← Book details Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 51

Sashe 36

Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan, subhanallah... ai ishaq hauka ce kadai beyi ba amma ya dmauce akanta yayi surutai da abubuwan da bada faduwa har se da ta dinga toshe masa baki sbd kada a dinga jiyo muryarsa gda ga sirikarta , ga dare da daukan duk wani motsi yakai ko ina....ko baccin second daya basuyi b suna aikin aby daya dama kuka gwani ne da mace bata isarsa ya kuma hadu da irinsa , ga armashi da ka qarawa abun tfy tayi dai dai.. da kyar ya iya xua sallar asuba dan ma ta xame masa jinin jiki ne... amma yana dawo wa ya dora daga inda ya tsaya .. ita kanta taji jiki dan da kyar ta kwaci kanta taje ta yiwa kanta axaba da dettol da gishiri sannan ta samu saukin axabar data siyowa kanta...shi kansa ea safe a xuciyarsa abb yayita bashi mamaki duk da dai yasan dama matarsa ba baya ba amma yau komanta ya xarta na kullum...se kawai yadauki lamarin a matsayin canjin yanayi. be san aikin surkulle bne....kafin yaya hannatu ta tafi duka suna xaune a falo suna karyawa se ta soma yiwa qaninta nasiha a fakaice tana cewa : hajiya dai tace in qara jadadda mka akan amanar diyar data baka dui da dai ga dukkan alamu ka rike mata amanar diyar amma dan Allah ka qara akan wanda kakeyi...gasunan dukansu amana ce a wajenka dai dai da kwayar xarra idan ka cuci daya daga cikinsu ko kuma kuka hada baki da daya kuka cuci dayar toh xajuga hukuncin Allah... dan hka tun kafin Allah yayu mka hukunci kai kayiwa kanka ta hanyar gyara kura kuren cikin gdanka idan akwaisu idan kuma bbu su toh haka mukeso... Alhamdulillah anisa ta tabbatar min cewa batada matsala da kowa a cikin gdan se kuci gaba da hakuri da junanku tunda Allah ya hadaku a inuwa daya ...Allah yayi muku albarka da xuriyarku baki daya amin. jikin ishaq yayi sanyi hakika akwai hakukuwa dayawa dayake tauyewa aneesa amma dayake natar rufin asii ce se ta barshi da halinsa tabbas idan beyi gaggawar gyarawa ba Allah xai kamashi ko ba jima ko ba dade...ita ko safeena a ranta ko oho yaje yayita bata hakkinta a karo na farko xai fuskanci bakin ciki...xai ji mace ba irin macensa ba.... ita kam harta qagu hakan ta faru taga wani irin mataki xai dauka.......da dare kafin yatafi sallah safeena tayita tunanin wace hanya xatabi tabawa aneesa maganin nan a cikun abnsha tasha tunda ko an gayyaceta cin abnci ma ba xua take ba ko da an matsa nata taxo ma ba lallai tasha wani abu ba.... tana cikin wannan tunane tunanen ne dabara ya fado mata ta tashi t dauko lemo coke ta bude tasha kadan se ta xuba garin maganin ta kira suhail tabashi se tace yaje yakaiwa anty ta bude nasa inta bude se yace tasha taji da dadi in tasha se ya kawi mata sauran xata bashi wani... se da ta tabbata ta rufe robar sosai ynda baxai iya budewa ba shikuma yahau nurna sbd dama yanaso ace yaje dakun anty yahe yakaimata .... ta karba ta bude masa se yace ki sha kiji da dadi? se tace ayyah ai bana shan coke dama dai fanta ce nan ya fara kuka wai dole se tasha se ta karba ta kurba har kusan rabi sannan tabashi sauran ya fta da gudu yana xua ya bata se yace kinga anty tasha dayawa kema kisha se tace a a ni ai banashan irin wannan se ta dau fanta tabashi ... ta shuga bayinta ta xubar da sauran ta sheke da dariyar mugunta tace shegiyar yarinya yay mijinki xai dandani gaibu dan da kaina xan tura miki shi...... Neman hakkinsa wajenki dan nasan abnda na taka..daga yau baxai sake marmarinki ba kin xama salamatua ta sheke da daria ita kadai a cikin bayin sannan ta fto... Suna cukin cin abbcin dare ta takali ishaq da xancen: captain ina ganin yarinyar nan fa ta kagu ka bata hakkinka tunda kaga har qararka takai gun yaya hannatu...yace haka kika gani? Nikuma se inga kamar bata wani damu ba... Tace wa? Yaran ynxun ne xakace bata wani damu ba kawai dai tana hkr ne, kawai yau ka gayyaceta dakina taji abbda akeji...yadan tabe baki kanar hukuncin beyi masa dadi ba nan kua farinciki ne fal ransa yau an sakar musu nara suyi fitsari son ransu yace ai da kin kyaleta dan ni gani nake ma baxata iya daukata ba kamar nayi mta nauyi...tayi murmushi tace ai ba a nan take ba tunda budurwa ce kai xaka koyamata mata ai xata iya mka kila ma ta qureka... Ya jaa tsaki yace nidin? Ko kema baki isa kin kureni ba balle ita.. Tih shikenan xan gayyato ta amma nasan ko kusa baxata kamoki a komai ba se dai inyi maneji....tayi murmushin jin dadi dan tasan gsky ya fada tayuwa aneesa xarra... Suna gama cin abinci bata wani bata lokaci ba ta debi yaranta ta kaisu makwancinsu... Itama sbd kishin yau ta bada aron mijinta tayi nata dakin shima yayi nasa... Maimakon yayi dakinsa se ya xarce na anisa tana xaune akan stool din madubi tana shan hollandia suka hada ido ta madubi suja yuwa junansu murmushi...tasha wata yaloluwar rigar bacci iyakacinta rsabin cinya be san sanda ya shafi gefen cinyarta ba ta runtse ido yayi murmushi yace kinyu shurun bacci kenan tace eh ynxu xan kwanta... Yace aneesa baki taba kawomin xiyarar kwana dakuna ba meyasa? Ta dubeshi da mamaki tace ai ba a gayyaceni ba kar ace nayi shishigi... Yace ke da dakin mijinki wa xaice kinyi shishigi... Ai kinada damar shiga kamar kowace mace a gdan nan amma tunda kince hka toh ina gayyatarki...ya shafi fuskarta ya wuce yaba cewa kar ki damu bacci kawai xaki tayani sbd yaga damuwa qarara a fuskarta .... Tana xaun tana ta tunani tsananin fargaba da kaduwai suja kawo mata xiyara wai yau utace aka gayyaceta dakin mijinda aka gaya mata matsayinsa wato mijin aro ... Toh qila yau anbata aro ne ko kuma qila yaji waaxin da yaya hannatu tayi masa.... Da taga xama baxai mata ba se ta mike ta fara shurin xua turaka ta sake rigar jikinta ta saka wanda yafi na daxu kyau da daukan hankali...ta shiga bayi ta tsaftace bakinta ta xuba tyraruka masu qamshi wanda akayisu musamman dan kwanciya da miji...gashin kanta ma ta gyara shi amma bata kmaba kawai dai ta xubashi a bayanta da dauki doguwar hijabinta ta saka.... Shikuma yagaji da jira ya dauki waya ya kira ta tana dubawa taga YAYANA a screen din se tayi murmushi ta amsa muryarta na rawa tace ganinanxua......ta kshe wayar ta tunkari dakinsa.... Zaune akan gadon dakin nasa ta taddda shi yayi saurin tashi ya taryeta ya xaunar da ita yana cewa na qagara kixo me kika xauna yi?... Tayi shuru yace wannan hujabun bakya jun xafi ko in cire miki shi? Ta qara yin shuru idanunta na qasa yace: kinada alwala muyi sallah? Tace eh yace good tih tashi muyi sallah... Ta tashi dayake hujabinta har qasa yake ja..yajasu sallah raka a biyu suna idarwa yayita musu addua sannan ya kama hijabib ya cure mata shi wani ni'imtaccen qamshi ne ya kawo masa xiyara .. Nan da nan yaji jikinsa ya mace ya daujeta a dora bisa gadonsa shima yabi yakwanta a kirjinta anan ne yaji tsaanin bugun da qirjunta yakeyu ya dago ya kalleta yace aneesa tsorona kikeji? Tace a a yace toh menene tace bakomi... Fadin bakomi datayi shiya bashi damar cugaba da abbda yayi niyya inda ya canja fitila daga haske xua kalar bacci....tana gani ya xare er rigar dake jikinta.. Dayan bayan daya ya rabata da duk undies din da suje jikinta...wanda dama ta saka su ne dan karyace batada kunya amma basuda anfani indai wajen mijunka xakaxo....ta saura bbu komai a jikinta gsky bacin a kwau duhu da baxa ta yarda yayi mata hka ba..wasannin daya saba nata na yau ya wuce na kullum dan ya rikitata shima kuma ya rikice shi kadai ke bidirinsa duk da dai itama a dan karance karancen da takeyi tasan abbda yakamata tayi masa amma be kamata ta nuna nasa a daren farko ba a matsayinta na farin shuga gara dai ta bari ya koyamata... Tanajunsa yanata rada mata abbda xata masa a kunne ........ba qaramar wahala aneesa tasha ba a karon farko dan kua ji tayi kamar xata bar duniyar nan sbd wahala har yayi ya gama bata daina kuka ba...tanajinsa ya shuga yayi wanka ya fto ya dau filo ya koma kan sallayya dake gefe yayi kwanciyarsa hakan ya bata mamaki...shin wai be san illar dayayi mata bne yanaji tana kuka amma ko yaxo ya lallasheta toh kodai haka maxan suke da sun biya bukatarsu se su barka ka qarata....wannan halin ko in kulan shi ya sanyata ta kwana tana kuka duk da tsami da jikinta yayi....tunda ya fta sallar asuba shuru be dawo ba ita kuma tana nan tana jiransa yaxo ya taimka mata dataga bashida niyyar dawo a daddafe ta tashi tashuga toiket dinsa Allah ya sita akwau ruwan xafi a heater da dettol ta gasa jikinta sannan ta fto ta sanya hijabnta tayi sallah tana xaune busa sallayya yadawo kota kanta bebi ba ya dane gado yayi kwanciyarsa... Ganin haka yasa ta barke da kuka tana tambayar ka ta toh ko dai be sameta bydyrwa bne yake ifushi da ita.... Ita dau tasan bata taba sanin wani da namiji ba bbda shi kuma duk wahakar dataji mata naji a daren farko tajishi kamar ma nata yafi na kowa toh meye dalilinsa na bangarar da alamarunta?..... Ta tsananta kukanta me sauti tare da ajiyar xuciya an da nan se hankalin ishak yatashi yataso yaxo gabanta ya xauna yace: aneesa neyafaru kiketa kuka..tun fa daren jiya kiketa kuka..cikin muryar kuka tace bakomai...yace baxai yuwu bakomai kiyita kuka ba.. In dan abnda nayi maki ne kiyi hjr ni a ganina murna yakamata kiyi ma... Tace murna? Murnar ne xanyi? Tun daren jiya naga ka kauracewa gadon da muka kwana gashi ynxu ko kallin arxiki ban isheka ba kila ka sameni ne ba a cikakkuyar budrwa ba.....shiyasa tun ynxu ka fara wulakantani nikuna har ga Alah babtaba sanin wani da namiji ba
Chapter 36 · 0% Book details