Sashe 65
Idon Nera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wuri ta dawo yau din Dan Haka tan yin wanka ta fito sukaci abinci a dining atareda Anty Fareedah da itama ta fita sai alokacin tadawo.
Suna gamawa gurin mommy suka dawo suka zauna suna fira.
Da daddare kowannensu ya halarta a dining zasuci abinci Banda ita sai gashi ya shigo a natse sanyeda fararen hoodie Balenciaga sweater da wandonsu.
Kyansa da sauran kuruciyarsa ne suka bayyana sosai qamshinsa yana tashi ahankali.
Cikin farin cikin ganinsa Haj Zainab ta tarbesa tareda jansa Suka nufi dining Daman Bai samu yaci dinner ba sbd ayyukan da sai ayau yasamu sakinsu ya sallama.
Anty Fareedah ma gaidasa tayi cikin sakewar fuska da girmamawa,
Hannu ya miqawa uncle Lulu suka gaisa kafin ya zauna gefen Maminsa data ja Masa kujeran da kanta.
Haj Zainab ta zuba Masa abincin da kanta kafin ta zauna.
Amal ce ta sauko sanyeda farar chiffon blouse da skinny jeans blue sai qaramar hula akanta da wayarta a hannunta.
Bata Ankara dashiba Saida tazo zata zauna taji qamshinsa agurin ahankali ta dago Kai tana dubawa idonta ya Shiga nasa.
Satar kallon Mommy da uncle Lulu tayi taga hankalinsu na kan abincinsu Dan Haka ta zauna ahankali tanaqin kallon inda yake.
Abincin sukeci ahankali Wanda kowa yayi tsit sbd AQEEL dake table din.
Suna kammalawa ita tafara miqewa tabar gurin text yashigo wayarta tana dubawa taga abinda aka rubuto Wanda yasata dakatawa gabanta na faduwa sbd gane Wanda ya turo din.
"Yaya zaayi da goodnight kiss Din Matata yau?
Kasa juyowa tayi sbd mamaki da tsoron kada wani ma ya iya fahimtar meyake faruwa.
Sama take kokarin hayewa wani sakon yashigo.
"Ko a bedroom dinki ne zanzo na Bata sbd na Saba kuma.
Ahankali ta juya ta wuce kitchen sbd tasan Babu abinda zaisa ya shigo kitchen Dan wlh ta gwammaci kwana a kitchen din har sai yabar gidan,
Ko kallonta batason yanayi gabansu mommy bare a dauka wani abin
Sam ta tsana hakan.
Ahankali ya saka hannunsa cikin plate din daya Gama cin abinci ya Dan shafa maiqo ya dago ya kalli Haj Zainab cikin fuskewa yace,
"Mami Ina buqatan wanke hannuna inaga maiqo ya taba.
Miqewa tayi cikin kulawa tana cewa,
"Ohh akawo ruwan anan inaga saika....
No Mami inaga Bari naje kitchen kawai.
Miqewa yayi Yana cewa,
"Zaunawanki zanje da kaina inaga.
Anty Fareedah ce ta taso tana cewa,
"Let me lea.....
Itama katseta yayi cikin nutsuwa da cewa,
"No thanks Zan iya.
Dawowa tayi ta zauna tana cewa ok.
Kitchen din ya nufa a natse ya Shiga.
Tsaye take jingine da fridge tana sake karanta sakonsa wani irin kunya na dabaibayeta ita kadai
Batasan dashiba sai jinsa tayi ya dagata ya Dora ya zaunar kan freezer dake gefen fridge din.
Tsayewa yayi gabanta tareda janyota jikinsa suka hade ya cusa Kansa cikin wuyanta yafara shaqar kamshinta ya lumshe Ido tareda sauke ajiyan zuciya Mai sanyi kafin ya dago Yana kallon fuskarta data sauke idanuwanta taqi kallonsa zuciyarta na bugawa.
Hade fuskarsa yayi da tata ya sakar Mata numfashinsa Mai dumi a kan fuska kafin ya goga Mata hancinsa ya bude Baki ahankali yace,
"Gudowa kikayi Nan boyo kokuma godowa Nan kikayi dan nasameki??
Dago Idanuwanta tayi ta kallesa batasan lokacinda ta bude nata bakinba itama ahankali tace,
"Waya nazo Yi anan.
Yana kallon bakinta ya zira hannunsa daya ya zare wayar dake hannunta ahankali ya saka cikin aljihunsa Yana cewa,
"Kodai numberna kike kokarin haddacewa??
Dukansa tayi a kirji da sauri tana neman Bata fuska da abinda ya fada din...zatayi magana ya Dora bakinsa akan nata tareda kamo harshenta Yana tsotsa..
Shiru kitchen din ya dauka sbd shaanin dake wakana acikinsa
Bilkisu data kwaso kayan da aka Gama cin abinci dasu a dining ta shigo kitchen din Kai tsaye Bata ankaraba sai data kawo tsakiyar Kitchen din
A rikice ta saki kayan hannunta tana sauke Kai da sauri ta juya zata koma
Amal tayi saurin dirowa da gudu ta riketa tana hanata juyawa.
Anty Fareedah ce tashigo da sauri Jin barin kayan tana shigowa ya fice hankalinsa kwance kaman Babu abinda yake aikatawa.
Yana fitowa Saida safe yayiw Maminsa da uncle Lulu yafice.
Tambaya lafiya Anty Fareedah takeyi tana kallon kayan dake qasan
Amal hade fuska tayi tareda Hana Bilkisu magana ta juya ta fice daga kitchen din itama ta haye sama tana gyara rigarta data juye sosai.
Bilkisu cikin daburcewa tacewa Anty Fareedah Babu komai Bari ne kawai tayi.
Dan fada sama sama anty Fareedah tayi Mata kafin ta juya ta fice.
##MAMUH#
INTRODUCING UNIQUE AND AFFORDABLE PART-TIME DIPLOMA AND DEGREE PROGRAMMES IN HEALTH RELATED COURSES.
The Directorate for Consultancy Services and Continuous Education of the Kazaure School of Health Technology, Kazaure, Jigawa State, Nigeria wishes to inform the general public that it now offers the underlisted Health courses at its Kazaure centre.
DIPLOMA
1. Dental Surgery Technician
2. Medical X- Ray Technician
3. Health Information Technician
4. National Diploma Biomedical Engineering
5. Public Health Technician
6. Junior Community Health Extension Worker (J-CHEW)
7. Community Health Extension Worker (RE-TRAINEE)
DEGREE
1. Health Information Management
2.Public Health
3.English Language
4.Public Administration
5.Business Administration
6. Economics
7. Accounting
8.Computer Science
9.Mass Communication
10.Agricultural Economics
Interested applicants can call the following phone Numbers for the application forms.(WhatsApp) 08035298851, Calls Only 07066542055
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
53
Tana Shiga bedroom dinta toilet ta wuce Kai tsaye ta fara wanke fuskarta da ruwan sanyi sbd wani dumi datakeyi Mata na kunya da faduwar gaban ba mommy ko Anty Fareedah bane suka shigo kitchen din alokacin.
Ajiyar zuciya ta sauke tareda janyo qaramin towel tana goge fuskarta ta fito jikinta ba qwari ta nufi kujera ta zauna tareda lalaban wayarta zata duba Abu sai Bata gantaba,
Tashi tayi tana sake dubawa dakin Bata gantaba sai ta nufi kofa ta fito Kai tsaye ta sauko kasa
Su mommyn na Palo zaune suna fira ta wucesu ta nufi kitchen ta duba wayan a inda suka tsaya Amma Bata gantaba.
Bilkisu dake wanke kayan da aka Gama cin abinci dasu tana ganin shogowarta ta fara sinne Kai tana kunyar hada Ido da Amal din sbd mugun ganin datayi musu.
Itama Amal din kunyar kanta da hada Ido da Bilkisun takeyi Dan Haka batareda ta kalletaba tace,
"Bilkisu wayata Bata kitchen dinnan?
Baki gantaba?
"Banganiba Anty Amma ko Zaki Kira da wayata saikiji inda take.
Saka kiran wayar sukai da wayar Bilkisun Amma baa dagaba tanata ringing.
Mamaki ne yakama Amal ta juya tana tunanin inda ta ajiyeta.
Dakinta takoma tana kokarin sake dubawa sai tunaninta ya dawo Akan lokacinda AQEEL din ya zare wayar a hannunta.
Dafe goshinta tayi tana zama bakin gadonta a darare tana tunanin ya zatayi babu wayarta a hannunta tana hannunsa,
Da gangan yayi kokuma mantawa yayi?
Yanxu shikenan zai iya duba Mata waya ya bincika Mata.
Bata kaunar kowama yasan tamasan da zamansa bare ayi wani tunanin da mommy zata saka ta kirasa ya Aiko Ahmed da wayarta ko nasa driver din.
Rintse Ido tayi tareda sake sauke numfashi kafin ta miqe ahankali tanajin qamshin turarensa daya maqele a kayanta daga dazun din,
Tubewa tayi ta saka kayan bacci tadawo ta kwanta ko brushi takasayi tana kwantawa ba Bata lokaci bacci ya dauketa.
Shi kansa Saida ya Isa gidan karatunsa yaji wayarta aljihunsa Dan Haka ya cirota ya kalli hotonta dake gaban wayar Wanda sukayi su uku tareda ita da mommynsu da Siddi.
Kasancewar akwai Siddi cikin hoton ya ajiye wayar bazai iya cigaba da kallaba Dan ita din ba Muharramarsa bace Kuma matar aure akai.
Bai iya aikin dayaso yiba anan din Dan Haka sai kawai ya ajiye komai ya nufi gida.
****Washe gari har karfe goma Sha daya Ahmed be zoba sbd batada wayar sanar dashi time din dazata tafi makaranta
Gashi batason kowa yasan batada waya Dan Haka saita shirya kawai ta lallaba ta fita da motarta data Gama qura sbd anjima baa fita da itaba.
Gurin wankin motar tafara biyawa Dama akwai abinda zata saya a babban shopping mall din gurin Dan Haka ta shiga ta Dan Yi siyayyar sabbin undies da kayan wankanta dasuka qare.
Tana fitowa angama Dan Haka ta biya tabar gurin ta nufi school.
Tana Isa hartayi latti Dan Haka Bata sami lecture din 12 ba sai kawai ta jira na 2.
Sai 5 ta fito makaranta a matuqar gajiye driving dinma a gajiye takeyinsa tana fitowa gate din makarantar motar Ahmed na kokarin shiga.
Tsayar dashi tayi ya juyo ya biyo bayanta suka Dan janye sosai daga makaranta taga Yana binta sai tayi parking tana jiran ya fito yazo tace Masa ya wuce kawai.
Fitowa motar yayi ya qaraso gurinta ahankali cikin girmamawa yace,
"Barka da yamma Ms Amal.
Barka Ahmed,
Katafi kawai tunda nama Riga nagama gida zankoma
Wayana ne bayanan shiyasa ban kiraba.
Dan Sosa Kansa da Babu sumar komai yayi yace,
Eh Ina tareda Sir ne ai
Shine yake kiranki Ni Zan tafi da wannan motar ne.
Dagowa tayi ta mirror dinta ta kalli motar da akace Yana ciki Yana kiranta.
Kamar bazata ba Amma sbd wayarta dake hannunsa tanason karba yasata sauke numfashi a ahankali tareda daukan handbag dinta Ahmed yayi saurin bude Mata motar Yana matsawa ta ziro qafafunta ta fito.
Dakatawa tayi kaman ta dauki kayanta dake Bayan motar wainda ta siyo sbd kada Ahmed yagansu din
Saikuma ta fasa sbd Babu yanda zaayi yagani tunda a shopping bags suke.
Tunda ta nufo motar ya kafeta da mayun idanuwansa Yana Mata wani irin kallo,
Doguwar rigace ajikinta Egyptian abaya brown da veil dinta datayi Rollin akanta sai handbag da wedges Versace takalmi masu tudu da tsada sosai.
Bata wani kwalliya Daman shiyasa koyaushe a natural dinta take.