← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 93

Sashe 80

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin jijjiga shi ta shiga yi bayan ta mirgina ta zame jikinta sai kanshi dake saman cinyarta. "Khalil? Ibrahim buɗe idanunka" Duk ta rikice ganin yadda ya sanƙame baya ko numfashi. Debeka dake tsaye jikinta ya ɗauki rawa, Allah yana gani bata yi don ta kashe shi ba, he so much loves him,She loves him very much, his jealousy makes her feel that she will never let him be with another woman other than her. Tsananin kishi ya rufe mata idanu ya sa ta kasa controlling kanta. Gang team ɗin kallon Debeka suke sun san ko da wasa suka taɓa ta sun shiga uku. Majeederh gently ta zame kan Abraham dake cinyarta tana zuwa bata tsaya jiran komai ba ta ɗauke Debaka da wani mahaukacin mari, sai da ta jera mata maruka guda biyar cif wanda suka nemi zautar mata da tunani. Tana pointing ɗinta da hannu ta ce. "Baki da tarbiyyar da zaki iya haɗa inuwa da Khalil, mara tsafta irinki sam bata dace da shi ba" Debeka da kumatunta ya kumbura ta ce "Who are you? Waye ubanki a duniya bakiɗaya, da har kika mareni kike tunanin kin mari banza?" Ta cikin liƙab Majeederh ta watsa mata harara cike da tsana wacce bata taɓa yiwa kowa ba ta ce "Me? Forget about my father, ki tambayi wacece ni kaina, I Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Idan kin sani better, idan baki sani ba You can search on Google zasu gaya miki" Debeka ta girgiza kai sosai ta ce "Ok shi ne sbd abin kunya wata tsohuwa dake sbd kin rasa mijin aure kika liƙewa masa ko? Kinga sabon jini, daman ke ce wacce kika shiga tsakani kike masa yawo da zuciya har ya kasa accepting nawa matsayin budurwa balle ya kwanta dani? Kin fa haifeshi haba Mama" Sosai Majeederh ta ji zafin maganar jin ta kirata da tsohuwo hala bata san matsayinta a wajan Abraham ba. Ta juya ta kalli Abraham dake kwance su Taj na shafa masa ruwa ya riƙe mararsa gam zufa na yanko masa, ta dawo da ganinta kan Debeka ta ce "Me kika ce? To ina nan ina addu'a da izinin Ubangiji babu wata ƴar iska data isa ta ja hankalin Khalil sai matarsa da sunna wacce addini ya bashi ita duk wuya duk tsanani, ba zai taɓa aikata zina ba, naga kamar baki da cikakken hankali idan baki sanni ba su abokan nasa sun sanni, na raineshi da hannu na yi masa wanka da hannuna, na goyasa a bayan nan nawa, ya yi bacci a jikina akan ƙirjina tun yana 3yrs a duniya, Abraham is my son, ni nake da ikon zaɓa masa matar data dace da rayuwarsa wacce zata taimake shi ya ɗora shi akan tubalin zuwa aljanna, wacce zata ribaci ra'ayinsa ga taimakon al'umma, wacce zata dawo da shi akan hanya, mace mai tsafta da hankali nutsuwa kamala, mai addinin ba wacce ke bin gidan maza ba" She slowly heard him say "The woman you are praying for me to marry is none other than you" Debeka ta saki dariya ta ce "Kenan kanki kikewa fatauci ko? Sannu uwar guzuma kune hajiyoyin dake lalata ƙana nan yara kenan no wonder" Abraham na jin su, maganganun Debeka kamar saukar mashi haka yake ji, amma ya yi shiru yana son Majeederh bakinta ya buɗe ta fara kwatarwa kanta ƴanci ba sai an shigar mata faɗa ba. Hakan ya sanya ya yi shiru yana mayar da numfashi yana jin yadda lokaci guda jikinsa ya ɗaukeki zafi sosai, mararsa sai harba masa take tana wani irin yi masa masifaffen ciwo. Ganin Majeederh taƙi cewa komai ya sanya Debeka cewa "Na miki al'ƙawarin zan tafi, ban miki al'ƙawarin zan bar miki shi na har abada ba, domin don ni akai Abraham, mahaifinsa ma ya san da zamana, ke uwar riƙo ci ki zauna a matsayinki na hakan, don't interfere this is family issues, wlh wlh wlh ko wa kika aura masa, ko ke ya aura ku shirya zaman mace biyu a cikin gidan, ba lallai ki yarda ba, amma zaki tabbatar da hakan lokacin da na shigo cikin gidan Abraham Denial David matsayin mata, no one's can stopping me even him" Tana faɗin hakan ta juya ta ɗauki wayarta ko kayanta bata ɗauka ba ta fice daga cikin gidan. Takaici ya sanya Majeederh juyawa itama zata bar gidan. A shagwaɓe ya ce "Kin kureta kuma zaki tafi?" Ta juya suka haɗa idanu ya narkar da nashi idanun cikin nata, da sauri ta janye nata sbd abubuwan da take gani cikin ƙwayar idanun nashi ya dafe mararsa ya ce "Mami come and see zafi sosai" Bata saurare shi ba, domin gabaɗaya a dame take jin kanta, ganin zata fita ya sa ya daddafa ya miƙe tsaye yana dafe da mararsa "Taj Close the door" Cikin sauri ya sakawa ƙofar password. A hankali ya juya ya kalle su, ɗaya bayan ɗaya suka miƙe tare da barin parlourn zuwa can garden suka fara hausan dambe a tsakaninsu. Tun kafin ya ƙarasu inda take ta haɗe fuska sosai, bai damu ba walking slowly yana marairaice fuska cikin salo na jan hankalin wanda ya sanya Majeederh ɗauke Idanunta sbd tsigar jikinta dake tashi tana zubewa, Abraham ya ƙarasa yana sauke numfashi can ƙasa ya ce "Ta nakasa miki ni" Ta yi masa banza ya ƙara narke fuska ya matsa tayi saurin ja baya, yana binta tana yin baya har ta ƙarasa jikin ƙofa, ya saka hannu ɗaya ya dafe jikin ƙofar ya yi mata rumfa da ƙirjinsa da sauri ta runtse Idanunta ta ce "Leave" Ta faɗa muryarta na rawa, sbd gani tayi gabaɗaya ya sauya mata kamar wani babban mutum ya haɗe fuska kamar bashi ne mai yawan ce mata “Sorry Mami ba” Wani irin kallo yake mata magana yake son yi amma bai ma san me zai ce ba, sbd abin baya kansa kuma bai saba ba. Hana ya miƙa zai riƙe nata tayi saurin make hannunsa ta ce "As frm today kada ka sake riƙe mini hannu,ko gigin shigewa jikina" Slowly ya ja idanunsa ya lumshe yana jin wani abu na bin jikinsa musamman da tayi maganar kamar faɗa ta ƙareta a sanyaye. "Me kike tsoro? Idan na riƙe?" Ta yi masa banza tunda magana take son yi amma ta lura idanunsa yana saitin bakinta kaɗan yake jira. Ya ƙara matsawa tare da sakar mata ƙirjinsa wanda yake buɗadɗe sbd ɗaga ƙarfe, ji tayi numfashinta yana fisga da ƙyar ta ce "Ka danne mini ƙirji, ni Maminka?" Ya ware idanu sosai wanda da ƙyar yake buɗewa ya ce "Tafiya zaki?" Kamar ƙaramar yarinya ta ɗaga masa kai sbd ta gama tsorata, a karon farko cikin harshen Hausa ta ji ya ce "To ni fa?" Hausar ko daɗi a baki ba tayi masa ba, abin dry kuma idan ya yi magana. Ta haɗe fuska ta ce "Look! Wai meke damunka ne Son?" Silently ya ce "Call my name, bana so son" Da wani Expression na tashin hankali ta ce "Ok open the door" Speaking calmly ya ce "In one condition" Kamar tayi kuka ta ce "Wai son mene haka? What exlty wrng wiz you? Ni mahaifiyarka kakewa haka? Kana neman albarka?" Wani lalataccen murmushi ya saki iya laɓɓa da sauri ya matsar da bakinsa daidai kunnenta ya ce "You're not my mother, u never be my mom, you're my life partner" Yana faɗin hakan ya zame bakinsa tare da kai hannu ya ɗage liƙab ɗin, yadda fuskarta tayi jajir ya san kuka take daga can cikin zuciya. Ya ɗaga gira yana zuba hannu a aljihu kamar wanda akaiwa dole ya ce "Uncle I told me that, ke uwar riƙo ce, ba kene kika ɗauki ciki kika haife ba, and i also agree with him, tunda muryarki idanunki attacking ɗina ina jin sha'awarki, Uncle I ya ce zan iya aurenki" Jikinta ne ya shiga rawa tana girgiza kanta ta ce "Yanzu kai auren nawa zakai?" Ya ɗan ɓata fuska yana lumshe idanunsa har ga Allah muryarta kaɗan azabtar da shi take, Abraham bai wani damu da kyau ba a rayuwarsa, babban dalilin daya hana shi kula mata sbd duk yara ne shi kuma yana mutuwar son babbar mace, maturel enough. "Har ciki zan baki ma" Sulalewa tayi zata zube a ƙasa don tashin hankali ya yi saurin taro ta, tare da kwantar da kanta a chest ɗinsa a hankali ya yake bubbuga bayanta, wani irin kuka ne ya kwancewa Majeederh tana jin kamar ranta zai fita, me ya sa Uncle Isma'il zai mata haka? Sbd kawai ba tayi aure ba zai lalata tsakaninta da Abraham ya sanya masa ra'ayin da bashi da shi a zuciya? Ya ja mata raini? Duk yadda take da dauriya da riƙe kanta tana mamakin yadda take da saurin kuka a gaban Abraham, he couldn't feel yadda tears ɗinta suke rige rigen sauka a ƙirjinsa, bai hanata kukan ba sai ma access ɗin daya bata ya kwantar da ita jikinsa ya riƙe gam ganin har wani jijjiga da take, kuka ne wanda yake fitowa tun daga ƙasan zuciyarta wanda ta tara shi shekara da shekaru yake cinta a rai. Idan ta buɗe baki da nufin yin magana sai ta ji wani kukan ya sake taso mata, Abraham idanunsa sukai jajur daman yasan zai sha fama da Maminsa ya riga ya fahimci rauninta tuni, duk wanda ya fahimci rauninka kuma ya gama da kai. Ganin kukan ba mai ƙarewa bane ya sa ya ɗan kwantar da kansa a wuyanta a hankali maganarsa ke fitowa kamar raɗa ya ce "Crying Mama, Crying jee cry as so much as you can!" Kamar wacce ya ƙarawa volume haka ta ƙara narkewa jikinsa tana wani irin kuka mai cin rai. A hankali ya fara rarrashinta duk da bai iya ba cikin kunnenta yake hura mata iska silently with sexy voice yake cewa "Shiii, sorry" Jin tsigar jikinta na tashi ya sanya tayi saurin haɗiye kukan sai hawaye, a hankali ta kalli Abraham kamar yadda yake kallonta ta ce "Enough is enough ka bar maganar iya nan" A hankali ya ce "Ohk, until we get Marriage" Idanunta na wani wajan ta ce "Tsaurin idanunka ya yi yawa, sbd ƙaddara ta faɗa mini har na kawo yanzu ba aure shi ne kake tunanin
Chapter 80 · 0% Book details