← Book details Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 51

Sashe 38

Mijin Aro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MIJIN ARO 2***9 .be shafeki ba kinji? ta gyada kai tare da narkewa a jukinsa... yace kiyi hkr na tsaya daukan karatu a massalaci yasa banxo na taimaka miki kinyi wanka ba...harynxu kinajin ciwon ne? na danji sauki se dai inaji kanar xaxxabi xai kamani...yace eh dole kiji hka sbd rashin sabo naji miki ciwo dayawa ko? ta gyada kai tare da boye idanuwanta a kurjinsa ya sake natseta yace: kiyu hjr tsaytsayine ki dinga shuga ruwan xafi xaki warke very soon...kidayake se anyi na yau gobe in antynki ta karbi girki se kiyi jinyar ko...ta soma kukan shagwaba tana girgixa kai tace a a wallahi baxan iya ba ni ko yau ma xan bata girkin ba ybxu xan warke ba yayi daria yace doke fa ki xama jaruma dan Allah ya hadaki da jarumin namiji kar ki yarda ki xama raguwa....yatashi yadauko panafol ya hada mata tea ya bata tadha da kansa ya daujeta ya dora bisa gado ya lullbeta da bargo yace ki samu kiyi bacci kinji bari inje in dubo antynki... tace toh amma in yara suka nemeni a daki basu ganni bafa yace xan fada musu kina dakina kina bacci bakida lfy ...ta marairaice tace dan Allah karka fada musu ko anty ma banado tasan na kwana anan... yace aww kunya kikjekar ace kinxo kin kwana a turakar mijinki? toh ai ta riga ta sani yncu ma xance mata bakida lfy tayi maki farfesu...dan Allah kabari wannan ai fallasa xakayimin yace ai har hajia ma xan kirata a waya in fada mata ... ta soma kujan shagwaba tace dan Allah karya fada ya fuce yana mata daria....taja bargo tana murmushi hmmm in bacin tanajun kunya ma ai ba hajia ba kiwa ma xataso ya san ya sameta budurwa musamman ma hanne da take nata sharrin bin maxa....dakin safeena ya nufa ya isketa tana shurya yara xua makaranta m. ta dan dubeshi ta kawar da kai gefe kamar taga kashi...tunda yaga hka yasan ba kfy kishin ya motsa se ya samu dan gefenta ya xauna se yysra tayi caraf ta dane cinyarsa ta fara yi masa wasa shikam hankalinsa na kan gimbiyarsa...yace toh tunda baxaku gausheni ba kina fushi dani ni bari na gaisheki ina kwana? ta dan tabe baki..fushi? fushin me xanyi? me kayi min? ina xan sani In na ajwai abbda na miki kefa kika tursasa ni akan se naje toh ni kuma meye nawa a ciki? ta tabe baki meye kua naka a ciki tubda ka samu yarinya qarama kunata shan budurinku dunuya ta muku dadi inaji ma yau ko sallar asubahi bka fta ba...qika na se ynxu kuka tashi dan anjwana bbu baci..... yatafa hannayensa yana salati yace kai safeena abn naki harda sharri kuma..wallahi ni ban na dade da dawowa daga sallan ba tayi banxa dashi ta gama shurya yaranta ta hau hada musu abun kari.....ya dubeta yace me akayi mani ne na kari dan yunwa nakeji? ta juyo ta kakkeshi tace yunwa? yo ai me girki ita xata hada mka abn karyawa bani ba tunda an raba girki da safe ne girki se ta fto ta hadawa en gda abnda xasu karya dashi kaga kenan yau ma uta yakamata tayiwa yara abn karyawa bani ba... yayi murmushi yace: hakane fa amma kinga namanta da taxo tayi amma kiyi mata afua kinga dama batada lfy gashi kuma kinsa na qara nata wani ciwon kinsan fa sabuwar shuga ce..... ta kalkeshi shekeke tace dama kaxo kaban lbrn ka kwana da mace ne kaxa da kaxa ya faru? lakkai na janyo wa kaina wulakanci amma xanyi maganin abun..ni bana nufin in wulakantaki ai bbu wata nace da xataxo in wulakantaki dominta na rga na fada miki tun kan yarinyar nan taxo kinfi qarfinta...kin xarta ta a komai tunkan ma hakan ta faru balke ynxu kuma se na dada ganewa ashe mata suna suka tara .ke ta daban ce yarinyar nan ba irinki bace dan kinyi mata pintinkau..ki kwantar da hankalinki kin banbanta da ita..jin wadannan maganganu yasa sfeena taji dadi a ranta lallai tarkonta ya kama..tunda gashi har ya furta banbancinta da aneesa kam xata cigaba takamarta son ranta domin itace er gaban goshin mijinta amma a zahiri se ta tabe baki tamkar bata taba gane me yake nufi ba tace: dan Alkah ni kada ka cika ni da dadun baki ku maxa bakuda tabbas ga bakuda magana daya ita kam jiya ka luluka duniyarta ka xuba mata xance da allashi da kalaman soyayya.. nikuma ynxu kaxo kana mini nawa irin dadin bakin ni kawai ka bar ni injida bakin cikin dana kwana dashi jiya.... nina banuda banbanci yanda kika jwana haka na kwana na kwana ina kunci yau ma xaki amshi girkinki nidai na naidashi kwana daddaya.. baxan iya kwana biyu cikin kewarki ba a majwancuna...tayi murmushi a fili inda xuci dadi ne ya baibayeta.... ta mike ta barshi nan xaune ta raka yar mota suka wuce makaranta tana dawowa ta gama nata shirye shirye. yana xaune yana kallonta ta tafa yalolon gyalenta se xuba uban qamshin turare takeyi tamkar a gda xata xauna ba unguwa xataje ba kuma ya sha gaya mata haramun ne saka tyrare udan nace xata fta dan laifinta kamar laifin ne xina ne amma uta kullum bataji...ta dubeshi tace ni xan wuce gurin aiki dan inajin jai yau ka fara hutun angwanci ba maganar xua ofc se tace asha anarci lfy amma ka shuga ciki ka sama muku abu me kyau kuci dan kuji dadin amarci... ta juya tana takun nan nata na kasaita ta barshi nan xaune cike da al'ajabun al'amuranta...yana nan xaune har ya jiyo tashin motarta sannan yatashi yaja kifofin ta ya rufe mata sannan yatafi dakinsa ya usje anisa tana bacci hakan yasa be tasgeta ba ya ajiye mata nite akan side drawer ya fada mata ya tafi ifc bayasin yatasheta ... se wajen sha daya ta tashi a lokacin baba har ta xo ta kama aikinta ta shiga kicin din suka gaisa ta soya indomie da kwai da sardine ta xauna suna ci suna hira kuma itama baban ta xuba mata nata.... da yamma lokacin safeena na kicin se abeesa ta shiga don shirya abncin dare...ta dubeta tace ne xakiyi? tace girki xan dora tunda yaya ishaq yace nudinga yi kwana bibiyu.... tace aw be gaya miki ya mayar kwana daddaya ba... yay ni xan ansa kinsan be saba da irin exchange din ba yace baxai iya ba... aneesa abn se ya bata mamaki tace lallai wannan natar idan na raga mata xata maidani abn takawarta....bari tayi maganinta tunda kunyar nara kunya asara....eh tih ko da xanuyi kwana daddayan kamata yayi kibari inyi kwana bakawai inda sharia tace ayi idan an auri budurwa se kiyi hkr mubi tsarin musulunci ... wannan maganar se ya tunxura safeena tace ina ruwana da kwana bakwai inki ni nasan be miki kwana bakwai bne tun yayshe aka kawoki gdansa...watanninki nawa da xaki cemin yau kika fara jwana da da namiji come on fta min daga kicin ko jiyama da kikaga ya kwana daje tausayinki naji naga kin qagu har kina kai qararsa wajen yayarsa tana masa waaxi tih jia na baki aronsa yau kuma inada bukatar mijuna shima yana bukatata........ Don baki yi marmushin takaici tace, haba Aunty ai ni da kin gaya min mijin kike so sai in bar miki, in dai girki ne zanyie ke ki rike mijin meye abin zafi, ni kin ganni nan ina tsoron shiga hakkin wani, gara ni a shiga nawa. Ta juya ta fice a kicin din ta barta tana cin gaba da nanata xancen. Tunda ta shiga bangarenta bata sake fitowa ba, Ishaq ma bai nemeta ba, har garin Allah ya waye, tabbacin girkin nasu ya zama kwana daddaya kenan don da ya nemeta, ita kam hakan kwana bakwan ma da ya kamata tayi duk ta yafe tunda matarsa ma tace babu ruwanta da wani kwana 7 ai ba yau aka kawo ta gidan mijin ba, gara ma ya kyaleta tayi jinya raunukan da yayi mata. Da yamma ta shiga kicin ta shirya lafiyayyen girkinta ta shirya bisa table, tana cikin shiryarwa ne Ishaq ya dawo daga ofis ya ratso ta dining are din yana yi mata sannu da aiki ita yayi saurin amsar jakar hannunsa ta kai dakinsa. Ta juyo zata fita yace ki shiga bayi na ki hada min ruwan wanka, tace to! Ta juya ta shiga bayinsa sum2 zata fita ya riko hannunta yace ina zaki? Zo ki tayani wanka. Gabanta ya buga ras! Tayi saurin cewa don Allah kayi hkr, ni kunyar ka nake ji. Yayi dariya, kunyata? Ina ce shekaran jiya na fara cire miki kunyar nan? To shikenan tunda har yanzu da saura anjima zan iddasa cire rahowar, jeki ki gama duk abinda zakiyi ki dawo nan dakin. Da saurinta tace to zanzo, ta kosa ne ya sakar mata hannu da yake ta lallayawa, yana shafarsu. Duk da Aneesa na fargarbar kuma faruwar wani abu a tsanakinta da mijinta, hakan bai hanata amsa kiran nasa ba da ta kammala komai ta sake ziyarta dakinsa a kawo na biyu kenan, cikin ikon Allah bai mata abin da take fargaba da sai dai en wasanninsa da ya ba mata, da haka har bacci yayi awon gaba da su. Ahalin yanzu a kalla sun sami fiye da sati 2 da daidaituwa al'amuran aurensu, amma tun daga ranar farko Isha bai sake nemanta ba, abin ma da ta lura duk ranar girkinta bai cika kiranta ba, itace ma kawai ta kanje tunda yana nuna duk mai girki ba sai ya kirata ba dakinsa ne makwancinta, shiyasa ma take zuwa, amma da ta fuskanci wasu sauyi al'amura daga gare shi sai ta dauke kafarta daga zuwan, sai in shine ya kirata kuma ko taje babu wata alakar aure da ke hada su, sabanin ranar girkinsafeena wanda ta lura har wani rawar jiki yakeyi, ya na wani nan2 da ita, ita kuma ta dinga sham kamshi kenan, ranar a kanta yake lalacewa baya tuna kowa saboda lallashinta. Ko ya dauketa su fice super market ya lafto mata sayyayar lallashi, idan aneesa na da rabo a sayayyar sai a turo suhail ya kai mata dakinta, idan bata da rabo kuma sai taji shiru. Tun wadannan abubuwan ba sa damunta har
Chapter 38 · 0% Book details