← Book details Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 95

Sashe 74

Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta Dan Jima aciki tana wankan duk da Bata tareda gajiya sbd duka duka batafi awa uku da fitaba tadawo din.

Daureda qaramin towel sky blue ta fito tana kallon abinda Bilkisu ta kawo Mata tasaki ajiyar zuciya tana daga qafa zata qarasa gaban mirror aka bude kofar dakin aka shigo
Da sauri ta kalli kofar sbd hancinta daya tabbatar Mata da ko waye.

Juyowa tayi tayi Masa kallo daya da idanuwanta ta dauke tana gyara daurin towel dinta da Bata daure da kyau ba tun farko.

Ya qaro wani Irin fresh da kyau kamar Wanda yaje hutun shaqatawa ba aikiba.

Qarasowa cikin dakin yayi tareda tura kofa ya tinkarota Yana yiwa cinyoyinta wani kallon burgewa.

Gabanta ya tsaya Yana kallon fuskarta cikeda mamakin irin gurbin datake dashi a zuciyarsa Wanda yakasa ragewa ko sirkawaba.

Itama dagowa tayi ahankali ta zuba Masa idanuwanta dake narkewa tana kallonsa kaman tana tantance kamanninsa,

Kumatunta yafara Dan rankwafowa yayi kissing ahankali kafin murya a tausashe yace,

"Gashinan yafada kinyi kewan Mijinki,I missed you more......" Ya qarasa fada Yana rungumeta ahankali tareda sauke ajiyan zuciya mai sanyi Yana shinshinata kaman yanda ya Saba qamshin shower gel dinta na kashe Masa jiki.

Kasa cewa komai tayi na abinda ya fada din sai Dan rufe idanuwanta datayi ta bude.

Zare jikinta tayi ahankali tareda dagowa Bata kallesaba kanta a qasa tace Kaya zata saka.

Riqeta yayi Yana cewa suje ya rakata ta dauko kayan ya saka Mata da Kansa.

Kallonsa tayi tana girgiza tana kokarin zamewa murya a narke tace,

"Ah ah.

Janyota yasake Yi yana sake silent murmushi yace,

"Meyene Ah ah??

Sake kallonsa tayi tana mamakin da gaske baisan ah ah din bane kokuwa neman maganarsa ne.

Kaman yasan abinda take tinani ya Dan narke fuska datai masifan qara Masa kyau saura kadan ta kusa kasa daukan kanta
Cikin wata qaramar murya yace,

"Eh bansaniba saikin qaramin sani Akan kalman.

Sake kallon nasa tai zatayi magana ya jata zuwa kujera ya zauna tareda zaunar da ita a qafafunsa Yana kallon fararen cinyoyinta da towel dinta ya Dan rabe suka bayyana kaman wasu sabuwar alawan madara.

Hannunta takai zata Dan ja towel din ta rufesu kadan yadafe hannunta da nasa Yana kallon cikin idanuwanta
Tayi qasa da nata tana kaucewa kallonsa.

Dauke idanuwansa yayi daga kan cinyoyin nata sbd abinda zasu iya haddasawa,

Yana juyar da idanuwansa sai Suka sauka akan glass bowl dake ajiye da kankana dataji Madara da condensed milk harma da qanqara aciki.

Hannunsa daya yakai a Kai ya dauko ahankali Yana kallonta cikin wani yanayi yace,

"Qanqara kikesha?

Kallon hannunsa tayi tareda miqa Kai hannu zata karba ta miqe ya riqe hannunta da hannu daya Yana kallonta.

Janye hannunta tayi tana kokarin sake karba ya riqe da kyau Yana kallon fuskarta yace Zaki karba ne?

Gyada Kai tayi tana sake miqa hannu.

"Ok miqo hannuwanki duka nabaki.

Hannuwanta biyu duka ta miqa Masa a bude.

Wani qayataccen murmushi yasake yana kallonta kafin ya Dora Mata a hannu ta riqe dakyau zata miqe ya dakatar da ita ta hanyar zagayeta da hannunsa daya dayan Kuma ya Kai ahankali ya dauki spoon din ciki ya debo yakai bakinta taqi budewa.

Wani murmushin Yakuma saki tareda Kai bakinsa ya zaro harshensa ahankali ya zura bakinta ya bude bakinta dashi kafin ya saka Mata kankanar data gama diban madara ajikinta...

Da harshensa ya qarasa tura mata ita bakinta Yana lashe Wanda ya taba lips dinta Yana lumshe fararen idanuwansa.

Tsaban shock hadiyeta tayi Kai tsaye ba shiri sbd sanyin wadda ya debo ya zuba Mata a wuyanta Yana bi da harshensa Yana lashewa.

Wani yawun ta hadiye daqyar tana sake numfashi mai dan sauti sbd bugawar da zuciyarta takusa Yi.

Kallonta yayi itama ahankali ta bude idanuwanta tasake kallonsa tana gani ya sake debowa ya saka a bakinsa ya kamo fuskarta ya hade bakinta da nasa Yana sha tareda nata bakin.

Rawa jikinta yake dauka sbd lamarin dayake neman fin qarfin tinaninta da qwaqwalwanta,

Ahankali ya ringa shayar dasu water melon din Yana hadawa da bakinta Yana tsotsewa
Wadda take diga jikinta gurin debowa Haka ya ringa binsu da harshe Yana lashewa a jikinta har cinyoyinta dasuka Gama tsole idonsa Suma.

Numfashi da ajiyar zuciya kawai take jerowa masu zafi jikinta na rawa tana qanqanmesa har suka Gama shanyewa duka ya sake gyara Mata zama akan qafafunsa suna fuskantar juna ya hade bakinsu Yana shafata tako Ina.

Kan towel dinta ya Dora hannu zai warware tayi saurin dafe hannunsa daqyar da nata hannun daya Gama mutuwa batada kuzari ko kadan.
##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥

*_Arewabooks@Mamuhgee_*
60
Janye hannunta yayi Bai saurara din ba ya warwaresa ya sakesa ya zame zuwa qugunta tunda tana zaune ne,

Ajiyar zuciya ya jero kusan guda hudu Yana cigaba da yamutsata tako Ina.

Shi kansa dayazo a complete dinsa tini suka yamutsa qarshe ya miqe tsaye da ita Suka nufi gadonta dake shimfide da sky blue beddings ya kwantar da ita Yana qarasa daukan dumi shi kansa.

Wani irin lafiyayyan love yayi Making da ita a dakin Mai nutsuwa da gigitarwa,
Duk yanda takai ga tsoro da firgita Saida ta Dan shagala da yanayin ta manta da a gidanda suke Saida suka Gama ta Ankara da hakan ta kasa juyowa ta kallesa hankalinsa kwance yayi bacci abinsa cikin nutsuwa ajikinta.

Tsoro da fargaban zuwa wani dakin yasata kasa baccin ita gashi takasa tadashi shima Dan Haka ta zame jikinta ahankali tareda janyo towel dinta dake qasa yashe ta daura ta nufi kofar bedroom din nata ta saka key tadawo ya nufi toilet ta sakarwa kanta ruwa tana rintse idanuwanta da tinanin meyake faruwa a rayuwarta ne?

Wanka tayo ta fito daureda wani towel din daban tayi drying gashinta ta shafa mai tareda turarikanta ta saka doguwar Abaya milk ta daura qaramin silk scarf na Versace akanta tayi sallah kafin ta bude dakin ta sake saka key ta waje ta zare key din ta sauko qasa har lokacin Babu Wanda ya dawo a gidan ta nufi kitchen takai gurinsa suka Sha kankana ta samu kanta da dauko ruwa Takoma saman dasu.

Tana shiga ta nufi kujera ta zauna tana kiran su Siddi Dan taji lokacinda zasu dawo gidan.

Bayansu mommynta takira itama tace Mata da yamma kaman yanda su siddin sukace.

Dan boyayyan numfashi ta sauke tana sake Satan kallon kan gadonta tana adduar yatashi kan lokaci ya tafi kafin yamman sbd Shi ko mommy samunsa tayi a gidan ta tabbarda Babu abinda zaiji ita kuwa kila har mutuwa saita kusa Yi sbd kunya da rashin abin fada.

Sai laasar ya farka cikin sanyi ya bude idanuwansa ya kalleta itama bacci ya dauketa a kwance kan kujera tana gadin ya tashi Kuma tana gadin kofar dakinta da Wanda zaiyi knocking.

Lumshe idanuwansa yayi Yana kallon innocent face dinta datake qyallin Zamanta cikakkiyar mace ayanzu.

Addua yayi ahankali cikin Ransa kafin ya tashi zaune ya ziro qafafunsa qasa ya sauko gadon ahankali,

Cikin nutsuwa ya Isa inda take ya durqusa ya dauketa ya maidata kan gadon ya rufeta tareda juyawa ya shiga toilet dinta Yana kallon yanda komai na yan Mata masu aji 'yayan gata suke buqata akwai toilet din a jera kana shiga kasan toilet din Mata ne.

Sabon brush ya fasa cikin wainda baa fasaba yayi brush kafin yayi wanka da ruwan dumi ya fito da towel dinta da Bai gama rufesaba ya goge jikinsa ya shirya cikin kayansa dasuka Gama Dan yamutsawa Sosai.

Yana Gama shiryawa ya juya gurinta ya Isa bakin gadon ya ranqwafo yayi kissing goshinta ya juya yadauki wayarsa batareda shakka ko gudun kada wani yaga fitowarsaba yabude key din data saka ya fice daga dakin ya sauko ya fice Dan har lokacin gidan tsit basu dawoba
Balkisu Kuma Daman idan ba ganin fitowarsa tayiba bazata iya dogon motsiba.

Yana fitowa harabar gidan yakira malam Rabiu da shima yasha baccin Rana dakin Securities din gidan bayan Bilkisu takawo musu abincinsu sunci sun koshi da kyau.

Malam Rabiu da sauri ya shigo ya taho ya bude Masa mota Yana Satan kallon kayansa dasuka Gama fita hayyacinsu sbd squeezing.

Jan motar yayi suka bar gidan Kai tsaye yace a nufi gidan karatunsa.

Suna Isa ya nufi ciki ya sauya kayansa zuwa wani tsadaddiyar luxury yadi Mai taushi ya fito Yana zuba qamshi ya nufi masallaci yayi sallar laasar tukuna Suka nufi office da ake jiransa tun safe sbd yana fitowa gidansa qarfe Sha dayan Rana can gidan ya wuce.

Al-Amin da yayita kiransa baya samu yakira malam Rabiu ya tambayesa inda suke ya fada Masa suna Idon Nera gum yayi Yana satar kallonsa shima Dan kuwa dai Ogan nasa yayi wani Dan fresh yaqara kwarjini da kyau.

Baqin dake jiransa ya qarasa office dinsa Yana musu barka da zuwa a natse kaman ba Wanda ya gamo komaiba a fuske a kame yake.

***Itama sai lokacinda su Siddi Suka dawo ta farka ta tashi tana duba dakin da idanuwanta Bata gansaba,

Saukowa gadon tayi ta dauki wayarta zata duba time taga sakonsa na cewan ya wuce ta tashi lfy.

Ajiyar zuciya ta sauke ahankali jikinta dayayi Mata tsami Yana sakewa,
toilet ta nufa tayo alwala tayi sallar laasar da Bata samu yiba.

Tana gamawa ta sauko ta samesu a Palo ta zauna tasa Bilkisu ta kawo Mata abincinta anan tanaci suna fira Siddi na tsokanarta ta rage fita sbd bazata taba iya kallon AQEEL ASAD ta tambaya izininsa ta gwammaci zaman gidan.

Shiru kawai tayi musu batace komaiba akan zancen Jin Anty Fareedah na cewa ita mamakin wannan auren nasu ma takeyi ace ko juna basa kalla kamar ma ya Manta da yanada Mata a gidan nasu Dan mommy kawai yake zuwa gidan sbd ita.
Chapter 74 · 0% Book details