Sashe 78
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Who is that girl standing next to him....??" Jin an ambaci yarinya ya sanya Majeederh ɗago da kanta da sauri, idanunta ya sauka akan wata siririyar yarinya chocolate colour tana da kyau daidai da ita, daga ita sai half vest da wando iya laps ɗinta, ga wani gashin doki sai mannewa Abraham take, Wanda ya haɗe rai kamar ya ce ya shigo uku, tun faruwar abun babu wanda ya sake kulawa sbd ransa ya ɓaci da abinda Taj ya yi masa, Kallonsa Majeederh ta dinga yi ganin ya rame sosai idanunsa ya faɗa, a hankali ta juya ta kalli budurwar sunan Debeka ya faɗo mata wato ita ce Shegiyar dake lalata mata yaro? Salamon ya ce "Ur mother is here" Da wani irin sauri Abraham ya kalli Doorway idanunsa ya sauka cikin nasa, ya miƙe tsaye tare da ƙare mata kallo yaga tana kallon Debeka wacce ta yi tsaye tana kallon Majeederh, Shi kuma ya juya ya kalli Taj irin me ya sa? Ganin Abraham ya kasa cewa komai ta juya zata bar parlourn murya ƙasa ya ce "Ma....mi.. Mami" Cak ta tsaya ba tare data juyowa ba, Abraham ya nufi inda take yana zuwa ya rungumeta ta baya yana sauke ajjiyar zuciya a hankali dadai kunnenta ya ce "Am sorry Mami" Ta juya ta kallesa ta kasa ce masa komai ya riƙe hannunta har zuwa tsakiyar Parlour ya ce "Wlcm come to my house Mami" flowers ta ji suna zubu mata aka daga ita har Abraham ɗin, Kafin ta yi magana ta ji Gang team ɗin sun saki ihu tare da yin tafi sun ce "It's ur day bad boy, happy Engagement" Mami ta kalli Debaka bandai da ita ya yi Engagement ɗin ba? Debaka kowa suman tsaye ta yi numfashinta ya shiga ɗaukewa, Abraham ya ɗan yi cute smile da jajeyen laɓɓansa ya ɗauki wata ƴar ƙaramar box ya buɗe wani ɗan ƙaramin Gold ring ya bayyana sai sheƙi yake, a hankali ya durƙoshe akan ƙafafuwanta ya kama hannun Majeederh cikin low voice da wani irin sound ya ce "Ƴar Madara Mamina, Will you marry me?" Bugawar da zuciyarta tayi ya sanya ta yi baya kamar zata faɗi sai kuma ta tsaya da kanta jikinta ya shiga rawar da bai taɓa yi ba. Abraham na durƙoshe ya ce "Zaka auren Mami? Ɗan ki zai zama mijinki" Taj ya ce "Wip wip Wip hureee, baka faɗa mata how much u love her ba, tell her" Ya ɗan langwaɓar da kai shi fa bai wani iya ɓata lokaci da wani i love you ba, a aikace yake komai ya kwaɓe fuska ya ce "I don't need all this, ta san ina sonta ai ko Mami?" Majeederh kamar wacce ƙwaƙwalwarta ta tsaya ta kasa magana tana ji ya zura mata ring ɗin a yatsarta, ya sumbaci wajan ya ce "You're Mine" Wani kalar Ihu Gang team sukai tare da cewa "Happy Engagement Bad boy, the leader team the richer young boy" Ya miƙe tsaye yana lumshe idanunsa wanda suka azabtu da rashin ganinta sosai, John ya ce "Remain kiss, First kiss" Shi kansa Abraham mmkin yadda Majeederh batai masa komai ba yake, ta yi accepting nasa as her husband? Bai san cewa brain ɗinta ce ta tsaya cak ba. Slowly ya nufi inda take da niyyar kissing nata, Debeka dake tsaye tunaninta ya gama bata Majeederh ita ce wacce Taj ya faɗa mata Abraham ya je wajanta jiya ya kwana, Gadan-gadan ta nufi kanta da plate zata kwaɗa mata Abraham ya yi saurin tare Majeederh ta hanyar rungumeta ya ce "Mami..." Plate ɗin ya sauka a kansa nan take jini ya shiga fita ƙarar plate ɗin ya sanya Majeederh sakin ajjiyar zuciya ya haddasa dawowarta cikin tunaninta, Abraham ya juya da saurin still holding onto her ya ce "Debeka stop" Hawaye kwance akan fuskar Debaka ta ce "Stop? Na bar iyayena, karatuna ina level na ƙarshe na zama cikakkiyar low na bar ƙasata na biyoka sbd kawai ina sonka? Shi ne zaka kawo wata tsohuwa wacce ta haifeka ka ce zaka aura? To bari naga ta yadda za a yi auren" Ta ƙara nufar su Abraham ya ɗauka Majeederh zata daka babu zato balle tsammani yaji saukar hannunta a mararsa ta damƙa tare da murɗewa ya fisga, wani masifaffan zafi ya ratsa kwanyar kansa numfashinsa ya tsaya cak domin inda ransa yake ta taɓa, a hargitse Majeederh ta ce "No!!!!!! Zaki nasaka shi" Debaka ta ƙara murɗewa da ƙarfi ta ce "Sai ayi auren muga" Baya Abraham ya yi Majeederh ta tare shi suka zube a ƙasa ya faɗa kanta babu numfashi........