Sashe 71
Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
57
Kasa motsawa Haj Maryamah tayi daga inda take wasu zafafan hawayen baqin ciki da takaici da kunyar duniya suka gangaro daga idanuwanta sbd ko a mafarkinta Bata taba tunanin zata riski kanta ta riski danta takuma riski 'yar da Zainab data haifa a wannan yanayinba.
Me kenan?
Me tayiwa kanta?
Me zatayi?
Ya zata iya kallon kanta ta kalli danta da wannan tsautsayin daya samesu su duka?....
Taba ta Dr tayo tayi tana cewa,
"Haj please taimaka tana buqatan dubawa da gaggawa.
Bazata iyaba,
Bazata iyaba,bazata iya wannan mummunan aikin kaddarar ba,
Wayyo ita tashiga uku... innalillahi wainna ilayhi rajiun.
Ganin kaman bata hayyacinta yasa Dr tayo kallonta tana Dan mamaki da alhilin lamarin itama Dan a tinaninta tsoro da tausayin abinda AQEEL din yayiwa Amal ne Dan Haka cikin karfafa Mata gwiwa ta kamo hannunta ahankali ta janyota cikin nutsuwa har bakin gadon ta gefenda Amal din take kwance batasan waye da wayeba agurin tace,
"Karki damu Haj insha Allah zata samu warkewama Ras
Kawai dai da alama AQEEL din Bai je Mata da sauki bane gashi dukkanin alamun sun tabbatarda budurwace yau ne na farkonta Amma bataji da sauki ba.
Dago Amal din Dr tayo tayi ta nunawa Haj Maryamah ta zauna bakin gadon
Kaman wawuya Haka ta silale ta zauna tana rintse idanuwanta lokacinda Dr tayo ta jinginar da Amal jikinta tareda komawa qasanta ta bude qafafunta ta kunna qaramar fitilarta da likitoci ta haska gurin bayan ta saka gloves.
Wani salati Mai cikeda tausayin Amal Dr tayo ta saki tana dagowa ta kalli Haj Maryamah tace,
"Gaskia taci raunika sosai Amma basai anmata dinkina ruwan zafi da Yan magunguna zasu warkar da gurin Dama na zata saina Mata dinkine yasa na buqaci taimakonki.
Rufe idanu Haj Maryamah tayi wasu zafafan hawaye suka Kuma gangaro Mata zuciyarta na nauyi da duhu Mai tsanani.
Sake Kama Amal data fara kuka ahankali tayi saidai bazata iyaba ita kadai Dan Haka Dole Haj Maryamah na kuka wiwiwi ta Kama Mata ita har toilet suna sakata ruwan zafi ta sake sakin wani wahalallan kuka tana qanqame Haj Maryamah.
Azababban azaba takeji sbd gurzuwan da gurin yai
Dr tayo ma cikin tausayawa da bayyanarda mamakinta na samun wayayyar budurwa Mai freedom da tashen komai ace ansameta virgin bayan kusan yawanci irinsu rayuwarsu sukeyi ta Jin Dadi Basu zama karuwai ba Amma komai Yi sukeyi basu dauki sex a waje komaiba.
Yabawa Amal da AQEEL din daya sameta tayi tana sake Bata qwarin gwiwar daga wannan idan yasake Yi Koda so dayane bazata sake Jin zafi ko ciwon komaiba.
Amal na kuka sosai na azaba da kunyar Haj Maryamah da Bata taba sanin zatayiba,
Haj Maryamah Kuma ba kukan kunya da maganganun Dr tayo tareda baqin cikin kasancewarta gidan ayau.
Kuka sukeyi wiwi a tare Wanda yasa Dr tayo dawowa tana bawa Haj Maryamah hakurin bafa komai bane Amal din kaman ta warke ta Gama ne.
Saida tasamu gasuwa da kyau tukuna Suka fito da ita Dr tayo da kanta ta kalli gadon tasake kallon Haj Maryamah datayiwa gurin kallo daya taji zuciyarta na neman fadowa Dan Haka ta saketa ta fice dakin ko ganin gabanta batayi sbd tashin hankali da firgicewa,
Palon ma Bata tsayaba tana fitowa ta nufi kofar fita taja jefa qafafunta sbd Bata gani sosai sbd hawayen dasuka Kuma ciko idanuwanta tap.
Motarta ta nufa Kai tsaye umma na Mara Mata baya Babu me iya magana acikinsu.
Kallon Al-Amin AQEEL yayi da Ido ya nuna Masa hanyar dasuka fice a natse yace,
"Ka tuqasu zuwa gida saika dawo ka dauki naka motan.
Gyada Kai Al-Amin yayi tareda miqewa ya fice yabi bayansu.
Ita kanta tasan bazata iya tuqa motarba a lokacin Dan Haka Al-Amin na fitowa tun kafin yayi magana ta miqa Masa key tana cewa,
"Kaimu gida.
Karban key din yayi ya bude musu motar suka shiga ya rufe ya zagayo gaba ya Shiga ya tada suka fito gidan.
Suna fitowa numfashinta daya toshe Mata akirji yafara budewa tareda wani irin sabon kuka Mara sauti sai hawaye dake kwaranya a idanuwanta,
Umma ma data Gama Shigewa rikitaccen yanayi tun shigarsu dakin da fahimtar abinda yafaru Jin tayi kaman hawan jini na neman Kamata tun alokacin
Daqyar sukaga sun Isa gida a rikice bame cikakkiyar nutsuwa suka Isa sashensu kowacce ta Nemi dakinta tashige sbd bame nutsuwa da kwanciyar hankalin jajantawa juna a lokacin.
Haj Maryamah na Shigewa dakinta ta rufe ta qarasa kujerar dakinta a daddafe ta zauna tareda Dora hannu akai ta sake fashewa da kuka Mara sauti sbd kada a jiyota.
Umma kuwa datasan 'yarta na can na kuka zaunawa tayi tafara jerowa Zainab da zuriarta Allah ya Isa tana debe musu albarka.
***Bayan tafiyarsu Dr tayo tabawa Amal din magani da allura da kanta ta sauya musu wani lafiyayyan bedsheet Mai tsananin laushi da tsada Wanda tasa AQEEL din ya kawo musu daga dayan bedroom din inda bedsheets din suke.
Wanda ta cire shi ta miqawa kafin tagama gyara Amal din da Kansa ya wanke wanda ya baci din a Wmachine sauran yabarsu idan Abdulganiyu yazo ya hadasu yakai wanki inda ake kaiwa.
Riga da wandonsa da sukai Mata yawa sosai Dr tayo ta taimaka Mata ta saka sbd Dan sakewa da jikin yayi da gashin gaske da sukai Mata dakuma alluran da akai Mata.
Gurin saka kayan aka fahimci hannunta da matsala sbd azaban dayake Mata
Nan Dr tayo tasake dubawa tana Dan Jan hannun Amal ta saki wani qara a galabaice.
Shigowa yayi ya tadda hannun ana sake dubawa.
Tagadene tasamu a hannun Dan Haka sai sunje asibiti Dole.
Wucewa Dr tayo Tai su sameta asibitin idan sun shirya.
Hijabinta ya saka Mata Akan kayan dake jikin nata ya saka Mata takarmi da ya dauketa cikin kulawa kaman bayason motsata sbd kada ta wahala yakaita mota da Kansa Yakuma jansu Suka nufi asibitin.
Dayake safiyace har lokacin baa kowa yagama fitowa aikiba Dan Haka Babu Wani damuwan mutane da yawa sosai dazai damesu.
Kuka da ihu taringa yi har aka Gama duba hannun aka shafa magani tareda Dan nade Mata Shi suka dawo.
Koda suka iso gidan lafiyayyan breakfast dayasa Al-Amin zuwa da Kansa yayo musu order a RSVP restaurant.
Kudin da aka siyo abincin kawai fadansa baida amfani sbd kusan har abinda ba ci zatayiba an siyo Koda tana buqata.
Al-Amin tuni yabar gidan kafin su dawo Saida ya tsaya ya saka abdulganiyu a gaba ya Gama aikinsa kan lokaci suka bar gidan ya tsaya ya sanarwa securities yau kowaye yazo gidan kada abari yashiga koma wayene.
Yana wucewa AQEEL ASAD din na dawowa da Amal.
Suna Shigewa securities suka rufe gate tareda zaunawa waje suna sbd cika umarnin Oga Al-Amin akan kowaye yazo ranar babe me Shiga.
Daukanta yayi suka nufi ciki yakaita daki yafara zare Mata hijabinta yana kallonta cikin kulawa da kauna me zafi yayi kissing wuyanta ahankali tareda Dan rungumeta tsawon minti daya kafin ya sake daukanta Suka nufi toilet brush ya tsaya ya taimaka Mata tayi,
Tanayi Yana shafa Fuskarta Kamar wata wadda ke aikin wahala.
Tana gamawa ta narke fuska tana nuna Masa kofa daqyar ya iya fita ya barta din.
Ruwan zafin tasake amfani dasu kafin ta fito tana tafiya daqyar.
Qarasowa yayi Yana kallon tafiyarta kafin ya maida kallonsa kan fuskarta ya kamo qugunta ya rungumo da hannayensa tareda lumshe fararen idanuwansa Yana shaqar kamshinta Yana sauke ajiyar zuciya tsawon minti daya kafin ya dauketa suka nufi Palo Yana cewa,
"Yau Yar mommy tazama babba komai nine keyi Mata.
Kallonsa tai da kumburarrun idanuwanta tana Jin kaman ta turesa Amma bazata iyaba batada wanna karfin yanzu.
Dining suka nufa ya zauna ya zaunar da ita kan qafafunsa qamshinta na Shiga hacinsa direct Yana Jinsa har kwanyarsa.
Abincin ya ringa Bata batakuma wani ciba sai tea Mai zafi datasha sosai da zallan kidney sauce.
Shine yaci abincin sosai ya koshi ya dauketa suka koma daki.
Kwantar da ita yayi ajikinta tareda rufesu Bata jimaba baccin da na Daren jiyan da Bata samuba ya dauketa jikinta na Dan zafi bakuma qwari.
Ta Dade da yin baccin Yana kallonta kaman zai hadiyeta kafin shima baccin ya daukesa.
Bacci sosai sukayi Basu farkaba sai azahar,
Shine yafara tashi zai sauka gadon itama ta farka Dan Haka ya dauketa yakaita toilet tana hawaye tana narkewa sbd tsamin da jikinta yasake yimata.
Gabaki daya ta narke Masa da rigima Haka ya taimaka Mata Tai wankan duk ya Gama jiqewa Saida ya kawota dakin yakoma yayo nasa wankan ya fito daureda towel Yana kallonta tana zaune inda ya ajiyeta bakin gadon.
Wani qayataccen murmushi yasake yana dosota ya dauketa suka koma gaban mirror ya zauna ya zaunar da ita a qafafunsa Yana shafa bayanta dake bude daga sama sbd itama towel dinne daure ajikinta.
Ahankali yakai lips dinsa yayi kissing tsakiyar bayanta tareda zagayeta da hannuwansa Yana jiyota suka fuskanci juna.
Kasa kallonsa tayi sbd jikinta da Babu qarfi har lokacin hakama batasan Yaya zata iya kallon idonsa ba bayan abinda ya faru din.
Wuyanta ya shafa ahankali zuwa saman kirjinta da tudunsu yake a bayyane Yana Mata wani irin slow shafa Yana shaqar yanda take qamshin Aesop dinsa na wanka.
Bakinsa yakai kan nata ya Dora tareda zira harshensa cikin bakinta ya lalabo nata ya janyo cikin bakinsa yayi Mata wata irin tsotsa datasa jikinta daukan rawa tasaka hannunta daya dayake kalau zata turesa ya riqe hannun Yana cigaba da tsotsarta idanuwansa a lumshe Yana Jin kaman bazai iya riqe Kansa akantaba Kuma.
Shafata yakeyi yana tsotsa bakinta har towel dinta ya sauka da kirjinta na shafar nasa da shima ba Kaya Dan nasa towel din iya qugune.
Tayar Masa da tsigan jiki tayi gabaki daya da kirjinta dasuke tabasa,
Gangaro da bakinsa yayi wuyanta Yana kissing nata tareda shafata koina yana sake bin jikinta koina na kiss da shafa harma da lashewa.
Kuka ta sakar Masa Wanda yasashi dawo da bakinsa nata ya rufe Mata Yana cigaba da rikita jikinta da shafa da matsawa.
Saida ya tabbatarda tayi laushi ajikinta kafin ya barta ya shafa Mata Mai da shafarsa Mai sake narkar da ita tana dawo Mata da zazzabinta.