← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 64

Sashe 46

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi bacci,ajiye laptop din yayi yana nufar ta,hannu yakai yana cire mata hannun da tarufe face dinta,sosai tayi masa matukar kyau dama ita me kyau ce,hakan yake fada a ransa always, murmushi yayi yana shafa lips dinta wanda yasake pink a dalilin kukan da tasha yau"Rigimammiya! Yafada yana sakin smile,daukan ta yayi cak like bby yanufi stairs da ita yana cewa"wow ashe tanada nauyi?a haka ya isa da ita parlon ya wuce da ita bedroom dinsa yana kwantar da ita, squeezing face tayi tana dan turo mouth wanda yasa point din ta lomawa,cikin baccin tace"ummm"tana sake yamutse face din,kallon ta kawai yake yi yanajin son ta na sake nunkuwa a zuciyar ta. Warware mata lutfayan yayi,anan wata gown ta bayyana ganin da yayi kamar gown din bata da nauyi ne yasashi barin matashi yana ja mata duvet din,tare da dai-dai ta mata A.C ya kashe light din ya bar mata bedside dum light,yana fita daga bedroom din,kasa ya sauka ya rufe ko ina tare da kashe fitullu ya haye saman yana rufe shima ko ina,dan balcony dake saman yaje ya zauna yana kunna laptop dinsa gefe daya fresh milk ne sai shawarma,aiki yafara inda yaketa cin karo da sakonni na abokan aikinsa suna masa congrats akan auren sa,wasu Kuma na masa iya shige,yakai wajen karfe 12:30 sannan ya tattara komai ya nufi ciki,kikkimtsawa yayi sannan yadauro alwala yayi sallah raka'a hudu sannan ya kwanta,duban ta yayi yana shafa face dinta yanajin wani sanyi,abinda yadinga mafarkin zuwan shi kenan,tun sanda aka haifeta yake da burin kasancewa da ita,murmushi ya saki sannan ya jawota jikinsa yana manna mata kiss a forehead dinta"I love you so much my life"ya furta kaman wani me rada,babu jimawa shima bacci ya suresa. Ita tafara farkawa wajejen 5:30 jinta tayi kamar ammata daurin goro cikin sauri ta bude idanuwan ta,a hankali ya sauka kan face dinsa,diddilo idanuwa tayi cike da mamaki cikin sauri ta yunkura zata tashi,batare da ya bude ido ba yace"were re you going?cikin muryan bacci,kallon sa tayi still taga bacci yakeyi seriously,batare da tayi magana ba tasake kokarin mikewa,amma sai taji yaki sakinta"uhm am talking to you"yafada,wani kuka Zuhra ta kece dashi wanda yasa cikin sauri Sauban ware idanuwan shi akanta yana sakin ta,mamaki fal ransa,ganin ya saketa yasa ta mike da sauri tare da sauka daga bed din taje can gefe tayi tsaye tana cigaba dakai,dafe kai Sauban yayi yace"kaga takanka Sauban"tamke face yayi yana mikewa,toilet ya shiga ya barta nan tsaye,ruwa tafara jiyo zuban sa,hakan ya tabbatar mata da wanka yakeyi a gurguje yafito saboda lattin da yayi be samu asuba ba,jallabiya yasaka fara tas sannan yafita a gaggauce. Wani ajiyan zuciya ta sauke tana share hawayen ta,toilet din tashiga tana wani irin lumshe ido saboda tsaruwan sa,cikin sauri tayi wanka itama tayi alwala,koda tafito lutfaya dinta ta dauka ta nada,tare da tayar da sallah,koda ta idar azkar tayi sannan tafara rera karatun alqur'an,Suratul Yusuf,daka takeyi cuz wayanta bata gani a saman ba,a haka har bacci yasake awon gaba da ita akan dadduman. Sauban wajejen 7:00am yadawo gidan, kaitsaye sashen da yake gyming ya wuce,be fito ba sai wuraren 9:00 a lokacin Zuhra ta farka ta gyara bedroom din sannan ta sakko kasa shima tadan gyaggyara duk da bawani datti. Knocking tajiyo duk a tunanin ta Sauban ne hakan yasata rudewa sannan kamar wacce aka dasa takasa mikewa,kusan minti biyar sannan tajiyo muryan sa,ku shiga mana I think tana bacci ne,tsuru tayi ganinsa da tayi batare da ya dubeta ba yahaye stairs, bayan sa Mashahuda ne da Muneefa, Muneefa dauke da basket a hannu,nufota sukayi Mashahuda na dariya kasa-kasa tace"morning Aunty amarya"haka kannen miji ke cewa ko Muneefa? Muneefa da tanufi dinning cikin muryan dariya tace"kwarai kuwa yanzu biyayya dole don matan Yaya ne, Zuhra da idanuwan ta yayi luhu luhu muryan ta na rawa tace"kai Aunty Muneefa"Muneefa tace"wani kai Aunty Muneefa gaskiya ne ai, Mashahuda tace"kinyi wanka ne? Zuhra tace"nayi sai dai bani da kayan canji"Mashahuda tajawo wani dan akwati dake gefen ta tace"ga wannan kije ki shirya kafin su Laila anjima su kawo miki kayanki,amsawa Zuhra tayi da to tana mikewa,dayan parloun ta nufa anan kasa inda taga bedroom har biyu,nan tashiga daya,shima sosai yayi kyau, biyo ta sukayi a baya,anan suka fito mata da kayan da zata sanya,wani arnen lace silver suka fito mata dashi Wanda akayi masa dinkin half bubu da street skirt yayi bala'in kyau,sai Muneefa tace tadaura dan kwalin da kanta don sun santa gwana ce akan dauri,bayan ta gama daurin tadan shafa powder kwalli nd lipstick,ta dan tace girar ta,tayi kyau sosai,takalmin ta golden high heel shoe ta sanya sai mayafinta gold shima,dan kunne da abin wuya silver,tayi kyau sosai-sosai. "Wow Masha Allah wallahi kinyi bala'in kyau little sis"cewan Mashahuda tana zuba mata hotuna,kamo hannunta Muneefa tayi duk suka fito bedroom din. Sauban ne yafito sanye da wata danyen shadda fara tasss babu aiki ko dis a jiki,daka kalle shaddan kasan naira dai tayi kururuwa bama kuka ba,sai half cover shoe blue,hulansa ma blue,yayi kyau har yagaji sajen nan tasaka zama baki sidik akan farar fatar nasa sai sheki takeyi,gefen sa abokan sa ne Taufeeq, Kareem, Aseef,sai wasu guda uku 'yan nan maidugrin,ga Mommy da Mom,kannen Ummie,sai na Ammi,sannan Rammat. Sosai yake sakin murmushi saboda ganin Zuhra da yayi,a hankali ya fara takawa babu abinda ke tashi sai wakar ciza dani,manni kawai ake musu,yana zuwa ya rungumo ta gabadaya yana sakin wani irin ajiyar zuciya,goshinta yakai ma sumba,nan akasa ihu,kamo habar ta yayi yana laluban idanuwan ta wanda ta runtse su sosai,dukawa Sauban yayi yana ciro wani dan box a pocket dinsa,atake anan wani abun wuya na gold ya bayyana,aiko nan aka sake sa tafi da ihu,matsawa yayi yana Sanya mata abin wuyan, cikin wani irin murya ya furta"I love yhu Fateema Zuhra,I can't live without you,I love you so much,yafada yana kai mata kiss a baki,ai wannan karan daga mommy,mom har sauran iyaye rufe Ido sukayi. Zuhra kuwa sandarewa tayi saboda jin abinda yace mata,haka aka cigaba da shagali,hotuna kawai akeyi a parloun inda kowa na cikin farin ciki,zuwa la'asar kowa ya watse. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi [7/14, 16:21] *_GALADIMA FAMILY_* Page:-73/74 https://chat.whatsapp.com/Cz6pFHyd9N68OmqNx3Vpqs _____Acan angano Adda Zainab wacce sai sunbatu take saki,nacewa ba ita takashesu ba kalmar da taketa ambata kenan kamar karatu tana kuka,duban ta wani police yayi cikin natsuwa yace"hajiya ki nutsu ki sanar damu asalin alakanki da hajiya Aliya har zuwa sanda ta rasu,kuka sosai Adda Zainab tasaki nan tashiga basu labari tun daga haduwar su na secondry school,daganan ta dakata,sannan cikin muryan kuka tace"officer don Allah ku kiramun 'yar uwata bilkisou tare da Amma nafiso duk labarin da zan bayar yazama suna wajen,sannan a hadani da hajiya kareema kanwar mijina suma duk suzo tare da yarana. Haka kuwa akayi a ranar aka kira Ummie tafiyan urgent sukayi ita da Amma da Taufeeq,don mota ma suka biyo, Mashahuda kuwa dasu Mommy zata dawo,don ita kanta Zuhra bata son Ummien ta wuce ba. Bayan komawar su kaitsaye gidan Adda Zainab suka isa sannan duk 'yan sanda ne a bakin gate din gidan,cikin gidan,kofan parloun da cikin palour,dama or ready family din Alhaji iliyasu sun hadu,su Ummie kawai ake jira,aiko nan police din ya dubi Adda Zainab"Hajiya ke muke sauraro,nan Adda Zainab ta cigaba da bada labarin sannan tace"babban sake dinkewar alaqar mu da Hajiya Aliya shine sanadin bilkisou,kowa kallon Ummie yayi nan ta cigaba tana duban Ummie"tunda na mallake hankalina nafara jin tsanar bilkisou a dalilin komai da tafini yasa nakejin tsanan ta,tsanan ta besake nunkuwa ba sai da tasamu miji daga ahalin da suka fi nawa sannan nasake jin wata iriyar tsanar ta,alhalin mahaifiyar ta bata ta6a nuna cewa ba itace ta haifeni ba,hasalima ta fifitani akan bilkisou,daya ke bilkisou ta rigani aure a lokacin hankalina yatashi wanda har Amma taso a fasa bikin Bilkisou abari nima na samu miji ko kuma Sadeeq ya aure ni ya hakura da bilkisou, Allah yajikan baban mu shine ya hana hakan a lokacin naji matsanancin haushin sa,ana haka ne na hadu da Hajiya Aliya inda ta hadani da wani boka da yake nijar,salati aka Sanya gabadaya palourn, Ummie kuwa kuka kawai takeyi. Ta cigaba da cewa"Nice nasa akayi miki farraqu da Zuhra nayi amfani da kyallen jininki na kaiwa boka akayi asiri,tun daga lokacin kika tsane Zuhra,nan fa Adda Zainab tadinga bada labarin irin abinda suka dinga kullawa da hajiya Aliya har asirin da tasake yi mata da wancan ya karye,har zuwa sanda hajiya Aliya ta aure Alhaji iliyasu,da irin rigimar da sukeyi sannan tayi shiru tana jan shasshekan kuka, Ummie ma kuka takeyi tare dasu Amma,cikin kuka Amma tace"Zainab dama kece duk kike musu wannan farraqun?mahaifinku ya mutu da fushin bilkisou akan haka, fisabilillah kin kyauta kenan?cikin tu ajjabi hajiya kareema tace"lallai Zainab shedancin ki yakai inda yakai,yo wanda yayi wannan aikin ai kisa bazai mishi wahala ba,domn tuni aka cire miki imaninki"Adda Zainab cikin dasasshiyar muryan ta tana kuka tace"wallahi bani ce na kashe su Alhaji ba, wallahi"Ammar cikin muryan kuka yace"idan bake bace wanene Mom?please wanene?yayi maganar cikin muryan tsawa,islaha da kuka yaci karfin ta tace"why?why Mom?kinja mana abin fade Mom innalillahi wa Inna ilaihirraji'un ya Allah,babu 6ata lokaci aka sanya ma Adda zainab ankwa a hannunta wata mace,kuka sosai takeyi haka yaranta dasu Amma, Ummie ta dubi police din tace"Please yalla6ai yanzu ina zaku kaita?dan sandan yace"hajiya kaitsaye daganan state CID zamu wuce da ita domin gudanar da bincike yanda ya kamata,munyi muku alqawari muddin babu saka hannunta zamu saketa,idan dasa hannunta kuma zamu turata court a yanke mata hukunci"yana gama fadar haka aka tisa keyan Adda Zainab akayi waje da ita,kowa kaganshi bashi da kwanciyar hankali. ******** Yau a bedroom dinta ta kwana domin kuwa tayi alqawari bata sake kwana daki daya da Sauban,hakanne ma yasa tun kafin yada wo ta koma dayan palour kasa tare da shigewa daya daga cikin bedroom din ta kwana,hakan kuwa sosai ya sosa ma Sauban rai tare da yanke hukuncin yau da la'asar zaibi flight,ta online yasai ticket da komai nasa ya gama batare da tasani ba,da safe tana tashi ta shirya musu lafiyayyen breakfast,babu abinda ke tashi sai na room freshener da turaren rushi,gefe guda kuma ga kamshin girki,tasan Sauban ma'abocin son macaroni ne,dalilin hakan yasa tahada masa lafiyayyen macaronin
Chapter 46 · 0% Book details