← Book details Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 95

Sashe 69

Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannunsa yasaka ya shafa kirjinta yaji batada bra rigar ce kawai sbd tayi Shirin bacci ne dama.

Yanda yayi Mata shafar agurin yasata sakin wahalhalan Nishi jikinta na qarasa mutuwa
Cikin kunnenta ya maida bakinsa ya lashi kunnan kafin ahankali qasa qasa yace,

"Meyasa Baki saka bra ba?
Ummmmm?
Wataran ko agaban Mami saina ma tsesu idan kina barmunsu suna tsolen Ido..

Qarasa miqewa tsikan jikinta sukayi tana Jin kaman barinta numfashinta zaiyi sbd lasar dayakewa kunnunta..

Gaban rigarta yafara budewa ahankali Yana balle maballan Yana kallon yanda kirjinta yake sama Yana qasa ahankali sbd tsoro dakuma halinda yake shigar da ita.

Bayyanuwar komai a gaban idonsa bayan ya Gama zame Mata rigar ya wurgi yasa Kansa kuncewa gabaki daya Yana neman ficewa a layi...

Kallon seconds yayi musu kafin ya Kai hannuwansa akai Yana janyota ya saka bakinsa cikin nata Dan rage qarfin abinda bakin yake tafe dashi Dan idan yasauke komai a kirjin zai iya rasa control a gurin.

Harshenta yayiwa wata irin tsotsa Yana laso yawunta Yana sauke wasu zafafan numfashin dake bayyanarda notikan Kansa dake kuncewa.

Wani kasalallan kuka ta sake alokacinda tajisa yadawo kirjinta da zafafan abubuwansa.,

Salon kukan nata ne yasake birkita Kansa ya sake yiwa kirjinta wata lasa da harshensa Yana yawo da dayan hannunsa a bangare daya.

Abinda yake faruwa a dakin yasa dakin yayi tsit bayan nishinsa da sautin kuka da nata numfashin Babu abinda yake tashi a dakin.

Rasa control dinsa yai gabaki daya ya miqe tsaye da ita ajikinsa Yana tsotsan bakinta ya juya dasu kan gadon nata ya kwantar da ita ya ranqwafo Yana cigaba da lasanta yana sakar Mata kisses tako Ina daga kirjinta zuwa wuyanta da bakinta kafin ya tsayar da bakinsa guri daya Yana yimata wani irin tsotsan data qarasa juyar nata da qaramin qwaqwalwanta akan lamarin ta sakar Masa wani irin qaramin kuka tana qanqanmesa cikin gigicewa.

Hannunsa ya Dora kan mararta ahankali ya shafa Yana kokarin fizgo nutsuwarsa Yana dawowa hayyacinsa ya saki wani nannauyan numfashi Mai zafi Yana kwantawa ajikinta ahankali ya lumshe idanuwansa dasuka Gama canjawa Yana cigaba da sauke numfashi ahankali ahankali.

Saida yayi mintina a hakan ya dawo hayyacinsa dakyau ya tashi zaune tareda janyota jikinsa ya rungume Yana lumshe idanuwan kirjinta dake tsokano dauriyarsa.

Shafa Fuskarta yayi ahankali tareda bude bakinsa da muryarsa data Gama shaqewa sbd nisan dayayi din can qasan makoshi yace,

"Baki cancanta hakan a kan gadon dakika Gama 'yan matanci ba kowa yagama hawa,
A gadon Mijinki da Babu Wanda ya Isa yahau Kika kancanci hakan.

Kissing goshinta yayi ahankali tareda tayar da ita jikinsa ya sauko gadon ya dauko Mata rigarta data jefar ya dawo ya sake janyota jikinsa yafara saka Mata rigar ahankali Yana kallon idanuwanta dake rufe takasa budewa ta kallesa.

Yana Gama saka Mata da Kansa ya nufi wardrobe dinta ya dauko Mata hijabin sallarta dogo har qasa ya saka Mata tareda dauko flat slippers daga jerin takarmanta yazo ya saka Mata a qafa ya ranqwafo ya dauketa cak tareda nufar kofa ya fice daga dakin da ita ya sauko qasa alokacin Asmau tayi bacci a inda take zaune tana kallo
Bilkisu ce kawai a zaune tana jiran ya tafi ta rufe gidan itama.

Tana ganinsu ta rikice tanayin qasa da Kai cikin kunyar Kanda da abubuwan datake gani.

Ficewa yayi da matarsa Kai tsaye Bai tsaya bi ta kan Bilkisun ba wadda itama tana ganin sun fice din ta sidado ta rufe kofar ta kashe komai ta tada Asmau daga baccinta suka nufi dakinsu suka kwanta.

Gaban mota ya zaunar da ita ahankali ya rufe Mata ya zagaya ya shiga ya tada motar cikin nutsuwa sukabar gidan securities na Masa Saida safe.

Suna fita ya miqa hannunsa ya kamo nata yana kallonta Kamar zai cinyeta cikin nutsuwa da sanyi.

Qin kallonsa tayi sbd zuciyarta dake tsalle kaman zata fado,
Batasan Ina zasuba a Daren kaman yanda batasan me yake nufi da maganar da yayi Mata ba a dakin,

Bakinta yayi wata irin mutuwar da bazata iya budewama tayi Masa magana ba hakama tanajin idanuwansa na yawo akanta gashi yana driving.

Gidan karatunsa ya nufa
Yana isowa securities suka bude Masa gate da sauri suna Masa barka da zuwa.

Parking yayi tareda kashe motar ya fito ya zagayo ya bude Mata ya sake daukota da Kansa ya nufi ciki da ita.

Ko Palo Bai ajiyetaba Saida ya Isa tsakiyar master bedroom dinsa ya ajiyeta ahankali Yana kallonta.

Toilet ya juya ya nufa yashige.

Alwala yayo yafito Yana kallonta tana bakin kofar fita dakin ta tsaya kanta a qasa.

Kai tsaye ya qaraso ya Kama hannunta yajata zuwa toilet Yana cewa,

Bafa abinda Zan miki,.
Nafila zamu kwana Yi tunda su Mami basa Nan da kiyi baccin banza gwara ki kwana kina bautan Allah,

Jeki kiyo alwala kizo mu kwana muna bauta.

Kamar wawuya ta shiga tayo alwalan Dama sallar dare batayi Dan Haka saita samu kanta da son Yi din ayau.

Tana fitowa da Kansa ya jata har gurin da yake sallah acan wani dakin dake kusa da bedroom dinsa Wanda yake kaman office kaman kuma qaramin masallaci Acikin palo,

Dakin yatsaru anzuba Masa komai masu tsadan gaske shima
Kamar dakin sallan wani hamshaqin sarki sbd tsaruwarsa da burgewarsa.

Sallar nafila sukai rakaa biyu suna idarwa yayi musu addua sosai Wanda yasata kallonsa ganin basu tashi sun ci gaba da sallanba.
##MAMUH#

*AYYIRIRIRI AHAYYE CHAS 💃🏼💃🏼💃🏼 sunan wata waƙa wai ita LUWAI*
_Ana tayi muna tayi manyan mata dai da gaske sun dage sai sun zama kalar gaban mota kalar camera tare da gudummawar Mg's skin care Hajia ta kina ina ake ta wannan harkar arziƙin mata nata glowing suna faranta zuciyar mazajensu da laushi da santsin fatar su ke kina nan kina fama jiki duk kirci😱😱?_
Ah haba madam yunƙuro ayi tafiyar nan dake ki shiga ki wataya acikin shahararrun matan nan da ko'ina ake fatan gani dan an daɗe ana jin su watau *team glow by Mg's*
Macen da ta isa itace mace karki bari ki zama cikin irin muna matan nan da suka rako mata duniya kuna tafe da mijinki yana kallon wata har miyau na zuba tsabar haɗuwarta da kyan fatarta
Mg's skin care sune sirrin duk wata macen da ta isa a ɗaga kai a kira da suna mace wacce ba'a jin kunyar shiga taro da ita daga nan har villah kizo/kuzo mu haɗe a wannan ƙasaitacciyar tafiyar ta Mg's skin care domin sune na gaban gaba sune suka ciri tuta indai a harkar gyaran skin ce hajiata kiyi wani fresh kiyi smooth wow🥰🥰🥰kina tafe kina walwali idan fa kina amfani da *Mg's skin care* ba kya buƙatar ko wanne irin mai product ɗinmu katt ne duk matsalar fatarki muna da maganinta uhmm inata miki labari nace ba sister shin meye matsalarki ta gaban goshin ƴallaɓai?
Acne?, pimples? spot?, strech marks?, sunburn?.
to hutas bi'izinilLah muna da maganin matsalarki kina ganin mata a tiktok fuska luwai lumus kice dama ni ko? to in dai kina tare da *Mg's* matsalarki tazo ƙarshe bama cika baki gaskiya itace takenmu haka nan kuma siyen nagari mai da kuɗi gida *MG's skin care gagarabadau*
Price ɗinmu daidaitacce ne sannan kuma dai dai da aljihunku

*Soap price:4k*
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 12k
Medium 14k
Babba 20k

*BE PART OF THE GLOW TEAM KARKU BARI A BAKU LABARI*

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Makarantar Lafiya dake garin Kazaure (Kazaure school of health technology) tana farincikin sanardaku cewa ta Kawo wani sabon tsarin karatu a saukake na part-time Degree da Diploma a wasu kwasakwasai domin ma'aikata masuson karin karatu da 'yan Kasuwa wanda basu da isasshen lokaci.

Kwasakwasan kamar haka:

DIPLOMA

1.Dental surgery Technician

2.Medical X-ray Technician

3.Health Information Technician

4.National Diploma in Biomedical Engineering

5.Public Health Technician

6. Community Health Extension Worker (Re-trainee)

7.Junior community Health Extension Worker (JCHEW)

DEGREE

1. Health Information Management

2.Public Health

3.English Language

4.Public Administration

5.Business Administration

6. Economics

7. Accounting

8.Computer Science

9.Mass Communication

10.Agricultural Economics

Domin karin bayani a tuntubi wannan Lambobin:08035298851, 07066542055 ko Azo haraban makaranta dake No 3 Emir's Palace road off Kano-Daura road Kazaure a jihar Jigawan Nijeriya

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥

*_Arewabook@Mamuhgee_*
56
Kamo hannunta yayi suka fito daga Nan ya nufi Palo da ita ya dauko bottle water a fridge Mara sanyi sosai ya bude yasha ahankali yana kallonta ya janyota jikinsa qasa qasa yace,

"Zakisha ruwa??

Gyada Kai tayi ahankali tana kasa kallonsa.

A bakinta ya Bata ruwan ahankali ahankali takesha tana Jin idonsa akanta.

Janye bakinta tayi alaman ta koshi da ruwan tana kallonsa shima ita din yake kalla.

Rufe ruwan yayi ya ajiye tareda zare Mata hijabinta ahankali ya ya riqe Mata suna dawowa tsakiyan palon ya ajiye matashi Bai tsaya komaiba ya dauketa suka nufi bedroom Yana kallon idanuwanta dake Dan shiga tsoro.

Tsakiyar dakin ya ajiyeta ya juya yakoma Palo ya kashe hasken koina na gidan ya rufe asalin main kofar shigowa palon yadawo.

A tsaye ya taddata tana kokarin fitowa daga bedroom din ya kalleta ganin duk ta narke tana Jin zuciyarta na tsananta duka.

Bai kulataba ya wuce toilet Kai tsaye Bai Jima sosaiba ya fito daureda towel jikin da San sanyi da alama wanka yayo.

Dauke idonta tayi daga kallonsa tana juyawa Masa baya.

Gaban mirror yaje ya Gama goge jikinsa ya shafa body Turarensa Mara qarfi da sanyi..

Bata San da zuwan nasaba saidai taji ya rungumeta ta baya ahankali tareda juyowa da ita ya shigar jikinsa sosai ya Kai bakinsa fuskarta ya sakar Mata wani numfashi Mai dumi
Take qamshin mouthwash dinsa Mai dadin qamshin ya shiga hancin taji jikintana na nama mutuwa Amma tsoronta yahana.
Chapter 69 · 0% Book details