Sashe 20
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Ta daure ta ce "Na sha bamban da tsarin ka, You too young" Kalmar daya tsana ta ce masa wai shi yaro ne. Ya jima yana kallonta. "You're my Child, my little boy you're can be my husband har abada, bana son ka, bana ƙaunar ganinka zai dauma a haka ki babu aure, ka ruguza mini rayuwa" "Child?" Ya yi murmushi kawai tare da sanya hannunsa ya ɗauki Khalil dake barci, ya yi ta kallon yaron cikin so da ƙauna idan ka ɗauke iyayensa da Majeederh babu abinda yake ƙauna sama da Ibrahimul-khalil. A hankali ya yi kissing na sa kana ya kwantar da shi a gidan baya. "Child?" Ya sake maimaita kana ya ce "Me zan yi wanda zaki daina kirana da haka?" "Babu har abada" Cikin zafin nama ya sanya hannunsa tare da fincikota ta faɗa saman shi ya riƙe ta sosai hannunsa ta riƙe idanunta rufe sosai a hankali ya sunkuya ya manna kan shi a wuyanta cikin nutsuwa ya sauke mata laɓɓansa. Al'amarin da ta jisa har tsakiyar kanta, jikinta ya ɗauka gargasar jikin suka mimmiƙe, He just hug her so tight murya a rauna ce ya ce. "I want you know that if can't be close to you. I settle for the ghost of you. I miss you more than life, And if you can't be next to me, your memory is ecstasy I miss you more than life" Shi kansa bai san kalaman na fito masa ba, kuma ya yi alƙawarin ba zai ƙara nuna yana son wani abu daga jikinta ba, yana son ta san ba jikinta ne ya dame shi ba. "Let go of me" "Promise me, ba zaki aure ban zan Governor can ba, na rantse da Jesus zan kashe shi" ya zameta daga jikinsa tare da tallafo fuskarta ya ɗora tasa akai ya ce "I love you, i so much loves you Malumana, ki yafe mini na biki na tuba ban sakewa" ya ƙare maganar yana ƙara riƙe ta da kyau. Wani irin kunya ce ta kamata ranta ya ɓaci ganin yadda ƙaramin yaro ɗan cikinta yake ƙoƙarin sauya mata lissafi tare da kai duniyyarta zuwa inda ba tayi tsammani ba. Hakan baya rasa na saba da rashin sabo, ba wai yanzu ya fara ba amma a kullum sabo yake zame mata. Ta zisge jikinta tare da ɗaga hannu zata zabga masa mari ya yi sauri riƙe hannunta. "Ya zama last time da zaki mareni, wancan na jure sbd you're my mother,and now zaki zaki matana i can't take it anymore" yana faɗin haka ya sake ta ransa ɓace tare da yiwa motar key, yanzu ne zai ɗauki mataki akan abubuwan da suke faruwa, yanzu ne zai koma ga mahaifinsa ƙilan hakan zai bashi damar mallakar Maluma. Kai tsaye gida ya koma, tunda suka ɗauki hanya babu wanda ya yi magana Malama Majeederh zuciyarta fal tunanin halin da Barrister Aliyu Sufyan Alhassan yake ciki. Manyan motoci Majeederh ta gani a harabar gidan Uncle Isma'il, hakan bai ƙara bata mamaki ba sai da taga P.a ɗin Abu-turab Hammad kenan, ga kuma wani Dattijon mutum sai shugaban jam'iyya. Uncle Isma'il da Uncle Bello zuciyarta sai bugawa take ta buɗe ƙofa ta fito, Abraham Daniel David ya fito daga shi sai wandon kayan dake jikinsa, ya rungume Ibrahimul-khalil. A hankali P.a ya ɗago kai ya kalli Malama Majeederh tsoro ya kamata ganin yadda idanun Hammad suka kumbura tare da yin jaa alamar ya ci kuka son ran shi. Uncle Bello ya miƙe tsaye tare da ƙara sawa wajan Majeederh ya miƙa mata envelope da abu mai nauyi a ciki. Muryarsa na nuna zallar tausayi da kuma nuna nemon taimakon rai ya ce "Congratulations Majeederh,an ɗaura aurenki da Governor Abu-turab Alƙasim yanzu....