Sashe 66
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*MIJIN MALAMA* It's a paid book pay before you read don Allah........ For more information via WhatsApp number 08119237616Baya tayi da É—an sauri ganin yadda idanunsa rufe a gaban É—arurun jama'a yake Æ™oÆ™arin rungumeta. Abraham ya tsaya cak, zuciyarta ba harbawa na fargabar kar da Mamainsa ta manta da shi a duniya, bayan duk tsayin shekarun daya É—auka basa tare ya rayuwa ne da tunaninta, duk yake tunanin zai ganta ya duba bata nan. Malama Majeederh a kallon Æ™wayar idanun Abraham na farko ta fahimci Little É—inta ne, Yaronta he came back. Kallonsa ta dinga yi without blinking, shi ma itan yake kallon yana kwaÉ“e mata fuska, saboda ya fahimci kallon na mene tuhumarsa take, da kuma son gasgata shi ne É—in ne ko yaya? Wani irin rawa jikinta ya fara duk yadda take so ta riÆ™e kanta, ta hana shocked shigarta tana mamakin ganin Little É—inta Yaronta wanda take masa wani irin mugun so.... Rufe idanu ta yi a hankali ta buÉ—e lokacin da shagwaÉ“iyyar muryarsa wacce ya saba yi mata magana da ita idan yana son abu ta ji ya ce "It's me Mamina" Ita dai bata ce komai ba domin tana cikin wani irin farin cikin da zata iya losing control É—inta a wajan. Fahimtar kamar akwai sanayya tsakanin Abraham da Malama Majeederh ya sanya securities É—in tsaya daga nufar inda Abraham yake, mai gabatar da Shadol na taron ya kalli Majeederh yana É—an rusinawa domin bata girma ya ce "Malama Majeederh ke muke sauraro babu lokaci" A kame cikin riÆ™e kanta ta jinjina masa kanta, tana haÉ—e fuska tamau kamar wacce ake ganinta ta Æ™arasa gaban loud speaker É—in cikin nutsuwa da wani irin golden voice ta ce "Please bear with us for wasting your time, and we will go directly to what has brought us together here...!" Da É—an yi shiru tana mai da numfashi, Abraham ji ya yi hankalinsu ya kasa kwanciya saboda daddaÉ—ar muryar Mamainsa daya cika wajan haka kurum ransa ya É“aci, ya turÉ“uÉ—e fuska idanunsa sukai jajur naman jikinsa har rawa yake, ya kasa motsawa sai kafe da gajiyayyun idanunsa da ya yi abubuwa ne fal a ransa. Malama Majeederh a jikinta ta ji yana kallonta maybe yana kare mata kallo saboda tsayin shekarun daya É—auka bai ganta bane. Ta kalli hall É—in ta É—ora da faÉ—in †رَبّ٠اشْرَØÙ’ Ù„ÙÙŠ صَدْرÙÙŠ* ÙˆÙŽÙŠÙŽØ³Ù‘ÙØ±Ù’ Ù„ÙÙŠ أَمْرÙÙŠ وَاØÙ’Ù„Ùلْ عÙقْدَةً مّÙÙ† Ù„Ù‘ÙØ³ÙŽØ§Ù†ÙÙŠ ÙŠÙŽÙْقَهÙوا قَوْلÙÙŠ.....“ Caraf ta ji an riÆ™e mata Æ™aramin bakinta dake motsawa ta cikin liÆ™ab É—in fuskarta, wani Irin zaro idanu ta yi waje hankali tashe ta ware idanunta akan wanda ya yi mata wannan É—an yan aikin da son kunyatata a gaban jama'a. Abraham ta gani tsaye dab da ita ya riÆ™e mata bakinta sosai sai zare idanu yake yana haÉ—e girar sama data Æ™asa kamar wani É—an shekaru 30 nan kowa ko 20 bai ba. Kunya kamar Majeederh ta nutse a wajan, idanunta ta ware ta kallesa sai taga yama É—auke kansa can saboda kar idanunta ya yi masa kaifi ta kuma san taurin kansa sarai! Wani ya ce "Kai wanne hauka ne wannan sbd rashin kunya da rashin addini dake damunka kamar Malama Majeederh zaka riÆ™ewa baki, C'mon saketa ta Æ™arasa mana addu'ar" Abraham ya yi shiru mutumin ya ce "Baka ji na ne, ko sai an kira securities?" Gently Abraham ya É—ago kansa ya kalli mutumin ya ce "Ohk" Yana faÉ—in hakan ya kalli Majeederh dake tsaye kunya ta gama daskarar da ita, gashi bata son taÉ“a hannun Abraham sbd idanun jama'a, he's her little son nothing else amma wasu na iya juya hakan. Ya narke mata fuska ya ce "Mami let's go!" "Ji wani É—an rainin hankali, ku tafi ku je ina" A haukace Abraham ya saki bakin Majeederh ya juya kan mutumin kamar zai dakesa, cikin turanci ya ce "Stop interfere ko na ci uwarka" Mutumin ya ce "Ni kake zagi? Kai waye, waye ubanka a garin nan" Ya faÉ—a yana Æ™oÆ™arin kaiwa Abraham duka, Nan da nan Gang team suka shiga tattare hannun riÆ™e suna zuwa wajan da sauri umarnin Bad boy kawai suke jira, yatsu biyu ya kaÉ—a musu suka É—an tsaya ya kalli mutumin sai kuma ya yi wani killer smile ya ce "Ni ba kowa ba ne, bani da uba amma ina da uwa Maluma is my mother, ka taÉ“a ta kasan waye ni" Yana faÉ—in hakan ya nufi tsakiyar hall É—in tare da É—aukar speaker cikin gadara yana feeling kansa ya ce "Babu uban wanda zai ji muryarta, ku nemi wani ya yi muku" Ya faÉ—i cikin turanci domin few words ya sani in Hausa language kuma a gurÉ“ace yake magana, kuma yana bala'in son magana da Hausa kawai bai iya bane. GabaÉ—aya mutanen wajan suka shiga mamakin wannan al'amarin, yaushe Majeederh ta samu É—a? Kuma mene haÉ—in ta da wanda ba Musulmi ba, ma biyin addinin Yesu, ganin faÉ—a na Æ™oÆ™arin sarÆ™ewa tsakanin Gang team da securities ya sanya Majeederh daurewa ta nufi wajan wani mai muÆ™ami a makarantar magana kaÉ—an ta yi masa ya ce "Oh! Na fahimta that's not a problem" Ta jinjina kai alamar godiya ya ce "Sure think" Juyawa tayi ta nufi hanyar fita daga hall idanun jama'a a kanta, a hankali shi ma ya juya tare da bin bayanta yadda yake tafiya fuska É—aure zaka É—auka wani babban mutum ne kowa sai ya yi shakkar fuskarsa, lokacin daya fita harabar makaranta tuni ta yi nisa saboda rawar da Æ™afarta ke mata, a haka ta isa office É—inta tare da neman kujerar ta zauna tana kifa kanta saman table É—in gabanta. Nutsuwa ta ji tana saukar mata a hankali babu shakka Addu'arta ce ta karÉ“o wacce take yi dare da rana akan Ubangiji ya bayyana mata shi cikin ko wanne hali ne, addu'a ta amsu amma bata taÉ“a tunani zai dawo mata a halin da yake ciki ba, hankalin ta ya yi masifar tashi ganinsa a wani addini wanda ba nata ba, waye ya sauya mata Yaronta! Waye ya ruguza mata tarbiyyar shekara biyun da tayi cike da kulawa da soyayya? Wane ya dawo mata da hannun agogo baya? Tana tsaka da wannan tunanin ne ta ji an buÉ—e Ƙofar office É—in nata tare da shigowa, ta É—an matse kana ta É—ago kanta a hankali zuba masa idanu tayi kamar yadda yake kallonta a hankali ta harÉ—e hannunta a Æ™irjinta kana kallonta kaga uwa mai nagarta ga yaranta, ganin kallon da take masa ya sanya shi yin Æ™asa da kansa ya rasa sukinsa bakiÉ—aya a hankali ya ce "Am sorry Mami" Bata ce masa komai ta miÆ™e a hankali tare da nufar fridge É—in office ta É—auki gorar ruwa mara sanyi sosai da Glasses cup ta tsiyaya ruwan a ciki sabis gabaÉ—aya ta rasa tunaninta saboda ganin Little É—inta cikin wannan halin, jin ta yi masa banza ya sanya ya Æ™arasa gabanta tare da zubewa akan Æ™afafuwansa ko Grandpa bai taba yiwa haka ba cikin wata damulalliyyar Hausa ya ce "Na ce ka yi haÆ™uri" Na ce É—in ya kusa bawa Majeederh dariya ta dake ya marairaice ya ce "Am sorry Jee" A hankali ta ajjiye cup É—in bayan ta gama shan ruwan ta É—an yi Æ™yakÆ™yawan murmushi tana É—aga liÆ™ab É—inta sama, domin ita bata taÉ“a haÉ—a Little da wasu maza ba, kawai kallon É—an cikinta take masa dole ta buÉ—e fuskarta ta Æ™yakÆ™yawan Yaronta ta kuma gyara masa rayuwa! "Stand up" "Jee, Mami" Ya faÉ—a lokacin daya miÆ™e ya zubawa fuskarta sexy eyes É—insa masu launin cikin sauri kuma ya Æ™arasa wajanta yana zuwa ya rungumeta sosai yana sauke wata mahaukaciyar ajjiyar zuciya ya ce "I miss Mom, bana da kowa" Tausayinsa ya kamata tayi hugging nasa bag tana shafa Æ™yakÆ™yawar sumar kansa murmushi kwance a fuskarta, sun jima a haka sai sauke ajjiyar zuciya yake yana Æ™ara Æ™anÆ™ameta idanunsa, tasan É—umin jikin uwa É—aya daÉ—e bai ji bane yake É—awainiyya da shi. A hankali ta cire shi a jininta tare da kama hannunsa zuwa duguwar kujerar office É—in ta nemi waje ta zauna, ta nuna masa kusa da ita amma yaÆ™i ya zame a hankali wajan Æ™afafuwanta ya zauna tare da É—ora kansa a cinyarta. Shiru shiru can ta ce "Your name?" "Bad boy" Ya bata amsa. Ta haÉ—e fuska a takaice ta ce "Kai ne Bad boy É—in?" Bai kalleta ba, bata san kuma dalilin daya sanya baya son kallon nata ba Ya ce "Yes, Jee" "Call me Mami" Ya jinjina kai ta ce "Real name" Kamar ba zai magana ba sai kuma ya É—ago kansa gabaÉ—aya ya zuba mata idanu yana kwaÉ“e mata fuska ta harare shi tana janye idanunta ya ce "Wai Abraham, Maa i don't like it ka sauya mi" Ta ce "Ki not ka, ki sauya mini" Ya jinjina kai ta zame hannunta daga sumar shi jin y daina sauke numfashi ta ce "But it's beautiful name, Ibrahim or Khalil in Musulmi name" Ya ce "Uhm" Irin sunan bai wani gamshe shi ba, In a serious talking Majeederh ta ce "Khalil" "Maa!!" Irin baya son sunan ganin wani irin kallon da take masa yasa ya ce "Am sorry, Bad boy is my name" "Who gave you that name?" Ya ce "Gang team, ni ne leader na team É—in, Ni nakewa mutane duka na karya kowa Jee" Ta dinga kallonsa kawai tana girgiza Æ™afa nan da nan fuskarta ta yi jajur daman ta san ba zai taÉ“a yin Æ™arya ba. Ya ce "Ni nake tare hanya sbd kawai naga ko zan ganki, ni nake shigarwa mutane faÉ—a, police su kama ni su kaini station amma Grandpa na karÉ“o ni, Ance ni criminal ne, ina da record wajan ko wanne station na kano har state C.i.d na je, saboda faÉ—a maka n gudu daga Rushia zuwa Naija" Jin shiru yasa Abraham É—ago kansa ya kalli Majeederh ganinta ya yi ta tura kanta tsakanin cinyoyinta ya dinga kallonta ya ce "Jee" Ta jima kana ta É—ago kanta a rikice ya durÆ™oshe gabanta ganin fuskarta ta rine ta yi jajur ya ce "Am sorry Maa, Na tuba" Sosai take Mamakin yadda Little bai manta komai nata ba, wato ya fahimci ranta a É“ace a hankali ta ce "Wajan wa ka ke nan?" "My Grandpa, shi ne Pasto na church" Gabanta ya faÉ—i