← Book details Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 95

Sashe 64

Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bacci tayi sosai Bata farkaba
Ko asuba Shi kadaine ya farka yayi sallah da adhkars dinsa yagama yadawo ya kwanta tareda sake Shigewa jikinta.

Qarfe tara da mintina ta farka tajisa cikin jikinta ya lafe Yana bacci hankalinsa kwance.,

Mamakin ganinta kan gadon yasata saurin duba jikinta taga rigarta tana jikinta
Ta saki wani boyayyan numfashi tareda janye jikinta ta sauko gadon ta nufi toilet tayi brush da wanka ta sako pad ta fito da bathrobe ta nufi mirror Sharp sharp tashirya sbd kada ya farfka ya ganta ahakan.

Riga da wando ta saka tareda saka qatuwar jacket akai sbd akwai sanyi tana gamawa Yana farkawa shima.

Time yakalla yaga 10 harta wuce gashi jirgin 12 zasubi Dan Haka ya tashi ya nufi toilet yayo wanka dasu brush yafito daureda towel ash ya nufo gaban mirror din Yana kallonta tana tsaye tana hada kayan handbag dinta Dan yau ko Babu id saita tafi gida.

Ba zato ya rungumeta ta baya cikin kunnenta ya furta,

"Good morning Amal Sanda" ahankali qasa qasa kaman wanda baccin Bai ishesaba.

Shiru tayi Masa tana zamewa tace,

"Tafiya zanyi.

Juyo da ita yayi suna fuskantar juna Yana kallon kayan jikinta da Basu fitar da jikinta tako inaba ya shaqi qamshinta Yana dago fuskarta yace,

"Wa Zaki barwa Mijin idan kin tafi??

Qin kallon idonsa tayi ta janye tana cewa,

"Banda miji n....." Bata qarasa ba ya jefata da wani kallo wani lafiyayyan murmushi na sauka kan fuskarsa ya sake janyota ya shaqi qamshinta Yana zura hannunsa cikin rigarta ya shafo cibiyarta...
Numfashinta yakusa fizgewa daga kirjinta tayi saurin bude idanuwanta akansa tana kallonsa.

Sake shafa cibiyarta yayi Yana lasar wuyanta da harshensa
A wahalce ta fizgo magana daga bakinta tace,

"Stop please.."

Cikin kunnenta yace,

"Duk duniya waye ya Isa yayi Miki hakan idan ba Mijinkiba???

Bata San lokacinda ta gyada Masa kaiba qafafuwanta na rawa.

Wani murmushin Yakuma saki ya saketa tabar gurin da sauri.

Shiryawa yayi a natse yayi musu ordern breakfast
Ita tea da cake Tasha
Shikuma yaci fries da black tea suna gamawa Suka fito hannunsa na riqe da nata dukkaninsu cikin qananun Kaya kwarjininsa sai sake bayyana yakeyi Suka nufi inda al'amin ke jiransu tun dazu.

Bude mata mota yayi da Kansa tashiga kafin shikuma Al-Amin ya bude Masa yashiga
Shikuma Al-Amin yadawo yashiga gaban motar driver yaja suka wuce.

Sai a airport tagano id card dintama Yana hannun Al-Amin Ashe
Aka miqa Mata suka wuce.

Tunda suka shiga jirgi har lokacin hannunta na cikin nasa Kuma komai nasa a kame cikin nutsuwa kaman Wanda baya magana kwata kwata saima yadawo yana Bata mamaki.

Suna sauka Kai tsaye IDON NERA Rs suka fara Isa securities na ganinsa suka Masa barka da zuwa cikin girmamawa

Har sama ya rakata taqi barinsa shiga bedroom dinta tashige ta rufe
Ya juya ya tafi Bilkisu na Masa a sauka lfy.
##MAMUH#

INTRODUCING UNIQUE AND AFFORDABLE PART-TIME DIPLOMA AND DEGREE PROGRAMMES IN HEALTH RELATED COURSES.

The Directorate for Consultancy Services and Continuous Education of the Kazaure School of Health Technology, Kazaure, Jigawa State, Nigeria wishes to inform the general public that it now offers the underlisted Health courses at its Kazaure centre.

DIPLOMA

1. Dental Surgery Technician

2. Medical X- Ray Technician

3. Health Information Technician

4. National Diploma Biomedical Engineering

5. Public Health Technician

6. Junior Community Health Extension Worker (J-CHEW)

7. Community Health Extension Worker (RE-TRAINEE)

DEGREE

1. Health Information Management

2.Public Health

3.English Language

4.Public Administration

5.Business Administration

6. Economics

7. Accounting

8.Computer Science

9.Mass Communication

10.Agricultural Economics

Interested applicants can call the following phone Numbers for the application forms.(WhatsApp) 08035298851, Calls Only 07066542055

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!
*Thanks for choosing us*🔥
*_Arewabook@Mamuhgee_*
52
Yana barin gidan Kai tsaye gidansa aka wuce dashi Daman Al-Amin qaninsa yazo daukansa airport shikuma malam Rabiu ne.

Suna Isa gida Yana fitowa mota Kai tsaye sashen ummansa yafara wucewa.

A Palo ya taddasu zaune itada umman Cameroon suna magana suna ganinsa sukai shiru suna amsa gaisuwarsa Kai tsaye fuskokinsu a Dan sake da kulawa ba kaman kwanaki ba
Da alama sun sauko tunda dai fushin Babu abinda zai qara ko ragewa saima sake nesantasu dashi Zainab din ta qarasa samunsa a bagas tunda suna fushi dashi,

Umman Cameroon ce tace gwara su sauya taku tunda masifa da balain ya kasa kwato musu shi daga hannun Zainab gwara Suma su koma Masa abin tausayi ta yanda Suma zai mutu akansu.

Barka da dawowa umma tayi Masa tana Dan tambayarsa ya hanya,

Amsawa yayi da dan mamaki kafin ya maida kallonsa kan mahaifiyarsa Yana karantar yanayinta cikin kulawa yace,

"Umma kina lafiya dai right??

Gyada Masa Kai tayi tana danne zuciyarta daga duk wani fushi da bacin ran rabata da akai dashi ta Dan saki fuskarta tana cewa,

"Lfy kalau alhmdllh,
Ya hanya?

Wani sanyayyan numfashi Mai sanyi ya saki a boye cikeda tausayin mahaifiyarsa da Koda yaushe take ganin kamar baya Sonta.

Cikin kulawa yace,

"Alhmdllh.

Umman Cameroon ya kalla itama shi tadan kalla din cikin kulawa itama yace Mata,

"Mutan Cameroon ya naki jikin???

Dan washe Baki tayi na farin cikin zancenaa tana Kuma son Hana sake Masa fuska sosai tace,

"Lafiyata kalau bazan mutu ba saina sake ganin sauran 'yayanka duk da so kake ka aikani da wuri akan rigimarka.

Dan gajeran murmushi kawai ya sake tareda miqewa ya fice Bayan yasake musu sallama.

Yana Isa sashensa tun a babban palon farko mufeeda ta tarbesa fuskarta ba Yar sakewa sosai tayi Masa barka da zuwa tana kallon ummenta data fito daga bedroom dinta itama ta nufosa tana zuwa tayi hugging dinsa tana Masa barka da dawowa cikeda so.

Amsawa yayi Yana dauke kallonsa daga kanta Dan baiga bacin ran fushin abinda tayiba.

Sama suka wuce tare tana riqeda hannunsa suna shiga bedroom dinsa tabarsa yayi shirin wanka ko sallah da lokacinta yayi ta sauko zuwa kitchen Dan bada umarnin abinda zaa dafa Masa tinda ya dawo.

Bai jimaba yafito ya nufi masallaci yayi sallah yadawo yakoma ya huta sosai sai laasar ya fito yaci abinci tareda Bilkees da mufeeda.

Bai bar gidansaba sai bayan sallar ishai da yayi yaja mota da Kansa ya wuce gidan Maminsa.

Yana Isa Kai tsaye ya shigo tun a palan qasa daya kusanto saman hancinta yajiyo Mata kusancinsa dasu

Ta juyo da kanta kadan ta kalli kofar shigowa saman
Daidai shigowarsa din sanyeda qananun kayan Nike masu kauri fuskarsa fresh kaman Wanda ya taso daga bacci lokacin.

Shima ita ya kalla tana zaune tareda Bilkisu tana cin white rice da egg sauce cikin Dan qaramin plate
Bilkisu Kuma kallo takeyi tana Taya Amal din zama.

Miqewa Bilkisu tayi ganinsa
Cikin girmamawa ta gaidasa tareda sulalewa tafice daga palon.

Dauke kanta tayi daga bangarensa taci gaba da cin abincinta ahankali cikin nutsuwa tana Hana kanta sake waiwayowa.

Ahankali ya qaraso ya durkuso kadan ba zato yayi kissing kumatunta tareda furta Mata Saida safe ya juya ya fice sbd Idan yayi Wasa zai iya raba dare a gidan baisaniba.

Harya fice Bata dagoba Bata Dena cin abincinta ba.

Dawowar Bilkisu ce ta tabbatar Mata daya bar gidan gabaki daya Dan Haka tana gamawa batai wani doguwar firaba ta shige ta kwanta.

Washe gari Kiran Ahmed tayi qarfe goma ya iso Suka wuce makaranta.

Acan ta wuni sai yamma sosai ta dawo
Shima ranar wani irin busy ya zama Dan Haka Bai samu zuwa gidanba saida daddare bayan harta kwanta yashiga har dakinta yayi kissing goshinta tana jinsa harya fice tukuna bacci ya dauketa.

Washe gari ma Haka ta wuni makaranta sbd zaman gida Babu Dadi tunda Babu kowa,

Haka ta ringa rayuwar kadaici agidan Babu kowa shiyasa take wuni makaranta sai yamma ta dawo,

Shima ayyukane masu zafi suka Sha Kansa shiyasa iyakacinsa yazo da safe yaganta kokuma da daddare,

Su Haj Maryamah kuwa ganin sun nuna Masa tuba da sallamawa akan komai Yana nuna Mata kauna da kulawa fiyeda kowane lokaci Dan tausayinta yakeji yanda ta Hana kanta sukuni,
Ita kanta umma Cameroon yanzu ne suke gane Masa sai suka gano masifar wani lokaci batayi,

Da wannan Haj Maryamah ta ringa lafewa yau ciwo go lafiya ta ringa cinye lokacinsa tana hanasa zuwa gidan Zainab batareda ma sunsan Bata qasar ba.

Ita kanta Bilkisu ganin yanda yake da iyayensa sun shirya sosai taga hankalinsu kaman ya kwanta saita hau murya Dan kuwa tasan warwarewarsa dasu Zainab ne kawai zaisa su umman su sake Haka Dan Haka itama saita kwantar da hankalinta ta ringa zuba Masa iyayi da kissa kala kala duk da Bai dawo yanda yake a baya da itaba sbd zuciyarsa dake shakkar kishinta ysata fidda zancen nan Amma dai duk da hakan lafiya kalau suke zamansu Babu tauyewa ko wani dogon sauyin.

Sanin ya Saba zuwa duk dare yasa yanzu tasamu kanta da Bata shigewa sa wuri bacci saiyazo sbd batason Yana shiga dakinta Dan Bilkisu dake iya gani karta fadawa mommy kosu Anty Fareedah da Siddi ayi tinanin wani abin.

Yana wucewa take Shigewa ta kwanta Kuma har wannan lokacin magana dai bata hadata dashi Dan haryanxu Bata karbi auren nasaba.

Satinsu Haj Zainab biyi da kwanaki suka dawo
Tayi farin ciki da murnan dawowarsu sbd Ba'a taba tafiya batareda Babu dayansuba acikinsu sai a wannan karon Kuma Suma sunyi kewarta.

Ranar dasuka dawo baizoba sbd tafiyar Rana daya dashima yayi.

Jikin mommynta ta lafe tana zuba Mata shagwaban barinta dasukai.

Ita kanta Haj Zainab din daqyar tayi kwanakin sbd tunanin yanda Amal din take rayuwa ita kadai duk basa Nan gashi AQEEL dinma yayi tafiya alokacin tasan ba lallai yasamu time din zuwa dubatab.

Washe gari qarfe goma ta ajiye siddi airport ta wuce Abuja gidanta
Suna ajiyeta Ahmed ya juya da ita zuwa school.
Chapter 64 · 0% Book details