Sashe 21
Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
don kwatsam! Ranar juma'a Ishaq yace wa safeena zai taho zaria, abin ya bata mamaki ba ta gama dawowa daga duniyar mamakin da ta lula ba, kawai sai taji tashin motarsa ya bar gidan, ita ma mota ta sura ta nufi gidan Haj. Nuratu suka fantsama kuayen Birnin gwari, bokan nan ya tabbatar musu, tabbas za'ayi aure nan don kuwa yaga rabon haihuwa a tsakaninsu. Safeena ta dafe kirji tace, rabon haihuwa? Na shiga 3 gashi ai a haihuwar su Yusra nasa an juya mini mahaifata ba tare da ya sani ba, ba zan sake haihuwa ba, don Allah boka kasan yadda zakayi ka hana auren nan don ba zaiyi wu ina ji ina gani wata ta zo ta dinga haihuwa ba alhalin ni na daina, ga shi 'yan mazan da nake da takama da su Allah ya amshi daya saura daya, shima bani da tabbacin rayuwarsa... 100) Yayi en surkullensa ya gama sannan ya dubeta yace, zan iya hana auren amma ba zan iya hana samuwar rabonda ke tsakaninsu ba, ki yarda yayi zina da ita su haifi rabon da ke tsakaninsu ba tare da auren ba? Tayi saurin gyada kai tace, wlh na yarda in dai ba za suyi aure ba ko meye suje suyi ko 'ya'ya gima za'a haifa masa a waje na yarda in dai ba zai auro mace ya kawo mini gida ta zama kishiyata.***** *********** Wa 'iya zubillah! Kuskuren da mata keyi kenan da akawo musu kishiyar cikin gida ta saunna gara a aje kishiyar titi, ayi ta masha'a in da rabo ma har a haifar masa 'ya'ay'ye a titi babu ruwanta tunda ba 'ya'yan cikin gida na sunna bane! Anya munyi wa mijinmu da yaran da zai haifa a waje da ita matar da yake so ya auro kika hana adalci? Shin meye makomar ki idan kika yi irin wannan sanadin ranar gobe kiyama? *************** ********** Boka yace, an gama yau zan zuba ma yarinyar rabonsa a mahaifarta, tun da naga rabon da ke tsakaninsu mai gaggawa ne, in yaso hakan sai ya zamo sanadin fasawar auren, don idan ta sami cikin akwai abinda zamuyi masa yayi musun, cikin ba nasa bane, idan tace shi yayi mata kinga zumuncin da ke tsakaninsu ma duk zai rushe, sai suyi uwar watsi kowa tasa ta fisheshi. Safeena da Haj. Nuratu suka tafa duniya tayi musu dadi. Naura dubu dari suka direwa boka saboda suna son aikin cikin gaggawa kafin ya dawo Abuja mai aukuwa ta auku, tunda yace gamuwa daya zasuyi ya yada mata rabonsa, to gara ayi gamuwar da gaggwa ko hanaklinsu ya huta. Kwatsam! Hajiya taji ladidi na murna tare da hamdala. Bata zaci Ishaq bane, ta dauka wani abin ne ya faru take murna, tana fitowa sai taga Ishaq, murmushi tayi masa tace, maraba da dan gidan Hajiya. Ya isa gabanta ya kama hannunwanta yace, Hajiya bakiyi fushi da ni ba ko? Na rasa yadda akayi har sati 4 banzo gida ba, yau kawai naji ke da en uwana nake son gani, kiyi min afuwa, ki gafarta mini hajiyata. 101) Ta bugi kafadarsa tace, babu komai muna tare da Allah sai zai shige mana gaba ni banyi fushi da kai ba. Aneesa na zaune tana jinsu karaf! Idanunsa ya sarke da nata yayi mata murmushi yace, a'a kanwata kina kallona ashe baki zo yi min oyoyo ba, ga ladidi da Hajiyata sai murna sukeyi. Ta taso tana murmushi tace, sannu da zuwa kazo lfy? Ya su suhail? Ya ji dadi aransa yadda komia zatayi sai tambayi yaransa, shi kam, ko don haka ma zai iya aurenta a matsayin tana mai kauna yaransa. Yace duk suna lfy, sunce na gaida Auntyn zariya, sukayi dariya ita da su Hajiya. Da yamma bayan ya tashi daga bacci da yayi tun zuwansa, yayi wanka ya sallaci la'asar ya sake wata kaftani ta shadda ya murza hula ya fesa turare ya iske Hajiya a dakinta, tana ganinsa tace, a'a sai ina kuma? Ina fatan Anguwan juma zaka je don suna kewarka? Yace zan shiga gaida surukaina ne, ina ita matar tawa naga sai dari2 take da ni. Hajiya tace, ta tafi gida amma yanzu zata dawo daga can ka biya gidan yayyinka, maman su sadiq tasha ciwo. Yace ba dai ciwonta ne ya tashi ba? Tace shine wannan karon ta sha wuya, yace idan nutsu zan fita da ita kasar waje dob akwai wani shahararren likitan zuciya da ita kasar da naga sanarwa aikinsa ta internet, can zan kaita a dubata. Hajiya tace Allah ya taimaka ya baka iko. Daga gidansu Aneesa yaje Unguwar juma daga nan gidan yayyinsa yabi dukkansu ukun da sauran gidajen en uwansa. Sannan ya dawo gida. Washegari tunda yaga Aneesa tana hada masa abin karya a kicin din Hajiya yaji wani abu na masa yawo a kwanya game da ita, zuciyarsa na kitsa masa wani mummunan lamari wanda ba yanzu bane hakan ya kamata ya bijiro masa a zuciya ba, amma yaji shedan na ta rinjayarsa. Wata irin matsananciyar sha'awar Aneesa yake ji wanda bai taba jin sha'awar diya mace ya bijiro masa irin haka ba. 102) Yayi kokarinsa ya danne abin amma ya gagare shi, saboda duk gilmawar da tayi sai yaji abu na masa yawo a tsokar jikinsa, surorinta ne kawai ke masa gizo, a daddafe yayi sallar magriba ya shigo yana ganinta abin ya dawo masa sabo. Ya dubeta yace, kinyi sallar magriba? Tace nayi, yanzun na idar gama abincinka can. Yace bar abincin nan ina Hajiya? Tace, tana daki ina jin ta idar da sallah yanzu. Ya sami Hajiya a daki a zauna gefenta bisa carpet yace, zan fita anguwa ne, amma zaki bani aron 'yarki ta rakani, ko nayi ba daidai ba? Tace, Gaskiyya ba zai yiwu ka fita da ita ba, tunda ba matarka bace, mai zatayi maka idan ta rakaka? Yace Hajiya kin manta dazun nan su baba Ali suka zo gidansu suka kawo sadakinta iyayenta sun amsa sunce sun bani. Amma wannan ba hujja bace da zai sa I fita da ita ba. Zata dai rakani ne nan GRA gidan abokina Captain yawale zamu duba wasu kayan sawa na mata ne da matarsa ta kawo daga china, ko a gidan zan iya hado lefen tunda babu abinda bata sayarwa har akwatuna. Haka ya kashe Hajiya da dadin baki ya dauko Aneesa a motarsa suka nufo GRA. Aneesa tunda ta shiga motarsa sanyin Ac da kamshin turarensa ya kashe mata jiki tayi lakwas, shi kam sai kallonta yake yadda tayi masa kyau shi kansa ya san idan ya aureta zai more sosai saboda yarinyar tana da abubuwan da yake so ajikin mace. Tun kafin su iso inda zasuje, taji kirjinta na bugawa, bata san dalili ba, har suka is wani dandasheshen gida a cikin GRA. Mai gadi ya zo ya bude musu gate suka shiga ciki, ita dai tunda ta zauna a falon gidan bata ji motsin masu gidan ba, illah kukan tsuntsaye bataji tsoron komai ba, don ta tabbata Ishaq ba zai halakar da ita ba. Can ya fito da lemu mai sanyi ya mika mata, ta amsa ta ajiye ya zo ya matsa mata wai ta sha kafin masu gidan su fito, can sai ya fito yace ta shigo ciki ta gaida Hajiyan sai ta duba kayayyakin. Wani dakin barrci taga sun shiga, yace ta zauna bari ya fito, ita dai dama jiri ta soma ji shiya sa ta kosa ta zauna, tana zama sai ta soma ganin taurari taurari suna gilmawa daga nan sai taga dindin, jikinta duk ya mace sama2 take ganin abinda ke faruwa, Ishaq ya kwantar da ita flat a gadon nan ya rabata da rigar jikinta, tayi kokarin ta hana shi amma ta kasa, jikinta ba kwari, shi kanshi jinsa yake tamkar ana azalzala shi ya aikata abinda zuciyarsa ke raya masa, bai san kuma takamaiman dalilinsa na aikata wannan cin amanar ba. KARSHEN BOOK 1 MIJIN ARO 2**1 bay an fitarsu ishaq da aneesa sau Haj taji gabanta Na faduwa babu hair a bqbu dalili , jin hakan yasa ta fara Karanto INNALILAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL ta semi sassaucin begun xuciyar gamma hear yanzu bataji natsuwaba, bat a dawo daidai back, hakanne yasa ta tashi ta shiga jero nafilolisaboda Allah ya karesu saga shed an la'ananne, saboda xuciyarta taji Rana ayyano mata muggan tunane tunane akan Barin danta lafiyayye ya dauki year amanar yarinyarnan wai da sun an rakiya, ita kan said bayan fitarsu taga rashin dacewar haka ta shafa doguwar addu'ar da tayi sannan ta dauko wayarta ta fara nemo layin ishaq, wayarsa tayi ta ringing ba'a daga ba , ta koma kiranta aneesa nan ma ba'a daga bq, hankalun haj yayi mugun tashi to me sukeyi har da waya xatayi ringing ba'a daga ba, ta kirasu yafi sau 10 10da taga bata samu sai ta daga hannu sama tavcigaba dauindayin addu'a tare dagayawa Allah yasa lfy sukevya kuma karesu daga aikata sabo. ishaq jinsa yayi tamkar ya dawo daga wata duniyar a kokarinsa na aikata mummunan abu da xuciyarsa taje azalzala masa ya aikata ga aneesa wanda yin hakan yasan bai dace ba ga addini kai koma ga al'adarmu ta malam bahaushe. ya dubi aneesa wadda ya soma rabata da rigarta ya fara fadin INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN saboda tsoro davjin nauyin ajinda yake shirin aikatawa,yayi sauri yaja rigarta ya maida mata, ita kam har a lokacin jikinta wani iri takeji duk sai tana tunanin ko a mafarki takeyi, don abin da take ganin yana shirin faruwa da ita bai kamaci kamili nutsatse irin ishaq ba, tabbas sai dai in mafarki takeyi, cikun mafarki hakan ke ahirin faruwa da ita wanda tana fatan da ta wartsake taga hakan bai faru ba. Barin dakin yayi ya koma falon ya zauna shiru, shi kam abin al'ajabi yake badhi qai shine ya dauko yarinyarda ake shirin aura ya kawo ta kebantaccen wuri zai aikta masha'a da ita, abin da ko a mafarki baya fatan yaga hakanta kasance balle da gaske ya dubi agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa yaga takwas saura kwata ne na dare, A llah ya taimakeshi dare baiyi ba sosai a dalilin yini yanxu yana da tsawo. ya mike cike dajin nauyin wannan al'amari , Allah dai ya taimakeshi mummunan abu