Sashe 50
Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MIJIN ARO 2***14 134) Cikin sati2 da haihuwar Aneesa tayi dagaugau ita da yaranta, tamkar ba ita bace ta haihu, saboda yadda take kazar2 suma yaran sunyi wayau ga su lafiyayyu ga girma tamkar ba en 2 ba, tun daga tyn din Hajiya take gyarata, idan garin Allah ya waye tun kafin ta karya zata kawo mata wani hadin zuma a kofi ta shanye da rana ma zumar ce da madarar shanu take zuwaba hadin da akeyi da danyar shinkafa, ya na karawa mace ruwan nono tare da saukarwa mace ni'ima, idan kuma zata tsarki dama cikin butarta ta musamman ana zuba mata bagaruwa, sai ta kara ruwan zafi tayi tsarki da shi, shi kuma yana hade gaban mace idan har ta karu tym en haihuwa, in ana zama acikin ruwan zafi ana tsarki da ruwan bagaruwa gurin zai hade mace ta koma kamar yadda take idan ba haka ba gabanta zai bude yayi girma mijinta ba zaiji dadinta kamar da ba, balle aneesa da rai 2 suka fito ta gabanta abin sai da gyara. Turaruka kala2 Hajiya ta bata, turaren almiski da turaren Aisha ( shima kamar almiskin yake) tace ta dinga sawa a panta dinta dama jkin audugar da take anfanin da ita, hakan yana rage karnin jego, kuma ko da nace na al'ada ne da zarar tagama anfi son tayi anfani da wadannan turarrukan. Shi almiski ana dangwalawa ne shi a auduga a tura agaba, yayi en mintuna sai acire. Dukkansu idan kina anfani da su babu yadda za'ayi mijinki idan ya kusanceki yaji karni sai dai kamshi zai dinga ji, kuma yana kara matse mace. Shi yasa Aneesa da ta cika sati3 da jininta ya dauke take anfanin da shi, dama gata gawanar anfani da turare. A satin Ishaq Ya zo tana dakinta tana hidimar en 2 ta sha kwaliya saboda tasan da zuwansa, nono take ba Hussani shine sarkin tsotso Hassan na bacci, yana shigowa ya amshe yaron ya rungume a kirjinsa, yaron ya tsandara kuka saboda jin an raba shi da abincinsa, yayi saurin kwantar da mata da shi bisa cinyarta ya saka masa nonon ya kama yana sha yana kuka, suka kalli juna sukayi murmushi, yace haka yake rigima? Tace ai ka sanshi acicine in dai da rana ne baya rabo da shan nono. Ya je ya leka Hassan dake barci bisa gadonsa yace, suna yarda su kwanta su kadai? tace dole na koya musu da dare idan Hajiya ta mannasu jikina wai su ji dumina cikin dare nake tashin in hada gado daya in lullube shi da bargo kuma ba na basu nono cikin dare sai dai da asuba doon su saba kafin mu koma gidanmu nasan baka son kowa ya rabi jikin sai kai shi yasa da ma nayi musu wannan sabon karsu sha wahala. Ya shiga murmushin jin dadi yace ashe dai anaji da ni baza'a juya min baya ba don an sami 'ya'ya. Nagode sosai da wannan taimakon kinga ko yanzun ma na dinga lallabowa ina shan dumina nima, ko kada nazo? Ta ware idanu, a ina zaka zo shan dumin? Don Allah ka rufa min asiri, ranar da Hajiya ta kamaka. Laifina na zata gani tace nina gayyato ka. Yace ALlah ba komai zanyi miki ba, dumin jikinki kawai nake kewa. Su Yusra ne suka shigo dakin da gudunsu suna oyoyo, yace ina kukaje ban ganku ba da na iso? Suka ce munje kai ladidi tasha ne ta tafi garinsu, jikinta ne ya rasu jiya da daddare yayi kyanda. Yace Allah sarki Allah ya kikinsa, shikenan nan mai taya ki kwana ta tafi na zo in dinga tayaki. Tace ai dakin Hajiya zan koma da kwana kafin ta dawo. Yace kiyi min alfarma dan Allah ki zauna anan, kin san idan kina can Hajiya korata zata dinga yi. Har 12 na dare Ishaq yana manne da matarsa, har sai da Hajiya tace zasu rufe falonsu yau da wuri tunda ba ladidi, idan ta nan ne suke tsawon hira. Cikin dare Ishaq ya gaza bacci kewar Aneesa kawai ke damunsa, balle da ya isketa tana sallah sai yaji sanyi aransa ga koshi ga kwanan yunwa, gashi tayi bul2 da ita, ga kamshinta na asali da kullum idan ya shaka baya sukuni, shi ya rasa wannan dalilin kamar asiri. Yayi juyi yana tsaki yafi a kirga shi gashi yana da karfin sha'awa don ma yana yawaita yin azumin nafila da kewar tayi masa yawa abuja gida shi kadai nan kuma idan yazo tana jego yau kuma Allah ya gwada masa an gama jini amma sama tayi wa yaro nisa dai ya tada kai yayi kallo, shi kam zai iya jure wannan kallon ba bari ya wagada sa'arsa ya gani. Ya dauko wayarsa ya kira Aneesa, abin Allah wayar ringing 2 tayi ta dauka, yace bakiyi bacci ba hala kewa ta tadameki? Tace na tashi ba Hussain Ruwa ne, zan kwanta kenan ka kira. Ya marairaice murya, Aneesa wlh na kasa bacci ko in zo ne ki dan taimaka min dazu naga kina sallah. Ita ma ta marairaice eh yau nafara sallah amma Ya Ishaq ban ida warkewa ba fitowar yara biyu ba wasa ba, yace kwarai na tausaya miki, to naji ba zan taba jikinki ba, ki yi min irin hikimar wasannanin nan naki har in kau da sha'awata, kin yarda nazo? Wlh na kasa bacci kin dai sanni ina kyankyamin matan titi wadanda gasu nan suna tallan kasu, ko bayan kyama ina tsoron Allah, ki agaza min you know ma condition. Tausayinsa ya kamata, ita kam ko da ake cewa ba'a shaidar da namiji to ita tana shaidar mijinta baya neman mata waje,dama haka ake kada ka dinga zargin mijinka babu kyau, hakan kullun kayi masa kyakkyaawan zato. Shi yasa mata mu dage wajen farantawa mazajenmu rai mu daina musu korafin suna yawan saduwa damu. Don idan munyi korafi to fa zasu kai sha'awarsu tunda Annabin rahma Saw yace kada mu bijera musu mu tarbe shu a duk tym din da suka zo mana ko muna kan jaki ne, sai dai banda tym din al'ada shima zai iya wasanni dake idan kinyi kunzugu mai kyau daga samanki zuwa cibiyarki. Kuma zaki iya amfani da hannunki ko bakinki don gudat masa da sha'awarsa babu haramci, shine dai akayi masa haramci kada yayi anfani da hannunsa wajen kawar da sha'awarsa sai dai naki hannun. 137) Tace in har zaka iya zuwa Bismillah zan bude maka falo. Jikinsa na tsuma ya diro daga gado ya bude kofarsa ya nufi sassan Hajiya. Ya isa ya murda kofar yaji ta bude, yana budewa ya iske Aneesa a gefen kofar ya ja hannunta suka wuce dakinta, ya bude bargonta suka shige ya rada mata akunne, zaki iya dani ko da gaske baki warke ba, ta narke a jikinsa tace, eh ban warke ba. Yayi murmushi tace Hajiya ta tsayu akanki baki da wata matsala. Da en wasanni ya dinga jan ra'ayinta har sai da ya gamsu da ita, sannan ya saurara mata, duk da yake ta warke amma sai da ta danji zafi. Tun daren nan yake aikin godewa Aneesa yana sa ma albarka saboda farin cikin da ta saka shi a wannan daren. Ana kiran sallar farki Hussain ya fara farkawa yana kuka, Aneesa ta sauko ta dauke shi, dama bata kwanta ba sai da ta daura alwala, shi yasa bata ki tsoron taba danta ba jikinta ba Najasa. Ta zauna tana bashi nono ta dubi Ishaq tace kazo ka tafi kada Hajiya ta san anan ka kwana, ni zata dauka na kawo ka. Ya mike yana dariya yace wlh yau wasai nake jin zuciyata, kin biya ni don jinki nayi kinma fi da, bari in tafi kada na kashe kasuwar daren yau. Tace ni dai yau ka hkr kada ka dawo, yace ina? Ai ba zai yiwu ba kin riga kin lasa min zuma abaki, kullum ma zanzo a lasa min, kinga banzo ba to bana gari. Ranar da Aneesa tau arba'in kkwana 3 kacal Ishaq ya kara mata yazo ya dauketa suka koma. Safeena ma ta dawo amma har yanzun lamarin sai ahankali na kwakwalwarta. 138)************************************** Wani katafaren gida Ishaq ya gina a abuja, yayi wa kowa parts dinsa daban, shima nasa daban, tym din su Hassan suka shekra 2. Sai ya kasance aneesa ita ce mai damwa a gidan kuma ita ce mai gudanar da komai a gidan saboda safeena ta zama tamkar hoto saboda matsalar da ta samu, ko ka shiga bangarenta shiru zakaji suma su Ysura ba zama gurinta suke ba, suna bangaren Aneesa gurin en uwansu, Ishaq babu kasar da bai kai safeena ba sun ce kwakwalwarta lfy lau take shi yasa ya hkr suka dawo aka cigaba da na gargajiya, kuma duk inda sukaje yayi musu maganar juyin mahaifa da tayi sun gaya masa basu da abinyi sai dai In Allah ne da kansa ya juyi mahaifar amma su ko da sun gama kila ya janyo mata wata matsalar da nan gaba ma sai ancire mahaifar, shi yasa ya hkr da komai ya barta da ikon Allah, shi dai yasan bai cuceta ba tunda ba shi ya sata ba,i itace ta cuci kanta, gashi tayi daliin janyo wa kanta abinda yafi karfinta. Aneesa tana. Shekaranta na kusa da karshe na jami'a Aisha kanwarta tazo mata hutu, nan da nan. Yarinyata goge tayi kyau dama gata mai kyau, Allah sai hada ta da wani abokin Ishaq shima matukin jirgin sama ne, kafin wani tym har maganarsu tayi karfi ta isa zaria. Tym din da Aneesa suka taho bikin sadiya diyar yayar Ishaq ya Hannatu, a tym din ne ta tadda rikici sosai agidansu, Aisha na rike da hannun yaran Aneesa, suka shig gidansu cikin shiga ta alfarma. Ta shiga dakin su Halima bayan ta gaisheta ta shiga dakin hanne, nan ta sameta tana kuka ta tasa Haulat dake kwance bisa doguwar kujera agaba, bayan sungaisa ne take tambayar me ya sami haulat, sai ta share idanu tace, Aneesa ki gafarta min wlh nasan alhakinki ne yake bina na irin sharrin da na dinga yi miki sai gashi ya kare akan yarana. Abba sata kamar bera, yanzu gashi nan Haula ta dauko mana abin kunya yin cikinta na 2 kenan, na farko babanta da kyar ya yarda aka cire,