Sashe 69
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MIJIN MALAMA na kuÉ—i ne dan Allah ki biya kafin ki karata ki kuma sauke nauyi.... 08119237616A tsorace take bin shadow É—insa da kallo, kasancewarta mai mugun ji da kanta girman kai da kame kanta cike da tarin nutsuwa da kamala ya sanya kai tsaye ba zaka fahimci girman tashin hankalin da take ciki ba. So take ta samu zarafin buÉ—e baki, ta tambaye why he's here? But she couldn't. Ta ruÉ—e sosai ta can cikin zuciyarta dalilin rashin kayan arziÆ™in dake jikinta, É—an ta ne, amma tasan bashi da ikon ganin wani sashe na jikinta. "Little, why are you here? and why did you turn off the light?" Ta ji shiru ba amsa, sai shadow kawai idanunta suke gane mata. ƘoÆ™arin MiÆ™ewa take ta kasa sbd wani irin masifaffen ciwon kan dake nema juya gurÉ“ata mata tunaninta,ji take kamar kan zai rabe biyu, ga zazzaÉ“in daya gama cinye mata kuzarin jikinta, a hankali ta koma ta kwanta tare da É—ora kanta a frame É—in gadon ta curkuÉ—e jikinta da white duvet É—in dake shimfiÉ—e saman royal bed É—inta na turkey. "Ok fita a É—akina idan ba za ka yi magana ba" Majeederh ta faÉ—a so calmly ba hayaniya a muryar sai raunin dake son bayyana, still bai magana ba, sai hasken da taga ya mamaye bedroom É—in lokaci É—aya, ta sauke ajjiyar kana ta juya side É—in da take tunanin yana wajan, haÉ—a idanu sukai da shi yana zaune saman Æ™atuwar kujerar dake É—an nesa da bed É—in kaÉ—an, ya saka hannunsa guda É—aya cikin tsakiyar kansa ya birkitata, sumar ta cukurkuÉ—e har gaban goshinsa idanunsa sun yi wasu mahaukatan jaa, fuska É—aure tamau. "How are you feeling now?" Ya jima yana kallonta kafin a takaice ya ce "Lafiya ina" Majeederh ta tsaya kallon ikon Allah jikinsa duk bandeji amma wai lafiya yake? Sbd taurin kai da zafin zuciya ta ce "Come, muga jikin" Ya yi mata shiru yama É—auke kansa daga direction É—inta. Ta É—an saki fuska ta ce "Common baby, zo nan yaro ne" Ya juya a É—an hargitse yana kallonta sai kuma ya É“ata fuska sosai cikin gadara ya ce "Stop calling me boy, am not" "Oh sure? Shekararka nawa?" Kamar ba zai bata amsa ba ya É—an lumshe jiÆ™aƙƙun idanuna ya buÉ—e a takaice ya ce "16" Majeederh ta gwalo fararen Idanunta waje, kamar ruwa ya kwanta a ciki dan haske. A hankali ta shiga Æ™arewa Abraham kallo, idan aka ce namiji daya amsa sunansa to ana nufin Abraham Daniel David. Wata iriyar suffa Ubangiji ya wadata masa a jiki, zagayayyar fuska ce da shi wacce aka cewa Round face, yana da kwantaccen saje mai yalwa baÆ™i siÉ—ik da shi, wanda ya taho har gemunsa ya haÉ—e waje guda. Æata lokaci ne tsayawa description na how handsome he's, The first look she gave him. Ganin yadda ya kafeta da idanu ya sa ta hararesa cikin Æ™arfin hali ta ce "Yafi na goyaka a bayan nan nawa kamar yadda na saba, meye wani 16yrd na É—auka ma zaka ce 50" Shi dai bai ce mata komai ba, kallonta kawai yake ta Æ™ara É“ata fuska ta ce "To mu da a garin nan kake ma, wallahi ina faÉ—a maka yanzu za a maka kaciya, idan ba a maka ba kuma ka faÉ—a na kai ka, I want my child to grow up very well" Dake da turanci duka take maganar yasa ba wani big wahala na fahimtar Abinda take cewa ga Abraham. Ya saka ya shafa sumar kansa yana son yin murmushi ko yaya ne amma he couldn't speaking calmly ya ce "Na zo ki duba?" Ta ce "What?" Nan ma dai ya jima kafin ya bata amsa da "Anyi kacin ka ba ai ba" Majeederh ta yi shiru tana mai da numfashi domin ita har bata bata jin ba daidai ta faÉ—a ba. "Yaushe ka zo why are you here?" Ya miÆ™e tsaye yana nufar window É—in bedroom É—in nata ya ce "Since 12 at night, Maa check your hand" Baki sake take kallon, kenan tsayin awa nawa yakai zaune yana kallonta tana bacci? Ta juya sai a lokacin ta lura hannunta dake manne da audiga ta Æ™ara ganin robber na drip daya Æ™are da shocked ta ce "Are you a doctor?" "Yhh, I am" Da mamaki ta ce "But me kake zuwa yi B.u.k a Department na politics Democracy? Yaushe ka zama doctor a Æ™arancin shekarunka you're too young da zama likita, likitan me?" Ta girgiza kai ta ce "Kayi yaro da yawa Baby, ban ma yarda da karatunka ba" Ta juya ta kalle shi taga yana tsaye harÉ—e da hannu ya zuba mata Idanu, idanunsa har yafi baya rinewa. "Zo nan É—an yaro na" Majeederh ta sake faÉ—a, domin idan tana ganinsa komai na zuciyarta yayewa yake, sosai take son É—anta kamar ko wacce uwa. Da sassarfa ya Æ™arasa inda take tare da zube Æ™afafuwansa a Æ™asa ya É—ora kansa a cinyarta da wata kalar murya ya ce "Ki daina ce mini yaro Mami, am not a child" Dariya ta so kamata tayi shiru ta ce "To idan ba yaro bane kai mene? You're just 16 fa haba Khalil" Abraham ya Æ™are haÉ—a fuska tare da zuba idanunsa cikin nata sun É—auki daÆ™iÆ™o suna kallon tsakiyar idanun juna ya ce "Ni ba yaro bane" Majeederh ta ce "Ni dai a wajena kai yaro ne,kaje can inda kake firgitarwa da Æ™aton jikinka, amma ni bai fi na goyeka ba" Gani tayi da gaske yake baya so gabaÉ—aya Annurin fuskar Abraham ya É—auke kamar an watsa wuta Ya ce "Ohk" Ta share ta ce "Æangaren me ka karanta? Ba dai kayi mini allura ba" Ya ce "No! Yanzu zan miki" Nan da nan ta haÉ—e fuska itama ta ce "To wallahi na ji sauÆ™i ma, lafiya ta lou dan ka ji" Ya miÆ™e cikin wata tafiya ta masu izza da ji da mahaukan kuÉ—i ya nufi wajan bed side table ya É—auki wata injection yana zuÆ™ar ruwan ciki, a hankali yake kuma lumshe idanu yana jin kamar kansa zai rabe biyu, Majeederh ta ruÉ—e domin babu abinda ta tsana sama da injection ta ce "Zo ka fice mini daga É—aki, Allahamdulillah na ji sauÆ™i sosai" Bai kulata baz domin a maganarta ba kana jin masharsharar zazzaÉ“i, gabanta ya faÉ—i ganin ya nufu inda take tama mance daga ita sai under wear ta miÆ™e jiri na kwasarta ta nufi har bathroom, tako É—aya ya yi ya saka hannu ya riÆ™o ta. "Wayoo Son Allah ban so, kayi mini mutuwa zan yi" Ji ta yi ya saketa, ta sauke numfashi. "Am sorry Mami" Ta fahimci haÆ™urin na mene ta ce "Go and ask my father's forgiveness,not me Khalil, shi ka yiwa laifi ba ni ba, da al'adarmu ta ko akwai bambancin, ka je ka bashi haÆ™uri" Ya matsa kusa da ita tare da sunkuyar da kansa ya ce "I am sorry, Jee" Sai ta ji tausayinsa shi akaiwa laifi shi za a bawa haÆ™uri,amma yana da kyau yasan muhimmacin bada haÆ™uri akan kuskure. Kafin ta sake magana ta ji ya É—an shige jikinta ya marairaice ya ce "Ka yi haÆ™uri Jee" Majeederh ta ce "Ok, i for give you, but in one condition" Bai ce mata komai ya shiru akan kafaÉ—arta ta ce "Bana son sunan nan bad boy, bana son zafin zuciyar nan naka Khalil tun kana É—an 3yrs kake da zafin zuciya har yanzu nothing changes about that, bana son Æ™atuwar sarÆ™ar nan wannan team É—in ban so idan har ka yarda am your mother, kuma.....," Cak! Ta tsaya tare da yin Æ™ara tana Æ™anÆ™ame Abraham jikinta na rawa da É“ari sbd shigar tsinin allura da ta ji a jikinta, tsabar tashin hankali da zafin da ta ji numfashinta kusan É—aukewa ya yi, kamar yarinyar goye haka Majeederh ta saki wani irin raunataccen kuka bakinta na rawa tana kallon Abraham ta ce "Amma ba na ce na ji sauÆ™i ba, ni Maminka ka yi wa Allura..." Ta kasa magana sai kuka kamar ta kwanta a Æ™asa ta yi ta kuka haka take ji ganin idanunsa kawai ya hanata, tunda aka haifeta ba a taÉ“a yi mata allura ba sai ta saka drip itama da Æ™yar, Abraham ya saka hannu ya kama kunnensa ya ce "Am sorry, ban sakewa" Tana shassheÆ™a ta ce "Da Æ™yar wajan bai kumbura ba, ina ji ma Æ™afar cirewa za ta yi" Ya É—an shafa kansa Calmly ya ce "To bari a lailaya" Kafin ya kafaÉ—u ta miÆ™e da sauri zata shige bathroom sai kuma ta saka sbd dishi dishi data fara gani kanta ya shiga juyawa, allurar ta fara aiki a jikinta a hankali tayi baya zata faÉ—i ya yi sauri Æ™arasawa ta faÉ—a saman chest É—insa. Sukutar ta ya yi har zuwa saman bed ya kwantar da ita ya ja mata duvet tare da rufeta ya Æ™aro gudun A.c Jin ta riÆ™e hannunsa sosai bakinta na motsawa ya sanya Abraham zama gefen gadon ya É—ora kunnensa a bakinta a hankali ya ji ta na cewa "Stay with me son, Abbu bai so na ya tsane ni ba wanda ya tsana a duniya sama dani, tayaya zan fito da miji a kwana biyu? Good 31yrs bani da farin ciki sai yanzu dana ganka, my son are still alive kada ka barni, Abbu ya tsane ni" Zame kansa ya yi yana jin maybe ya kashe Abbu kawai, Aure? Miji? Sati biyu?" Sune abubuwan da bai gane ba ya jima zaune yana jinta tana surutu a hankali bacci ya É—auketa kuma ya taÉ“a wuyanta ya ji ba fever ya sauka.... Washegari wajejen 8 na safe kiran Uncle Isma'il ya farkar da ita daga bacci ta miÆ™a hannu da Æ™yar ta É—auki wayar tana kaiwa kunne ta ce "Assalamu alaika, barka da safiya Uncle" Cikin sakin fuska ta wayar ya amsa mata da "Allhamdulillah Hawwa'u" Ta yi jim can ta ji ya ce "Hawwa'u da gaske yaron nan É—an rainonki ne?" É“oyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke tana jin nutsuwa jin maganar Little ta ce "Shi ne Uncle" Uncle ya kalli Anti ya ce "Ikon Allah, mene sunan shi?" Ta ce "Khalil" Uncle ya Æ™ara cewa "Oh, Ibrahim-Khalil kenan? Amma kin san ba Muslim bane?" Ta jinjina kai ta ce "Eh" Ya ce "Good, ki