← Book details Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 113

Sashe 65

Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaye take acikin kitchen na gidan kanta babu kitso but agyare yake anyi wani kalan parking nashi dayama fuskanta bala'in kyau, kasan cewan Mama na nan dole yasa tasaka wani doguwan riga na atampa brown akwai red flowers ajiki, dogon rigan yamata kyau sosai bana wasa ba yakamata tsam barinma gaban rigan kana iya ganin tundun fine white boobs nata daga wuyan rigan, kafafunta sanye dawas fararen slippers dakeda kyau sosai kumbunanta sunvi washar kaman ka cinye, ita kadaine ke cikin kitchen E3 din Mama da Farida na backyard tana taya Mama wanke was magunguna wai tsumi za'a hadamata itakuma tana tsaye indomie take dafama ita da Farida Mama baci zatayi ba tana gama dafa tsumin zata tafi, indomie look really rich, Lujain akwai brain koyaya kakoya mata abu shikenan ta iya, plate tadauko tana tsaye daga wajen cikin muryanta mai bala'in dadi tace "Ya Farida yayi" daga backyard Farida tace "debi naki Lulu idan nagama zanzo naci" dan juva ido Lujain tayi kafin ashagwabe tace "000... kav.." that's just one thing da Mama bata iya taraba Lujain dashi ba shagwaba! Shagwaba ajinin jikinta yake, wani bowl tadauka tadebi indomie nata dayaji veggies aciki tadaura laps na soyayyan chicken akai itafa tanason nama batason boiled egg, daukan bowl din tavi tasaka fork aciki tafara tafiya tana kokarin deban indomie takai bakinta, fitowa tayi daga kitchen din daidai tasa indomie baki wani kalan lumshe idanu tayi sabida dadi cikin wani kalan muryan farinciki tace "wIh indomie na yafi na Ya Farida dadi" shigowa cikin falon tayi tacire slippers tahau kan kuiera tareda daukan remote tachanza tasha zuwa starlife sanan ta ijiye remote din dasauri takara diban indomie takai bakinta kafin ta iye fork din tadauki cinyan kazan takai bakinta tayagi cinyan ahankali wani kalan kamshi nashiga hancinta dayasa lokaci daya ta dago kanta takalli wajen kofa! Hada ido tayi da Abee dake tsaye nan wajen kofa ita batasan tun yaushe yake wajen ba kokuma tun yaushe yashigo ba yana sanye dawani jean dogo har kasa blue dawata skyblue polo v neck shirt davamai bala'in kyau, wani kalan faduwa da gabanta yayi batasan lokacin data kwareba tari tashigayi sosai ta iiye bowl din dasauri tana kokarin mikewa tsaye karasowa cikin dakin Abee yayi bottle water dayagani kan table na tsakiyan falon yadauka tareda budewa ya matso kusada ita wani kalan baya takoma dagudu hartana neman faduwa hakan yasa ya tsaya chak inda yake tareda mikamata ruwan ahankali, hannunta tasa kaman matsoraciya ta amsa takai ruwan baki tajuvarda kanta dasauri daidai lokacin Mama tafito daga kitchen din jin tarin da Lujain key tace "meya sameki Lujai......" ganin Abee tsaye yana wani irin kallon Lujain dakeshan ruwa yasa tace "Imrana laaaa yaushe kadawo E3 barka da zuwa" dauke kanshi Abee yayi daga kallon Lujain dasauri yadan shafa kai yawuce kaman zaije sama anatse yace "tun dazu nashigo Mama nasameku lpy" murmushi Mama tayi ganin yanda yake hawa stairs dasauri tace "sannu da zuwa bari akawo maka ruwa" takalli Luiain data sauke ruwan daga bakinta tadan harareta tace "taho nan" ijiye ruwan tayi tabi Mama saida suka shiga kitchen Mama tamaida kofa tarufe takalleta tace "kingaidashi?" Girgizama mata kai Lujain tayi ahankali alamun batayi ba, cikeda kulewa Mama tace "mena gayamiki" cikin wani kalan murya kaman zatai kuka tace "kiyakuri Mama" danshiru Mama tayi tana kallon jikinta kaman mai nazarin wani abu saikuma tace "oya zoki wuce kikaimai su ruwa" Mama dakanta tadauki tray tahadama Abee su ruwa da drinks sai soyayyan naman kaji a plate tabata tray tace "gashi ki kaimishi kizo ki dafama mijinki abinci dakanki" gyadamata kai hannunta takai da kawai suka shiga rawa takarbi tray Mama tabi hannunta da kallo yanda suke rawa ahankali tace "wuce kitafi" gyadamata kai tayi tajuya yafita daga dakin jikinta yakasa daina rawa bata manta rannan da tadauki tray haka data kwashi abinci takai mai dakine daga rannan rayuwanta ya chanza yau idan takai kuma yamata E3 wani abu fa, agaban dakinshi ta tsaya takasa knocking takasa bude kofan saiwani kalan faduwa da gabanta yake, jin kaman tafiyan su Mama yasa dasauri tabude kofan dakin tawani kalan shiga cikin dakin Abee kaman an jefata daidai lokacin Abee yafito daga bathroom nashi daure dawani short white towel a waist nashi suka hada ido. Wani kalan runtse idanunta tayi ganin Abee datayi dagashi sai towel a waist gashin kirjinshi sun wani kalan kyau sunyi lema lema, ko motsin kirki takasa sai hannunta dake rawa sosai tray hannunta nawani kalan shaking kaman suna shirin zubewa akasa, awani kalan hankali Abee yatako zuwa gabanta gently yasa hannunshi yakarbi tray yanabin ko'ina na jikinta da kallo ganin yanda ta runtse idanunta kafin ataushashe yace "Ke" bude idanunta dake rawa rawa sunma kasa buduwa da kyau tadaura akan fuskanshi dan lumshe idanu yayi kafin gently yabudesu kaman magic hannayenshi duka biyun taji yadaura abayanta kafin ahankali yaturata vasata ajikinshi wani kalan yirrrrr Lujain taji sabida vanda leman kirjinshi ketaba mata fata, gently Abee yasa hancinshi saman gashinta tareda lumshe idanu vanajin vanda gashinta da jikinta kewani kalan kamshi dake neman fiddashi daga hayyacinshi, yana feeling yanda kirjinta ke bugawa bum bum kafafunta har rawa suke, sosai Luiain kewani kalan fast fast breath akirjinshi ta runtse idanunta gamgam tana shakan kamshin shi da kamshin sabulan wanka masu luxurious kamshi dayakeyi kirjinta nawani kalan bugawa kaman zaifito, murya chan kasan makoshi ta yanda koda akwai wani adakin bazai iyajinsu ba Abee yace "how are you"? Wani kalan yarrrr taji sabida sigan yanda yamata maganan batasan lokacin data dage hannayenta dake sake akasa takaisu bayanshi ta kulle gam gam ba kotasami natsuwa batare datace komiba, bayanta yashafa da hannayenshi kafin ahankali yace "why are you shaking"? Wani kalan jjiyan zuciya tasauke akirinshi takara kankameshi saikuma ahankali tasaki kuka kukan ma batasan nameba ita harta manta rabon datai kuka sai vau so kawai take yasaketa, shiru yayi yanajin sheshekan kukanta da hawayenta dake bin kirjinta, murya chan kasa yace "are you a little baby why do you love crying" makemai kafada tayi ashagwabe cikin jikinshi dan ijiyan zuciya Abee yasauke, Awani kalan hankali yasa duka hannayenshi E3 yadaura saman soft silk coily gashinta yashafa kafin ahankali yadago da fuskanta daga jikinshi yana kallon yanda ta runtse idanunta gam gam lips nata narawa sosai ahankali yakai fuskanshi saitin nata yanda taji saukan breath nata akan fuskanshi yasa gabanta yashiga fadi ba kakkautawa dasauri tabude idanunta kadan gain fuskanshi saitin nata yasa dawani kalan sauri tasakeshi tawani kalan juvada gudu tafita daga dakin Abee yabita da kallo dakinta tabude tashiga dagudu ta maida kofan tarufe ta jingina da kofan tana maida numfashi takai kusan 3min ahaka sannan tabude idanunta wasu manyan akwatuna masu bala'in kyau na LV bakake tagani tsaye atsakar dakin hakan yasa tadan zaro idanunta daga ina akwati suka shigo dakinta saikuma zuciyanta yabata Uncle, ahankali tai wajen akwatin kwantar das tayi tabude daya sababbin kayane cike fal most abaya ne daban daban different colors masu bala'in tada da kyau saikuma was short short English gowns dake tsayawa mutum a guiwa sai budewa take tana kallo murmushi tayi ahankali kayan sun mata mugun kyau, dasauri tashiga bude dayan akwatin dan she can't wait to see abinda ke ciki, bags tagani a E3 kwalayensu daya na Hermes daya na Gucci dukansu da takalmansu asalin designers ba fake ba, sai was find simple diamonds necklace da earrings guda biyu sai kuma was chocolates dabata taba gain irinsu aduniya ba dawani kalan sauri ta jive duka abubuwan hannunta tadauki chocholates din tashiga bude daya takai bakinta wani kalan lumshe idanu tayi tana taunawa gift din melts her heart sosai, murya chan kasa tace "she dagaske yanada kirki yanda ake cewa" maida komi tavi tarufe tunawa datayi Mama tace ita zatayi girki yasa tabude kofa ahankali tafito tanadan lekawa gain baya falon yasa dagudu tai kasa kitchen tashiga daidai Mama nashigowa dakin da cup a hannunta data debo tsumin tace "yauwa daura abincin" sosai tashiga hada girki Mama kuma ta ijiye tsumin danya huce tasha Farida kuma tashigo tashiga taya Lujain din kafin kaceme tadafa lafiyayyen fried rice davaji su sassauge da hanta suka jera komi a dinning Lujain takoma kitchen tana blending juice. Mama takawo tsumin daya huci tace "gashi ki shanye" karba tayi tana turobaki takai baki shanyewa tayi dan wannan da dadi sosai ba kalan wanda tasaba bataba kwashe sauran Mama tayi tasamata a fridge lokacin wuraren 5 takalli Farida tace "jeki hado kayanki mutafi gida" dasauri Lujain dake nika fruits takalli Mama, dan hararanta Mama tayi tace "saura kimin kuka" ajiyan zuciya Lujain tasauke ta danne kukan datakeji sama Farida tawuce zaune taga Abee yana duba wani dan jarida a hannunshi anan falon sama gawata Yar katuwan jakan leda na supermarket da akai rubutu da larabci ajiki gefenshi, anatse tace "sannu da hutawa Abee" jaye jaridan yayi daga fuskanshi yakalleta kafin ahankali ya gyadamata kai, dakin dasuke kwana dakin Lujain tashiga ta kwaso kayanta ciki awani karamin akwati tafito batare da Abee yakalleta ba yace "add with this" yanuna kata ledan, wani kalan murmushi tayi taje wajen dasauri tadauki ledan tabude gain dogon Riga black dakuma kudi yasa tai murmushi sosai tace "thank you Abee" ko kallonta baiyiba sauka kasa tayi shima jiye jaridan yayi yatashi dakinshi yashiga yadauro alwala dan shidda tayi already yafito sauka kasa yay anatse yake tafiya Mama yagani afalo itama tashirya tsaf ganinshi yasa tai murmushi tace "sannu da kokari Imrana Allah saka da Alkhairi, bari muje magrib tayi saika kawomana Lujain gida ko" murmushi yay yagyadama Mama kai, juyawa Mama tayi takalli Lujain data makale jikin kofan kitchen idanunta sunvi jair tace "muntafi Luiain mijinki yadawo sai wata rana kuma" murmushi Farida tayi tace "zan dinga zuwa ai Mama" wani kukan da Lujain taji tanaji duk yanda taso tarike kukan kasawa tayi dawani kalan gudu tai stairs tana kuka sosai Abee vabita da kallo Mama nadan murmushi bata taba sanin Abee zaizo yarinyar nan ba, tafiyanshi Dubai din nan yakirata yafi sau goma ita kawai yake tambaya dudda akunyace yake tambayan amman Mama tagane haka, murmushi Mama tayi tace "muje Farida" gaba Farida tayi Mama biyeda ita abaya suka wuce suka fita daga falon Abee yabiyosu abaya da motanshi yasa aka maidasu shikuma yawuce masallaci.Thank you so much for all
Chapter 65 · 0% Book details