Sashe 39
Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka fara damunta, ita kuma ta rasa dalilin faruwar hakan. Saboda basu taba samun sabani da shi ba, dai2 gwargwado tana yi masa biyayya da kyautatawa da duk abinda tasan shine ra'ayinsa da saurinta takeyinsa, wanda tasan baya so tana kiyayewa, amma ita ta rasa gane kansa, tana son ta tambayeshi amma tana tsoron kada yayi tunanin tayi rashin kunya, don yaki nemanta ne, shiyasa zata zura masa idanu ita dai ta san har ga Allah bata da laifi. Safeena ce girki kuma ranar ta kasance ranar karshen mako, duk suna gida da yake da safe suke amsar girki. Ishaq ya soma rawar jiki akanta, ( wannan fa surkullen bola ne ka tayin tasirinsa akansa saboda rashin yin addu'a, shi yasa idan muha mazajenmu a irin wadannan yanaayi to mu dukufa ba bacci muna kaiwa Allah kukanmu, koda su basu samu damae tsayuwa suna tsare kansu ba, idan mun muna addu'a sai muga sauki abin amma idan mukayi biri to lamarin mune masu cutuwa fiya da su. Allah ya kare mana su Ameen). 86) Shi a tym din yake idan safeena ta juya masa baya kila ma mutuwa zaiyi saboda ji yake anan duniya komai nata yafi na sauran mata. Ita kuma da ta fuskanci hakan sai take gara shi, dan ko saduwa ya zo yi da ita sai ta gaya zubda hawaye ko kuma tace abi kaza take so ko kudi, jikinsa na rawa zai dauko ya bata, sannan take amince masa. Aneesa kam kwata2 bata agabansa tun ranar farkonsu yaji ta salam. Wani abokinsa likitan mata yaje takanas yake tambayarsa wai shin akwai macen da Allah ke hallitta bata da dandno, sai likitan yayi dariya yace, gaskuyya babu mace da take haka, amma mata kowacce da irin matsayin ni'imarta, wata mai yawa, wata dai2 wata kuma kadan. # #Maccen farko mai ni'ima da yawa ita tun farkon tym da zaka soma wsanni da ita ni'imarta ke gudanowa zata jita tamkar tana al'ada saboda ni'imarta tun daga farin saduwarku har ka gama saduwa da ita ba zaka daina jin dadinta ba, irinsu ne masu baiwa daga Allah ba tare da sun sha komai ba, da zasu sha ma kayan karin ni'imaa irinsu kayan lambu. Ko zuma da su danyen kwai a zuba a zuma to mazansu zautuwa zasu keyi akansu. ## Amma macen tsakiya ita dai2 kima mijinta zaiji ta an fison ta dinga yawaita shan kayan lambu sai ni'imarta ta wadata sosai kusan na macen farko # # Amma mace mai karanxin ni'ima in bata tana samu lafiyayyen abinci da abubuwan sha ba, kullum ta sha zuma ba to ita duk saduwar da mijinta zaiyi da ita ba zaiji dadin komai ba a farko har sai tym din za kawo maniyyinsa. To ina jin matarka na cikin sahun katshe na matasa saboda haka sai ta yawaita shan fruits kayan lambu musamman kankana da abarba da lemu suna saukarawa da mace ni'ima sosai zata iya cin fruits din ta zuba zuma da zam-zam kullum tasha, Insha Allahu ita ma zakaji ta zam kilima tafi dayar. Suka kece da dariya suka tafa. Shi kuma Ishaq har ga Allah baiyi niyyar tona asirin matarsa ba, don dai abokin nasa likitan mata ne yasan kilan zai san wannan matsalar, amma in baya ga haka ba zai iya gawa kowa ba. 87) Da zai tafi a ranar ya jibi fruits kamar hauka ya kaimusu gida, ya sayi zuma mai kyau mara hadi, zam2 daman yana da shi, da kanshi ya shiga dakinsa ya hada mata fruits din yasa zuma sosai da zam2 ya na cikin hadawa safeena ta shigo, ta zauna tana dubanshi tace, wannan meye kake hadawa? Yace magani ne aka ce in hadawa Aneesa kin san bata da cikakkiyar lfy, tayi murmushi ta daga robar zuma da robar zam2 tace zuma! Zam2! Fruits! Lallai zata yi lafiya har tafi safeena. Ya gane me yake nufi sai bai ce mata komai ba. Hakan sai ya bata haushi wato shi yana son ni'imarta ta dawo kenan ashe abin na damunsa to yayi abanza, ita dai da ni'imarta a jikinta har abada. Ya dauki hadin ya kaiwa Aneesa yace mata wai magani ne na kara lfy. Ita dai bata gano ko meye ba tunda ta ji kamshin zuma sai ta yarda don taga ana hada magunguna da zuma, tasha abinta zuciya daya, kan kace mene sai taji ruwa na bin cinyoyinta, ta dauka jinin al'adarta ne ya zo da saurinta taje bayi don ta gyara jikinta, amma sai ga ba jini bane, abin ya bata mamaki wannna kuma menen ke zuba mata, ta wanke jikinta ta fita stil bai daina bin cinyoyinta ba, dole taje tasa pad don duk inda ta zauna sai ya jike sai abin ya bata tsoro, wai kila yayon fitsari takeyi, har kuka sai da tayi a daki, ta dauki waya ta kira Ishaw a tym din ya fita, yana dauka yace amaryata ya akayi ne? Ta shagwabe murya tace, ya Ishaq ni dai ka zo ka kaini asibiri bani da lfy, yace subhannallahi! Yanzun na baro ki lfy, me yasameki? Ta bude baki tace uhm, uhm ni dai wani ruwane yake ta bin cinyoyina kamar nayi fitsari, shine nake son muje asibiri kada un zama er yayon fitsari. Me Ishaq zaiyi ba dariya ba, sannan ga murnar matarsa ta samu yadda yake so gashi ita ke da girki yau zai ya gwangwaje amarcinsa da ba suyi ba. Da taji dariya sai ta saka kuka tace, dole kayi dariya idan yayon fitsarin ne wato ni ya shafa tunda kana da wata matar ni kuma wlh bazan yarda ba yanzun zan kira Hajiya na gaya mata kaine kayi min fata2 har mafitsarata ta stinke nake yoyon fitsari, idan ta zo kayi mata bayani, shiya kenan tun daga ranar ka gujeni, ashe ka cuce ni ne... 88) Yayi saurin cewa ke da Allah ki rufa min asiri lafiyarki kalau. Ke jini da fitsari kawai kika sani suna fita nan gurin? To gaya min kalar ruwan, cikin kuka tace fari ne, yace au to a islamiyya wane abu aka ce muku me wannan kalar? Ta na jin haka sai ta gano ko meye malaminsu a karatu ya sha gaya musu kalar maniyyin namiji fari ne mai kauri2 na mace kuma tsinkakke fari mai ruwa2, sai tayi saurin kashe wayar, ita kadaice a dakin amma sai taji kunya ta lulluba ta hade abargo ta bita ta boye fuskarta cikin filo ita dole kunya take lallai ita sokuwa ce tun farko bata gano mene ke zuba mata ba har sai da ta fallasa kanta, shi kenan zai dauka ma kewarsa da tunaninsa ne ya kawo mata haka, yau ta shiga 3 kulle kanta zatayi a daki. Tanaji yana kiranta a waya amma taki dauka har ya gaji ya daina kiran. Shi kam murna ce ta cika shi haba yarinyar sabuwa jini amma ace bata da mamora ina rabin zance amma yanzun komai zaiyi masa dai2( Ayyah bai san duk ambaliyar da takeyi ba, da zarar su kwanta a shinfida daya zata dauke ta bushe ba, Allah ka rabamu da aikin sihiri,ameen). Tana kicin kafin daowar maigidan tana shirya abinci saiga safeena ta shigo tayi mata sannu ta dauka wani abu zata dauka a kicin din sai tagata bude firiji ta dauko dakwalen kaji guda2 ta yanka ko wacce a tukunya ta daban ta wanke su tasa ta zo ta kunna gas ta dora tukwanen ta soma hadin farfesun nan da nan sai kamshi ya karade kicin din. Aneesa ta dubi safeena tace, aunty farfesu kike mana ne? Tace eh shi nakeyi, wannan ma musamman dokin nake yinsa kinsa amare sai dan shan farfesu. 89) Aneesa tayi murmushi cikin kunya tace kaji Aunty ke ma ai amaryar ce, tace ki rufa min asiri da matsayinki, ai kece a fadar gidan nan. Ko rawar jikin da Captain yake yi akanki mutum ya kalla ai ya isa shaida jin haka yasa Anees tayi shiru don taga lamarin ya koma zolaya. Farfesu da ta dora bai dauki wani dogon tym ba saboda na kajin turawa ne, kasancewar basu da wuyar dahuwa. A plate guda biyu ta zuba ta juyo inda aneesa take ta mika mata plate daya tace, farfesun kala 2 nayi ko wanne da irin dandanonsa gashi ki zabi wanda yayi miki. Aneesa kam mamaki takeyi na wannan lamarin. yau itace safeena ke nan da nan da ita Allah yasa alkhairi ta kulla, ta dauki cokalin da ake ciki ta dan dibi romon tare da yin bismillah a zuciyarta, in ma wani sharri aka kulla sai dai yabi iska. Ta kai farfesun bakinta ta dandana taji yayi dadi sosai spices da komi sunyi yadda ake so, tayi murmushi tace gaskiyya yayi dadi don ko hotel sai kinyi fintakau. Tayi murmushi tace haka ne son to dandana dayan sai ki dau daya. Tace na ai duk kalansu daya, ni ko ban dandana ba wannan yayi min. Tace a ido kike ganinsu kamar daya amma da banbanci a dandanon. Aneesa ta debi cokali daya a plate din ta kai bakinta, ai sai tasaurin gintse fuska ta hadiye da kyar tace, aunty wannan salam baki sa komai ba, amma a ido kamar zaiyi dadi., wannan ai na masu hawan jini ne wadanda aka ahan cin gishiri da naggi. Safeena ta kyalkyale da dariyar mugunta tace, au yanzu da banbanci a farfesun nan? Tace banbancin sosai ma, ni dai na dauki nawa. Nan da nan safeena ta gyara fuska kishinta ya motsa yan rashin mutuncin nata suka zo mata tace, mhn! Aneesa kenan amarsu ta angi, kinga wadannan kajin gasu dai iri daya to ni dake ne,w wannan dadin dandanon itace ni, ita kuma salam din nan ai kece saboda haka dandanonki yake, gaki dai ai ido kin hadu kamar yadda farfesun nan ya hadu amma Allah sarki matsalarki ba afuska ko jiki bane, kina da matsala ne a inda mijinki zaiji dadinki ya huta, sai tayi rashin sa'a ko da wasa baki kamo kafata ba, shiyasa fa tunda ya dandana ki yaji baki da gardi ya watsar da lamarinki. 90) Nice ma yau na tausaya miki na bashi shawara ya hada miki abinda zai kara miki ni'ima, nasan dai yanzu kilan ni'imar tazo miki, sai dai ke d ashi duk kun