← Book details Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 51

Sashe 46

Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ba yanzu haka ina ce cikin jikinki zan kwana in yi matashi a kirjinki to meye nawa bai zama mallakin mace ba ta sunkuyar da kai...ya shafi gefen kumatunta yace wai ni kunyar nan ina take ne insa baki in tsotse ta...amma bari nasan inda zan lalubo ta yau zan rabata da jikinki in ba haka ba ba zata bari ana sakar min jikin nan in more rayuwata ba.....daurin dake hannun rigarta guda dai dai su yasa hannu ya kwance sai ga rigar ta zube akasa sai ga kirjinta a waje muraran ...yabi ya....... 120) yabi ya kura ma kirjin idanu ko kiftawa ba yayi ita kuma ta rintse idanunta yace bude idonki ki gani zan tsotse wannan kunyar tunda kinki dainawa...tana ji ya kai bakinsa kirjinta yana tsotsa sumewa ne kawai bata yi ba amma jin numfashinta tayi yayi sama sama...Allah ya taimaketa da ta bude ido saboda jinta tayi a tsakiyar gadon tana bude idon sai taga dakin dindin a duhu sai taji sanyi a ranta dan gaskiya a tsananin kunya idonta na kallon idonsa sannan yana mata irin wadanna abubuwa amma yanzu a duhu har tana iya maida masa martanin wasannin da yake mata duk wasu yan abubuwan faranta rai da ta taba ji ko karantawa da ake ma miji a irin wannan lokacin ta dage ta yi masa saboda taji ance aje kunya ake yi a gefe daya to ita kama ta aje tata kunyar shi yasa ta rikitar ashi gaba daya ya shiga rada mata a kunne nuna alamun yana jin adin wasannin ita ma sai hakan ya kara mata kaimi kuma taji ance ana kukan kissa sai ta shagwagwabe masa (su Aneesa manya) nan ma ta kara rudar dashi....... A ran ishaq ya dinga zullumi Allah yasa kaa yaji aneesa irin na rannan...amma ina sai yajivta fiye matakin duk wata mace a duniya bai taba jin mace irinta ba shi yasa ma yaji ba zai iya saurara mata ba duk da yarinyar yasan dauriya kawai tayi masa amma ajikinta yasan ta wahala dama gashi gwarzone bai iya kwana biyu yana kallon matarsa sai dai in alada take to wannan Allah ya kan sa masa hakuri...amma haka kurum baya iyawa shiyasa hajia ke ganin rashin kunyarsa..... Tana kwance a kirjinsa yana faman lallashinta dan kuka take yi yace wai aneesa mene nace kiyi hakuti ta dago da kyar tace jikina ne yake ciwo kamar inyi zazzabi yai sauri yaje ya dauko paracetamol ya ballo guda biyu ya dagota ya bata ta sha ya kwantar da ita yana lallayrta kamar jaririya da kyar ya samu bacci ya dauke ta duk sai ta bashi tausayi ki a yake rashin sabo ne amma idan ta saba dashi babu wata damuwa sai dai ma kullum da zatayi farincikin kasancewa dashi tunda yasan in........
Chapter 46 · 0% Book details