Sashe 67
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ribbon duk gashin ya hargitse some sun fado kasa dan ita dama bata iya anything gyara gashin kanta sannan tamike tasake komawa tahau gadon tazauna tadauki wayan Abee tana kallon wayan saikuma ahankali takai wayan hancinta tan shinshinawa komi nashi kamshi yake kana ganin reflection of him in everything, baida movies na kallo baita anything awayan E3 wayan so boring har games babu, turo baki tayi tawuce tashiga App Store nashi candy crush tai downloading yana gamawa tashiga tahau bugawa sai murmushi take ita kadai she's so happy kodan sabida magana datayi da Gwaggo ne oho Wuraren 11 a dare aka bude kofan dakinta adan firgice tadago kanta hada ido sukayi da Abee dake sanye dawani milk pajamas dayamai kyau yana baza wani lafiayyyen kamshi yamata wani mugun Kallo, dawani kalan sauri tasaki wayan akan gadon tasauka dagakan wayan akan gadon tasauka dagakan gadon jikinta har rawa yake tace "S…... So...