Sashe 27
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yana jawo wayar sa daga aljihu,jinjina kai Sauban yayi batare da yayi magana ba. Zuhra kuwa ajiyar zuciya take ta sauke wa a boye batare da kowa ya fahimta ba,dai-dai lokacin da suka iso shagon dinki me tsananin kyau don dama yasan shagon shida kanshi yake dauko Mashahuda ya kawo ta. Bude kofan sukayi suka fito tare da rufo musu kofan,tsayawa Zuhra tayi gefen Taufeeq duban ta yayi yace"to yanzu maganar saloon din zaku wuce ne, idan mundawo zamu biyu ta shagon mu dauke ku,jijjaga masa kai Zuhra tayi,kudi yaciro a aljihu wanda shi kansa besan ko nawa bane yamika mata,godiya suka masa gabadaya suka shiga shagon. Ta wutsiyar ido yake hankalce da duk wani motsinta da wani babbasar wan da takeyi. Kai tsaye shagon suka shiga,basu jima ba suka fito dauke da kayan su Ghana most go guda medium,an dinka a goge duk da sunso dudduba kayan amma ganin mutanen dake cikin shagon yasa suka hakura,don Zuhra a takure take abinda ta tsana kenan a rayuwar ta,har bakin titi Ameer ya rakosu suka samu napep sannan yajuya,kaitsaye shagon saloon din suka isa me suna saleema hair beauty saloon matar tana da matukar kirki,gashi tana tsananin son Zuhra,basu jima ba bayan magrib suka gama ana Shirin Kiran isha'i,turama da Taufeeq address din Zuhra tayi,babu kuwa bata lokaci yadawo,wannan karan shi kadai kuma ta map ya dinga bin address din. Kudin saloon din yabiya sannan tadauki kayansu yasanya musu a cikin boot,kaitsaye suka isa gida. _________ Washe gari Biki yayi biki inda labarin event din su Akeela kawai akeyi,maisuna suger mommy's day,sosai suka kashe kudi a event din wanda akayi a gidan hajiya daharatu,wato mommy, sosai ranar 'yan less sukayi iskancin da suke so, Akeela kuwa a daren mutane uku sukayi masha'arsu da ita,sun cancare matuka gaya,sai karfe ukun dare suka watse. A dai-dai kuma wannan lokacin aka tura ma da Sauban video. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi 7/6/23. [6/8, 21:41] Xahratty (OUM AJMAL): *_GALADIMA FAMILY_* Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 43/44 _______Ganin bakuwar number ce yasa yadanja siririn tsaki tare da kin bude message din a fili yafurta"Trash! Yana takaicin 'yan matan dake bibiyan sa wadanda sam basu da aji balle ayi maganar kamun kai,wayar ya ajiye a side yana mikewa tare da shiga toilet don dauro alwala,saboda Sauban mutum ne mai rukon addini tsantsa shiyasa lokuta da dama yake jin dan sanyi a zuciyar sa. Washegari da safe GALADIMA family suka tashi da shirye-shiryen mother's day,Ammi,Ummie,Mom,Mommy sunyi kyau sosai don babu wacce bakinta basu zoba musamman Ummie don da kawayen ta na kaduna da Zaria,haka ma Ammi kowa dai yatara mutanen sa,kanofi uku aka kakkafa,duk wannan shagalin su ZUHRA basa gidan suna can wajen henna,sun hada mother's day dinsu yayi masifar kyau,duk da iya kacinsu ne don ko maza basu shigo gidan ba, security ma suna can gate 1,haka zalika sunsa police mata kan su kula duk wacce tayi video Koda waya ne to aka mata,duk da cewa ba badala sukayi ba,sunyi wanka mahaukatan lace hadaddu,da Ammi da Ummie lace dinsu iri daya white,sai Mom da Mommy kuma orange sunyi kyau abinsu matuka,bodejo da Amma ma sunyi kyau cikin lace dinsu suma,inda Aunty Maryam da Aunty labeeba suma suka sanya coffe din lace, Adda zainab dai tana hanya tare da matan yayyen Ummie biyu basu kariso ba. Haka aka gama shagali lafiya inda kowa yatashi yana tsananin farin ciki tare da kyaututtuka. Sukansu amare sunyi matukar kyau inda acan company taje gidan ko wacce tayi mata danki,gidan muneefa Masha Allah kamar yanda na Mashahuda kuma baya faduwa ya kawatu,kananun magana ne yafara tashi saboda ba'a ga anyi dankin Akeela ba sai yau zasuje suyi. ******** "Hmmm suby kina kallon abinda Akeela take mana? kuma mu zuba mata ido?sauke ajiyar zuciya Suby tayi tace"To zuleey me kikeso ayi?zubanya mata ido zamuyi komai zai wuce by the grace of God cuz ayi komai agama lafiya. "Shikenan Suby yanda kika ce haka za'ayi,muje mu cigaba da shirye-shiryen mu kinga kudin ma a siyayyan kayan daki na kyale kyale ya kare,sai dai tabar 1 million na dinner gobe da tarban jama'ar mu duk da nasan wannan abune me sauki mommy tace zataji da wannan. Haka suka cigaba da zantukan su inda zaka fahimci zuleey tana cikin matukar damuwa tare da bacin rai don bini-bini kadan sai ta duba wayar ta,sai dai gnin babu alamlun message yasa ta basar tare da saka wayar a jaka,anje anyi dankin gidan Akeela,wanda ya gaji iya gajiya,tsaruwa da haduwa kuwa ba'a magana,anan jikin gidan akayi gidan,kayan dankin ne dai basu dace da gidan ba,don ma apartment din Sauban dabanne da abin kunyar yafi yawa,domin apartment din shi yayi balai'n haduwa komai oder ne, itakuwa Mashahuda a j K.d akaje akayi danki waje yayi balai'n haduwa, muneefa ma gidan ta yayi kyau sosai.