← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 113

Sashe 89

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Scan @ 20 FEB 2023 05:53 AM 7:24 4 TELEGRAM 24 SAKON SO 1 waiting for network. yadago kanta manna mata kiss yayi agoshi yace "zan saima baby na waya, come here" yasake manna ta ajikinshi so tight kafin ahankali yatashi dauke da ita bude kofa yayi yafito daga closet din gadonshi yakaita ya kwantar tareda jan bargo yarufa mata yasake tsugunnawa hannunshi yadaura sama goshinta cikeda lallashi yace "bari nai wanka naje mosque nai salla nadawo sai namiki wanka okay" gyadamai kai tayi kawai tana rike kukan datakeji tashi Abee yayi yashiga bayi jinshi yake wasai he is just on another level, Lujain is just something else Alhamdulillah dabai rabu da ita ba yay alkawari zaiyi azumi uku just to thank Allah for giving him Lujain agurguje yay wanka yashiga closet shiryawa yayi cikin wani white yadi anmai dinkin jumper sai kamshi yake fitowa yayi ya tsaya gaban gadon da hasken wayanshi ya haska fuskanta hartai bacci, murmushi kawai yayi ranshi fess murya chan kasa kaman ba Abee ba yace ""'ve giving my little one food" yay maganan tareda daura hannunshi akan cikinta saikuma yacire ya gyaramata bargo yawuce yabude kofa yafito. 2 1 4 3 6:40 PM Sending messages is not allowed in this group. OYanda baiga kowa afalo ba hakan bakaramin dadi yamai ba wucewa mosque yayi yana salla yafito shigowa gidan yay yabude falo da sallama yashigo Hajiya yagani afalo tana zaune kasa hada ido vavi da ita anatse yashigo yasami one sitter shi ya zauna kanshi akasa yace "ina yini Hajiya" kallonshi tayi tace "Imrana incedai lafiya bakaje aiki ba hakama Lujain bataie school ba" rasa abinda zaice yasa ahankali yace "batadan ji dadi bane Hajya" dasauri Hajiya tace "Subhanallahi shine baka fadimini ba, kasayo mata magani tasha"? Gyadama Hajiya kai yayi, hakan yasa Hajiya tace "assha bari na lallaba yaudai nahau sama na dubata" dasauri yace "ta.... tana bac.....tadan sami bacci ne vanzu Hajiya" kallonshi Hajiya tayi saikawai tayi murmushi, anatse tace "daman inaso nai magana da kai" Gyadamata kai yayi yakasa kallonta, anatse Hajiya tace "kasan circumstance davasa akai aurenku literally speaking da bakama Lujain komiba sai abokanan ka barinma Mustafa dayay komi on your behalf" Hajiva tadanyi shiru kafin ahankali tace "inaso kabada kudi ahadama yarinyar nan akwati kaman yanda akema kowace diva mace sannan muyi organizing walima ranan asabar thats nan da 4 days kenan ko, saiku tare agidanku dan lokaci yayi dazan sallameka daga gidana Imran, daman rashin mata bakada mai kuladakai yasa nabari kadawo gabana, yanzun kuma Alhamdulillah ga mata Allah yabaka dan haka zaku tattara ku koma gidanku kufara asalin rayuwa irinta ma'aurata kanajina Imrana"? Har cikin ranshi Abee yaji dadin zancen daman sai tunani yake ta yanda zai tafi da Lujain su koma gidansu da zama but da kunya yanzu da Hajiya takawo zancen da kanta he's the happiest man on earth, "Bakace komi ba" dasauri yadan dago kanshi yakalli Hajiya saikuma yasauke kanshi kasa dasauri anatse yace "tom * Hajiya shikenan, akwai was cash awajen Ibraheem zansa yakawo miki na akwatin" gyadamai kai Hajiya tace "tom shikenan, Allah muku albarka, idan ta farka naie nadubata" dau abincin ku a dinning katafi dashi dan Maman Aneesarh tun safe ta tafi gidan Matan Ibro kasan haihuwa yau ko gobe bataji dadi ba yau", anatse yace "Allah sawake" abincin yadauka yawuce yatafi sama Hajiya tabishi da kallo, wato mace rahama ne jibi Imrana dinta yanda yay haske yay kyau komi nashi ya banbanta da da sabida yanzu akwai mace arayuwanshi. Back Bude kofan dakin Abee yayi yashiga ciki karasawa yayi kan desk dinshi ya jiye tray daya shigo dashi sannan yadawo bakin gadon yazauna bacci yashigeta bana wasaba, ahankali yakai hannunshi va shafa kumatunta yadan dade ahaka yana zaune kawai kallonta yake kaman yasami tv sannan yamike tsaye yawuce yashiga closet bargon daduk sun bata yadauka ya tattare yafito dashi yajefa a babban washing machine dinshi sannan yadawo tea yadan tsiyaya a cup yadawo bakin gadon yasake zama yanashan tea yana kallon fuskanta still jiyayi kawai he just want to give her happiness idan ta farka daga baccin nan kwatankwacin wanda ta sashi dan bazai iya biyanta farin cikin datasakashi ba, saida ya shanye tea yadan duko sake manna mata peck yayi agoshi sannan yadauke key wata karaman benz dinshi yabude kofan dakin yafito sauka kasa yayi ganin Hajiya yasa yadan sauke kanshi yace "Hajiya zandan fita kuna bukatan wani abu"? Murmushi Hajiya tayi tace "a'a Imrana akwai komi saika dawo" fita waje yayi yashiga motanshi aka budemai gate yafito dayake motan ba tinted bane zaka iya ganinshi, da Mandawari yahada ido dake zaune kofar gidanshi kan bencin mai gadi yayi wani kalan rama kaman wanda baida lafiya, kallo daya Abee yamai ya dauke kai Mandawari yabishi da kallo kaman zai kasheshi vanzu shikenan wannan tsohon Daddy ya kwacemai Lujain gashi komi ya lafa but yaki sakinta saima kaman boveta dasukayi dan yadaina ganinta at all, jiyayi zuciyanshi yahau zafi hakan yasa yatashi ya lallaba da dafa bango yawuce yashiga gidanshi. Exactly irin iPhone din dayake amfani dashi 14 Abee yasai mata hatta colors din iri daya sannan yasamata wani MTN sim dinshi dabai cika amfani dashi ba, saida aka gama setting phone din up sannan aka maida a kwali yasa akai wrapping nashi as a present gawani cute red rose asama sannan yabiya kudi yakarba yasa a mota yafito daga shagon he feels kaman yasai mata sama da kasa he wants to buy plenty chocolates for her but baisan ko yawan cin chocholates is good for mai ciki ba hakan yasa yasai guda biyu masu bala'in tsada suma akai wrapping yafito yaja motan saida yafara tsayawa a masallacin anguwansu yay la'asar sannan yafito dake hada ido da Mandawari daya tsaya gaban masallacin yana kallonshi yay is as if shi yake jira, one thing da Abee yasani shine baida lokacin yama tsaya magana da yaron da ahaifa yahaifeshi dan Mandawari zai iya zama tsaran first born nashi ko second, so baida lokacin yaron beside ma he doesn't look healthy so ya kula da kanshi first, mota yashiga batare dayama kara kallon wajen dayake ba yawuce aka budemai gate yashiga cikin gida.Parking yayi yafito yadauki ledan da komi ke ciki yafito yamaida kofan motan yarufe yashiga ciki, babu kowa a falo hakan yasa yay sama, tun kafin yakarasa yaji maganan su Hajiya da Anty Binta adakin Lujain din duk suna mata sannu da jiki that means ta tashi sadaf sadaf without making any sound yawuce to his room batare dayama kalli kofar dakin nata dayake abude ba.Ahankali Lujain data tashi tun dazu ko kadan batajin dadin jikinta ta lallaba tai wanka ta gasa kanta tasa kaya sannan tazauna akan gado saiga su Hajiya sunzo sama suna mata sannu ta kwanta ahankali tadaura kanta kan cinyan Anty Binta dan wani kalan weakness takeji ajikinta data rasa dalili Hajiya tace "sannu Lujain bakijin karfi alikinki ne"? Gadama Haiva kai ahankali tayi tace "eh" wuyanta Anty Binta ta taba tace "kuma bata running temperature ina ganin harda rashin abinci acikinta yasa tazama this weak bari Maman Aneesarh takawo abinci kici" daidai Maman Aneesarh tashigo da tray na fried rice da wani lafiyayyen grilled fish ke kai, ta taho kan gadon ta jiye tray akai, tun kafin tama karaso gadon Lujain taji karnin kifin yawani kalan dakan hancinta jitayi cikinta yawani juya wani kalan amai yataso mata dawani kalan sauri ta tashi daga jikin Anty Binta tasauka daga kan gadon dudda yanda take tafiya da kyar E3 amman saida tasa gudu tai bayi sai amai duk kowa yatashi adakin yana kallonta Hajiya tace "Subhanallahi" dasauri Anty Binta tabita bayin amai takeyi amman babu komi acikinta, ruwa Anty Binta tabata ta kuskure bakinta tace "sannu muje tunda kin gama" fitowa sukayi daga bayin agaban bayin ta tsaya tana kallon kifin zucianta nakara tashi hakan yasa dasauri Hajiya tace "kaman kifin nan ke damunta ko"? Gyadama Hajiya kai tayi cikin wani kalan shagwaba kaman zatai kuka tace "inason kifi amman yanzu idan nagani sainaji inajin amai kaman banda lafiya" kowa na dakin murmushi yayi Hajiya tace "tafi da abincin Maman Aneesarh" tace "tafi da abincin Maman Aneesarh" Hajiya tace "me kikeso kici yanzu"? Ahankali tace "kunun gyada" tai maganan tanayi kaman zatai amai tace "dakin warin kifi Anty Binta" dasauri Hajiya tace "kumuje falon sama" fito da ita Anty Binta tayi daga dakin yanda ta lura da yanda take tafiya kadan kadan yasa tabita ahankali tana tafiya kadan kadan sukazo falon saman, zama tayi akan kujera tasake daura kanta akan cinyan Anty Binta, jin how wet gashinta yake dudda tasa dan kwali yasa Anty Binta tace "gobe zan aiko azo amiki kitso agida, bari na damo miki kunun aya nazo" dasauri Maman Aneesarh dake haurowa sama tace "barshi Anty Binta ni nayo mata" juyawa tayi itakuma Anty Binta tadawo dasauri Lujain tasake daura kanta akan cinyanta, yanda takejin tashi zuciya jikinta baya mata dadi haryafi damunta kan yanda kasanta kemata zafi sabida abinda Abee yamata. Duk suna zaune awajen sai juye juye take Maman Aneesarh takawo kunun gydar, karba Anty Binta tayi tajuva in ba zafi sosai yasa tabata ahankali ta karba tafara sha duk kallonta suke gwanin ban tausayi yanda babu abinda kemata dadi, duk suna wajen tana shan kunun ayar dan baya mata dadi Abee yafito daga dakinshi, kallo daya yamata yadauke kanshi kaman bai gansu ba yashiga tahowa da wannan tafiyan nashi dabakajin footstep, kamshin turarenshi daya sauka kan hancinta yasa dasauri tajuyo ganin Abee yay staircase yafara sauka yasa ahankali akuma mugun shagwabe tace "Uncleeee!" Chak Abee ya tsaya kan staircase din batare daya juyoba gabanshi yawani kalan fadi sabida sigan dayaji takirashi dashi, moreover baitaba sanin zata iya kiranshi agabansu Hajiya ba, gently ta ijiye kunun gyadan kan table ahankali ta tashi tafara tafiva kadan kadan tanadan dingishi tai wajenshi gain ya tsaya yakasa juyowa, saida tazo daidai kan staircase din dayake kai ta sauka tazo tagabanshi takalleshi hada idanu sukayi yawani kalan zuba mata mayun idanunshi, kaman wata Yar karaman yarinya muryanta har rawa yake tace "Uncle I am sickkkk" kawai tafashe dawani sangartaccen kuka tashige jikinshi, cikin kukan sosai tace "inata amai nakasa cin abinci kuma I am sooo hungryyyyyy" ta kankameshi tana daura kanta akirjinshi feeling a bit
Chapter 89 · 0% Book details