← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 64

Sashe 41

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*******
Babban tashin hankalin da ya taru a gidan Alhaji iliyasu shine anga gawarsa shida amaryarsa wadanda aka saka mudu Poison a cikin cofeeeeeee
Xahratty CE
Lallai Alqalami
yafi takobi
*_GALADIMA FAMILY_*
Page:- 63/64
____Sosai tashin hankali ya bayyana a cikin wannan family din da rudu inda su islaha banda kuka babu abinda sukeyi jin yacce ake la'antar mahaifiyar su daga bakuna da dama,ita kanta Amma tasha zagi duk da batasan hawa ba batasan sauka ba, domin dai a sashen Adda Zainab aka ga kwalaben poison dinda aka kashe su hajiya Aliya gashi kuma an nemeta an rasa,anzuba jami'an tsaro kota ko'ina, Ummie kuka takeyi sosai hankalinta yayi kololuwar tashi wanda yayi sanadiyar da tafadi,hawan jini yayi mata mugun hawa,daga mutanen kadunan har maidugri babu kwanciyar hankali,su Daddy cikin tashin hankali tare da Sauban, Baba Hasheem, Ammi, Mom harda Zuhra suka nufo kaduna,sosai suka taradda tashin hankali domin kuwa har gidan Ummie 'yar uwan Alhaji iliyasu ke zuwa suna tada kayar baya,sai da su Daddy suka iso sannan akasa jami'an tsaro shine fa komai yazo da sauki, Ummie na kuka Amma ma tanayi, cikin muryan kuka Amma tace"mezesa ki aikata haka Zainab?wani irin zafin kishi ne dake haka?wallahi ba irin tarbiyyan da namiki bane domin ko mahaifiyar ki ba haka take ba munyi zaman lafiya da amana, innalillahi wa Inna ilaihirraji'un kin cucemu kin cuce yaranki kin cuce kanki,sai lallashin ta akeyi.
Acan kuwa cin zarafin da dangin Alhaji iliyasu kema su islaha kamar ba jinin su ba yasa itada da kanwar ta gudu daga suka nufo gidan ummie,duk da yaune akayi rasuwar amma a yacce suke musu kamar zasu kashesu Suma.
Kota ina bincike ake koda Allah zaisa aga Adda Zainab amma ina ba'a ganta ba har dare,wannan ahalin dai haka sukayi kwana bakin ciki sam basu rintsaba, washegari su Daddy suka wuce harda Zuhra cuz tana da Exam,sun bar sallahun duk abinda ake ciki ummie ta sanar dasu.
Washegari haka suka shirya suka nufi gidan Alhaji iliyasu,tare da manya
n kuloli na abincin sadaka,sun ma maza 'yan waje gaisuwa don sosai yayyen Alhaji iliyasu maza da kannen su suka amsa cikin kulawa sai da suka shiga gidan ne gida ya hargitse domin har masu iskokai sai da suka tashi kan idan su Amma basu bar gidan ba sai sun kashesu,sosai sukaga tashin hankali wata kanwar Alhaji iliyasu tana kuka tace"Dangin masifa dangin bala'i wallahi munyi dana sanin sanin ku,ashe Yaya iliyasu da ajalinsa yake zaune duk tsawon shekarun nan?wallahi bamu yafe ba kuma sai mun dauki fansa, Allah ya isa tsakanin mu daku"Amma kuka Ummie ma kuka haka su islaha ma, Ammar ne ya kariso yace"Haba Guggo mu bada son ranmu momy zatayi haka ba domin lefin wani baya shafar wani sannan muma mahaifin mu fa aka kashe,muma munajin zafin hakan fa matuka,sannan me su Amma sukayi da zaku hada dasu?yakarisa maganar cikin 6acin rai, cike da masifa tace"dalla can rufemin baki,wayasa dakai?ai bazaku ga lefinta ba tunda ba ita aka kashe ba, la'ananniya shedaniya"takarisa maganar cikin muryan kuka,yayyen Alhaji iliyasu maza biyu ne suka shigo cikin 6acin rai suka fara magana"Wai talatu lafiyan ki lou kuwa?ku meyasa idan baku tayar da fitina ba bakujin dadi?kubar mamata su samu salama ma ya isa,sannan kinada tabbacin hajiya Zainab ce takashe su?cikin muryan kuka tafara magana"Yaya waye zai kashesu idan ba ita ba?tunda yayi auren nan bata ta6a barin shi yayi sukuni ba,fitinar yau daban ta gobe daban sannan da bakinta take fadar mugayen abinda zata aikata musu,wani bincike ake so ayi?bayan ga hujjoji?cikin fada yace"talatu banson masifa wallahi yanzu zakibar gidan nan"maida duban sa yayi gasu Ummie yace"don Allah kuyahakuri kusamu waje ku zauna"cikin sauri Amma tace"A'ah Alhaji ai munyi gaisuwa yanzu zamu tafi Allah kajikan su Allah ya musu rahama,yanda 'yan uwankun nan suke a fusace sai su cinye mu danye ai anan"tayi maganar tana goge kwallar idon ta tasanya medical glass din.
Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya da dadi babu dadi gashi a yau Alhaji iliyasu sun cika sati guda da rasuwa,inda bincike be tsaya ba neman hajiya Zainab ake ruwa ya jallo,su islaha sunyi kuka sun gaji me ma lallashinta mijinta ne da mahaifan sa.
******
Zuhra sun kammala Exam dinsu lafiya inda take dan hutun sati guda,bikin Kareem da Rammat kuma ya gabato shirye-shirye kawai akeyi domin saura wata guda.
Sauban ma ya tattara ya koma Canada sai biki kuma kila yadawo,wannan dalilin yasa Akeela cin karenta babu babbaka da akwai ranar da Bodejo ta aike Zuhra gidan Sauban din,duk da bataso ba don har kuka sai da tayi amma Bodejo tace sai taje don duk wani guje
n ta gidan zata koma da zama,haka ta amsa sakon ta tafi badon ranta yaso ba,koda taje sallama tadinga babu response ganin hakan yasa tashiga parlon,abinda tagani sai da yasa ganinta daukewa na wucin gadi,domin kuwa Akeela tagani akan wata mata suna lesbianism inda Akeela ke goga al'auran ta ana matan ita kuma matan ta kama..... Akeela sai shansu takeyi,ihu gabadaya ya cika palourn,da wani mahaukacin gudu Zuhra tabar gidan don da alama ma basusan shigowar ta,sashen Ammi tanufa inda ta ciddata da Mom suna hirar bikin Kareem da Rammat,ganin yanda tashigo a gigice ne yasa Mom kamota"ke Zuhra lafiyanki kuwa?ganin banda zufa da rawa babu abinda jikinta keyi,hanyar waje tafara nunawa daqyar ta iya bude baki tace"s....sa....gidan ya sa....sau...ban.
Mom da Ammi suka hada baki wajen cewa"me yasame gidan Sauban din,cikin gigita Zuhra tace"Akeel....ai bata karasa ba atake anan ta zube sumammiya,wannan abin yayi matukar tayar musu da hankali a dai dai lokacin ne kuma su Daddy suka shigo nanfa suka shiga tambayar abinda ke faruwa, Ammi tashiga sanar dasu yanda zuhran tashigo a gigice,ai da sauri Daddy, Baba Hasheem, Ammi suka nufi apartment din Sauban, Mom kuma ta zauna da Zuhra tana yayyafa mata ruwa,cikin tsananin tashin hankali.
Ammi dasu Daddy dake bayanta haka suka nufi gidan Sauban,ganin kofan palourn a bude yasa Ammi fadawa,abinda tagani ne yasata sakin salatin me hade da kiran Daddy,a lokaci daya suka zabura Akeela da wannan hajiyar dake kanta cikin gigita,a kuma dai-dai lokacin ne kuma su Daddy suka fado parlour,inda Ammi tazube sumammiya.
Tashin hankali su Daddy suka shiga ganin su Akeela a wannan mummunan yanayin,inda yanufi Ammi yadagata, Baba Hashim kuwa cikin sauri yafita daga palourn yana rintse idanuwa,wannan wane irin masifa ne?
Ranga
Daddy yadauki Ammi yanufi gida da ita,nanfa Mom tashiga tambyar abinda ke faruwa,sai dai babu amsa, fifita aka shiga yiwa Ammi don Zuhra ta farfado banda kuka babu abinda takeyi,ta isa wajen Ammi tana mata fifita haka Mom ma"Wai Baban Aseef meke faruwa ne?na tambaye Zuhra tunda ta farfado batace min komai ba kuma bata bar kuka,kuku ma kunshigo da Ammi ranga
"batare da Baba Hasheem ya tanka mata ba yakara waya a kunne,babu jimawa akayi picking"Assalamu alaikum, Dr barka da warhaka,daga can 6angaren aka amsa,magana ya cigaba"don Allah Dr munason ganinka ne yanzu anan gida"amsa masa akayi tacan bangaren"To shikenan sai ka iso,yafada yana aje wayar ya cigaba da cewa"innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, hasbunallahu wa ni'imal wakeel.
*****
Babu jimawa Dr Ahmad ya iso,yanayin da yaga jikin Ammin ne yasa yace gaskiya sai fa anje asibiti,aiko haka suka dunguma asibitin, Zuhra akace taje ta sanar da Bodejo.
Taimakon gaggawa aka shiga bawa Ammi don ceto numfashin ta,kusan awa biyar kenan ana kanta,ana cikin hakan ne kuma Galadima da Bodejo da zuhra suka shigo.
"Ikon Allah Aisha kuma lokaci daya ace ciwo ya sauka?lallai Allah me iko"Mom tace"wallahi kuwa bodejo barka da zuwa,bodejo tace"yawwa Rabi,nan suka cigaba da tsayuwa, Dr Ahmad ne ya fito yadubi su Daddy yace"Alhaji muje office"da okay Daddy ya amsa sannan shida Baba Hasheem suka nufi office din harda Galadima,waje suka zauna nan Dr Ahmad yafara bayani"babu komai kawai firgice tayi da alama taga wani abu daya firgita,but Insha Allah everything will be okay,yanzu haka ma ta farfado zaku iya dubata"godiya sosai sukayi masa suna fiata daga office din,duk cikansu suka rankaya dakin, Ammi na zaune banda hawaye babu abinda yake mata,duk sannu suka shiga yimata, amsawa tayi tana me duban Daddy dakyar ta bude baki tace"Daddyn yara ALLAH yasa mafarki nake ba gaske ba,ina jin tsoron abinda na gani ya zama gaskiya,gyaran murya Daddy yace"Uhmm please Aisha calm down cuz likita yace baki bukatar hayaniya....carab bodejo ta ca6e"ku mana bayani mana Taleeb wai meke faruwa ne? Mom tace"gaskiya kam saboda kinga Zuhra tafara ganin abinda ke faruwa sannan a sashin Sauban, Galadima yace"ya isa haka kubarta ta samu natsuwa idan anje gida duk a tattauna.
A ranar Dr Ahmad yabama Ammi sallama.
Chapter 41 · 0% Book details