Sashe 34
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
magana ba tanufi gaban ta bude tashiga ta zauna,tayar da motan yayi yafiga kamar zai daki motan Shuraim,cikin tsarewan Allah dai suka isa gida lafiya, Mommy ce tafara bude motan tafita,itama Zuhra budewa tayi kokarin yi sai dai jitayi anfisgota,idanuwan sa sun kada sunyi jajawur tare da sake wani irin girma magana yafara cikin wani irin amo mai ban tsoro"kinaso kizama 'yar iska ko?tunda kika shiga University kikejin kanki watace ko?haka kikaga su Laila nayi?yayi maganar yana daka mata tsawa,jikinta na wani irin kyarma hawaye na zubo mata takasa magana,cigabawa yayi"uban me kuke a daki daga ke sai shi?nema kike ki bata mana sunan family?sosai maganar sa ya bata mata rai da yimata zafi shiyasa hawayen ta suka kasa tsayawa."Bari kiji as from today nasake ganin dan iskan yaron nan tare dake saina wulakanta ki a gabansa shima na wulakanta shi,mtsewww Idiot! Get out of my car!! Yayi maganar cikin daka tsawa,jikinta na bala'in rawa tafita daga motan da gudu tana toshe baki Saboda wani mahaukacin kuka data saki,a dai-dai wannan lokacin kuma su Daddy sun fito tare dasu Ammi,ko kallon su batayi ba saboda kukan daya ci karfin ta tanufi sashen Bodejo,duk da kallo suka bita har ta kule,maida duban su sukayi ga Sauban daya bude murfin mota ya fito face dinsa babu walwala. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi [6/20, 22:09] Xahratty (OUM AJMAL): *_GALADIMA FAMILY_* Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* 53/54 _____Ammi ce tayi saurin isa gabansa face dinta babu walwala ta fara magana"me Kuma kayi mata daga dawowan ta?yanzu fa aka sallamo ta daga asibiti,haba son wai meyasa kake haka ne? Dukar da kai yayi cikin takaici yace"Sweatheart ni babu abinda nama yarinyar nan shagwaba ce kawai tayi mata yawa kuma zanyi maganin ta ne,kawai daga na fada mata gaskiya akan wancan yaron shine tafita tana koken banza?to kuma ji dakyau ku sani aure take so! Yakarisa maganar yana raba Ammi ya wuce,binshi da kallo tayi,wajen su Daddy ya isa tare da kamewa, Daddy face dinsa babu walwala shima ya rufeshi da fada sai dai wannan karan sam be tanka ba haka kawai yakejin wani irin takaici da bakin ciki a ransa yace _lallaima mutanen nan ba da bakinsu sukace itadin matata ce amma ace kada nayi kishi,zanyi maganinta._ Hakuri ya rissina yabasu sannan yajuya yabar gidan kaitsaye gidan sa ya nufa tundaga gate kakejin sautin kida tmna tshi daga apartment din Akeela,dogon tsaki yaja kaitsaye sashen sa ya nufa, Akeela kuwa sarai ta hango sanda yashigo don haka cikin sauri ta kikkintsa jikinta,tashirya cikin wasu damammun English wears riga da wando wadanda suka fito mata da ainahin halittar ta sam Akeela bata diri ko shape face nono,nonuwa ne kamar guga kunsan dai yanda nono masu yawa kema siririn mutum to haka ne itama Akeela,da kwarkwasa tashiga apartment din,sosai ta rude da ganin tsaruwar sashin nata,ita kanta tasan lallai ba komai akasa mata ba face kayan dakin me aikin Sauban domin sashen sa iyaka ne,zaune ta hangosa a gefe yana daddanna laptop Bluetooth a kunnen shi yana magana,tunda yashigo yaganta kallo daya yamata ya kauda kansa,yanajin sanda take isowa garesa,batare da tajira komai ba tazauna a gefensa,kwankwason su na gogan na juna,cikin muryan bariki da kissa tafara magana"kai horney meyafaru ne jiya?inata jiranka amma shiru baka shigo har nagaji nayi bacci,wat's happening? Sauban idan kintanka ya tanka don zaki rantse da Allah badashi ake mgn ba,bata face Akeela tayi tana kokarin kai hannunta jikinsa cikin muryan tsawa yace"don't touch me! Cikin gigita Akeela ke dubansa tana jin wasu hawaye suna neman kufce mata,hankalin ta yayi kololuwan tashi sake langabar dakai tayi tana duban sa akaro na biyu tace"Naroke ka da Allah horney ka daukeni a matsayin matarka,yakamata ka kwantar dakai mufaranta ma junan mu musan cewa lallai munyi aure koba komai mukasance masu biyayya ga iyayen mu"wani banzan kallo ya watsa mata mai cike da ma'anoni da dama,mikewa yayi yana duban ta face dinnan babu almamun wasa yace"please zaki iya fita inaso nashiga na watsa ruwa ne,cikin marairaice face ta mike tana me nufan toilet din tana magana"honey wannan ai aikina ne ba naka ba don Allah kabarni nasamu lada a gidan aure na"yakarisa magana tana shiga toilet din don hada masa ruwan wanka,sosai yake mamakin karfin hali da budewan Ido na yarinyar yarasa dalilin da yasa sam bata tsoron shi,wata zuciyar tace _Aibata yarda ta hada ido dakai balle takarance yanayinka._ Zama yayi zuwa can babu jimawa tafito jikinta har rawan farin ciki yakeyi ta nufosa tace"honey gashi can na hada ma,mikewa Sauban yayi batare da yayi magana ba yanufi toilet din,muryan ta yajiyo tana cewa"ko nazo na temaka maka ne honey?cikin sauri ya murza ma kofan key,kanshi nasake daurewa da bude idon yarinyar,kafin yafito tabude closet dinsa tafito masa da kayan da zaisa. Yadan Jima a toilet din kana yafito,waist dinshi daure da towel bata dakin cikin jin dadi ya sauke wata ajiyar zuciya,kofan bedroom din yanufa ya sanya key yarufe,gaban mirror yadawo yafara shiryawa,yanajin sanda take knocking yayi mata banza sai da yagama shirya ko kallon kayan da tafito masa dashi baiyi ba yabude yaciro wasu kayan ya shirya yayi matukar kyau,sosai kwarjinin sa da zatin sa suka sake bayyana,cikin takun sa na isa yafito.Kallo daya Akeela ta masa tasake rikicewa don tabbas ya hadu iya haduwa sai dai ganin face dinsa da tayi yasa tadan shiga taitayin sa,dubanshi tayi tace"ga lunch can an aiko dashi"batare daya dubeta ba yace"zanje masallaci daga can zanshiga cikin gida nayi acan,wani kululin bakin ciki taji yazo mata makoshi ya tokare cikin yanayi nanuna rashin jindadi tace"nikam gaskiya banajin dadin abinda kakemin don Allah idan bazaka iya zama dani ba ka sawwake mun yanzu natafi niba makiyiyar ka bace face masoyiyar ka don haka bazan tilasta maka saika so niba"takarisa maganar cikin muryan kuka sosai takashe masa jiki sai dai duk kwakwan ka bazaka fahimci haka,sam baya fatan abinda zai bata ran iyayen nasa kwana biyu da aure ace amarya tayi yaji,danne zuciyan sa yayi batare da yayi magana ba kaitsaye taga ya nufi kofan barin parloun,maganar sa tajiyo"idan nafito zandawo nayi lunch din"yana gama fadar haka yafita,wani murmushi Akeela tasaki a fili tace"Sauban nida kai dan halas kafasa lallai kuwa nagano lagon ka Wallahi koda bala'i sai ka soni,cikin farin ciki tanufi dining din,wasu pills ta balle a satchet nasu tacire guda biyu tazuba a cikin lemon Fairless ta girgiza sosai sannan tasake tamke murfin,ranta fal nishadi,batare da maganar sallah ba tasamu waje tazauna. Yadauki tsawon 35 mnt sannan yadawo,cike da kissa ta tarbesa kaitsaye dinning din yanufa,cikin bariki tafara serving dinsa,tuwon shinkafa ne miyan zogale sai farfesun kayan ciki,nan ta gabatar mai da komai itama ta zauna tafara cin abincin,cikin natsuwa yakecin abincin nashi yanayi yana sipping juice din,har ya kammala ya mike tare da daukan ragowar juice dinsa yakoma parloun sa yazauna,wani nishadi Akeela takeji donji take kaman ammata wani gagarumin kyauta,bayan kamar 5 minute Sauban yaji wani bakon al'amari duk da ada yana fama da matsalar sai dai yadan dade baitaso mishi ba,dannewa yaci gaba dayi,dai-dai lokacin Akeela takariso wajen tana zama agefenta jikinsu na gogan na juna hannunta tasa tasaqalo ta wuyansa,sosai Sauban yasake tsare gidan sa duk da wani mahaukacin feeling da takejin yana taso masa but haka yaketa dannewa,cikin tsananin shedanci Akeela tafara yimishi wasu shirmen hira tana shasshafa jikinsa.Sauban kuwa banda zufa babu abinda yakeyi sosai yake kokarin danne matsalar sa,mikewa yayi yana dan matsar da Akeela sai dai kokafin yayi magana yaji hannunta a federal government dinsa wani rintse ido yayi yanajin wani takaicin ta agefe kuma ga azaba daya ishesa,juyowa yayi cike da niyyar yimata tijara,sai dai arban da yayi da maka-makan gugunanta yasa ya daskare a tsaye sai dai duk yanda yaso yayi kokarin control din kansa kasawa yayi don yakai limit dinda shikansa bazai iya controlling kansa ba,su Akeela ansamu abinda akeso nanfa tafara aikama da ya Sauban wasu manyan sako,tun yana basarwa kai hardai yabada kai bori yahau,sosai suka fara al'amuran su batare dashi kansa Sauban din yana gane halin da yake ciki ba duk da a kasan ransa ba hakan yaso ba amma bayajin zai iya wasa da damanshi,a haka Allah yatemakesa yasamu natsuwa da Akeela batare da wani abu yashiga tsakaninsa da ita ba duk kuwa yanda taso wani abu yafaru yakiya,kuka tasanya masa tana cewa tunda shi yasamu ya faranta ma ransa ai dole ita ya maidata ko oho,cikin takaicinta ya dafe kai don gabadaya yagama fahimtar Anya yarinyar ba 'yar hannu bace?duba da wasu dabi'unta,ganin tagaza yin shiru cikin karfin hali yafara magana"Niba jahili bane inason na gudanar da Daren farkona wajen nuna godiya ga mahallicina,sannan mubi dokokin da aka sanar Mana a addinance,buyi sallah na nuna godiyan mu ga Allah ba sai mufara wani Abu?I can't! Yana gama fadar hakan yanufi bedroom dinsa kaitsaye toilet yafada, Akeela kuwa cij yatsa tayi a fili tace"Allah yakai damo ga harawa,yanda ka tayarmin da hankali nima dole nasamu me biyamin bukata bari nanemi Suby,takarisa maganar tana me mikewa tafita daga apertment din. Wanka Sauban yayi cikin dan natsuwan da ya samu shiryawa yayi cikin kananun kaya marasa nauyi yanufi gidan su,tundaga shigowan shi ya hangosu zaune akan plastic chair sai hira sukeyi cikin nishadi,hada Ido tayi dashi gsbanta yayi wani mummunan fadi,batare da komai ba yawuce ko sake dubansu beyiba,wani boyayyen ajiyan zuciya zuhra tasaki tana godiya ga Allah. ***** A KADUNA kuwa abubuwa sun fara cakude ma Adda zainab yanzu hk zaune take suna tattaunawa da aminiyar ta,cikin wani irin damuwa take magana"Wallahi bansan yanda zanyi ba aminiya,damuwa yamin yawa Alhaji tun dawowan shi da kwana biyu ya sauya nagaza gane kansa,Wai sai rannan na kamashi yana waya da mace harma da maganar wai yatura manyansa,hauka ne kawai banyi ba,ni Alhaji iliyasu zai tozarta? wallahi da naga Alhaji da wata mace gwara naga motuwar sa kowa ma yahuta"tayi maganar tana cire dankwalin ta ta ajiye a side, hajiya Aliya tace"hmmm namiji kenan su totally nasu abin kunya baya musu wahala bacin haka ina Alhaji iliyasu ina wani sure?Koda kinsan wani me budurwan zuciya ce,kuma kada kiyi mamaki yaje yadauko Miki budurwa.....batare da takai aya ba Adda zainab ta mulmulo wani ashar! "Tabbas