganan yana kallon fuskanta saida tai wani dan murmushi dayasa dimples nata suka lotsa dasauri tace "a'a babu kyau babba yayi kuka ni baran saka kuka ba" ahankali Abee na kallon fuskanta yace "ai kinsani kukan" dasauri tadago manyan fararen cat eyes dinta takalleshi Gyadamata kai yayi yace "jiya dakika gudu gida I thought I lost you" dauke kanta tayi daga kallonshi dasauri dan makemai kafada tayi tace "nidai katashi baruwana" ahankali kaman dan yaro Abee yace "tokin hakura"? Dan juyowa tayi takalleshi da sauri jin yanda yamata magana kaman dan yaro, murya chan kasa tace "nidai katashi Uncle" makemata kafada Abee
Chapter 85 · 0% Book details