Sashe 57
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
lefin shi ba,yaya ya san ka da kishi ne shiyasa"Sauban yace"to kinga lefina?ke bakisan irin kyan da Allah ya miki bane shiyasa,ga diri na jan hankali dole na dinga taka tsantsan dake"yana fa ar hakan ya juya,itama Zuhra murmushi tayi ta koma kitchen, auko juice in da ta ha a tayi,glass jug biyu ta fito dashi,suma a lokacin ta taradda su zazzaune sai hayaniyar fira sukeyi,ajiye komai tayi sannan ta koma ta sha u tray da bottle water shima ta ajiye ta koma ta auko cooslow in da sukayi ane,ta ajiye wani tray in ta auko inda su samosa,spring rolls nd cake ke kai ta ajiye, Sauban ne ya ariso kamar zai rungume ta yana kallon dinning in yace"yanzu duk wannan aikin Babyn Baby ce tayi shi?lallai yau da rigima"dukan wasa ta kaima chest in sa tace"mun kammala bari naje palour su Laila na can"Sauban yace"Okay love yhu"Zuhra ta watsa hannu ba tare da ta jiyo ba tace"me too love". "Guys bismillah fa ku ariso"ya fa a nan kuwa suka tattaso da yake dinning in me cin mutane goma sha biyu ne,su kuma su goma sha aya ne akwai ya Taufeeq da ango Kareem,sauran ne dai ba in su,wa anda in ka kallesu kasan ku i da sun zauna babu arya, Kareem yace"Kai oga arfi da yaji kasa Aunty Zuhra irin wannan aikin? murmushi Kareem yayi wani daga cikin su yayi carab yace"Nima idan zanyi ba i Nihla nake sawa tayi komai,to ga iyalin ka ta iya mezesa kaje waje ci? Please Taufeeq yi ka serving ina"gaba aya dariya aka sanya harda Taufeeq kowa ya agu ya fara cin abinci,inda kowa ya shiga za an abinda zaici,sai dai daga arshe ko wannensu sai da yaci komai dake wajen,babu abinda ke tashi sai muryoyin su da suke zuba santi [7/25, 21:43] *_GALADIMA FAMILY_* [7/26, 10:39] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 91/92 ____Sun zu a santi,zuwa can Kareem yace"Allah Sarki Aure Aure me da i oga kaifa naka yayi kyau saura mu an baya don wallahi Aunty Zuhra ta iya girki, shiyasa lokacin da suke Kaduna Taufeeq idan yazo nan yayi ta afe- afen yunwa ashe ashe"dukan wasa Taufeeq ya kai masa gaba aya suka saki dariya,wani a cikin su me sunan kabeer an Gombe suna ce mishi kb ya dubi Sauban yace"Wallahi da a garin nan muke sai haseena tazo wajen yarinyar nan koyon girki"harara Sauban ya galla masa sannan yace"Matar rawa ce yarinya?Kb yace"Ea mana yarinya ce akan su haseena,a shegen girman kan haseena ma nasan ba zata ta a zuwa ba"haka dai suka cigaba da tattauna wa domin sun ji da in abincin matu Basu suka bar gidan ba sai wajen 9:30 lokacin su Laila ma sun tafi,tare da tuwon Galadima, Daddy da Ammi, Ummie sai na Baba Hasheem,suma dai acan hakan ce don santi suka dingayi,sannan su Laila suka sanar dasu Zuhra tayi girkin ta abinta,don su shinkafar su da kajin su suka ce, Aunty Mashahuda kuwa kiran Zuhra tayi ta sanar da ita idan akwai ragowan tuwo ta bama ya Taufeeq ya kawo mata,da yake a wajen ta malmala aya ya ragu kuma tana so taci don bata jin cin shinkafar,ce mata tayi bari su tafi idan sun rage zata bashi ya kawo mata,cike da farin ciki Mashahuda ta kashe wayar,abinka da me kitchen. Sauban ne ya shigo akin yana aika mata da wani kallo me tafiya da zuciyar mutum,idanuwan sa sun koma so sexy yace"Wifey taso muje kuyi sallama"yayi maganar yana gyara mata lutfayar ta,hannun ta ya kamo ya mi ar da ita sannan suka tafi ajere. Nan Zuhra ta shiga gaishe su,cikin kulawa suke amsawa,wani me suna Kamal yace"Gaskiya Madam oga beyi za en tumbin dare ba shiyasa yake ta sake zama young Alhaji ashe kulawa yake samu,wannan delicious haka"murmushi Zuhra tayi tana sunnar dakai,nan dai duk suka gaggaisa suna mi ewa don tafiya tare da mata sallama suna godiya,hannun Kb in ri e da tray in snack's in don sunce sai sunje otel zasu ci, Zuhra tace"babu komai ai,fita sukayi ya Taufeeq na jinjina mata hannu, Sauban ya bata wani peck a kumatu"ina alfahari dake matata kin fitar dani kunya Allah ya miki albarka,yasa ki haifa min Baby girl me kama dake sak! yayi maganar yana ale yatsu,dukan wasa Zuhra ta kaima chest in shi sannan ta nufi dinning in tace"Kaga dare ya fara bari na fara kai kayan nan kitchen,kun rage tuwo? Sauban ya dube ta cikin kulawa yace"baki ci bane? Zuhra tace"Ea ban ci ba ina da ragowan malmala aya a kitchen dama Aunty Mashahuda ce ta kira tana so"Sauban yace"Ca anya sun rage tuwon nan bari mugani"yayi maganar yana bu e foodflask in,ragowar malmala aya ne ya rage,yace"kinga abinda ya ragu ki kira ta ki sanar da ita babu"Zuhra tace"Haba yaya a'ah gwara na bata ni naci jollop in hakanan"Sauban ya wurga mata harara yana tamke face"wai kina nufin ki zauna da yunwa?to baze yiwu ba keda aiki wasu da lamushe da i ki kirata kice mata babu"marairaice face Zuhra tayi sannan tace"yaya ita fa me ciki ce inada ragowar miyan gobe da safe sai na tu a wani yanzu zanci jollop in ka bari a bata"Sauban ya sake tsuke face yace"kika sani ko kema cikin ne dake?dariya Zuhra tasa kawai batare da tayi masa reply ba saboda kiran wayar sa da akayi. Batare da yayi picking ba yace"bari naje suna jira na zamu kaisu otel in da suka sauka sai mu dawo,cikin sauri Zuhra tace"Please yaya ku sauke ni cikin gida sai na kaima Aunty Mashahuda tuwon"wannan karan tamke face in yayi gaba aya Sannan yace"ba zaki kai mata ba a daren nan,idan ta bu atu tazo ta amsa"yana gama fa ar haka yayi wucewar sa, aga murya tayi tace"safe journey"juyaowo wa yayi cikin jin da i yace"tnx love"ya fice,kaya kayen kayan Zuhra tayi tana harha a plates in,ku i ta gani kashi da kashi kusan biyar,zato ido tayi cikin mamaki,wato ihsani sukayi mata kenan, aukan ku in tayi ta irga na farko 10,000 na biyu 5000,na uku 10,000,na hu u 15,000,na biyar 7000,cike da mamaki Zuhra ke kallon ku in lokaci aya sun ha a mata 45,000k kenan sun biya ta ku in aikin ta,hakan yasa sai taji bata wani murna da ganin ku in ba,ajesu tayi anan side in dinning in ta cigaba da gyaran wajen. Basu jima ba suka shigo shida ya Taufeeq,a lokacin ta shirya cikin wasu shegun night gown,sanin ila Taufeeq ya shigo yasa ta zunduma long hijjab abin ta, Taufeeq yace"Malama ina tuwon Madam ina? Zuhra na murmushi ta mi e ta nufi kitchen,bata jima ba tafito hannun ta auke da foodflask tare da wani an take away tace"gashi tunda abin bin bashi ne,kada Babyn mu ya fito da ta o yaya"Sauban yace"a samu hujjan yi mana aharri ba? Taufeeq ya amsa foodflask in yana dariya yace"wallahi kuwa don haka kun fanshi kawunan ku,gud night"Yana are fa ar hakan ya fice, Sauban na biye dashi ya sama afan key,tare da juyowa ya rungume Zuhra a jikin shi,cikin kulawa yace"kinci abinci? aga masa kai tayi,yana rungume da ita suka haye stairs yana cewa"shine za'ayi wankan ba za'a jirani ba?so wallahi sai kinyi sabon wanka don ke zaki tayani"bubbuga afa Zuhra ta fara cikin shagwa a,don harga Allah idan aka ce dare yayi to always cikin fargaba takeyi,don tutur federal government in ta a matse yake duk da ruwan ni'iman da yake shiyasa take wahaluwa,duk da ko ka an bata nuna masa gazawan ta,hakan ke ara masa son ta da aunar ta,kamar yasan tunanin da takeyi ya matso dai-dai kunnen ta cikin muryan ra a yace" sai kinyi ha uri da yayan ki, cuz bana gajiya dake ke in ta daban ce Babyn Baby"yayi maganar tare da aukar ta cak ya shige da ita toilet. ******** Dama akace duk abinda ake sama rana sai idan lokaci beyi ba,domin kuwa yau ne ake shirin aurin auren su Kareem. Zuhra tayi kyau har ta gaji,ankon colour sukayi da Sauban kayan da ya siyan musu,wani straight gown aka yima Zuhra me aukar hankali,don ma veil in babba ne,daga ita har Sauban in duk wanda ya kallesu sai ya kuma, ga high heel in ta da ga henna gaskiya Zuhra tayi kyau wanda me karatu ne kawai zai iyasta irin kyan da tayi a zuciyar sa,saura five minutes daurin auren don daurin auren 2:30 ne gaba aya 'yan gidan su tun azu suka fice, Ammi na gidan su Kareem, Ummie dasu Mashahuda dasu Laila suna gidan su Mom,sai da Sauban ya samu natsuwa sannan ya shirya Zuhra a bala'in gajiye take arfin hali kawai takeyi duk abinda takeyi,da kanshi ya kamata ya shiga da ita gidan,nan fa maro a suka shiga ro o,duk inda suka gifta kuwa kallon su akeyi an jaridu ma na aukan pic,haka zalika wasu daga cikin mutane,don Sauban yayi fice matu a kuma bikinsu da Zuhra duk da ba'ayi wani events ba amma hotunan da akayi yasa sosai sukayi trending a lokacin. Mom sosai ta tarbesu cikin kulawa ta kamo Zuhra,palour da aka kai Ummie nan Mom ta nufa da ita,Hajiya Biba ma cikin kulawa ta tarbe Zuhra,ita kuwa cikin girmamawa take gaida su, Zuhra tace"kai Mom kin ganki kuwa? Baba yaga kwalliyar nan?da uwa Mom ta mata tace" ar nema da har ina cewa Sauban ya rufe miki baki ashe be rufu ba"dariya Zuhra tayi tana an rissinawa wajen Ummie tana gaishe ta, hararar Ummie ta kai mata tace"hamsha iya ai nayi tunanin bazaki zo ba"don har aiko su Nihal nayi tunda wayar ki kin kashe"Zuhra tace"Ummie fa yaya ne ya tsayar dani"Ummie tace"Okay to kije wajen amaren mana"Zuhra tace"ai bansan inda suke ba"dai-dai lokacin Muneefa ta shigo tasha kyau cikin lace me tsada ganin Zuhra yasa ta arisu da sauri,kamo ta tayi taja sai da suka fita tace"Masha Allah maganar ku ya ya a ko ina ance kunyi anko da yaya kun ha o shine nazo neman ki muje"Zuhra tayi murmushi kawai,a dai-dai lokacin ne kuma maro a suka shiga shela "An aura auren Abdulkarim Usman Shugaba tare da amaryar sa Rahma Ahmad lakadan ba ajalan ba,nan fa mata suka shiga zazzaga ruwan gu Sosai biki yayi armashi, Zuhra ta bawa Rammat gudummawar bikin ta da yaya ya bata ta bayar 50k Cass haka ta bata,tabawa