← Book details Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 51

Sashe 5

Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taga ashe kanin hanne ne ubansu daya( matar baban sasa) yana zuwa koda yaushe gidan shima ya zama kamar dan gida. Ta gaishe shi yace Ina Aneesa fah? tace tana dakinsu tana guga$ Ya karasa ciki ya iske Aneesa, Ta dube shi tayi murmushi tace, a'a dan uwanmu kana garin nan kuwa? ko hutu ne ya boye ka? Yayai murmushi yace wani hutu ne ga dan makaranta, ke ce ma yar hutu tunda nazo gidan nan sau 2 ana ce mini kina nan bakya zuwa makaranta. kinga ai kce 'yar hutu. Tayi mrmushi, dole ta sa banje sch ba amma ran monday idan ka zo kamar wannan tym in bazaka ganni ba ina sch . Yace gaskiya ki din daina fashi, gaki da brain amma kina son ta dakushe ki ma 'ya'ya na asara. Ki goge da dutsen gawayi. ya ciro dari 3 ya mika mata yace, Gashi nan ki sayi sabulun da sitati. Ta amsa hannu bibbiyu ba tare da wani bacin rai a fuskarta ba tace, Insha Allahu kafin ka dawo zan wanke in goge. Adawo lfy Allah ya bada sa'a. kafin ya fice ne ta bishi da wannan addu'ar bai amsa ba yayi ficewarsa abinsa. Da yake Allah yayi Aneesa mai zafin Nama kuma sam bata da kasala, ta saba da kazar2 shi ya sa kafin 10am har ta gama wanke2 ta share dakin Mama da Na Abban tare da hada ruwan girki. Ga kayan da yawa 15sets cikin ikon Allah kafin 12pm har wasu sun fara bushewa, Allah ya taimaketa akwai wutar nepa sai kawai ta fara gogewa$ Tana cikin gugar ne taji bugun gidansu ta san kannenta ne suka dawo, tana bude musu suka rungumeta Jafar yace, Aunty yunwa nakeji kin gama abinci? Tace naga jafar ai na sanka chop2 ne. Sai da ta canza musu kaya sannan ta shimfida musu tabarma a inuwa ta xuba musu abinci suka soma ci. ita kuma ta koma aikinta. Can taji ana knockn kofa tace Amira je ki bude kofa kila mama ce$ A madadin Maman taga ashe kanin hanne ne ubansu daya( matar baban sasa) yana zuwa koda yaushe gidan shima ya zama kamar dan gida. Ta gaishe shi yace Ina Aneesa fah? tace tana dakinsu tana guga$ Ya karasa ciki ya iske Aneesa, Ta dube shi tayi murmushi tace, a'a dan uwanmu kana garin nan kuwa? ko hutu ne ya boye ka? Yayai murmushi yace wani hutu ne ga dan makaranta, ke ce ma yar hutu tunda nazo gidan nan sau 2 ana ce mini kina nan bakya zuwa makaranta. kinga ai kce 'yar hutu. Tayi mrmushi, dole ta sa banje sch ba amma ran monday idan ka zo kamar wannan tym in bazaka ganni ba ina sch . Yace gaskiya ki din daina fashi, gaki da brain amma kina son ta dakushe ki ma 'ya'ya na asara. Ki goge da dutsen gawayi. ya ciro dari 3 ya mika mata yace, Gashi nan ki sayi sabulun da sitati. Ta amsa hannu bibbiyu ba tare da wani bacin rai a fuskarta ba tace, Insha Allahu kafin ka dawo zan wanke in goge. Adawo lfy Allah ya bada sa'a. kafin ya fice ne ta bishi da wannan addu'ar bai amsa ba yayi ficewarsa abinsa. Da yake Allah yayi Aneesa mai zafin Nama kuma sam bata da kasala, ta saba da kazar2 shi ya sa kafin 10am har ta gama wanke2 ta share dakin Mama da Na Abban tare da hada ruwan girki. Ga kayan da yawa 15sets cikin ikon Allah kafin 12pm har wasu sun fara bushewa, Allah ya taimaketa akwai wutar nepa sai kawai ta fara gogewa$ Tana cikin gugar ne taji bugun gidansu ta san kannenta ne suka dawo, tana bude musu suka rungumeta Jafar yace, Aunty yunwa nakeji kin gama abinci? Tace naga jafar ai na sanka chop2 ne. Sai da ta canza musu kaya sannan ta shimfida musu tabarma a inuwa ta xuba musu abinci suka soma ci. ita kuma ta koma aikinta. Can taji ana knockn kofa tace Amira je ki bude kofa kila mama ce$ A madadin Maman taga ashe kanin hanne ne ubansu daya( matar baban sasa) yana zuwa koda yaushe gidan shima ya zama kamar dan gida. Ta gaishe shi yace Ina Aneesa fah? tace tana dakinsu tana guga$ Ya karasa ciki ya iske Aneesa, Ta dube shi tayi murmushi tace, a'a dan uwanmu kana garin nan kuwa? ko hutu ne ya boye ka? Yayai murmushi yace wani hutu ne ga dan makaranta, ke ce ma yar hutu tunda nazo gidan nan sau 2 ana ce mini kina nan bakya zuwa makaranta. kinga ai kce 'yar hutu. Tayi mrmushi, dole ta sa banje sch ba amma ran monday idan ka zo kamar wannan tym in bazaka ganni ba ina sch . Yace gaskiya ki din daina fashi, gaki da brain amma kina son ta dakushe ki ma 'ya'ya na asara. Ki goge da dutsen gawayi. ya ciro dari 3 ya mika mata yace, Gashi nan ki sayi sabulun da sitati. Ta amsa hannu bibbiyu ba tare da wani bacin rai a fuskarta ba tace, Insha Allahu kafin ka dawo zan wanke in goge. Adawo lfy Allah ya bada sa'a. kafin ya fice ne ta bishi da wannan addu'ar bai amsa ba yayi ficewarsa abinsa. Da yake Allah yayi Aneesa mai zafin Nama kuma sam bata da kasala, ta saba da kazar2 shi ya sa kafin 10am har ta gama wanke2 ta share dakin Mama da Na Abban tare da hada ruwan girki. Ga kayan da yawa 15sets cikin ikon Allah kafin 12pm har wasu sun fara bushewa, Allah ya taimaketa akwai wutar nepa sai kawai ta fara gogewa$ Tana cikin gugar ne taji bugun gidansu ta san kannenta ne suka dawo, tana bude musu suka rungumeta Jafar yace, Aunty yunwa nakeji kin gama abinci? Tace naga jafar ai na sanka chop2 ne. Sai da ta canza musu kaya sannan ta shimfida musu tabarma a inuwa ta xuba musu abinci suka soma ci. ita kuma ta koma aikinta. Can taji ana knockn kofa tace Amira je ki bude kofa kila mama ce$ A madadin Maman taga ashe kanin hanne ne ubansu daya( matar baban sasa) yana zuwa koda yaushe gidan shima ya zama kamar dan gida. Ta gaishe shi yace Ina Aneesa fah? tace tana dakinsu tana guga$ Ya karasa ciki ya iske Aneesa, Ta dube shi tayi murmushi tace, a'a dan uwanmu kana garin nan kuwa? ko hutu ne ya boye ka? Yayai murmushi yace wani hutu ne ga dan makaranta, ke ce ma yar hutu tunda nazo gidan nan sau 2 ana ce mini kina nan bakya zuwa makaranta. kinga ai kce 'yar hutu. Tayi mrmushi, dole ta sa banje sch ba amma ran monday idan ka zo kamar wannan tym in bazaka ganni ba ina sch . Yace gaskiya ki din daina fashi, gaki da brain amma kina son ta dakushe ki ma 'ya'ya na asara. Ki goge da dutsen gawayi. ya ciro dari 3 ya mika mata yace, Gashi nan ki sayi sabulun da sitati. Ta amsa hannu bibbiyu ba tare da wani bacin rai a fuskarta ba tace, Insha Allahu kafin ka dawo zan wanke in goge. Adawo lfy Allah ya bada sa'a. kafin ya fice ne ta bishi da wannan addu'ar bai amsa ba yayi ficewarsa abinsa. Da yake Allah yayi Aneesa mai zafin Nama kuma sam bata da kasala, ta saba da kazar2 shi ya sa kafin 10am har ta gama wanke2 ta share dakin Mama da Na Abban tare da hada ruwan girki. Ga kayan da yawa 15sets cikin ikon Allah kafin 12pm har wasu sun fara bushewa, Allah ya taimaketa akwai wutar nepa sai kawai ta fara gogewa$ Tana cikin gugar ne taji bugun gidansu ta san kannenta ne suka dawo, tana bude musu suka rungumeta Jafar yace, Aunty yunwa nakeji kin gama abinci? Tace naga jafar ai na sanka chop2 ne. Sai da ta canza musu kaya sannan ta shimfida musu tabarma a inuwa ta xuba musu abinci suka soma ci. ita kuma ta koma aikinta. Can taji ana knockn kofa tace Amira je ki bude kofa kila mama ce$ A madadin Maman taga ashe kanin hanne ne ubansu daya( matar baban sasa) yana zuwa koda yaushe gidan shima ya zama kamar dan gida. Ta gaishe shi yace Ina Aneesa fah? tace tana dakinsu tana guga$ Ya karasa ciki ya iske Aneesa, Ta dube shi tayi murmushi tace, a'a dan uwanmu kana garin nan kuwa? ko hutu ne ya boye ka? Yayai murmushi yace wani hutu ne ga dan makaranta, ke ce ma yar hutu tunda nazo gidan nan sau 2 ana ce mini kina nan bakya zuwa makaranta. kinga ai kce 'yar hutu. Tayi mrmushi, dole ta sa banje sch ba amma ran monday idan ka zo kamar wannan tym in bazaka ganni ba ina sch . Yace gaskiya ki din daina fashi, gaki da brain amma kina son ta dakushe ki ma 'ya'ya na asara. Ta harare shi saboda tasan don ya tsokaneta yace haka shi fa nan dole sonta yake yi, ita kuma tana ba tym din luv bane yanzun a wajenta, bayan haka ma kanin Baba hanne ne babbar makiyarsu ita da uwarta, ko da yake ba halinsu daya ba, kuma shi ubansu ne daya ba wani shiri suke sosai ba da baba hannen, tunda shi dan uba ne kuma acewarta yana mata katsalandan tunda idan yazo gidan dole suke aje narkewar da da sukeyi su fito rai bace suna aikin gidan, ita ganinta yana takurawa yaranta ne, bata san gata yake musu ba, shi ya sa ya zame musu kadangaren bakin tulo abarka ka bata ruwa, har suna suka saka masa aboye da sunji sallamar sa za su ce ga kawu sa'idawa nan, ko suce kawu takura. Ya dan gisnte dariyar da yakeyi, saboda hararar da Aneesa take masa yace, don nace 'ya'yana to naki ne ke kadai, inace mu 2 zamu haife su? Tsaki tayi kawai ta cire iron din daga wuta ta tashi ta fice ta bar masa dakin saboda zancensa ya bata kunya, dama wanka take son ta shiga kawai sai ta sirka ruwanta ta shige bayi, taga duk ayyukanta har miyar dare ta daura. Tana fitowa tayi alwala ta shige daki, har
Chapter 5 · 0% Book details