← Book details Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 95

Sashe 67

Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_INA MASU NEMAN KAMSHIN TURAREN SAUDI ARABIA? T'CHAD DA MAIDUGURI? IRE IREN KAMSHIN DA BAYA BIN ISKA YANA KAMA WAJE YA RIKE GIDAH..._

_KAMSHIN TURAREN KAYA, TURAREN GIDA, TURAREN JIKI, TURRARN GASHI, TURAREN TSUGUNNO, TURAREN WANKA, TURAREN WANKI, TURAREN MOPPING, TURAREN BANDAKI, TURAREN LABULAYE DA ZANNUWAN GADO, AIR FRESHENER DA TURAREN AKWATUNA DA DRAWER DA MOTA... KAI HAR MA DA TURAREN DA KE CIRE BACIN RAI YA MUSANYA DA FARIN CIKI SABODA TSANANIN SANYAYAWAR SA DA YAYE DUHU DA DAMUWA_

_BA ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNADA NAU'IKAN TURARUKA NA KHUMRAH KALA KALA. SUNADA TURAREN RUWA NA FESAWA DANA MAIKO. SUNADA KAYAN GYARAN JIKI.._

_SUNADA KULACCA DA SAURAN BODY BUTTERS MASU YAYE WARI KODA KUWA AN YI KWANAKI BA WANKA BARE WANKI._

_SUNADA KABBASA TA TURARA KAYA DA KASAKEN TURARUKAN WUTA NA KARFE DANA KASA DAMA NA ZAMANI YAN WAJE._

*_YERWA INCENSE AND MORE_*

_YERWA INCENSE AND MORE_

_YERWA INCENSE AND MORE_

_MASARAUTAR KAMSHI KENAN. KAYAN SU NA AKAN FARASHIN SARI DA SAYA DAYA DAYA.. SUNA YIWA AMARE HADI DA UWAYEN GIDAH DAMA YAMMATA. SUNAYIN NA TARON SHAGULGULAN BIKI DUK AKAN FARASHI MAI RAHUSA_

_BA'ANAN KADAI SUKA TSAYA BA. SUNA DA TARIN KAYAYYAKI MASU KYAU DA RAHUSA HADI DA INGANCIN DA ALKALUMA SUNYI KADAN WAJEN BAYYANA MUKU._

_SUNA TURA KAYAYYAKIN SU FADIN NAJERIYA DA KETARE BAKI DAYA._

_ADIRESHIN SU. SUNA GARIN KANO DAURA DA TITIN DA ZAI SADAKA DA GARIN MAIDUGURI_

_SUNA KAN MANHAJOJIN SU DAKE KAFAFE DA DAMA KAMAR:_

_INSTAGRAM: @yerwaincense_and_more_

_FACEBOOK:yerwacollection_

_WHATSAPP: 08095215215/09044191709_

_A YANZU HAKA KAMFANIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE SUNA SALES DIN KAYAN SU NA 250ML NA TURAREN WUTA DA KUMA 240 DA 190ML NA KHUMRAHS_

_IDAN ANJE ACE DAGA ZAFAFA NE AKWAI RAGIN KUDI DA HADI NA MUSANMAN DA ZAA YIWA DUKKANIN KAYAN DA KUKA SAYA._

_KYAU!! INGANCI! RAHUSA!! KAMA JIKI DA GIDAH!! AIKI!! ADADE ANA MOREWA SAI KAYAYYAKIN TURARUKAN KAMFANIN:*YERWA INCENSE AND MORE*_
______

********
Kasa ko rawa jikinta yai sbd mutuwa da sanyin daya dauka sosai,

Gangaro da hannuwansa yayi ya nufi kirjinta har lokacin bakinta yakesha Yana zuqan yawun bakinta dake sake juyar Masa da Kai,

Saukar hannunsa akan kirjinta yasa numfashinta daukewa gabaki daya jininta ya sake tana rasa balance dinta   ya tallafota jikinsa shima Yana rasa nasa balance din ya dauketa sai kan fadadden lafiyayyan gadon nasa dake shimfide da lafiyayyun beddings masu tsada da taushi.

Fararen kirjinta yakewa wani kallo idanuwansa na Shigewa ya sake saka bakinsa cikin nata tasake zuqan wani kiss din kafin ya iya dago Kansa ya nufi kirjin dasuke tsole idanuwansa da ganinsa hannuwansa Kuma na shafa cikinta dake saka numfashinta barazanar barinta zuciyarta na harbawa da qarfi idanuwanta a rufe...

Wani irin knocking kofar babban palon shigowa gidan yasashi tsayawa cak daidai bakinsa dake gap da Isa gurin...

Wani mummunan ciwon kai ne ya Sara Masa dayaji bugun kofar tareda Kiran sunansa da akai..

Muryar mahaifiyarsa ne haj Maryamah wadda takasa komawa gida ta dawo Dan tabbatarda Amal dince tagani taredashi dakuma abinda ya kawosu gidan tunda ba tarewa tayiba.

Wani irin ciwon kai ya saukar Masa Mai tsanani lokaci daya da wannan bugun kofar dakuma Jin ko waye da bazai iya barinta ba sbd yasan ta tabbarda Yana gidan tunda taga motarsa a harabar gidan.

Kasa motsawa yayi Saida yadauki tsawon mintina masu Dan yawa kafin ya iya sauke numfashi ahankali ya miqe ya shirya cikin hoodie Riga da wandon Calvin Klein black ya rufe Kansa dake barazanar tsagewa sbd ciwon dayake Masa.

Cikin dauriya ya fito fuskarsa a kame Yana kokarin boye damuwar Kansa dake ciwon.

Bude kofar yayi ahankali saiga Haj Maryamah din ita kadai
Umma dai tana daga mota zaune tana kallonsu sbd kada ya juye laifin akanta tunda komai yafaru cewa yakeyi itace take saka uwarsa.

Kallonsa Haj Maryamah tayi cikin mamakin ganin idanuwansa jajir fuskarsa a kame.

A natse yace,

Umma me kikazo Yi Ana Kuma?
Lfy dai ko?
Bismillah.

Matsa Mata yayi ta shigo ciki tana kasa kallon fuskarsa sbd ganin kaman yanayinsa ba lafiya ba.

Tana shigowa Bata zaunaba ta Dan kalli lafiyayyan palon dakusan komai na nan gida yafi na can nasu tsaruwa sbd yafison rayuwar kadaicinsa tun a baya.

Ganin babu motsin kowa yasata dawo da kallonta Kansa cikin kulawa tace,

Komai lfy kalau,Daman zamu wuce ne na tambaya securities sukace kana ciki shiyasa na tsaya muyi wata magana Amma Kuma Naga kaman you're not ok,
Lafiya dai?
Wani Abu na damunka ne?

Zaunawa yayi ahankali tareda Dan rufe idanuwansa ahankali ya bude anatse ya bude Baki cikin nauyin da Kansa yayi yace,

Ina fama da ciwon kai Mai tsanani umma,ko Zaki bar maganar idan nadawo gida sai muyi¿

Cikin kulawa tace,

"Shikenan ba damuwa idan kadawo din koba yauba ma ko zuwa kowane lokacinema sai muyi,
Amma dai kaga likata da wannan ciwon kan naka may b stress ne.

Gyada Kai yayi ahankali Yana kasa magana.

Kofa tanufa tana sake waiwayowa tana Masa fatan sauki da kallon corridor na hanyar bedroom dinsa.

Tana fitowa takasa samun nutsuwa suna barin gidan takira Dr ta turasa gidan akan yaje ya duba AQEEL din
Idanma Amal tana gidan idan Dr yazo Dole ta fito tayi gida.

Suna fita bazai iya magana da securities a lokacin ba Dan Haka ya koma bedroom din nasa ya tadda Amal ta maida kayanta tana zaune tana jiran tafiyan Haj Maryamah din.

Kallonta yai ahankali ya Isa bakin gado ya zauna cikin sanyi da nutsuwa yace,

"Ahmed ya maidaki gida karkiyi driving da kanki
Zanzo gidan daga baya.

Miqewa tsaye tayi ta nufi kofa harta Dora hannunta akai zata bude sai ta dakata tareda rufe idanuwanta ta bude ahankali tareda juyowa ta kallesa taga harya kwanta ya rufe idanuwansa.

Kasa fita tayi ta tsaya agurin tana rasa abinyi tsakanin tafiyarta da tsayawa ganin halinda yashiga.

Jin alaman Bata fita yasashi bude idanuwansa ahankali ya kalleta yaga itama shi din take kalla ahankali ya daga hannunsa ya miqa Mata saikuma takasa zuwa ta tsaya tareda sauke idonta daga kallonsa.

Ahankali yasake tasowa ya qaraso inda take ya Kama hannunta ya nufi kofa da ita suka fito har harabar gidan yakira Ahmed a waya yashigo ya dauketa da motar AQEEL din Suka nufi gida shikuma yakoma ciki daqyar yayi alwalan magrib ya fito Ana Gama sallah yadawo ciki sbd Kansa din dayake matuqar ciwon sosai.

Zuwan Dr ya dubasa yabasa magani take bacci ya daukesa.

Bai farkaba sai 10
Istigfar yayi ya tashi yayo alwala yayi sallar ishai ya tattara ya nufi gida.

Yana zuwa sama sama ya Dan ci abinci tareda familynsa ya shige sbd har lokacin da sauran ciwon kai da mutuwar jiki ataredashi.

Itama tana Isa gida Kai tsaye sama ta haye tashige dakinta ta zauna tsawon mintina ta sake dawowa daidai daga abinda yaso faruwa da ita ayau din.

Ajiyar zuciya ta sauke cikin kunya da haushin kanta kafin ta miqe tayo wanka tareda alwala tayi sallar magrib ta zauna tareda fadawa tunani Mai zurfi saiga Anty Fareedah.

Kallonta Anty Fareedah tayi tace,

"Bada motanki Kika fita bane Naga Baki dawo da itaba.

Dan sauke numfashi tayi cikin basar da zancen tace,

"Tsayawa tayi acan sbd na kwana biyu ban fita da ita ba shine Ahmed yaje ya daukoni tanacan gobe zaije ya karbo.

"Ok ai Ahmed dinma Yana kokari gaskia,
Yau Naga Matar AQEEL ASAD da 'yarsa a gurin Auren qanwar Asmy abokiyar aikina....

Tsit Amal din tayi tana sauraron Anty Fareedah din sbd gabaki daya ta manta da wata matarsa da 'yarsa.

Miqewa tayi tsaye tareda saka qaramar hula akanta sbd doguwar Rigace ajikinta Mara nauyi ko kadan Mai hannu Mara tsayi sosai,
Kofa ta nufa tana cewa,

"Anty Fareedah yunwa nakeji muje muci abinci,Ina fahat sweetheart Dina yau duk bangansabafa.

Ficewa tayi tana kokarin toshe iskan dataji Yana cika hancinta da kanta daya fara nauyi.

Abinci suka zauna ci dukkaninsu Anata Yar fira cikin kulawa Amma takasa cewa komai sbd kanta dake Dan ciwo itama sama sama.

Bataci abincin sosaiba ta tashi ta shige.

Washe gari Ahmed yazo yakaita school bada motarta ba gashi tana buqatan waincan kayan data siya suna cikin motar.

Shiru tayi Bata tambayesa komaiba gameda motar ko Wanda yasa aka bar motar acan.

Harta wuni tadawo Babu motar babushi,
Har dare baizoba hakama gari Yakuma wayewa baizoba,

Haj Zainab damuwa tashiga ta kirasa wayarsa Bata shigaba sai ta Kira Al-Amin shine ya sanar Mata AQEEL ASAD din yayi fama da rashin lafiya ne kwana biyun sosai Amma yaji sauki yanzu.

Damuwa sosai Haj Zainab tashiga gashi Babu Daman zuwa ganinsa gidansa  Dan Haka saita Dage da Kiran wayarsa harta samu ya kunna wayar ita din yakeson Kira sbd Amal dinsa har lokacin batada waya wayarta na hannunsa Kuma taqi barin kowa ya gane hakan,
Siddi ma da kullum sai sunyi waya takira taji kashe Koda takira Mommy Amal dince ta dauka tace Mata wayan kashewa takeyi yanzu idan tashiga school.

A cikin kwanakin tasake yin period cikin munanan azaba kaman yanda ta Saba haka cikin damuwa da tashin hankali suka samu tagama ciwon ya wuce,

Alokacinda aka sanar da baida lafiyan suna tare dukkaninsu a Palo,

Shiru tayi Bata iya dagowaba bare juyowa Saida mommyn tasamu wayarsa tayi magana dashi.

Miqewa tayi tabar palon Takoma dakinta ta silale ta kwanta bakin gado tareda rufe idanuwanta ta takure guri daya sbd sanyin dataji tanajin yamata yawa.

Kwanaki yayi bai fita koinaba su umma da Bilkees suna jinyarsa kaman zasu zaqi junansu sbd takaicin Bilkees itakuma sbd yanda Haj Maryamah ke nuna Mata iko da Isa sosai akan shi din 'danta
Saida ya warke sosai yasamu nutsuwa kafin yafara office.

A ranar daya fara fita din kai tsaye gidan karatunsa ya wuce ya tadda mai aikin gidan dake zuwa kullum bai Riga ya wuceba Dan Haka saiyace a  wanke motan Amal Dan Ahmed yakai Mata motan gida yau.

Yana cikin palonsa na baqi riqeta iPad
Al-Amin na Koro Masa bayanin ayyukan da akai da wainda suke jiransa shima da iPad din a hannunsa.

Yayi fresh sosai sbd rashin fitar tasa ta kwanaki ya huta sosai ba laifi Dan Haka yaqara kyau abinda da Mai nutsuwa da komai cikin nutsuwa duk sai yaqara zama a natse da sanyi.
Chapter 67 · 0% Book details