Sashe 38
Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauran yafadawa kuma Suma Daman suna ganinsa suka shedar da babban Alhajin Nera ne irin wainda hajiya madam dinsu take buqata da girmamawa, amma Kuma abin mamaki wannan din gashi tako Ina yakai harya wuce yanda akeso Amma yaqi ganinsa da alama Kuma tana sane.
Har karfe goma Sha biyu saura Yana kofar gidan Yana jiran dawowar Idon Nera cikin morarsa,
Qarfe goma Sha biyu na bugawa Dole yabar gurin yakoma gida sbd kaf rayuwarsa idan ba tafiya yaiba Bai taba Kai irin wannan lokacinba a waje.
Juya kan morarsa yayi zai bar gurin ya hau titi da speed mai qarfi yabi hanya.
Yana Isa gida parking yayi ya fito Kai tsaye ya nufi bangarensa sbd sanin kowa ya Isa yin bacci
Haka shima bayason takura ko qarin damuwa.
Yana shiga palonsa yasan Bilkees na Nan sbd ita mace ce da ake gane tana guri sbd kayanta da koina tasamu ajiyewa takeyi.
Dankwalin kayanta yagani a lafiyayyan palon nasa sai Kuma wayarta.
Kai tsaye hanyar bedroom dinsa ya nufa ya Murda kofar ya shiga.
Kallo daya yayiwa gadon nasa datake kwance akai tana bacci cikin doguwar Rigar bacci har qasa Mai kauri.
Wani irin sanyayyan numfashi ya sauke Yana qarasawa closet dinsa ya fara zare kayan jikinsa.
Yana Gama zarewa toilet ya shige Yana sake sauke numfashin kokarin daidaita nutsuwa da Kansa sbd Kansa dake neman bugawa.
Brush yayi kafin wanka da ruwa marasa sanyi ya fito daureda ash towel a qugu jikinsa na fitarda qamshin Aesop bath cream.
Goge jikinsa yayi ya Dan fesa Hugo boss body spray kadan ya koma closet ya saka pyjamas masu Dan kauri da qaramar socks sbd tafin kafarsa da bayason komai Yana tabawa.
Pineapple drink yasha kadan Mara sanyi shima sbd Kansa dake sarawa sosai yanason Shan magani yashasa.
Yana gamawa ya kwanta tareda rufe idanuwansa ahankali Yana Shiga tinani.
Idan har Maminsa ce Idon Nera yasan wuyar rayuwar ta sanyasu Shiga wannan rayuwar,
To meyasa zata bar gida tashiga irin wannan halin?
Umma ta basa tabbaci da rantsuwar cewa da kanta Dan raayinta tabar gida,
Data bar gidan meyasa Bata tafi kota tsaya inda idan yadawo zai sametaba,
Tasan cewan rayuwarsa gabaki daya ta sauya Babu farin ciki aciki daga ranarda ya dawo ya samu bata ba MARYAMAH¿
Duka tsawon wannan lokacin rashinsu,
Da rashin sanin halinda suke ciki shine qunci da farin cikin daya rasa a rayuwarsa duk da Yana tareda mahaifiyarsa da matarsa da 'yarsa Amma farin ciki yakasa walwala a rayuwarsa,
Su din amanarsace,
Su din haqqine dayayi alqawarin ya ratayawa Kansa bayan baba malam sanda dinsa daya rataya masa amanarsu,
Ta Ina? Tayaya zai kalli tsakiyar Idon Maminsa da ake Kira da shahara a wannan rayuwar Mai muni da radadin fada a Baki.
Amma koma menene a yanzu tabbacin itadin Maminsa ce yakeso sbd bayyanarsu garesa shine mafi girman nutsuwa da farin cikin dazai samu.
***Da safe qarfe Tara ya fito a shirye qamshinsa Mai Dadi da sanyi Yana tashi.
Cikin kulawa Bilkees ta riqo hannunsa tana cewa,
"Daddyn mufeeda please kayi breakfast kafin ka fita.
Da kallonta yayi Yana kokarin kunna wayarsa data kwana kashe..
Bayason tauye haqqin kowa duk uzurinsa kuwa Dan Haka ya juya suka nufi dining atare tana sake shige Masa da tambayar Allah yasa lafiya yayi dare jiyan Bai dawo da wuri ba.
Bai amsa wanna tambayar ba Dan Dama tasan bayason tambaya da Basu shafekaba.
Black tea da ships yaci sai dafaffen kwai daya ya goge bakinsa da tissue ya miqe Yana cemata bye.
Kafin ya Isa kofa mufeeda ta fito daga bedroom dinta sanye cikin Riga da wando na bacci masu Dan kauri ta qaraso gurinsa tana cewa,
"Good morning Daddy.
Ka tashi lfy??
Cikin kulawa da kauna ya kalleta tareda sake fuskarsa dake kashe jikin Matan dasuke mutuwa akansa harma da matarsa wadda akoda yaushe zai fita zuciyarta saitayi Mata Dan wani qaiqayi.
"Morning mufeeda Aqeel,
Kin tashi lfy?
Lafiya kalau,
Daddy fita zakayi tun yanzu?
Kaman lokutan futarka basuyiba.
Dan gajeran murmushi ya saki Yana wucewa yace,
"Akwai wani abun Mai mahummanci ne sosai..
Ki wuce school in time,
Banda rough driving..ok???
Ok daddy, take care,
Allah yabaka saar koma menene wannan Mai mahummanci.
Dakatawa yayi sbd sanyi da dadin adduar nata,
Ahankali ya waiwayo ya kalleta cikin nutsuwa da Dan sakewar fuska yace, "Amin" ahankali kafin ya juya ya wuce.
Bangaren ummansa ya nufa wadda take zaune kan dining an jere dining din da kayan breakfast da abinci.,
Doguwar free Kuwait Riga ce ajikinta ash data Dan fiddo kyanta da farar fatarta saidai fuskarta na Dan bayyanarda damuwa da rashin farin cikin datake ciki a yau din sakamakon rashin zuwan AQEEL ASAD gareta jiya kafin shigewarsa a karo na farko duk tsawon shekarun Nan dasukai a tare gida daya ahali daya.
Shigowarsa yasata kallonsa dakyau tana qarewa fuskarsa dake nuni da Bai wani samu dogon hutuba a jiyan..
Tasowa tayi daga dining din ta dawo palon ta zauna batareda ta kallesaba ta amsa gaisuwarsa Kai tsaye ta Dora da cewa,
"AQEEL akwai damuwa ne ko matsala?
You don't look ok kwata kwata?
Kallonta yayi tareda Dan kokarin dawo da yanayinsa daidai cikin nutsuwa yace,
"Stress na aikine kawai Amma inshallah zanyi kokarin taqaitawa.
Sake kallonsa tayi dakyau tana kasa karantar yanayinsa,
Ace 'danta datayi renon cikinsa wata Tara ajikinta ta haifesa Amma batada kusanci,shakuwa ko sanin halayyarsa da dabiunsa sosai,
Zainab ta cuceta,
Taci Amanar rayuwarta,
Ta lalata Mata rayuwa gabaki daya sbd 'danta shine rayuwarta Kuma gashinan ta rabata dashi,
Yana tareda ita a gabanta Amma Kuma Kamar da gangar jikinsa kawai suke tare..
Ya Allah yayi Mata sakayya akan abinda Zainab tayi Mata,
Har abada Allah kada Allah yasa AQEEL din yasake ganin zainab sbd ma rayuwarta Tintini ta Dade da zama abar qyama da gudu,
Dan Haka zuwa yanzu tasan duk inda Zainab din take tagama gurbata da lalacewa a waccar muguwar qazamar rayuwar data zabarwa kanta da 'yarta harma da abinda ta Haifa ta hanyar a shekarun bayan.
Sallama yayi Mata ya fice Kai tsaye motar dazai fita da ita ya nufa inda Mal Rabiu ke tsaye Yana jiransa,
Yana qarasowa ya bude Masa motar ya shige.
Tada motar malam Rabiu yayi suka fice daga harabar gidan da aka bude musu babban gate din.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
30
Kai tsaye IDON NERA Rs suka nufa.,
Suna Isa wannan karon Kai tsaye ya bude motar ya fito ya nufi gate din.
Kwarjininsa da tsananin girma da haibarsa yasa Dole suka bude Masa gate din yashiga harabar gidan Kai tsaye.
AMAL data fito daga sashensu Anty Fareedah sanyeda da skinning jeans da Ashe armless Riga Fuskarta fresh Babu kwalliyar komai kantaba hular Fahat ce dasuke tare Dan Babu komai a nata kan saida suka fito ta Sanya hularsa akanta..
Da sauri daya daga securities din ya qaraso gurinta tareda tsayawa ya gaidata da girmamawa kafin yace,
"Baqon hajiya madam tin jiya yanata dawowa,
Jiya sai after 12 ya tafi,
Yanzuma gashinan yazo...
Juyawa tayi Jin qamshin daya shiga hancinta Wanda ta tabbatarda tajisa wani guri.
Sky blue luxury Cashmere a jikinsa daya Gama bayyanarda kyansa da wayewarsa tareda ajinsa a fili.
A yanda yake tinkarosu yasa AMAL yimasa kallo daya ta dauke idanuwanta daga Kansa tana sallamar Tajudden.
Yana gap da isowa Haj Zainab data hango shigowarsa ta sama Dole ta sauko tasha gabansa ahankali cikin nutsuwa da kwanciyar hankali Babu damuwa ko alamar saninsa atareda ita.
AMAL tafara kallo wadda take kokarin yiwa AQEEL ASAD din kallo na biyu muryarta a hade tace,
"Ki wuce ciki.
Ko kallonsa AMAL din itama Bata qaraba ta wucewarta tana cigaba da duba wayarta.
Shi kansa kallo daya yayiwa Amal din ya dauke Kai sbd yanayin kayan dake jikinta sunyiwa idonsa munin kalla.
Idanuwansa ya dago ya kafe akan Fuskar Maminsa dake gabansa tsaye cak itama shi din take kalla Saida ta tabbatarda AMAL tashige ta kauce daga gabansa tareda juyawa zata koma ciki ya riqo hannunta Kai tsaye tareda rintse idanuwansa dasukai wani irin ja a take,
Qasan makoshinsa ya iya cewa,
"Mami tafiya zakiyi?
Mami juyamun baya zakiyi?
Mami kece a gabana??
Zare hannunta tayi tareda hadiye wani nauyi daya tsaya kirjinta ta juyo ahankali tareda kallon fuskarsa Yana cika idanuwanta da kwarjininsa Dan Haka ta Dan dauke idanuwanta daga Kansa Babu wani sauki ko alamar sanayya a fuskarta tace,
"Bana ganin baqi a gidana idan kanada abinda yasa kakeson ganina zaka iya samuna a office Amma baa Nan ba.
Juyawa tayi zata wuce zuciyarsa takasa daukan wannan tashin hankalin da firgicin na ganin Maminsa a gabansa,
Maminsa ce dayayi shekaru Yana zubarda dukiya gurin nema,
Riqo hannuwanta biyu yayi da dan karfi Yana kallonta da idanuwansa dake rikidewa da wani irin yanayi daya kasa tantance farin ko mutuwar jiki..
Rintse Ido tayi zuciyarta na daukan nauyi da zafi na quncin data Gama dannewa da gogewa a rayuwarta Yana son tuno Mata dashi..
Qwace hannuwanta tayi tareda kallonsa 'dacin dayake boye aranta yana bayyanuwa cikin idanuwanta Kai tsaye tace,
"Zaka iya tafiya yanzu inaga, hanyar gate ta nuna masa da idanuwanta dasuka sauya itama.
Magana zaiyi cikin rauni ta dakatar da shi ta hanyar nuna Masa gate idanuwanta na sauyawa itama...
Fushi Mai tsanani, bacin Rai mai girma da qunci yake gani a tattarreda ita saidai shima nasa tashin hankalin da firgici sun kasa barinsa ya barta....
Bazai iya tafiyaba ayau din daya ganta a gabansa ta bayyana,
Bazai iya sake tafiyaba yabarsu koma menene zai iya dauka akan ya tafi yabarsu kamar yanda take fada...
Cikin wani mummunan yanayi na firgici da mutuwar jiki ya iya cewa,
"Mami bazan iya tafiya ba,
Bazan iyaba Mami,
Keda MARYAMAH kawai nake buqatan dawowarku rayuwana,
Mami Dan Allah kada ki koreni daga gareku....