Sashe 65
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
magana taga kamar an cillo mata mutum a gaba ta ɗago idanu slowly idanunsu ya sarƙe dana juna ta dinga kallon ƙwayar idanunsa bakin Abraham na rawa yana kwaɓe mata fuska ya ce "Ma...ma... Mami Jee...!" Sai kuma ya yi kanta gabaɗaya zai rungumeta....