← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 93

Sashe 39

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Majeederh ta buÉ—e ido jin ana tambayarta da larabci "Shin ko lafiya kike?" Majeederh ta kalli kyakkyawar farar budurar dake tsaye kusa da ita kafin ta ce.
"Lafiya lou" Budurwar ta ce "Ma sha Allah, Sunana Ƙhulud Arzaan daga Saudiyya na zo nan karatu tare da mijina Ajlaal" Ta yi mata bayanin cikin larabci. Majeederh ta sake murmushi ta cikin liƙab ɗin kafin ta ce "Ma sha Allah, Allahumma Barik"
Chapter 39 · 0% Book details