← Book details Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 51

Sashe 45

Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai yace shikenan zan aje aikin sai in zauna anan a gabanki ki gani in zan cuceta tinda har yau kinki yarda da ni kin kasa mun uzuri kina ta fushi dani ya cigaba da zubda hawaye....tsanani tausayinsa ya kama haj...itama aneesa bata san sanda hawaye ya ziraro mata ba tabbas tasan yayi nadama kuma baya da hannu cikin wulakancin da matrsa tai mata sauri tayi ta boye fuskarta cikin wardrobe an kada haj ta ganta taji haj na cewa ni bana fushi da kai in na nayi to ada ne amma yanzu na yafe ka dauki matarka ku tafi Allah yayi muku albrk ya albrkc aurenku da zuriarku ka cigaba da kwatanta adalci a gidanka...ya saki wani murmudhin jin ddi.......... yace ngd haj Allah ya kara girma...yace bari in turo a dauki kayayyakinta jikinsa na bari ya fice......haj ta juyo ta dubi aneesa tace kin gani ko yanzu ya gane kema kina a naki matsayin kinga ko kin koma yasan sai da ya sha wuya ki ka dawo maza ki gyara jikinki ku tafi komai naki ai a shirye yake...yauwa ga wannan adduar da kingama abinci wanda zai ci ki karanta bayan kin bisimilla. (Ya ayyauhallazina amanu innamal mushrikuna najasun) kafa uku sai ki tofa acikin abuncin a zakuci har wanda safeena ta dafa to inai a sihiri a abncin zai karye ko kuma ku fitsarar ashi in kinga ba zaki iya a dafaffe ba ko a danye ne sai kiyi ki tofa kafin ta diba dan kada taga kina tofi a abnci tace wani surkullen kike mata kinsan wanda be yarda da kansa ba ba ya yarda a mutane......tunda suka dau hnya ishq ke nan nan da aneea yana lallashunta tare a gaya mata zantukan soyayya masu sanyaya zucia har take jin kanta ya mata nauyi dan girman kalamansa tana jinma duk duniya akwai wadda mijibke so irinta ko da yake kadan daga aikin namiji yanzu karshenta suna isa gidan yai tozali da matarsa zai manta da lamarinta ya watsa ta a kwandon shara sai lokacin da ya tuna ta kuma....... Tun a mota yace mata muna shiga gida ki shiga kicin ki haa mun lafiyayyaen abincin dare (dinner) dan tau kece da girki...tace daga dawowata ai a daga min kafa in huta zuwa gobe...yace ba zai yiwu kivhuta ba ke da hajiarki kun gara ni..yanzu hajia ta zuba ni a kwandon shara...tace soyayyarka ce ai ta shafeni...duk da yake nima yar gaban goshinta ce...una ga kuma in na haihu dukkanninmu zata manta damu ta maida soyayyar kan bebin...yace iye ashe zaki haifo min bebi sai ki ta yani addua yau Allah ya bamu babies din kinsan ni bibbiyu ake haifamun Allah ya mun wannan baiwar.... 116)Aneesa tayi kasa da kanta tace Allah kada ya bani yan biyu rainonsu akwai wahala...yace mene naki a rainonsu nono kawai zaki basu sai mu dauko mata biyu masu tayaki daga shan.nono sai bacci zai hada ku ko pant dinsu ba zaki wanke ba ki kwantar a hankalinki tace ya ishaq tsotsin ma akwai wuya rai biyu fa ta dafe kirji wai ! Ai sai ka aje aikinka ka awo gida muyi ta rainonsu tare ya dinga mata dariya da hirarrarkin nan masu adi har suka isa Abj ya dubeta yace kafin mu shiga gida ko mu biya shoppng dan ki saya abubuwan a baki dasu dan in muka shiga ba fitowa amarci zamuci sosai nima ina hutun shekara ne shiyasa na matsu ki dawo bana so na cinye hutun ba ke ina jinma tafiya zamuyi tace zuwa ina yace duk kasar da nayi raayi muje yawon amarci (honey moon) tace amma da anti.ko...yace lokacin da muke zuwa da ita kin taba muna rakiya tace ai bana gidan ne shiyasa sai ya bar wanna maganar yace ame dane zaki siya tace snacks da ice cream su nake so sai yan wasu abubuwa ya tsura mata ido ya cigaba da tuki sannan yace mata na yi noticing wasu abubuwa wanna shan ice crean anya yan biyuna basu makale a mararki ba gsky akwai alamar tmby kullum direban haj na yawon aikenki zuwa tulips ko mr biggs da chicken reoublic bari mu biya wajen abokina Dr ya bincika mun ke...tayi murmushi tace wane irin ciki yanzu sai mun dawo honey mokn din mu ma dawo da tsaraba...ya kyalkyale da dariya ashe kema kina so muje honey moon din...to ki fara shiri a cikin satin nan in sha Allah zamu tafi...sun biya shagalinku restuarnt sunci abinci daga nan suka biya supermarket duna sunyi sayyaya ta saya ma yara tsaraba daga nan suka isa gida 117) Gidan ba jowa hakan ya bata damar yin wanka sannan tayi sallar azahar ta dan kwanta tayi bacci kafin su suhail su awi su hanata shi kuma iahaq fita yayi ya barta ita kadai bata farka ba sai bayan karfe hudu tana yin sallar laasar ta shiga kucin dan ta dora girki......... Abu mara nauyi yace mata yana si shi uasa tayi hadin lafiyayyen salad sai tayi farfesun kayan ciku tayi juice kala biyu sannan tayi faten dankalin turawa wanda yajh zallar hanta a koda dan ta taba yi maigidan yai ta santi wancan na busashen kifi ne shi yasa yanzu ta canja kala da koda......... Sai tamma lis safeena ta dawo likacun aneesa na falo yar na ganinta gaba daya sukayo kanta da gudu suka daneta suna murnar ganinta ta dube sashin a safeena take tsaye ta zuba musu ido tace anti sannu.ku da dawowa ai mun dawo gidan tsit bakunan sam ba dadi...tace ai fa gasu nan sun awo ta wuce dakinta ta bar aneesa da yaran...ana kiran magrib mai gidan ya shigo a gaggauci yai alwala ya nufi masallaci itama aneesa tace ma yaran kowa yaje yai sallah itama ta wuce dakinta tai wanka tai sallah tana zaune tana azkar har aka kira ishai tayi tai shafai da wutri sannan ta tashi ta shafa mayukanta da turaruka masu sanyin kamshi sannan ta zauna ta tsantsara kwalliya saboda yau zata fita cin abinci da mijinta ta daina takura kanta ta daina zama a daki itama zata fita ayi fito na fito a ita kowa ta gwada kissarta mai saa sai ta saye zuciar mijin.......... Wasu riga da wando ne na kamfala yar asali rugar matsatstsa style din a akaima rigar kamar yar kanti shi kuma wandon daga kasa ne aka fidda fadi daga sama aka matse shi kayan ya ace a yanayin jikin aneesa da yake maabociyar yafa dan gyalece sai ta yane kanta da shi takalminta kalan gyalen ne...ta jefa wani mint maabocin kamdhi tana tsotsan abinta ta fito tana taku dai dai...tana fitowa yayi daidai da fitowar ishaq suka jera zuwa falon tamkar tare suka fito daga daki daya. 118) Safeena na zaune a falon ita da yara tana ganin fitowardu kirjinta ua buga dam lallai yarinyar nan ta dawo da damarar kwace mata miji in har bata tashi tsaye ba yarinyar a ko falo bata iya fitowa hira a miji amma yau itace har da jeriwa dashi tana rausaya shi kuma sai aikin kallonta yake tamkar zai lasheta. Ya dubi safeena yace bisimilla ki taso muci abinci tace muje gani nan zuwa sai a suka wuce sanna ta bi bayansu ta iske aneesa na zuba masa abnci kamshi sai tashi yake dama tasan yarinyar gwana ce gurin iya girki....... Ta dubi safeena tace ne zan zuba miki anti tace ki barshi kadan zanci zan zuba duk yadda ta danne kishin aneesa ake taso mata abin na neman gagararta tunda gashi ta kasa cin abinci mamaki kawai take na aneesa dan taga a niyyar kwatar mujinta ta awo shima da alama malaman zaria sun yi aiki akansa shiyasa yake wannan rawar kafar tankar ma bai san tana gurin ba ama ai hajiarsa ba daga nan bace wajen tsayuwar dare akan danta wannan karon zata canza taku a boye zata bi bayan kasa taci gaba da sihirinta in yaso a zahiri sai ta nuna ita a aneesa tamkar ya da kanwa ne don in ba haka ba wankin hula zai kaita dare garin neman gira ta rasa ido....... Cin abincinsu kawai suke cikin nishadi ita kam safeena ta zuba cokali dya tayi duk a dadin a farfesun ya mata ta kasa danne kishinta ya lura da ita sai yace safeena yaya ne? Ta dan dafe kai wlh tun a hanya kaina ke ciwo bari inje in sha maagani na kwanta yace baki ci abinci ba tace bari in wuce daki da wannan sai in ci...ta mike ya auki filet din ya rakata daki ashi sannan ya awo suka karasa cin dinarsu sun dade a falo tare da yara har dukansu sukayi bacci ita da ishaq suka kai yaran suka kwantar dasu suka lullube su da bargo kowa agidansa sannan suka musu addua suka ja musu kofa......... 119) ishaq ya rufe kofifin falon ya kashe tv din a suke kallo ya dubi aneesa yace muje mu kwanta ta bi hanyar dakinta ya rikota yace ina kuma zaki je tace zan cire kayana ne...ya marairaice murya yace dan Allah kar ki ja mun aji na sanki tayi murmushi Allah yanzu zan dawo minti 2...... Wata doguwar riga ta sa iya kacinta kasan cinya bata kai gwiwarta ba gata shara shara babu abina baka hangiwa ta cikin rigar kuma bata sa undies ba saboda tana ganin ko tasa basu da amfani ta warware ribbon din kanta ta taje gashinta suka sauka a kafadunta turarukanta na musamman ta shafa ko ina ajikinta fidda kamshi yake da ta dubi kanta a madubi tasan dole ta rikita maigidan balle yadda yau yake jinta a tsakiyar kalbinsa dan gyale ta yafa ta isa dakin ta tarar sallar nafila yake ta zauna har ya idar ya juyo yace kinyi shafai a witr? Tace eh nayi tun da nayi sallar ishai yace ok yayi...ya ade yana adduoi sannan ya shafa ya iso gefenta abakin gado ya zauna yasa hannu ya cire gyalen kanta kamshi ya doshi hancinsa ya lumshe idansa yace ni dai kinki gayamun wannan turaren naki ko? Tace na gaya maka hadin musamman ne yace to nima a hada mun in dinga sawa ina sin kamshin ko kuma mu dibga amfani da naki....tace turaren mata ne fa..yace to ni waye in ba na mata
Chapter 45 · 0% Book details