← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 93

Sashe 64

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a yarda da ita ba? Babu wanda ya taɓa riƙe hannunta sai Ajlaal shi ma kuma ta yi Asstagafirullah! Ta ja masa Allah ya isa kuma har azumi za ta yi bisa hakan wani ƙato ya riƙe mata hannu. Ta rufe Idanu "Ban ya fe ba Ajlaal" Anti ta ce "Waye haka?" Ƙasa magana ta yi sai a lokacin ta kifa kanta in between her legs ta shiga rera kuka kamar ƙaramar yarinya takaici da baƙin cikin Ajlaal ya cika mata zuciya. Ta riga ta manta da wani Alpha domin shi ne mutum na farko daya tuzarta ta a duniya, She laid back down to rest but couldn't. Tears of fear, betrayal and sadness streamed down her cheeks, and she knew that her life had been altered completely...... ZAZU Restaurant, Sultan Road Giginyu Nasarawa. Suna zaune saman wasu haɗaɗɗun kujeru wajan wani gefen ruwa dake gudana, su wajan biyar ne kana ganinsu kaga tantiran marasa jin magana, wanda suka gagari kowa, abu mafi jan hankali a gare su ko wanne yana da class ɗinsa, ka taɓa ɗaya goma su hau kan ka, basa ɗaukan raini basa gudun abin magana, sun mai da jami'an tsaro kamar abin wasan su, Police station kamar shiga restaurant suka mayar da shi ko beach ko club... They're all education natured enough, gabaɗaya kuma a Gang team ɗin Bad boy Abraham shi ne ƙarami, amma yafi ko wanne girman jiki da tsare idanu, baya ɗaukan raini baya son munafurci, idan ya faɗi magana haka ne domin baya ƙaunar ƙarya yafi son gaskiya ko zata kashe sa ko ta ja masa wata masifar, wani irin masifaffen jan aji ne da Abraham Bad boy, basu taɓa ganin dariyarsa ba, gashi da wani irin fikira ya ƙware wajan yin zane..... Abinci ne birjik a gabansu da difference types of drinks a gabansu, ga Shisha ga wine. Taj ne ya ce "John yarinyar ta ci banza kenan?" Ya faɗi hakan cikin turanci. Nan da nan fuskar John ta sauya ya ce "How do you think I will forgive her?" Taj ya yi dariya ya ce "To You didn't take any action akanta" Wani lalataccen murmushi John ya yi ya ce "Tomorrow is Luna's birthday, I will call her the club where the birthday will be held" Sai a lokacin Joshua da hannunsa yake riƙe da Luc Belaire Rose Ya ce "Sai ka yi mata me?" John ya ce "I will rape her, and I will beat her to death" Ambaton Fyaɗe da akai ya sanya tsigar jikin Abraham ta shi tana zubewa, baya ƙaunar jin kalamar bare har ya ji ana faɗin za a aikata, gashi dai ƙaton arne amma bai son ƙazanta ko kaɗan. Ya ɗago kansa da wani irin sexy eyes ɗinsa wanda sukai wani irin kalar launi kamar na mage haka zubin halittar idanunsa suke, ga girar shi kamar zata haɗe lips ɗinsa da suke jajir ya taune, jikinsa sanye da Tommy Hilfiger T.shirt Maroon, da Levi's crazy jeans iya qiwwa, ga wasu gargasa kwance lub daman dark skin ɗinsa wacce take ɗaukan idanu sun yi gwanin sha'awa, six-pack ɗinsa sun kama rigar hakan yasa ya yi wani ƙato irin mazan nan ne wanda ko kallon mace sukai sai ta kusa yin fitsari a wando don tsoro. Ya saka bandana a kansa hakan yasa sumar ta Kwanto har goshinsa idan kaga Abraham ba zak taɓa ɗaukan farin namiji ba, irin colour ɗin su ake wahalar samu.... A hankali yake jujjuya drink ɗin Gold berg wanda shi ne favorite drink ɗinsa. Bai ce musu komai ba sbd he's not interesting da conversation ɗin na su. Ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious sai tashi yake a jikinsa. Taj ya yi wata mahaukaciyar dariya ya ce "Wallahi kaci uwar Shegiya ka yi mata fata-fata" Joshua Shi ma ya yi murmushi ya ce "I support you, the girl has no shame, kama yi ƙoƙari da zaka iya goga fata da ita, datti gal" Taj ya ce "Abinda nake tunani kenan, kaga idan kana son jin daɗi da more wa ka samu babies ɗin Brazil, idan asalin kyau ne most beautiful ladies in the world jeka duba Ethiopia.... Matan Nigeria are not romantic at all, shiyasa soon zan bar wahalalliyyar ƙasar nan" John ya taɓe fuska ya kalli Abraham ya ce "Are you okay, Bad boy?" Ya yi masa banza kamar ba da shi ake ba. Wani a cikin su ya ce "Wai fa ko sau ɗaya Bad boy bai taɓa sanin mace ba" Taj ya ce "He's not romantic, kamar baya da lafiya" Sai a lokacin ya ɗago fitanannun idanunsa ya zuba akan Taj cikin wata husky voice ya ce "Ko!" John ya ce "Haka ne ma, baka da lafiya" Ya miƙe tsaye yana feeling kansa, ya ce "Maybe" Taj ya ce "Soon zan sanyaka yin haka, na baka wata mahaukaciyar Alcohol" Cak Abraham ya tsaya tare da zubawa Taj idanu calmly ya ce "Da na ci uwarka, kashe ka zan Dog!" Ya juya kan John ya ce "Let me make it clearly for you, ka sake kayi rapping wata ma rantse da Jesus sai na yanke maka abar, try it" Yana faɗin haka ya yi gaba walking full of peace and tranquility. Gang team ɗin suka bisa da idanu, ganin yadda ake musu gadara kamar ubansu, and he just 16 yrs.. Motarshi ya nufa Hyundai Ioniq 6 black colour, har zai shiga ya ji ana hayaniya cak ya tsaya jikinsa ya fara tsuma da idan da akwai abinda aka jarabci Abraham da shi bai shige abu biyu ba, yana mugun son yin faɗa musamman wanda bai shafe shi ba. Da wani sarrafa ya nufi direction ɗin yana zuwa yaga wasu maza guda biyu cikin kakkausar murya ya ce "Heee what's going on?" Wani ya ce "Faɗa suke" Guy ɗin ya nuna Wani ƙyakƙyawan mutum ya ce "Wannan bawan Allan ne ya ɗan bugi motar wannan wai ko Joseph sunan shi? Shi ne ya fara zaga-zage" Abraham bai jira jin wani abu ba gabaɗaya jikinsa ɓari yake ya damƙi hannun wanda aka ce Joseph ɗin kafin ka ce me ya ɓalla masa hannu, ya ƙara damƙar ɗayan ya ɓalla wani irin ihu Joseph ɗin ya yi yana jin kamar zai mutu. Wani ya ce "Kai Mahaukaci ne? Haka ake raba faɗa" Ko inda yake bai kalla ba ya juya abinsa zuwa mota ya ja da wani irin 150 yabar cikin Zazu ɗin. Bar Aliyu ya sauke numfashi yana mamakin zafin zuciya irin ta wannan gwalilin yaron yafi tunanin ma mahaukaci ne..... Tun a Main parlour Abraham ya fara fatali da komai jikinsa duka rawa yake da wani irin karkarwa. Grandpa ya sakko yana mai ɓoye photon Zanen fuskar Abbu da aka kawo masa ɗazo, so yake ya saka aiwa Abbu Mahaukacin duka tunda ya taɓa masa lafiyar Grandson ɗinsa, yasan kuma Abraham ba zai taɓa bari ba shi yasa zai yi asirrin ce. Ya dinga bin Abraham da idanu kafin ya ce "Mami ko?" "Yes Grandpa" Ya faɗa yana kallon Grandpa, David ya ce "Na saka private Investigators amma shiru, ina tunanin wannan Mamin taka bata duniya ta mut....." Kafin Grandpa ya ƙarasa Ya ji Abraham ya buga kansa da jikin wani Glasses yana faɗin "No!!!!!!, Mamiii..." A hankali Majeederh ta duba agogon hannunta taga 12 saura minti goma, gabaɗaya ta manta akwai wani taro a B.u.k na gabaɗaya students ɗin makarantar musamman na Department ɗin Politics Democracy. Ta sauke ajjiyar zuciya a ɓoye a hankali ta kalli mutanen da suke gabanta ta ce "I can't do that, abu ne na cakuɗeɗeniyya da mata, am sorry" Mutumin ya ce "Please Malama Majeederh Ngo ɗin nan tana buƙatar ki, zamu baki ko nawa kike so, kawai muna so kiyi aiki damu" Bata kallesa ba ta dubi wata ta ce "Kika ce me?" Matar ta fashe da kuka sosai ta ce "Ki taimaka mini, yarinyata aka aurawa wani yaƙunan tsoho saboda yana da kuɗi, gashi yanzu yarinyar ya ja mata masifa yayyun fitsari take sbd takura rayuwarta da yane kamar ɗan taure, gashi yanzu ya gudu wai ba zai iya zama da ita ba, wannan masifar duk Ubanta ya ja mata saboda son kuɗi ne da shi kamar ƙudan cizo" Majeederh was speckless hango kanta take matsayin yarinyar a hankali ta ɗan rufe ido ta buɗe ta ce "Zan kira ki weekend, ina da aiki yanzu thank you Inna" Ta amshi number Dattijiwar "Na gode na gode, Ubangiji ya jiƙan gobenki ya baki zuri'a ta gari ya raya miki su ya barki tare da mijinki" Majeederh dai ta yi shiru, Mai Ngo ɗin yin duniya amma taƙi tanka shi ya yi ƙwafa ya fice,daga nan ya fito tabar masu kula da Foundation ɗin nata ya shiga motar ta tare da yin Bismillah ta harba motar kan titi ta nufi B.u.k new side...... Hall ɗin a cike yake da manyan baƙi, masu kuɗin garin da jami'an tsaro da ƴan jarida haɗi da Lauyoyi na jihar. Yana can tsaye domin bai wani jima da shigowa ba, ya runtse idanunsa jin zuciyarsa na bugawa, ya wani kwaɓe fuska har zai juya ya ji wani ya ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan is here" Attention ɗin Students ɗin sama da 300 ya dawo kan Majeederh dake tafiya cike da kamala kana ganinta kaga cikakkiyar mace mai nagarta, abayar jininta kaɗai ya nuna arziƙin da Ubangiji ya yi mata daga baiwarta. Mutumin ya ce "Allahamdulillah ita ce zata gabatar mana da addu'a daga ɓangaren musulmai, kafin mu je ga addu'ar zamu gabatar muku da sunanta da kuma matsayinta a makarantar" Da ƙarfi John ya ce "Allow her to speak" Gabaɗaya Students ɗin suka ce "Yes! Yes!" Ya ce "Ok zata yi bayani da kanta Malama Majeederh Bismillah" Tafi ƙarfin Minti biyu kafin ta ɗan yi gyara Muryar ta ce "Bismillahir Rahmanir Rahim, In the name of Allah....," Cak ta yi shiru jin kamar ita ɗaya ake kallo, Da wani irin firgici Abraham ya ɗago kansa dake ƙasa zuciyarsa kamar zata faɗo bakinsa na rawa ya ce "Mami...?" Sai kuma ya miƙe yama manta su waye a wajan kuma daman shi mutane basa gaban shi, gaba ya bawa kunya ba baya ba, Gadan-gadan ya nufi wajan Majeederh takun tafiyarsa kuma ya ja hankalin mutanen hall ɗin, Majeederh na ƙoƙarin yin
Chapter 64 · 0% Book details