Sashe 54
Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fitowa daga gate din gidan malam Rabiu yahau titi Kai tsaye hanyar gidan IDON NERA ya nufa sbd yasaba zuwa yanzu kusan kullum saisun biya da safe kafin AQEEL din ya wuce office dinsa.
Tun Basu qarasoba Securities suka hango lafiyayyar motarsa a tafe
Dan Haka suka tashi sa sauri suka bude Masa gate suna Masa barka da zuwa cikin girmamawa.
zaune suke a Palo suna Shirin yin breakfast daqyar siddi ta shawo kan Amal ta fito da ita yin breakfast din fuskarta babu walwala ko kadan saidai ta Dan sake daga kumburin kukan datayi jiyan sbd Bata sake wani kukanba tayiwa kanta alqawarin hakan.
Kayan bacci ne fafare qal ajikinta Riga da wando gajeru masu tsantsi
ba bra ajikinta hakama ko Babu komai akanta daga ita sai slippers farare masu laushi.
Siddi ce a gaba sai ita a baya fuskarta takoma Yar Qarama sbd rashin isasehn bacci.
Anty Fareedah ce da Haj Zainab a zaune suna jiran saukowarta uncle Lulu yayi tafiya yau din tunda safe sbd akwai da abinda zai kaisu kaduna Amma sbd halinda ake ciki Dole shi kadai sai salahudden yabi jirji ya wuce.
Qamshinsa daya fara shiga hancin Haj Zainab Bayan Bilkisu ta bude Masa kofa yasata waiwayawa ta kalli kofar alokacin ya shigo take ya sauya musu iskar palon da kamshinsa Mai dadi.
Anty Fareedah ma kallo daya tayi Masa ta miqe tsaye tana kasa sake kallonsa sbd cika idanun dayakewa mutane.
A natse tana Dan sake fuska ta gaidasaa shima ya amsa batareda ya kalleta sosaiba.
Maminsa ya qarasa gurinta itama ta miqe tsaye tana kallonsa kafin ta amsa nutsatsiyar gaisuwarsa tace,
Muje breakfast kayi breakfast tukuna.
Cikin yanayi na kulawa ya kalleta sbd ko a yanayin fushi yasan Mami Bata qin basa kulawa.
Magana zaiyi su Amal da basu lura dashiba Saida ta iso tsakiyar palon taji qamshin data tabbatarda nasa ne ta kame fuskarta nauyin zuciyarta na neman dawowa.
Siddi ce itama cikin sakin fuska da girmamawa tace Masa Good morning.
Waiwayowa yayi ya amsa batareda itama ya kalleta sosai dinba..
Maida kallonsa yayi kan Amal ya zuba Mata fararen idanuwansa yayi mata kallon sakanni kafin ya dauke Kansa ya dawo da kallonsa kan Mami datake kallon Amal tana jiran taji ta gaidasa kosa a maqoshi ne.
Ta gabansa tabi ta wucewarta Kai tsaye zuwa hanyar dining batareda ta damu da kallon da kowa yabita dashiba musamman Anty Fareedah dake kollon kayan jikinta da suka lafe ajikinta.
##MAMUH#
#LOVE/HOTLOVE
#AQEEL ASAD#AMAL SANDA
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
43
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
43
"Amal"
Haj Zainab ta Kira sunanta alokacinda take gap da qarasa barin gurin.
Dakatawa tayi batareda ta juyoba Saida Haj Zainab din tace,
"Dawo Nan.
Juyowa tayi ahankali ta dawo har lokacin Bata sake kallon inda yake shima tun kallon farkon da yai Mata Bai sake kallontaba saima time daya kalla daga Cartier watch dake daure a hannunsa.
Siddi da Anty Fareedah wucewa sukai sukabar gurin sbd ganin yanda mommyn ta Dan kame fuska.
Amal na zuwa Kai tsaye tace Mata,
"Meye hakan?
Kasa magana Amal tayi sai dagowa datayi ta kalli mommyn cikin Dan mamaki da muryarta Mara nauyi tace,
"Me nayi mommy??
Maganarta yasashi sake Dan kallonta kafin ya maida kallonsa kan Maminsa sbd time dinsa na tafiya yanada abubuwan Yi ayau din.
A natse Kai tsaye yace,
Mami ba buqatan komai
Karki damu tako Ina,
Zanji da komai,
Zan tafi inada baqi dasuke jirana yau.
Juyawa yayi har zai wuce ya dakata tareda juyowa yakalli kayan jikinta dakyau kafin ya maida kallonsa kan Haj Zainab data rasa abin cewa
Cikin nutsuwarsa da kamewa yace,
"Mami next time kada takuma fitowa ahakan.
Juyawa yayi ya wuce yabar Amal tana binsa da kallon mamaki da takaicin maganarsa.
Harya fice Bata Dena bin hanyar dayabi dinba da kallo tana tausan juciyarta akan damar daya samu.
Haj Zainab ma tashiga mamakin sbd qarfin ikonsa akan Abun dayakeda Isa dashi hardashi yake Bata tsoro da shakkar idan zai aminta yabar Amal din har zuwa gaba.
Boye shakkarta tayi tareda kallon Amal data dawo da kallonta akanta itama idanuwanta na sauyawa.
Gaba tayi tana cewa,
"Kinji abinda ya fada ai
nxt time din saiki hada harda gaisuwa sbd wannan haline Zaki nuna wainda yake nuni da irin tarbiyar da Kika samu,
Bansan meyasa Zaki wahalarda kanki ki wahalar daniba akan maganar Nan,
Nace Miki ki nutsu ki Cire komai a ranki Ina Nan zanji da komai Amma kin kasa tausan zuciyarki,
Wannan zafin kan naki ba komai bane agaban nasa zafin kan,
Idan kikai danyen Kai wahala Zaki fara Sha da wuri dan kuwa alokacin ne zakiga cikakken ikonsa akanki Dan koni bazan hanasaba tunda yariga yasha gabanmu.
Dining ta nufa tabar Amal din a tsaye tana binta da kallo itama,
Kasa qarasawa gurin cin abincin tayi sbd apatite data rasa take,
Juyawa tayi ta koma dakinta tareda wucewa toilet Kai tsaye.
Tubewa tayi tayo wanka ta fito ta zauna gaban mirror sai alokacin ta samu ta nutsu tadawo daidai ta fizge tunaninsa kwata kwata daga kanta.
A natse tayi shirinta na makaranta Dan idan ba ficewa tayi daga gidanba bazata Dena Jin iskarta tadawo daidaiba sbd qamshinsa daya barmusu.
Riga da skirt ta saka na embellished atmp coffee brown sai qaramin veil iya wuya Wanda take saka irinsu.
Handbag da key din motarta kawai ta dauka ta sauko.
Mommynsu ta fita itama tana saukowa ta fice.
School ta Isa Kai tsaye sbd tanada lectures har biyu a ranar.
Da farko Babu kusan kowa yayi mamakin zuwant da Kuma shigarta wadda tasaba normally sbd sun dauka tunda tana auren AQEEL ASAD shigarta zata sauya wasu harsuna matsuwa da ganinta Acikin su jallabiya masu rufe jiki sosai.
Kaman yanda tasaba batada wasu friends na musamman saidai wainda take Dan gaisawa dasu Dan Haka Babu Wanda yaga Fuskar zuwa gurinta Dan samun qarin bayani akan aurenta Haka suka wuni suka Gama ta juyo a matuqar gajiye ta nufo hanyar gida,
Sai data biya makarantar Fahat ta daukesa sbd 6 ta wuce Daman 6 din suke tashi.
Koda suka iso gida angama sallar magrib Dan Haka tana parking Fahat bangaren su mum dinsa ya wuce ita Kuma tana kokarin rufe motar Aka bude gate motar AQEEL ASAD ta shigo harabar gidan.
Shine ya tuqo motar da Kansa bama wadda ya Saba zuwa da ita bace watace daban.
Saiti da tata motar yayi parkin
Bude motar yayi yafito sanyeda black jallabiya Mai tsadar gaske daya kwanta matuqa sai kyalli takeyi ajikinsa gashi kalar ta fidda hasken fatarsa sosai.
Juyawa tayi batareda takuma kallon inda yakeba bare ta nuna tagansa zata wuce abinda duk duniyarta Bata taba tunaniba shine Jin hannunta daya riqo cikin tattausan tafin hannunsa.
Tsayawa tayi cak ba tareda ta juyoba ta fizge hannunta zata wuce ya riqo qugunta gabaki daya ya dawo da ita bayanta na gap da haduwa da kirjinsa saidai ya Hana hakan faruwa sbd bazaizo jikinsu ya Hadu dinba.
Zafi zuciyarta keyi tana Mata tafarfasa tareda faduwar gaba sbd wani namiji kaf rayuwarta Bai ta'ba taba jikintaba irin hakan,
Hannuwansa dasuka riqo qugunta takeson Kai hannunta ta cire Amma bata son hannuwanta su taba nasan Dan Haka ta sake qwacewa da qarfi saidai kaman tasake tura kantane ta hade bayanta da kirjinsa abinda baisoba ko kadan Dan Haka yayi saurin sakinta tareda dauke kallonsa akanta gabaki daya yaja baya kadan kafin ya dago ya sake kallonta da Idanuwansa datakejinsu ajikin ahankali cikin nutsuwa yakai bakinsa saitin kunnenta daga bayanta qasan makoshinsa ya janyo muryarsa ahankali yace,
"Next time kada ki Kuma fita koina batareda saninaba,
Kayan jikinta yakalla tareda sake janyo muryarsa zaiyi magana sai kawai ya fasa ya miqe tsaye tareda rabata ya wucewarsa gaba batareda ya waiwayo ba kaman bashine yayi maganaba.
Kasa motsawa tayi daga inda take tsaye sbd nauyi da zafin da zuciyarta keyi,
Qamshinsa daya bar Mata agurin yasa ta tabbatarda shi dinne dai da gaske ba iskaba,
Meye hakan dayayi yake nufi?
Yasan meyayi?
Yasan meyake fada?
Yasan da waye yake magana??
Wani abune ya tokare maqoshinta na baqin ciki da takaici.
Cikin zafi ta daga qafafunta ta nufi ciki tana zare qaramin gyalenta dayake Kama da Babu Wanda ya dauki qamshinsa take..
Tana Shiga Palo tayi wurgi dashi tana cewa,
Bilkisu ki dauki wannan bana buqatansa Kuma.
Sama ta haye tana shiga palon da idonsa tafara cin karo Yana zaune tareda mommy fararen idanuwansa kallo daya sukai ya dauke Ido batareda ya sake kallontaba.
Ganin mommyn dake zaune yasata miqa musu gaisuwar jam'i ta wuce hanyar bedroom dinta ta shige tareda bugo kofar.
Satan kallonsa Haj Zainab tayi Dan ganin yanayin yanda zai kalli lamarin Dama Wanda zata fada Masa a yanzu din.
Fuskarsa Babu Wani abinda tagane a a yanayinsa Dan Haka ta Dan sauke boyayyan numfashi tareda sake kallonsa tana hada kalaman da zata fada Masa din.
Ganin yanda taketa neman hada maganar dazata fada yasashi kallonta a natse kaman Wanda yake karanto abinda yake ranta,
"Akwai wani abun ne??
Numfashi ta sauke a fili kafin ta daure Kai tsaye ta bayyanar Masa da abinda take buqata daga garesa na barin Amal din gida kafin komai ya Dan daidaita.
Zubawa Mamin Idanuwansa yayi bayan yagama Jin abinda ta fada,
Mintina yayi Yana kallonta batareda yace komaiba kafin Kai tsaye hankali kwance yace,
"Zaki iya Mami??
Zaki iya riqeta hannunki ayanzu datake matsayin matata??
Shiru Haj Zainab tayi tana qin kallonsa sbd batasan me zatace ba amma dai koma meyene tana son abar Mata Amal din kafin ayi wata maganar a gaba.
Batayi zato ba taji muryarsa yace,
"Ok,ba damuwa,
Ta zauna din har lokacinda kike buqatan.
Da sauri ta dago takallesa sbd batayi tunanin amincewar tasa cikin saukiba sbd sanin halayyarsa.