← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 113

Sashe 81

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Scan @ 19 FEB 2023 05:56 AM
10:09
(24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
yayi yace "babu ko thank you ko gobe
zakai wani abun ai ka kirani zaka gani
idan zan bika na rufamaka asiri
miskilin banza da wofi" yana
maganan yasauko ya rufe kofan
bayan yakoma gaba ya zauna yatada
motan yabar gidan Allah Allah yake
yaje yafadima Anty Binta result na
aikinsu sai Hamdala kawai yake yana
godema Allah ganin yanda Abee ke
extremely son yarinyan baima sani ba
just now yakirata baby baimasan
yakirata hakan ba.
Abee har addu'a yake Allah sa babu
kowa afalo, bude kofa yayi ahankali
yashiga falon Hamza ne kadai afalo
yana buga game da alamu Abdallah
yaje ya kwanta dan tare sukeyi yana
ganin Abee baki yabude zai gaidashi
Abee yamai alamu dayay shiru maida
kofan yayi yarufe kawai yawuce stairs
yana hawa da dan sauri Hamza
yabishi da kallo murmushi yayi kawai
he's just so happy for Ya Imran.
Abee na karasawa sama ko dakinta
bai kalla ba dakinshi yayi da ita yana,
yana shiga ciki ahankali kaman
wanda yadau jariri dayake gudun
Sending messages is not allowed in this group.Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM
10:09
24
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network...
Today
Abee na karasawa sama ko dakinta
bai kalla ba dakinshi yayi da ita yana,
yana shiga ciki ahankali kaman
wanda yadau jariri dayake gudun
karya tashi daga bacci haka Abee ya
kwantar da ita, dan dagota yayi
yazare hijabin jikinta sannan
yamaidata ijiyan zuciya tasauke cikin
baccin ta gyara kwanciya tsayawa
kawai Abee yayi ahaka yana kallon
fuskanta, he knows alot akan
alamomin ciki late Muna tadauki ciki
sau hudu so without going to asitbiti
kana ganin Lujain inhar kasan kan ciki
kasan shine da ita, tai wani irin fresh
komi na jikinta yacika sosai, gently
yakai hannunshi yadaura ta wajajen
maranta kaman wanda zaiji wani
motsin baby yakai kusan 10min
kallonta yake hannunshi nakan cikin
nata kafin gently yajaye hannun
yasauka dagakan gadon, hijab dinta
ya linke tsaf yawuce yashiga closet
dinshi dashi ya ijye, kayan jikinshi
yarage yafito yawuce yashiga wanka,
yadan dade abayin sannan yafito
daure da towel a waist kallonta
yasakeyi bacci take a very deep and
sound one closet nashi yashiga ya
shirya cikin wani milk color pajamas
ya feffesa turarukanshi yafito bayan
Sending messages is not allowed in this group.
V

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM
10:09
<24
1TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network
JwwwwM wnyn ywwy
ya linke tsaf yawieeyashiga closet
dinshi dashi ya ijiye, kayan jikinshi
yarage yafito yawuce yashiga wanka,
yadan dade abayin sannan yafito
daure da towel a waist kallonta
yasakeyi bacci take a very deep and
sound one closet nashi yashiga ya
shirya cikin wani milk color pajamas
ya feffesa turarukanshi yafito bayan
yakashe wutan dakin, kashe wutan
nan dakin yayi yakaraso gaban gado
yana rage gudun AC sabida ita
sannan ahankali yahau kan gadon
kafin gently yajuyo yay facing nata
baiso koda wasa yamata anything
hakan yasa baiwani matsa kusada ita
sosai ba yanajin yanda take sauke
ijiyan zuciya ahankali yana shakan
kamshin datakeyi sosai ya lumshe
ido.
9:32 AM
Wajajen 2 na dare Lujain tawani kalan
juyo, dogon rigan jikinta jitayi kaman
ya shaketa cikin bacci tawani kalan
tashi zaune tana turabaki kaman zatai
kuka dasauri cikin duhun Abee
yakalleta, cire rigan tayi yarage
bakomi ajikinta takoma ta kwanta
tana sauke ijiyan zuciya mai dadi
kaman tacire kayan kaya ajikinta jin
mutum mutum akusa da ita yasa
dansani Lalan aari tanhina ilin Ahan a
Sending messages is not allowed in this group.
)

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM
10:09
4 TELEGRAM
SAKON S0 1
waiting for network..
24
9:32 AM
Wajajen 2 na dare Lujain tawani kalan
juyo, dogon rigan jikinta jitayi kaman
ya shaketa cikin bacci tawani kalan
tashi zaune tana turabaki kaman zatai
kuka dasauri cikin duhun Abee
yakalleta, cire rigan tayi yarage
bakomi ajikinta takoma ta kwanta
tana sauke ijiyan zuciya mai dadi
kaman tacire kayan kaya ajikinta jin
mutum mutum akusa da ita yasa
dawani kalan sauri tashige jikin Abee
ta kankameshi cikin yar kankanuwan
muryan bacci tace "Gwaggooo" wani
kalan wawan faduwan gaba Abee yayi
baisan lokacin daya sauke wani kalan
malalacin ijijyan zuciya ba yakasa
daidai da motsin kirki yanajin yanda
Lujain ta kankameshi da babu komi
ajikinta, wani kalan rikewa cikinshi
yayi bude idanunshi yayi kawai
yashiga kiran sunayen Allah yarasa
ina zaisa kanshi wajajen 3 on the dot
yasamu da kyar yazame jikinshi
yakoma baya yana mamakin yanda
take bala'in son jiki ganin tanadan
motsi yasa yadauki filo da sauri yasa
agabanta hakan yasa tasauke
hannunta kan filo mikewa tsaye yayi
dadan saurinshi yawuce bayi wanka
yayi yafito yashiga closet Ya shirya
Mcikin Jallabiya milk da hula yafito ya
chimfida daddima vahau calla vana
bu
Sending messages is not allowed in this group.

Scan @ 19 FEB 2023 05:57 AM
10:09
TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for netwok.
<24
wwwwwrvu yuwu wuyrunw
yayi yafito yashiga closet Ya shirya
cikin Jallabiya milk da hula yafito ya
shimfida dadduma yahau salla yana
yin yan addu'o'inshi, yanason Lujain
sosai yanason Allah yasa itama
tasoshi hakan sabida yasan daga ita
harshi sunyi aurene duka zuciyoyinsu
basaso, yaroki Allah ya tsareta
yakareta sannan ya rayamusu babysu
yasauketa lpy, yama yaranshi addu'a
da kowa nashi addu'a dakuma
jama'an musulmi gabaki daya.
Wuraren four yatashi bude kofa yayi
ahankali yaje dakinta dogon hijabi har
kasa yadauko mata yafito akan
dadduman ya ijiye mata sannan
yawuce closet nashi wani milk
pajamas nashi ya dauko shima ya jiye
mata su akan dadduman sannan
yakara rage mata AC dan asuba tayi
sanyi zai karu sannan yabude kofa
ahankali yafito maida kofan yayi
tarufe yasa key ya kulle kofan sannan
yajuya yay dakin Hamza yatadashi ya
tada Abdallah da Kausar dakowa na
gidan sannan yasauka kasa zuwa
dakin Hajiya, Hajiya nakan dadduma
tanajan charbi ganinshi yasa ta shafa
tace "ilya ai bansan dawowanku ba
nai bacci" sauke kanshi kasa yayi
yace "mundanyi latti kafin mu shigo"
msdamoi lai H oiiue tavi tore ltochi
Sending messages is not allowed in this group.
)
G
V

Scan @ 19 FEB 2023 05:59 AM
10:09
24
1TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network.
Wuraren four yatashj bude kofa yayi
ahankali yaje dakinta dogon hijabi har
kasa yadauko mata yafito akan
dadduman ya ijye mata sannan
yawuce closet nashi wani milk
pajamas nashi ya dauko shima ya ijiye
mata su akan dadduman sannan
yakara rage mata AC dan asuba tayi
sanyi zai karu sannan yabude kofa
ahankali yafito maida kofan yayi
tarufe yasa key ya kulle kofan sannan
yajuya yay dakin Hamza yatadashi ya
tada Abdallah da Kausar dakowa na
gidan sannan yasauka kasa zuwa
dakin Hajiya, Hajiya nakan dadduma
tanajan charbi ganinshi yasa ta shafa
tace "iya ai bansan dawowanku ba
nai bacci" sauke kanshi kasa yayi
yace "mundanyi latti kafin mu shigo"
gyadamai kai Hajiya tayi tace "tashi
to kuje masallacin gasu Hamza nan
sun sauko" Gyadamata kai yayi
yatashi yafice daga dakin suka wuce
masallaci.
EPISODE BONUS
9:33 AM
Wuraren 6 Lujain ke bude idanunta da
kyar kafin ahankali ta tashi zaune
dayake bedside lamp a kunne yasa
Sending messages is not allowed in this group.
V

Scan @ 19 FEB 2023 05:59 AM
10:09
(24
1TELEGRAM
SAKON SO 1
waiting for network...
EPISODE BONUS
Wuraren 6 Lujain ke bude idanunta da
kyar kafin ahankali ta tashi zaune
dayake bedside lampa kunne yasa
tabi dakin da kallo tana mamakin inda
take ganin tana dakin Abee, jikinta
tabi da kallo ganin babu kaya yasa
gabanta yawani kalan fadi dasauri
tasauka daga kan gadon tana juye
juye tana neman dogon riganta
datasan ta tashi cikin dare tacire shi
amman batasan a ina tasaka ba,
ganin bata ganshi ba yasa tashiga bin
dakin da kallo ganin dadduma ga
hijabi da pajamas awajen yasa tai
wajen da sauri hijabinta tadauka
tazura sannan ta wajen kofa ta murza
kofan jin arufe yasa ta tsaya tai shiru
meto yawani kulleta, tadade wajen
tsaye sannan tacire hijabin ahankali
dadan sauri tadauki pajamas dake
kan dadduman tasa rigan danta
tabbata ita ya ijye mawa rigan ya
bala'in mata kyau saitawani cike rigan
dudda hannuwan sun mata tsayi
sOsai amman boobs nata kaman zasu
balla boturan rigan, wandon tadauka
shima tasa yamata tsayi but shima
Sending messages is not allowed in this group.
V
Chapter 81 · 0% Book details