Sashe 62
Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya yayi Mai dumi kafin ya hau gadon ya sake janyota jikinsa Yana kallon rigar jikinta Yana tunanin yanda zai cire Mata ita sbd zufan datake fesowa.
##MAMUH#
INTRODUCING UNIQUE AND AFFORDABLE PART-TIME DIPLOMA AND DEGREE PROGRAMMES IN HEALTH RELATED COURSES.
The Directorate for Consultancy Services and Continuous Education of the Kazaure School of Health Technology, Kazaure, Jigawa State, Nigeria wishes to inform the general public that it now offers the underlisted Health courses at its Kazaure centre.
DIPLOMA
1. Dental Surgery Technician
2. Medical X- Ray Technician
3. Health Information Technician
4. National Diploma Biomedical Engineering
5. Public Health Technician
6. Junior Community Health Extension Worker (J-CHEW)
7. Community Health Extension Worker (RE-TRAINEE)
DEGREE
1. Health Information Management
2.Public Health
3.English Language
4.Public Administration
5.Business Administration
6. Economics
7. Accounting
8.Computer Science
9.Mass Communication
10.Agricultural Economics
Interested applicants can call the following phone Numbers for the application forms.(WhatsApp) 08035298851, Calls Only 07066542055
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*_Arewabook@Mamuhgee_*
50
Hannunsa yakai ahankali ya warware daurin rigar wadda Yana warwarewa ta bude daga saman kirjinta,
Rungumeta yafarayi ajikinsa kafin ya zare rigar batareda ya tsaya kallon jikintaba saidai yanajin yanda kirjinta ya tsaya cak a kirjinsa Yana tokaresa.
Rufe idanuwansa yayi Yana sake Hana Kansa kallon fuskarta dake nuna galabaitarta kwana biyun.
Maminsa tasan haka take wahala shine aka tsaya tsawon lokaci Haka baaje taga likitan ba sai yanzu daga baya.
Wani numfashi ta sake sauke Masa a wuya ahankali cikin baccin tana Dan qanqanmesa batareda tasaniba.
"Ya Salam" yafada ahankali cikin Ransa sbd Kansa dake daukan dumi.
Ahankali baccin ba shiri ya daukesa sbd baccin dabai samuba a Daren akan ciwon nata dasuka kwana tana farkawa.
Al-Amin har qarfe goma maigidan nasa Bai fitoba gashi 11 da rabi zasu ga mutanen dazasu gani Dan haka ya ringa kiransa Amma Sam wayar a kashe take Bata shiga
Ganin hakan sai ya dawo da haduwar tasu anan hotel din cikin sa'a suka amince din Babu nuna damuwa sbd sanar dasu da al'amin yayi Mrs AQEEL ASAD dince ba lafiya sosai Koda sukazo.
Qarfe goma da mintina Tara ya farka ahankali tareda bude idanuwansa Yana kallon fuskarta dake hade da tasa.
Itama alokacin ta farka ta bude idanuwanta ahankali suka sauka kan nasa daya zuba Mata.
Janye nata idanuwan tayi ahankali tana Dan matse fuska sbd tashi da saukinta,
Janye jikinta take kokarin Yi ya sake matseta jikinsa ahankali da hannunsa dake zagaye da ita Yana yiwa fuskarta zuwa wuyanta wani kallo har lokacin ya Kai bakinsa kunnenta Saida ya sakar Mata wani numfashi Mai dumi kafin qasa qasa yace,
"Kina janyewa Naga abinda Aka hanaki nunawa kowa kece da laifin abinda 'dan Mami zaiyiwa rigimammiyar 'yarta....
Qanqanmesa tayi batareda ta shiryaba tana rintse idanuwanta sbd sai alokacin ta Ankara da Babu komai ajikin nata tana tashi fararen kirjinta dasuke tsaye qyam zai fara gani.
Wasu hawayen takaicine suka gangaro Mata tana sake qanqanmesa tana hanasa dagowar dayekeson yin sbd kada yagane Mata jiki..
Kuka Mara sauti tafara sbd tun farko batasan abinda ya rabata da rigar jikintaba,
Yariga yagantama kila.
Kuka Mara sauti takeyi tana Jin zafin haduwar jikin nasa da nata Amma bazata iya barin yagantaba ko yayane.
Rigarsa yasaka hannu daya ya fara balle maballanta Yana yiwa Amal din wani kallon daya sata sake Shiga tashin hankali da firgici da mamaki.
Yana Gama balle maballan ya zare ahankali take murdadden lafiyayyan jikinsa ya bayyana batareda ya zare hannu dayanba sbd anan ta manne Masa ya kalleta ganin hawayenta na tsananta gudu Ya sake Kai bakinsa kunnenta ahankali yace,
"Kinafa sukarmun jiki da......da Ido ya nuna Mata kirjinta Yana Mata wani shegen kallo......
Da sauri ta qarasa fizge rigar jikinsa ta rufawa jikinta tana tashi jikinsa da sauri wata irin kunya da baqin ciki na cikata.
Wani qayataccen murmushi yasake Mata a karo na farko sbd yanda tayi din kamar ba wadda tagama manna Masa su a Daren ba batareda tasaniba.
Saukowa yai daga gadon Yana kallon time ya wuce toilet ba Riga ajikinsa dagashi Sai dogon wandon kayan baccin.
Brush yayi da sauran abubuwanda zaiyi kafin yayi wanka yafito daureda towel ash a qugu jikinsa na bayyanarda ruwan wankan dayayi.
Qin juyowa tayi ta kallesa tunda taji fitowarsa tareda sanyin qamshin Aesop dinsa na wanka daya gauraya dakin.
Tanajin ya nufo inda take tayi saurin saukowa gadon ahankali batada wani qarfi ta zagaya ta daya bangaren ta shige toilet ta rufo kofar.
Shiryawa yayi cikin navy blue Armani's da sai tsadaddun takarminsa da agogunansa masu tsadar gaske yayi order na plain tea da shuga free cookies sbd bayason zaki sosai.
Sama sama yaci ya kunna wayarsa yakira al'amin ya fice daga dakin bayan yasaka daga babban boutique din Echelon din su Kira bayan mintina idan ta fito toilet tafada musu kayan datake buqata akawo Mata.
Ficewa yayi ya nufi inda su al'amin ke jiransa.
Tunda ya fito lifter Al-Amin yayi Masa kallo daya ya sauke Kansa ganin yanda komai nasa yake a kame da ajinsa kamar yanda yake Amma idanuwansa sun Dan sauya alamar rashin isashen bacci kokuma wani aikin daban.
Barka da fitowa yai Masa Yana Masa Ina kwana tareda fara Koro Masa bayanin andawo da meeting din cikin hotel din sbd rashin time da Kuma rashin jinsa.
**Ta Jima cikin toilet din tana gasa jikinta yadan sake Mata marar ma sbd magani dakuma tasamu yafara zubowa sosai sai ta Dan sake mata.
Tun acan ta sako pad dinta ta fito sanyeda wata qatuwar bathrobe din daban ta Dan fara fitowa ahankali
ganin baya dakin saita qarasa fitowa cikin sanyi da nutsuwa tazo gaban mirror ta zauna tana kallon fuskarta datayi fayau.
Ajiyar zuciya ta sauke ahankali jikinta ba qarfi ta dauko handbag dinta da batasan waye ya dauko Mata ba ta bude ta dauko wayarta dake kashe ta kunna ahankali.
Kafin tafara Kiran kowa Bilkisu tafara Kira tana dauka ahankali murya ba qarfi tace,
Bilkisu mommy ta kiraki?
Eh takira jiya tace Bata samun wayarki.
Wani numfashin takaici ta sake tace,
"Me Kika ce Mata to?
Dan Sosa Kai Bilkisun tayi tace,
"Cewa nayi Kun tafi asibiti tareda Sir.
Wani qaramin tsoki takuma sakewa a ahankali kafin tace,
"Idan tasake kiranki karki fadawa kowa baa gida na kwana ba,
Kuma karki fadawa kowa shine ya daukeni din,
Kinji??
Eh"tace tana sake tambayarta jikin nata.
Naji sauki Zan dawo yau,
Kosu mommy sundawa fa karki fadawa kowa nafada Miki.
Insha Allah naji,Allah ya dawo daku lfy.
Kashe wayar tayi tana cewa,
"Nida waye?bayan nace kada kisake fadan Ina guri daya dashi.
Bata rasa Turarenta Daman koyaushe a handbag dinta Dan haka nata Turaren tayi amfani dashi ta kasa Sha ko Mai.
Boutique Suma sun Kira tace kawai su kawo mata dogayen riguna idan akwai,
Akwai din Amma basuda tsayi half ne hakama masu tsayin yawanci basuda hannuwa Dan Haka Dole tasa aka kawo Mata Riga da wando masu fadi sai doguwar Rigar daya mai tsayi har qasa Amma batada hannu.
Riga da wandon ta saka taci cookies itama da tea Mai kauri Babu shuga itama.
Tana gamaw tash magani takira su mommy wainda basusan inda take dinba sbd tafiyarta da AQEEL ASAD wani tunani ne da Basu taba kawowa ko kusaba.
Sama sama dukkaninsu sukai magana da ita sukayi Mata sannu kafin sukai sallama.
Id card dinta tayita dubawa cikin Jakarta bata ganiba sbd siyan ticket taso Yi ta waya ta tafiyarta sbd takasa yarda da itace ta kwana a guri daya da Wanda bazata taba iya karban aurensaba.
Bacci tafara dan Yi daga zaune guraren 3 sai gashi yadawo a Dan gajiye Dan Haka taqi bude idanuwanta tana jinsa Dan bata buqatan magana dashi.
Kallo daya yayi Mata ya fahimci idonta biyu sbd yanda ta Kama jikinta.
Tubewa yayi yayo wanka ya fito daureda towel ya shafa duk abinda zai shafa ya saka milk Riga da wandon Prada shima masu Fadi da kauri
Ba zato taji qamshinsa yashiga hancinta ahankali,
Qin bude idanuwanta tayi
Sai Jin fuskarsa tayi ta shafi wuyanta
Da qarfi ta sake rintse idanuwana tana qin budesu.
"Yaya jikin??
"Ya Dena Miki ciwo?
Kasawa tayi ta bude idanuwanta tareda janyewa daga inda yake din batareda ta juyoba ta kallesa qamshinsa kawai neman yagama cika kanta da hancinta.
Tashi tayi zata bar gurin ya dawo da ita ta fada kan qafafunsa ya zira Kansa cikin wuyanta ya shaqi qamshinta ya lumshe fararen idanuwansa a hankali yace,
"Kinsan meyene matsalan ciwonki??
Shiru tayi Masa tana son tashi daga qafafun nasa
Ya riqe hannuwanta biyu cikin nasa ya sake miqa Kansa cikin kafadun wuyanta yace,
"Kinason maganin wannan wahalan da kikesha kike wahalarmun da Mamina gurin neman magani????
Juyowa tayi ta kallesa batareda tasan tayi hakanba sbd ciwonta wani babban lamarine datake neman warakarsa idan har yasan inda zai samo Mata magani zataso hakan
Ita kadai tasan azabar datakeji
Duk Mai ganinta saidai ya tausaya Mata Amma basa gane abinda takeji din.
Ahankali cikin kunnenta Yakuma furta,
" kinaso???
Jikinta na mutuwa batareda tasan abinda yake nufiba ta daga Kai ahankali tana Dan rintse Idon fuskarsa dake cikin wuyanta.
Juyo da fuskarta yayi suka fuskanci juna yana matse fuskokinsu ahankali yasake cewa,
"Kin tabbata Yar Uncle??
Gyada Kai tayi ahankali itama tana sake rintse ido sbd idanuwansa dake yawo Akan fuskarta.
Wani lalataccen murmushi yasake yana zura hannayensa ya zagayota yana Dora goshinsa akan nata dogayen hancinsu na gogar juna qasa qasa da wata muryar data sakata bude idanuwanta akansa yace,
"Namiki Alqawarin Baki ko ayau Kika Gama wannan din,tunda kedai kikace kina buqatan Mijinki.........
Zaro idanuwanta tayi cikin mummunan tashin hankalin abinda ta fahimci Yana nufi.,
Da sauri cikin zafi ta miqe wata irin kunya da haushin kanta na rufeta..
Tana jinsa Yana cewa,
"Kinfasa ne?
Kokuwa zuwa can din ya Miki nisa......