Sashe 109
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ahankali idanunshi dake kulle ke motsi sosai kafin awani kalan hankali yabude idanunshi yanabin saman dakin da kallo idanunshi najuyawa kunnenshi yay dummm bayajin magana ko kadan, sake lumshe idanun yayi sannan yabudesu ahankali yana kara kallon dakin dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta, Sajida , Zainab, Maman Aneesarh, Hamza, Ibro, Abdallah Kausar, Musty, Baba, Gwaggo, da Hadi, sai Harun, duk yana ganin bakunansu na motsi alamun suna magana amma bayajin komi, sai chan ga asalin Dr shi tareda wani baturen Dr sunzo kanshi, Dr shi ne yace “Imran can you hear me”? Sama sama yakejin maganan Dr kaman irin ana kwalamai kira daga nesa din nan, sake runtse idanunshi yayi sannan yabude su ahankali wannan karan yanadan ganinsu a bit clear bakaman dazu ba, Dr shi ya nuna mishi yatsunshi biyu yace “how many fingers do you see Imran” bin yatsun Abee yayi da kallo kafin yakara runtse idanunshi yabude wannan karan tass yagani, lips dinshi yadan bude da muryanshi dabata fita sosai yace “t……..wo” atare duka yan dakin sukace “Alhamdulillah” shiru Abee yayi yanabin kowa da kallo, kaman wanda yatuna wani abu wani kalan zabura yayi yatashi zaune ruwan da ake karamai ya cisge Dr yace “what are you doing Imran”? Dasauri Abee yayar bai damu da jinin daya shiga bulbulowa daga wajen ba yawani kalan diro daga gadon tangal tangal yayi zai fadi Dr suka rikeshi anatse Dr yace “Imrana calm down, you need to be careful kar zuciyanka tabuga” wani kalan ture Doctors din Abee yayi cikin wani kalan ihu yace “nobody should tell me to calm down or to be careful! An daukemin mata! My Lujain is in danger! So is my little baby! My wife is pregnant and you want be to be careful! I don’t care idan na mutu trying to rescue them” yay maganan zai wuce kofa gabanshi Musty yasha! Hakan yasa Abee ya tsaya chak yama Musty wani kalan kallo alamun yatashi mishi daga gaba, ahankali Musty yace “no Imran bazan tashi ba, you are not okay just look at you kalli yanda aka barka rigan jikinka trying to save your heart, did you even know how many hours yanzu dakake lying on that bed kaman bakada rai 20hrs kenan almost 24hrs kana kwance akan gadon nan, right now as we speak Abdul and his team are on top of this case, tracking him, checking all his properties koya kaita wani daga cikin gidajen shi, police na all check points na garin nan, train station, airport, bus station ko’ina Imran, so please go back to your bed and get better” Musty yay maganan yana nunamai hanyar gado da hannunshi, wani kalan kallo Abee yamai yace “katashin mini ahanya Mustafa” girgixamai kai Musty yayi idanunshi sunyi jazur, wani kalan wawan naushi Abee yakaima Musty aciki cikin ihu yace “katashi” dasauri su Baba dakowa na dakin sukazo zasu rike Abee ganin kaman he don’t even know abinda yakeyi daga musu Hannu Musty yayi alamun kar wanda yazo wajen, sosai Abee ke dukan Musty amman soja da taurin rai yaki daidai da motsi, jazur idanun Abee sukayi yachakume gaban rigan Musty yace “sokake na kasheka Musty? Musty I don’t care about about my health, I don’t care if I die trying to save my family, Musty look bazan iya rayuwa babu Lujain ba! If anything happens to her my heart can not take it, I love her! I love Lujain! I can’t survive without her! Banson wani abu ya sameta, anyway she is I know she’s scared to death right now, bataci komiba all through, she sick, she’s nauseated, amai take, my baby is weak babu karfi ajikinta, Musty I don’t care about myself koyau na mutu ban damuba nayi rayuwa aduniya for good 50yrs Lujain is too young to die, she has her whole life ahead of her, I want my baby girl back, please kubarni naje na nemeta I believe soyayyan danake mata can lead me to her, I can’t survive Baran iya rayuwa babu Lujain ba I can’t, Hajiya talk to them, Lujain” yasaki gaban rigan Musty ahankali wasu hot zafafan hawaye na fitowa ta gefen fuskanshi.EPISODE 1️⃣0️⃣2️⃣
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda Abee tayi ahankali, hannunta takai ta sharemai kwallan daya zubo gefen fuskanshi murya chan kasa tace “go and find Lujain Imran, Allah yakareku kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk inda tashiga” gyadama Hajiya kai yayi dasauri yajuya dasauri Musty ya matsamai yafita dasauri Musty yabi bayanshi Harun shima biyosu yayi dasauri hakama Baba da Baffa Hadi Gwaggo babu abinda takeyi banda matsar hawaye, cikin kuka tace “ni tun farko da yarinyar nan tafara haukanta na Mandawari takeso ni nasan yaron nan ba alkhairi bane gareta ba, wannan wani karan kaddarane Ya Allahu Ya Rahamanu ka karemini jikata da tattaba kunnena” anatse Dr yakalli Ibro yace “go and clear bill na asibitin ka kwashe kowa kukai gida” wucewa waje Ibro yayi Hamza yace “kutashi muje” da kyar suka daga Gwaggo suka tafi.
Ahankali Hajiya tazo wajen, juyoda Abee tayi ahankali, hannunta takai ta sharemai kwallan daya zubo gefen fuskanshi murya chan kasa tace “go and find Lujain Imran, Allah yakareku kaji, Allah ya bayyanar da ita aduk inda tashiga” gyadama Hajiya kai yayi dasauri yajuya dasauri Musty ya matsamai yafita dasauri Musty yabi bayanshi Harun shima biyosu yayi dasauri hakama Baba da Baffa Hadi Gwaggo babu abinda takeyi banda matsar hawaye, cikin kuka tace “ni tun farko da yarinyar nan tafara haukanta na Mandawari takeso ni nasan yaron nan ba alkhairi bane gareta ba, wannan wani karan kaddarane Ya Allahu Ya Rahamanu ka karemini jikata da tattaba kunnena” anatse Dr yakalli Ibro yace “go and clear bill na asibitin ka kwashe kowa kukai gida” wucewa waje Ibro yayi Hamza yace “kutashi muje” da kyar suka daga Gwaggo suka tafi.