← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 64

Sashe 53

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gyara inaso naga wajen"cikin jin nauyi Zuhra tace to,nan ta gyara Dr jamila ta bu e wajen,gaba aya ya kumbura gashi yayi ja,ko ba'a fa a ba kasan yaji mata ciwo an ka an,sosai Zuhra taba Dr jamila tausayi,sai dai har ga Allah taga dauriyar yarinyar. Aiko nan tafito da kayan aiki,a dai-dai nan Sauban ya dawo yana an sussunkuyar da kai, auki allura Dr jamila tayi cikin sauri Zuhra tace"har da allura zakiyi min?Dr jamila tace"Ea na kashe zafi ne hannuna ai beda zafi sam"Zuhra ta yarfe hannu tace"nikam da kin barshi na warke ma"cikin kuka take maganar,sosai tabawa Dr jamila dariya saboda ganin arfin halin yarinyar, Sauban ne ya ariso wajen dai-dai lokacin Dr jamila ta gama ha a alluran so take tayi mata,zama Sauban yayi ya kamota jikin sa ya rungume ta,aiko nan Dr jamila ta tsira allurar,be gama shiga ba Zuhra ta yanka ihu"Wayyo yaya"aiko nan Dr jamila takarisa shigar da alluran ta mata,batare da ta liliya ba cikin tsokana tace"kinada raki alhalin banda zafin hannu"Zuhra dai jiki yayi sanyi sai sauke ajiyan zuciya takeyi. Harha a kayan Dr jamila tayi tace"Toh daughter zan tafi Please kidage da shiga ruwan zafi zakiji da i sosai kinji? aga kai Zuhra tayi gaba aya ta wani narke tace"Nagode mommy,mi ewa Sauban yayi don raka Dr jamila ya kuma mata an ihsani. Da yake alluran da Dr jamila ta mata har bacci tana sakawa kafin yadawo ta ingire. Cike da kulawa ya gyara mata kwanciya ji yake kamar yasake samun natsuwa da ita sai dai tausayin ta ya ratsa ko ina nasa ga garga in da Dr jamila tayi masa,toilet ya shiga yayi wanka ya shirya kaitsaye kitchen ya shiga ya ha asu Chip sai ruwan zafi,ko breakfast in beyi ba yafita lokaci 1:02,motar shi ya auka direct airport ya isa,sai wajen 1:30 jirgin su ya sauka, Ummie ce tazo bikin Kareem da Rammat sai Yasmeen,cikin kulawa Sauban ya isa ga Ummie murmushi kwance kan face insa,cikin an kamewa ya gaishe ta yana amsar hand bag in hannun ta, Yasmeen ta gaisheshi,mota suka aruwar,aiko yaja sai GALADIMA house. ****** Sai wajen biyu ta farka,jikinta da kanta da zazza in juyayi duk sun sauka, asan tane dai ke mata zafi,da yar ta iya mi ewa tana jin wani irin ra i ta nufi toilet tayi alwala,a zaune tayi sallan,a dai-dai lokacin Sauban ya shigo hannunsa ri e da tray,table in dake gaban bed in ya ajiye tray in,a sanda ta idar a lokacin yayo hugging inta ta baya,kamar me ra a yace"Yanzu kika tashi? aga masa kai Zuhra tayi jikinta na rawa"To taso muje kiyi breakfast"yayi maganar yana kamo hannunta a gaban table in ya zaunar da ita,ruwan tea in yafara bata sannan ya bata chips in,loma uku tayi tace ya ishe ta, Sauban sai da yaga zatayi amai ya yaleta,kamo hannunta yayi cikin kulawa ya kira sunanta,jin ya kirata with serious talk yasa ta amsa tana sake sunkuyar da kai saboda wani mahaukacin nauyin sa takeji. "I love yhu my Fateema with all my heart,Ina tsananin aunarki kinbani abinda har abada banida abin biyanki dashi,Nagode Allah ya miki albarka Babyn Baby Allah ya ara min son ki da aruwar ki ya bamu Baby nan kusa"cikin sauri Zuhra ta rufe face cikin shagwa a tace"kai yaya nifa yarinya ce"Sauban dariya ya shiga yi sosai wanda yasa Zuhra sakin mouth tana duban sa"gira ya aga mata sannan yace"ai da ba zaki iya aukar ciki ba banjin za'a bari ki tare"Shiru Zuhra tayi takasa ago face,muryan shi tajiyo"Allah yabani ikon kula dake Mrs MS, Allah ya orani bisa kanki kifara so na kamar yanda nima nake son ki"shiru Zuhra tayi ta i magana,lakace mata hanci yayi yana mi ewa yace"tashi muje kiyi wanka"cikin sauri ta girgiza mishi kai alamun a'ah,dama wasa Sauban ke mata,yayi yayi ta mi e ta i,daga arshe sai kuka ta sami shi,komawa lallashi Sauban yayi. Toilet ya nufa don wanka,hakan yasa sharp sharp kafin yafito ta gyara gadon ta lailaye shi,sannan ta sulale tabar saman gaba aya, personal palour in ta ta nufa,aiko tasake fa awa toilet,wanka tayi ta shirya cikin long truser sai ar top,gyara gashin ta tayi ta faka shi a gadon bayan ta. [7/22, 11:09] *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 85/86 ____Gaba aya batajin da in komai nata,gashi jinta take sakayau kamar batada karfi,zama tayi a bakin bed in tanayin tagumi,komai jitake ya tsaya mata cak,bu e bedroom in akayi aka shigo,cikin ta kunshi na uzza ya ariso shima sanyi yake da ananun kayan shirt ne me gajerar hannun sai three quarter wando yayi kyau ainun sai zuba amshi yakeyi,da sauri Zuhra tayi nudding kanta,murmushi Sauban yayi yana kneeldown a gaban ta tare da tallafo ha arta,jiyake kamar yasake don Allah ya gani be wani oshi ba( _Zuhra kinada aiki ashe sai kin koyi ha uri da juriya da yayan naki._) walla ne ya taru mata cikin sanyin murya ya fara magana"Inason ki so me tsanani Fateema ke in kin zamo min wata aba a rayuwa ta me muhimman ci,banjin zan iya nesa dake na kwana aya yanda kika faran ta min Allah ya faran ta miki kenan,ina son ki,ina son ki,ina son ki!!! Wani irin kuka Zuhra ta fashe dashi don har ga Allah bata ta a tsumayen wannan kalmar nan kusa ba,matsawa yayi yakai tongue in shi ya dinga lashe mata tears in dake fita,ita kuwa sai zuba shesshe ar kuka takeyi. "To menene abin kukan eyye?girgiza kai tayi,rungumo ta yayi"sorry Babyn Baby nine ko?cikin shagwa a ta aga masa kai,lallashin ta ya fara yana shafa kanta dake kan irjinsa"kinsan menene?girgiza masa kai tayi,zaki iya zuwa cikin gida? aga masa kai Zuhra tayi, ago ta yayi yace"Okay to muje"tana rungume a jikinsa ya auko mata wata egyptain gown da viel dinsa ya saka mata sannan ya mata rolling, hannun ta ya kama suka fice, yana ri e da hannunta yanaji kamar za'a wace masa ita,kallo aya zaka masa kasan yana cikin wani irin niaha i,koda suka shiga wajen bo ejo suka fara isa,sai da Sauban ya nemi magana sannan suka fito,basu shiga wajen GALADIMA ba don da ba i a palour dasu Daddy,nufar apartment in Ummie sukayi, agowa Zuhra tayi ta kallesa gabanta na mahaukacin fa i don ita duk a tunanin ta wani abin zai kuma cewa suyi a apartment ofan palour yayi mouth insa auke da sallama,cikin kulawa Ummie ta ago answer sallamar nasa,sandarewa Zuhra tayi a tsaye tare da tsananin mamaki,da wani irin zafin nama ta nufi wajen Ummie,azabar da taji ne a asan ta yasata dakata wa tana sakin ara tare da cije lips,cikin sauri Sauban ya ariso kamar me ra a yace"kibi a hankali ga,ko so kike Ummie ta gane?kallon sa tayi da sauri tana girgiza kai,ita kuwa mamaki ya cika ta fal,muryan ta suka biyo"Lafiya dai ko?cikin sauri Sauban yace"yesd Ummie normal ne"Ummie ta aga kai alamun gamsuwa,daurewa Zuhra keyi tana arin dai-dai ta tafiyar ta tana jin wani ra i,a take anan Ummie ta gama fahimtar duk abinda ke faruwa,zama Zuhra tayi cikin muryan shagwa a tace"shine zaki zo Ummie baki kirani ba?sai akayi surprise ina? Ummie cikin dariya tace"Ea mana ni biki kazo ai,kuma Sunday zan koma"Zuhra tace"kai Ummie wallahi yayi kusa ki zaman ki anan please"dariya Ummie tayi tace"kada ki damu su Laila zasu iso ranar Friday da yamma,but kina zuwa school in ma ke?shiru Zuhra tayi,duban Sauban Ummie tayi tace"bata zuwa school in ko?sosa eya Sauban yayi yace"Ummie ranar Monday zata koma insha Allah,amma ina tunanin ila....sai kuma yayi shiru, Ummie tace" ila mene? Sauban yace"zamuyi magana anjima Ummie bari naje na dawo, haka kawai yaje yana jin nauyin Ummien sosai,duban Zuhra yayi cikin kulawa yace"mene zaki ci?Zuhra ta narkar da murya don har ga Allah batajin cin komai sai tuwon semo miyar kuka,kuma tasan da wuya idan anyi don sam mouth in ta babu apertite"Babu komai"Sauban ya antar da idanuwa babu alamun wasa yace"mekika ce da zaki ce babu komai? Ummie yau da ko breakfast in kirki batayi ba amma kinji wai babu komai"Ummie tace"au Allah wasa take da cikinta da yunwa ko?to ai shikenan karabu da ita son cikinta"girgiza kai Sauban yayi yace"a'ah Ummie dole sai taci abinci fa"duban Zuhra yayi"ehem ina jinki. Duban Ummie Zuhra tayi kamar zatayi kuka tace"tuwon semo da miyar kuka nakejin ci sam mouth ina babu apertite"Sauban yace"Okay I will be back soon,zan nemo miki,love yhu ki kula da kanki"cikin kulawa yayi maganar yana duban Ummie yace"Ummie bari na samo mata tuwon ko wajen Ammi ne"yana fa ar hakan yafita be jira jin mezata ce ba,don shi kanshi sai daga baya ya fahimci irin kato arar da yayi, Ummie kuwa kallon Zuhra kawai tayi. Da gangar tace mata taje stairs ta auko mata hand bag in ta,mi ewa tayi tana arin dai-dai ta tafiyar ta ta nufi stairs in a fakaice Ummie ta are mata kallo tsaf,sai da takawo mata jakan sannan tace mata"Me yasa mu afar ki ne naga kamar da yar kike tafiya?Cikin sauri Zuhra tace"A'ah Ummie bigewa nayi da nazo saukowa daga stairs azu,amma na samu sau i ma saboda yaya ya duba min"sosai Ummie ke mamakin aryan da Zuhra ta lafto take shirga mata amma sai ta wata ce da fa in"Ayya to Allah ya ara sau i kin shiga sashin Ammin kune?girgiza mata kai tayi,tace"to tashi kije ki gaishe ta ai can ya kamata ace kun fara shiga ma"da to Zuhra ta amsa tana mi ewa cikin sanyi tafita tanajin wani irin fever a dalilin fama ciwon da tayi. Sashin Ammi ta shiga nan ta taradda Aunty Safeena tazo,aiko cikin murna ta arisa shiga palour, dai-dai lokacin Ammi ta fito daga cikin kitchen, arin dai-dai tafiyar tata tasake yi, amahin dadawa duk ya umi palour, Aunty Safeena ce tayi carab tace"a'ah me kuma ya samu afar naki? Zuhra ta alo murmushi tace"gur ewa azu nayi a stairs"Aunty Safeena tace"eyya Allah ya ara sau i, Ammi bta ariso tana kama Zuhra ta zaunar da ita tace"Son yanzu ya fita yaje siyo nama ninan nama na ya are yace tuwo zakici miyar kuka"du ar dakai Zuhra tayi cikin jin nauyin Ummie,cikin tsokana Aunty Safeena tace"Eyye ya Sauban har an tuwo ya samu?a lallai dole yaje samu nama"Ummie tace"uhum tana mi ewa, Zuhra ma mi ewar
Chapter 53 · 0% Book details