← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 64

Sashe 55

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace"ina tsananin son ki ar baiwa,wallahi ke in ta daban ce Babyn Baby",mi ewa yayi ya shiga toilet,ha a musu ruwa yayi sannan ya dawo cak ya sunkuce ta ya nufi toilet da ita. ******** Akeela komai ya tsaya mata cak, Daddyn ta ya dena kulata ko gaishesa tayi ya dena amsawa,haka idan taje wajen Guggo Laure habaici kawai take sakin mata,yau ma kamar kullum tsaye take a bakin ofan palour Guggo Laure sai mita takeyi,cikin acin rai da muryan kuka Akeela ta fara magana"Wai ya kuke so nayi ne da rayuwa ta?nace nayi nadama ina kuma neman yafiya na a wajen Allah to meyasa za'a tasa ni da cin zarafi? Guggo Laure tace"dole aci zarafin ki domin kin da e kina cin amanar mu tare da ata mana sunan ahali,ashe ba karya da sharri su A'isha suka miki ba amma kika zo kika fa amin arya da gaskiya kika sa naje na ma an uwa na tujara har takai shi da samun mutuwar arin jiki?wallahi Akeela ke she aniya ce"sosai kalaman Guggo Laure ya ata ma Akeela rai,tana kuka ta fara magana"Kada ki mance Guggo kece kika fara tusa min son ya Sauban a raina tun bansan menene so ba,kece kika samin kwa ayin son sa,wallahi Guggo har yanzu ina son ya Sauban banjin akwai na mijin da zanso bayan shi,don Allah Guggo kije ki ro a min gafarar sa ya maidani"wani kallo Guggo Laure ta mata na baki da hankali sannan ta mi e ta shige cikin uwar akin ta tana jin ba in cikin abinda tama yayan nata,tarasa da wani idon zata je duban sa. Kuka sosai Akeela keyi tana Allah wadai da irin rayuwar ta,ga kunyar duniya bata isa ta fita waje ba,aci zarafin ta iyayen ta da basu ji ba basu gani ba suma a zage su,share hawayen ta tayi tana mi ewa ta nufi apartment in su. A tsakanin Bana sani da Alhaji Mansir kuwa sun yanke hukuncin zuwa su bama GALADIMA da su Daddy ha uri akan abinda ya faru,don haka suka fito cikin shirin su suka nufi wajen Guggo yi mata sallama,anan suka ci karo da Akeela da ke tafe tana shar en kuka,wani dogon tsaki Alhaji Mansir yaja sannan yana nuna ta da yatsa cikin acin rai yace"Ai inhar duniya ce Akeela baki ga komai ba"girgiza kai kawai Baba sani yayi harga Allah yana jin zafin abinda Akeela ta aikata ga tsananin tausayin ta. Koda suka shiga wajen Guggo Laure sanar mata sukayi da inda zasu nanfa ta tubure kan itama zataje,duk yanda suka so lalla ata ta i hakan yasa babu yanda suka iya suka ce to ta shirya suje. Fitowan su kenan daga apartment in Zuhran Rammat tana ar dariya ta dubi Muneefa tace"wallahi kidai kula da amanar da yaya ya dan a miki idan ba haka ba kuma babu ruwa na"duban Zuhra Muneefa tayi tace"wa? aidole na kulan ma yaya da wannan amanar tashi domin idan nasake wani abu yafaru hukunta ni zaiyi duk da yau saura kwana uku biki,ni fa banga wani wurin da akayi na zuwa saloon ba. Rammat tace"Gaskiya kam,suna arin fita second gate sai gashi anturo,su Guggo Laure ne,aiko cikin girmamawa su Zuhra suka shiga gaishesu,sosai suka amsa cikin kulawa inda Guggo Laure keta nuna kulawa akan Zuhra fiye da kowa,domin ko gausuwar Rammat ma bata amsa ba,sai su Baba Sani ne ke tambayar ta Hajiya Uban da shirye-shiryen bikin?(kunsan dama su an uwa ne da Hajiya Biba da mahaifin su Baba Sani.) Wucewa sukayi inda Muneefa tace"To me kuma yakawo Guggo gidan nan?ita da ta nuna bata babu ahalin nan sannan sai wani basar damu takeyi"Rammat tace"mtseeww! Can ta matse mata ganina ne yasa take ta wannan abin ke bakisan sunje family in su Hajiya sunyi tujara ba ita da Ouncle Mansir?suna cewa Hajiya ce ta kashe ma Akeela Aure tunda dama taso nine na aure Sauban?sai da ashirin Akeela ya tonu sannan da Hajiya ta wanku,anan kuma aka samu masu zuwa jin gulma,idan kika lura Ouncle Mansir ma cikin kunya ta ai yake tunda dama shine mataimakin ta idan tana tujara. Zuhra tace"Allah dai ya kyauta"Duk da Ameen suka amsa,inda suka isa bakin ofan motar, Zuhra ta fara shiga backseat in sannan Rammat, Muneefa kuma tashiga gaba,dama Mus'ab mijin ta ne zaikaisu saloon Acan ofan palour Bo ejo kam sallama suke ta dokawa, Bo ejo ta fito tana amsawa tare da bada izinin shigowa,sallama sukayi suka shiga da mamaki take binsu da kallo musamman Guggo Laure tamke face tayi don sometimes Bo ejo bata da dama,gaisawa suka fara yi,sannan shiru ya an gifta, Guggo Laure tace"yaya Bo ejo yaya Muhammadun ko nanan? Bo ejo ta sake tsuke face sannan tace"Yana nan dame kuma yau akazo masa?don bazan yarda yau a kuma tayar masa da hankali ba"tayi maganar tana auko cup in goron ta ta auraye ta antara,cikin damuwa Guggo Laure tace"Wallahi ko kusa hasalima nazo na bashi ha uri ne akan duk abinda yafaru,tabbas nayi kuskure wanda gashinan nazo ina nadama"Bo ejo tace"Ikon Allah to madallah bari na mishi magana ya fito nan,mi ewa Bo ejo tayi zuwa can sai gashi sun fito GALADIMA ne a gaba yana tafe yana dogara sandar me shegen kyau da tsada,bayan sa Bo ejo ce ta fito. Samun waje yayi ya zauna cikin kulawa GALADIMA ya dubi Guggo Laure yace"Laure kece a gidan?cike da jin nauyi Guggo Laure tace"ina wunin mu yaya?ya arfin jikin naka?cikin fara'a GALADIMA yace"alhamdulillah jiki yayi sau i sosai,nan su Baba Sani suka shiga gaishe shi cike da girmamawa tare da tsananin jin nauyi,kunya da nadama. "Hanne!!! Bo ejo ta shiga wala ma maid inta kira,babu jimawa ta iso hango ba in da tayi ya fahimtar da ita abinda zatayi,komawa kitchen tayi ta ha o abin motsa baki a tray sannan ta iso ta ajiye tana gaishe dasu Guggo Laure,a lokacin da yake da la'asar ne sai Galadima ya au waya ya kira su Daddy,babu jimawa suka iso shida Baba Hasheem sunyi mamaki warai,inda Baba Hasheem ya udurta a ransa idan sunzo da niyyar cin wani mutumcin ne to shi zai sauke musu. anin haka domin kuwa sosai suka nemi yafiya inda Guggo Laure har kuka tayi, Baba Hasheem yace"ai Guggo an aikata abin kunya ne zalla,be kamata yara su ha aki da Galadima ba,yana aya daga cikin abinda a yanzu haka naji auren zumunci ya fita kaina,amma wannan ba komai bane face rubutaccen addara, Allah ya tsare gaba"da Ameen duk aka amsa,sannan Daddy ya dubi Guggo Laure yace"to meze hana ita Akeela ta dawo nan gidan da zama tunda kince acan babu halin ta fita sai hantara da yamar?ta dawo nan kaw.....wani tsalle Bo ejo tayi ta dire cikin masifa tafara zazzaga ruwan bala'i"wallahi Taleeb zanci mutumcin ka duk abinda ya faru be isheku ishara ba ko?to wallahi ba zata dawo nan in ba babu ruwan ka,aikin banza kawai aikin wofi"gaba aya palour shiru akayi kowa na sauraran masifan da takeyi, Guggo Laure tace"ai komai ma mai wucewa ne Taleeb mungode sosai muma a yanzu ba zamu tabbatar da nadamar Akeelan ba sai a dalilin zama a gaban mu tukuna zamu gane"ta arisa maganar tana shar walla da gefen mayafin ta, Baba Sani yace"Gaskiya ne wannan yaya gwara ta zauna acan gaban namu zafi, mi ewa Bo ejo tayi tare da mere da baki kamar ba tsohuwa ba tace"Da dai yafi ku gaida gida"tana gama fa ar hakan bata jira amsar su ba tanufi corridor in da zai sadata da jerin akunan ta sai ananan surutai takeyi tanaji kamar ta faffallama Daddy mari. Anan aka fahimci juna tsakanin Guggo Laure da Galadima sannan sukayi musu sallama suka mi e,suma su Daddy mi ewan sukayi don taka musu. Wajejen magrib Suby da Zuleey ne aka tsinci gawar su a wani hotel room inda suke tsirarar su an musu yankan rago, wannan abin ba aramin girgiza Akeela yayi ba don kamar zatayi hauka da ta samu wannan mummunan labarin,kuka take kamar ranta zai bita,cikin tashin hankali Alhaji Mansir ke magana"Kin gani?sune manya awayen ki baki da awaye sama dasu to wallahi Akeela Allah na Son ki da rahama domin kuwa ya miki da kyau abisa su,ki dage da istigfari da ro on Allah yafiya,ki kalla ita wancan yarinyar suwaiba uban ta aukar gawan ta ma yayi sai da an uwa suka suturta,wannan kuwa"yayi maganar yana nuna Zuleey"Iyayen ta kuka suke kan ammata sharri ne, saboda bata ta arin wata ofa da zakayi mata kallon mutumiyar banza ba,kullum cikin suturta jikinta takeyi,ina me baki shawara da kiyi tuba irin tuban taubatun nasuha,idan ba haka ba arshen ki sai yafi nasu muni"cikin muryan kuka Hajiya maimuna tace"haba haba mana Alhaji kadena jifan yarinyar nan da mugayen kalamai haka,kune kukayi silar komai nata Akeela tun tana da 16 yrs ta nuna maka aure takeso amma kai da Guggo kuka nace sai tayi boko"ta arisa maganar cikin kuka. Zira takalmi Alhaji Mansir yayi yana fita yace"kyadai daiji dashi,nidai gaskiya nake fa ama ta ( _Nikuwa nace gaskiyar ka ta banza Alhaji Mansir?sai da Akeela ta lalace kake fa a mata gaskiyar?kana ina sanda take kwana a waje?kana ina sanda asashen banza ke zuwa wajen ta?baka ta a bincike awayen ta ba,kuskuren da iyaye da dama keyi kenan a wannan zamanin, Allah yasa mudace alfarman Annabi da Alkur'ani._) [7/25, 09:30] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 89/90 ____Sosai Sauban ke nuna ma Akeela soyayya da kulawa wanda be jin kunyar uban kowa,su Laila ma an sakko da bikin su nan da six months don har ga Allah yayi nesa a ce sai sun gama School tunda dududu 2000l yanzu suke,dama Zuhra ce dai bata shiga da wuri ba,yau ta kama Tuesday kuma yau ne ake event na Kanuri day,amarya tasha kyau ko ta ko ina. Zuhra sosai take kuka a dalilin hanata zuwa wajen event in da ya Sauban yayi,har yau takasa sabawa dashi tun wajen 1 yake abu aya har yanzu da ake neman 4 azaba ya ishe ta duk da ma juriyar da Allah ya saka mata amma tayi kuka har ta gaji,gaba aya a wahale take ko hannun ta bata iya agawa,sai yanzu ya sarara mata, aukan ta yayi ya shiga da ita toilet ya musu wanka,inda ita kuwa sai ananun koke take masa da complain in ciwon
Chapter 55 · 0% Book details