Sashe 101
Sakon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
wannan karan tass yagani, lips dinshi
yadan bude da muryanshi dabata fita
sosai yace "t..wo" atare duka yan
dakin sukace "Alhamdulillah" shiru
Abee yayi yanabin kowa da kallo,
kaman wanda yatuna wani abu wani
kalan zabura yayi yatashi zaune
ruwan da ake karamai ya cisge Dr
yace "what are you doing Imran"?
Dasauri Abee yayar bai damu da jinin
daya shiga bulbulowa daga wajen ba
yawani kalan diro daga gadon tangal
tangal yayi zai fadi Dr suka rikeshi
anatse Dr yace "Imrana calm down,
you need to be careful kar zuciyanka
tabuga" wani kalan ture Doctors din
Abee yayi cikin wani kalan ihu yace
"nobody should tell me to calm down
or to be careful! An daukemin mata!
My Lujain is in danger! So is my little
baby! My wife is pregnant and you
want be to be careful! I don't care
idan na mutu trying to rescue them"
yay maganan zai wuce kofa gabanshi
Musty yasha! Hakan yasa Abee ya
tsaya chak yama Musty wani kalan
kallo alamun yatashi mishi daga
gaba, ahankali Musty yace "no Imran
bazan tashi ba, you are not okay just
look at you kalli yanda aka barka
rigan jikinka trying to save your heart,
did you even know how many hours
vanzu dakake vina on that hed
O
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
Oyabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sajida, Zainab, Maman Aneesarh,
Hamza, Ibro, Abdallah Kausar, Musty,
Baba, Gwaggo, da Hadi, sai Harun,
duk yana ganin bakunansu na motsi
alamun suna magana amma bayajin
komi, sai chan ga asalin Dr shi tareda
wani baturen Dr sunzo kanshi, Dr shi
ne yace "lmran can you hear me"?
Sama sama yakejin maganan Dr
kaman irin ana kwalamai kira daga
nesa din nan, sake runtse idanunshi
yayi sannan yabude su ahankali
wannan karan yanadan ganinsu a bit
clear bakaman dazu ba, Dr shi ya
nuna mishi yatsunshi biyu yace "how
many fingers do you see Imran" bin
yatsun Abee yayi da kallo kafin
yakara runtse idanunshi yabude
wannan karan tass vaaani. lins dinshi
Sending messages is not allowed in this group.
)
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
l LTE
308 members, 8 online
LallluyI SdJIud yailld Vdl dllyuvwall
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita, ni bansan wannan wace kalan
kaddara bane, Mandawari wannan
wani fitina kake neman saka kanka
ciki kadauke mata mai karamin ciki ni
Rukayya ina zansa rayuwata naji
dadi"? Kaga Mom din Mandawari
zaka iya kuka kuma zakasan ba karya
sukeba, magana Musty yama Abdul
whispering hakan yasa Abdul yace "|
need all papers na property shi, I
need all his contacts, his friends,
clubs da duk wasu wajejen dayafi
zuwa, we will track him dukma inda
yashiga zai fito, kukuma zamu saku
on house arrest my team will be
watching you for 24hrs agida, kutashi
mutafi.
7:42 AM
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
yabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sending messages is not allowed in this group.
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
tareshi, murmushi yamusu yace
"Alhamdulillah he's breathing"
yakarasa dasauri yamikama Baba
hannu yana gaidashi, Baba yace
"yaron da mahaifiyar Mandawarin
sunce basusan inda yaje ba" cikin
wani kalan zuciya Musty yace "koma
ina yaje zasu fito dashi, suna ina"?
Musty ya tambayi su lbro, hakan yasa
Musty yace "muje Baba suna office
din kanwata" wucewa dukansu
sukayi zuwa office din Zuzu, zaune
sukaga mahaifiyar Mandawari sai
goge hawayen takeyi da gyalen dake
jikinta gwanin ban tausayi mijinta na
tsaye kusada ita sai Olusay Abdul na
interrogating nasu, anatse Mom din
Mandawari tace "dan girman Allah
nasan babu ta yanda zan baku hakuri
kuhakura amman dan girman Allah
kuyakuri kada kuyi arresting Olusay
wih baisan inda yake ba, Olusay shine
yakirani dayake ni a Yola nake aure
yasanar dani halin da Mandawari
keciki akan yanda yakeson matan
wani, gasunan ku tambayesu abinda
yakawoni garin nan kenan gidan tuni
nasashi a kasuwa anma saya wlh,
ciwon dayakeyi yasa bamu tafi ba
muka kawoshi asibiti amman da tafiya
zamuyi sabida yama bar anguwan
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita ni hansan wannan wace kalan
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Q
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
| Pls kitaimakamin da virgin maid cmplt d
SAKON SO 1
308 members, 8 online
31
Before good 30min saiga Mustya
asibitin tareda Ibro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee yaki responding yasa yay wajen
gadon zai tabashi aka hanashi Dr
yace "you can die don't touch him"
cikin ihu Musty yace "Imran are you a
coward? Zaka mutu ne batare daka
nemi matarka with your unborn baby
ba? Is this how you love Lujain, Imran
wake up wake up my friend! Please
wake uppp" daidai nan ana kara
shocking zuciyanshi dasauri Doctor
yace "he's back" dawani kalan sauri
Musty yatashi yana murmushi sosai
yana kallon yanda Abee ke nishi
ahankali that is very weak tagoge
yagoge dan gajeren hawayen daya
Q
7uhomai vaiva vafita daga dakin
Sending messages is not allowed in this group.
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
jüjjiga shi mutane suka taru akansu
yan reception din ana kallo kafin
likitoci da nurses suzo aka daga Abee
dahar lokacin jikinshi ke wani kalan
rawa ya sassankare aka sashi akan
gado aka wuce dashi su Baffa suka
shiga kiran Baba, Zuzu kasa komi tayi
tana kallon yanda Dr kebama Abee
taimakon Gaggawa ana kokarin ceto
rayuwanshi dan wani kalan critical
cardiac arrest zuciyanshi yashiga
tafito tana kiran number Ya Mustafa.
2 AM
Before good 30min saiga Musty a
asibitin tareda lbro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee vaki responding vasa vav waien
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
kaman zai mutu dasauri daga Zuzu
harsu Baffa da mahaifiyar Mandawari
tace "sakeshi dan Alah, Innalillahi,
yau wani kalan fitina Muhammad
keso yasani, dan Allah bawan Allah
kasakeshi" dasauri Baffa yarike
hannun Abee yace "cikashi Imrana,
dan Allah kacikashi abi abin nan
ahankali, kar zuciya ta dibeka kayi
kisan kai" Zuzu tace "Ya Imrana wlh
zai mutu please kasakeshi" yanda
jüiyoyin goshin Abee suka fito
idanunshi sunyi jajir saika tsorata
kaman ma baya hayyacinshi, wani
kalan kukkullewa da jujjuyawa
idanunshi suka farayi sai kawai
jikinshi yafara wani kalan rawa kaman
wanda ke having attack na farfadiya
sai kawai yasakeshi yay baya zai fadi
da gudu su Baffa suka tareshi suka
kwantar dashi akasa, Zuzu tace
"Innalillahi Ya Imran, Ya Imran can
you hear me"? Tai maganan tana
tattaba fuskanshi ganin yanda duka
jikin Abee kewani kalan rawa kaman
ansamai wani abu idanunshi sun
kakkafe, wani kalan ihu Zuzu tayi. "I
need a bed, nurses doctors, I am
loosing him" daga su Olusay har su
Baffa saida suka firgita da ganin
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
iiaa shi mutane suka taru akansu
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
Q
3
)
V
10:11
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
(31
wannan karan tass yagani, lips dinshi
yadan bude da muryanshi dabata fita
sosai yace "t..wo" atare duka yan
dakin sukace "Alhamdulillah" shiru
Abee yayi yanabin kowa da kallo,
kaman wanda yatuna wani abu wani
kalan zabura yayi yatashi zaune
ruwan da ake karamai ya cisge Dr
yace "what are you doing Imran"?
Dasauri Abee yayar bai damu da jinin
daya shiga bulbulowa daga wajen ba
yawani kalan diro daga gadon tangal
tangal yayi zai fadi Dr suka rikeshi
anatse Dr yace "Imrana calm down,
you need to be careful kar zuciyanka
tabuga" wani kalan ture Doctors din
Abee yayi cikin wani kalan ihu yace
"nobody should tell me to calm down
or to be careful! An daukemin mata!
My Lujain is in danger! So is my little
baby! My wife is pregnant and you
want be to be careful! I don't care
idan na mutu trying to rescue them"
yay maganan zai wuce kofa gabanshi
Musty yasha! Hakan yasa Abee ya
tsaya chak yama Musty wani kalan
kallo alamun yatashi mishi daga
gaba, ahankali Musty yace "no Imran
bazan tashi ba, you are not okay just
look at you kalli yanda aka barka
rigan jikinka trying to save your heart,
did you even know how many hours
vanzu dakake vina on that hed
O
Sending messages is not allowed in this group.
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
ll LTE
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
Oyabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sajida, Zainab, Maman Aneesarh,
Hamza, Ibro, Abdallah Kausar, Musty,
Baba, Gwaggo, da Hadi, sai Harun,
duk yana ganin bakunansu na motsi
alamun suna magana amma bayajin
komi, sai chan ga asalin Dr shi tareda
wani baturen Dr sunzo kanshi, Dr shi
ne yace "lmran can you hear me"?
Sama sama yakejin maganan Dr
kaman irin ana kwalamai kira daga
nesa din nan, sake runtse idanunshi
yayi sannan yabude su ahankali
wannan karan yanadan ganinsu a bit
clear bakaman dazu ba, Dr shi ya
nuna mishi yatsunshi biyu yace "how
many fingers do you see Imran" bin
yatsun Abee yayi da kallo kafin
yakara runtse idanunshi yabude
wannan karan tass vaaani. lins dinshi
Sending messages is not allowed in this group.
)
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
l LTE
308 members, 8 online
LallluyI SdJIud yailld Vdl dllyuvwall
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita, ni bansan wannan wace kalan
kaddara bane, Mandawari wannan
wani fitina kake neman saka kanka
ciki kadauke mata mai karamin ciki ni
Rukayya ina zansa rayuwata naji
dadi"? Kaga Mom din Mandawari
zaka iya kuka kuma zakasan ba karya
sukeba, magana Musty yama Abdul
whispering hakan yasa Abdul yace "|
need all papers na property shi, I
need all his contacts, his friends,
clubs da duk wasu wajejen dayafi
zuwa, we will track him dukma inda
yashiga zai fito, kukuma zamu saku
on house arrest my team will be
watching you for 24hrs agida, kutashi
mutafi.
7:42 AM
EPISODE
Ahankali idanunshi dake kulle ke
motsi sosai kafin awani kalan hankali
yabude idanunshi yanabin saman
dakin da kallo idanunshi najuyawa
kunnenshi yay dummm bayajin
magana ko kadan, sake lumshe
idanun yayi sannan yabudesu
ahankali yana kara kallon dakin
dayamai so blur, Hajiya yagani, Binta,
Sending messages is not allowed in this group.
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
tareshi, murmushi yamusu yace
"Alhamdulillah he's breathing"
yakarasa dasauri yamikama Baba
hannu yana gaidashi, Baba yace
"yaron da mahaifiyar Mandawarin
sunce basusan inda yaje ba" cikin
wani kalan zuciya Musty yace "koma
ina yaje zasu fito dashi, suna ina"?
Musty ya tambayi su lbro, hakan yasa
Musty yace "muje Baba suna office
din kanwata" wucewa dukansu
sukayi zuwa office din Zuzu, zaune
sukaga mahaifiyar Mandawari sai
goge hawayen takeyi da gyalen dake
jikinta gwanin ban tausayi mijinta na
tsaye kusada ita sai Olusay Abdul na
interrogating nasu, anatse Mom din
Mandawari tace "dan girman Allah
nasan babu ta yanda zan baku hakuri
kuhakura amman dan girman Allah
kuyakuri kada kuyi arresting Olusay
wih baisan inda yake ba, Olusay shine
yakirani dayake ni a Yola nake aure
yasanar dani halin da Mandawari
keciki akan yanda yakeson matan
wani, gasunan ku tambayesu abinda
yakawoni garin nan kenan gidan tuni
nasashi a kasuwa anma saya wlh,
ciwon dayakeyi yasa bamu tafi ba
muka kawoshi asibiti amman da tafiya
zamuyi sabida yama bar anguwan
yakoma rayuwanshi nada ya manta
da ita ni hansan wannan wace kalan
Sending messages is not allowed in this group.
ll LTE
Q
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:44 PM
| Pls kitaimakamin da virgin maid cmplt d
SAKON SO 1
308 members, 8 online
31
Before good 30min saiga Mustya
asibitin tareda Ibro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee yaki responding yasa yay wajen
gadon zai tabashi aka hanashi Dr
yace "you can die don't touch him"
cikin ihu Musty yace "Imran are you a
coward? Zaka mutu ne batare daka
nemi matarka with your unborn baby
ba? Is this how you love Lujain, Imran
wake up wake up my friend! Please
wake uppp" daidai nan ana kara
shocking zuciyanshi dasauri Doctor
yace "he's back" dawani kalan sauri
Musty yatashi yana murmushi sosai
yana kallon yanda Abee ke nishi
ahankali that is very weak tagoge
yagoge dan gajeren hawayen daya
Q
7uhomai vaiva vafita daga dakin
Sending messages is not allowed in this group.
V
Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
<31
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
jüjjiga shi mutane suka taru akansu
yan reception din ana kallo kafin
likitoci da nurses suzo aka daga Abee
dahar lokacin jikinshi ke wani kalan
rawa ya sassankare aka sashi akan
gado aka wuce dashi su Baffa suka
shiga kiran Baba, Zuzu kasa komi tayi
tana kallon yanda Dr kebama Abee
taimakon Gaggawa ana kokarin ceto
rayuwanshi dan wani kalan critical
cardiac arrest zuciyanshi yashiga
tafito tana kiran number Ya Mustafa.
2 AM
Before good 30min saiga Musty a
asibitin tareda lbro da Hamza da
Abdul da Harun, ba'a sanarda Hajiya
ba, shima Baba gashi a asibitin
hankali tashe da manyan kaya dan
daga kasuwa yazo, idan kaga Musty
zaka dauka yazare ne, su Abdul
tsayawa sukayi dasu Baba da Olusay
shikuma Musty yawuce ER din da
Abee keciki, security dake gaban
dakin yana cemai you can't enter the
room wani kalan tureshi Musty yayi
yashiga cikin dakin dasauri ya tsaya
chak yana kallon yanda aka yaga
gaban rigan Abee anasa fibrillato ana
kokarin getting zuciyanshi to beat
yana wani kalan ajiyan zuciya, ganin
Abee vaki responding vasa vav waien
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
Scan @ 26 FEB 2023 07:43 PM
10:10
TELEGRAM
SAKON SO 1
308 members, 8 online
kaman zai mutu dasauri daga Zuzu
harsu Baffa da mahaifiyar Mandawari
tace "sakeshi dan Alah, Innalillahi,
yau wani kalan fitina Muhammad
keso yasani, dan Allah bawan Allah
kasakeshi" dasauri Baffa yarike
hannun Abee yace "cikashi Imrana,
dan Allah kacikashi abi abin nan
ahankali, kar zuciya ta dibeka kayi
kisan kai" Zuzu tace "Ya Imrana wlh
zai mutu please kasakeshi" yanda
jüiyoyin goshin Abee suka fito
idanunshi sunyi jajir saika tsorata
kaman ma baya hayyacinshi, wani
kalan kukkullewa da jujjuyawa
idanunshi suka farayi sai kawai
jikinshi yafara wani kalan rawa kaman
wanda ke having attack na farfadiya
sai kawai yasakeshi yay baya zai fadi
da gudu su Baffa suka tareshi suka
kwantar dashi akasa, Zuzu tace
"Innalillahi Ya Imran, Ya Imran can
you hear me"? Tai maganan tana
tattaba fuskanshi ganin yanda duka
jikin Abee kewani kalan rawa kaman
ansamai wani abu idanunshi sun
kakkafe, wani kalan ihu Zuzu tayi. "I
need a bed, nurses doctors, I am
loosing him" daga su Olusay har su
Baffa saida suka firgita da ganin
abinda Abee keyi kaman zai mutu, ita
kanta Zuzu kuka tafara sosai tana
iiaa shi mutane suka taru akansu
Sending messages is not allowed in this group.
nll LTE
Q
3
)
V