Sashe 64
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ne?girgiza masa kai tayi tana kwance hawaye na mata wani irin zarya,duban su Ammi tayi tace"Mom, Ammi Ina son ku kuce ma Ummie na ina son ta koda na mutu kada tamin kuka zanje inda Abbie yaje ne"wani kuka Mom ta fashe dashi Ammi kuwa jikinta har tsuma yakeyi tace"Zuhra wani irin magana kikeyi haka?meya kawo zancen mutuwa?girgiza kai Zuhra tayi tace"Ni ka ai nasan azabar da nakeji wallahi,kuna jin wani ara kamar abu na turowa a gabana?ga cikinana wani irin karta?duk shock suka shiga Sauban jikinsa na rawa ya fita saboda ya fara tsora babu jimawa suka dawo da Dr Ahmad da Dr jamila, aga doguwar rigar asibitin Dr jamila tayi,wani jini ne ke gudu yana wani zubowa a gaban Zuhra tare da wasu dun ,cikin tashin hankali tace"Ya Salam Dr da matsala jini fa ya kece mata". Gaba aya tashi hankulan su yayi,nan ya danna wani arar rawa kafin kace me Dr uku sun shigo tare da ro an su Ammi su fita, Sauban kuwa dagewa yayi kan bazai fita ba,da yar aka samu ya fita,don a lokacin Zuhra har ta suma, nan yaran dake hannun su Mom suka shiga tsala wani irin kuka. Duk iya arin su don dakatar da jinin ya i tsayuwa,don wani numfashi Zuhra ta saki tare da fara kalmar shahada a take anan rai yayi halinsa. ******** After 5 minutes doctor's in suka fito ko wanne na share zufa, Dr Ahmad ne a arshe,da sauri suka nufe shi,girgiza kai ya shiga yi yana dafa kafa ar Sauban,ko kafin yace wani abu Sauban ya yanke jiki ya fa i, dai-dai lokacin su Daddy sun iso don Ammi ta Kira shi. Da gudu su Mom suka nufi akin da Zuhra take,ga shi nan an rufe face in ta da farin yalle sai she i yakeyi murmushi kamar yin sa takeyi ta sake wani irin kyau. Ammi jikinta rawa ya kama suna sakin wani irin kuka inda suma su Daddy suka nufo akin suna salati. [7/30, 15:31] : Muryoyin Mom da Ammi kakeji cikin kuka suna salati saboda kwata babu rai a tattare da Zuhra ko ka an,ga Sauban likito ci na kansa don ceto rayuwar sa. arfe biyar na a asuba su Daddy suka taho da gawar Zuhra,inda a hospital kuma Kareem ne ke zaune da Sauban, gaba aya idan kaga ahalin nan a wujijjige suke,wani irin kuka Bo ejo keyi,haka su Rammat ma su Guggo Laure kafin takwas gida ya cika tan am,mutuwa kenan me tambari. **** A Kaduna kuwa koda Baba Hasheem ya Kira Abba ya sanar dashi shima tashin hankalin yakeyi, Mommy da taji wanda ya rasu kuka sosai takeyi wani irin zazza i lokaci guda na rufe ta,ita ta shiga wajen Ummie ta sanar da ita sai dai ta nuna mata Galadima ne sannan gashi yanzu zasu tafi, arfe hu u na asuba suka fito duk cikan su ahalin har da Nihal da Laila motoci uku sukayi tunda shima Shuraim na garin lokacin,duk kazan sunji wanda ya rasu,a mata kuwa Mommy ce kawai, itama Ummie gaban ta fa uwa yake hakan ya saukar mata da ru u da tsoro ta saki kuka,basu isa Maiduguri ba sai azahar a lokacin su kawai ake jira,tun daga farkon layin har arshe jama'a ne,tunda suka shigo gidan kallo ya dawo kan Ummie da Taufeeq,abin mamaki gawan a sashin Ammi ne hakan yasa suka nufi can,dafo kafa un Ummie Ammi tayi lokacin Sauban na du e gaban gawar yana wani irin kuka duk da babu sauti ga baby aya a bayan Muneefa aya bayan Rammat sai kuka sukeyi,domin kukan su shine yake sake tayar ma da mutane hankali. Nan fa jikin Ummie ya kama rawa a sanda aka bu e fuskan Zuhra. A take anan Laila da Nihal suka zube sumamnu,ita kanta Mashahuda sai da aka ri e ta. "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, hasbunallahu wa ni'imal wakeel!!!shine kawai kalmar da Ummie furta idanuwan ta kan Zuhra jikinta na kyarma. Nan tashiga fa in"Allah ya ji an ki Fatima,Ubangiji Allah yayi miki rahama,ashe kece me bin mahaifin ki?kin mutu kinbar ni kin bar an uwa? innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, addu'o'i ta shiga zubo mata wanda yasa a take anan ta burge mutane da dama, majority kuka kawai suke,mutuwar Zuhra mutuwa ce me tsayawa a rai,mutuwar uruciya Wanda mantawa ba nan kusa ba,nufar yaran Ummie tayi sai a lokacin tafara zubda hawaye,shi kan shi Taufeeq kukan yake yana jijjiga, addu'o'i shima ya shiga kwaranyo wa,atake anan aka kira duk wani makusan cin ta ya fara mata addu'a saboda za'a kaita gidan ta na gaskiya. ****** Laila kam jiki ya i har jini tafara zubarwa aka nufi asibiti da ita,lokacin da za'a wuce da ita kuwa haka wasu suka sake shinsshin fi ewa a asa sumammu,ita kanta Bo ejo tana can ana mata arin ruwa. *******" Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un mutuwa mutuwa mutuwa babu da i,daka kalle Sauban kasan a gigice yake,ko abinci be iya ci, gaba aya ya rame ya sake wani haske,haka ake zuwa mishi gaisuwa tun daga uwa duniya,idan kuwa yaran suka fara kuka kamar zai shi e shima tsaban kuka,yana tuno soyayyar su bai ta a kawowa ayan cikin su mutuwa nan kusa ba, Zuhra ta daban ce a cikin mata baijin sai samu me maye gurbin ta har randa shima nashi mutuwar zaizo. Wasa wasa har anyi bakwai masu tafiya sun tafi su Aunty Maryam nanan sam ahalin gidan mutuwar ya kasa goge musu, Sauban ya kasa dawowa dai-dai,haka rayuwa ta cigaba da tafiya inda Mashahuda ita ta cigaba da shayar da yaran Sauban,bayan sati biyu suka tafi dasu Kaduna. ******* e idanuwan shi yayi wa an da sukayi jajawur,yana aukan hanky ya share tears in da suka zubo mishi,wata yarinya ce da bazata gaza 3 yrs ba ta taho da gudu ya fa a jikinsa"Daddy kaga Ajmerl ko?tayi maganar yana fa awa jikinsa,wanda aka kira da Ajmal ne ya ya ariso zabori a hannun shi,duk da ba manya bane amma idan ka gansu zakayi tunanin an 5yrs ne saboda girman jiki da shegen wayo, yaran kyawawa sosai kamar ka sace. Shafa kan macen Sauban yayi yace"Idan yaya Ajmerl ya daki mun little Zuhra sai na zane shi" arasowa Ammi tayi duk da bata wani canza ba Amma ta girma,duban Sauban tayi tace"Yau ma kayi tunanin naka ko? Sauban duk cikan mu ha iri zamuyi kafin lokacin mu yayi tabbas mutuwar Zuhra manta shi ba nan kusa ba,amma banjin da in rashin walwalarka mundena ganin fara'an ka, kayahakuri ka sake kamar da ka bita da addu'a" tayi maganar tana share hawayen da ya gangaro mata,"insha Allah zaka samu wata ta gari itama" Duban Ummie Sauban yayi tare da yin ya e yace"har abada Ammi bazan samu makwafin Zuhra ba,na rasa ta ban kallon sauran mata a mata yanzu don haka banjin zan ara aure nan kusa". Da mamaki Ammi ta kalle shi tace"Galadima tun kafin ya rasu yake maka nasiha da lallashi,haka ma Bo ejo duk da tsakanin su shekara guda ne,tabbas munga tashin hankali ya Allah kajikan bayin ka"da Ameen Sauban ya amsa. Rayuwa kenan duk abinnan Sauban ne yake tunanin rayuwar shi da Zuhra da ahalin Galadima family,ga Galadima ya rasu,haka Bo ejo rasu, duk bayan rasuwar Zuhra,inda Mashahuda yaran ta uku, Laila da Nihal bibbiyu, Muneefa aya, Rammat biyu,sauran jikokin gidan duk sun girma, Ummie ma tana can a Kaduna don tace ita bata sake Aure duk da su Sauban suna arin Daddy ya aure ta. ALHAMDULILLAH DUKDUKA ANAN NA KAWO ARSHEN LITTAFIN GALADIMA FAMILY,KURAKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFE MIN,BADA CIN ZARAFI NAYI BA SANNAN IRARREN LABARI NE,INA GODIYA MASOYA TABBAS NAGA SOYAYYA INA KAN GANI DUK DA WANNAN BASHI NE BOOK INA NA FARKO BA AMMA NAGA KULAWA ALLAH YASAKA DA MAFIFICIN ALHERI. JINJINA. Muhammad Kareem kaima kayi iya arin ka Nagode Allah ya saka da alkhairi Allah yabar zumunci. Ban manta da GALADIMA FAMILY group ba ina mi o gaisuwa a gare ku Allah yasa ka da alkahiri,haka mutanen facebook musamman HAFSAT HAUSA NOVE H Allah ya saka muku da alheri. Garga Kada a canza min komai na book yin hakan babban kuskure ne akiyaye Sai kun sake jina a zazzafan next book ina Wanda zaizo bada jimawa ba,kudai ku kasan ce da al alamin XAHRATTY Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambr a Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData itel W6502 TECNO LD7 WPS Office a992037d167f423eb96d6424ea8fc88b