← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 64

Sashe 16

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suka amsa don a yau zasu bi jirgi su koma har da Ummien ma don tace can kaduna zata koma,shima Abba da mommy zasu tafi. ****** "Zuhra kifa dunga cin abinci koko so kike ki dora ma kanki wani lalurar? Ammi tayi maganar tana jawo Zuhra. Hawaye ne yashiga yimata sintiri, Laila takama hannunta"Zuhra please kici abincin kinji?ko so kike kitayar ma da mutane hankali? "Rashin Abbie bake kadai kikayi ba amma tabbas ke zaifi miki zafi kiyahakuri, Nihal takarisa maganar. "Yawwa ku kwantar mata da hankali, Laila maza kishiga dakina kidaukomin makullin dakin yayanku da aka gyara masa dazu. Mikewa Laila tayi tanufi bedroom din Ammi don dauki keys din. Cin abincin kawai takeyi badon tanajin test nashi a bakinta ba,sallamar mommy ne yasasu dagowa. "Zuhra yanzu kika fara cin abincin ne?mommy tayi maganar. "Eah mommy yanzu nafara. "Ok to kiyi kigama zamu koma kd yanzu tare da Ummien ki kizo muje kiyi mata sallama. "Nidai mommy kubarta tatafi don Allah nidai ina gaisheta".Tayi maganar cikin sanyin murya. "A'ah haba zuhra taya mahaifiyar ki zata tafi kice agaisheta? a'ah tashi kije kiyimata sallama. "Ammi inajin tsoro ne please Ummie tace nadena bari tana ganin bakar fuskata,tayi maganar hawaye suna zuba. Kamota Ammi tayi taahare mata hawayen sannan takama hannunta tace"Hauwa muje nasan sun fito tun dazu ko? Mommy tace"sunanan wajen mota. Farfajiyar gidan suka fito inda su Mom, Bodejo, Amma Adda Zainab suke tsaye dasu Aunty Maryam,zuhra kanta a kasa tana tafiya idanuwanta ya cika taf da hawaye. Har gaban Ummie Ammi takaita,da dan hanzari Ummie ta matsa,duk wadanda ke wajen basuji dadin hakan ba,cikin rawar murya zuhra tafara magana. "Ummie ku gaida gida Allah yatsare, Allah yakara hakuri da juriya",tana gama fadar haka tajuya tatafi. 'yan labba Ummie kawai ta amsa,anafa kowa yafara musu sallama don ya Sauban ne zai kaisu airport,mota biyu sukayi dayar Aseef kejanta,haka suka jera sukayi na airport din. Haka suka tafi suna dagawa juna hannu, Ummie kuwa haka tadake saboda kukan dake neman kwace mata,hajiya Amma tadan dube Ummie tare da tabe baki taciro medical glass dinta ta sanya tare da kankance idanuwa. "Yanzu ke fisabilillah Bilkisou bazaki iya daukar diyarki takoma hannunki ba?kijata a jiki? Nannauyan ajiyan zuciya Ummie ta sauke tace"To Amma taya zan daukota alhalin school tafara zuwa anan?kuma Abbie nata shida kanshi suka yanke hukunci dasu Galadima da Yaya kan tadawo nan. "Yo ba dole ba?ai dole suyi haka,kada kinemi sabauta masu diya,kinga ko babu komai sun nuna miki sunfiki sonta da sanin darajar ta,ance tana fama da ciwon zuciya zasu barmiki itace ki karasa musu?takarisa maganar tana kawar da fuskanta kamar ba itace tayi maganar. Duban Adda zainab Ummie tayi tace"Adda don Allah kiyima Amma bayani ta fahimceni bawai fa banson zuhra bane..... "Kinga Bilkisou ni babu wani bayani dazanyi miki kiyi kokari kawai kija diyarki ajiki,tayi maganar tana sake tamke fuska. Sosai Ummien nashi tabashi tausayi saboda ganin yanda duk suke mata kallon mai lefi. "Ni Amma sai nake ganin kaman maganar su Yaya da gaskiya da sukace lamarina da yarinyar can kamar akwai sihiri a ciki. Gyara zama Amma tayi tamaida hankalinta wajen Ummie tace"ko Bilkisou? Daga kai Amma tayi tace"Ea nima kuma sai nafara zargin hakan,saboda me zuhra tayimin ne da nake mata haka?nice fa uwar dana tsuguna na haifeta... "Kinji Kuma wani magana Amma?asiri kike nufi?to taya za'a muku asiri?kudai kudena daukar wa kanku jita-jita da zargi kuna sanyawa zukatanku,wallahi Bilkisou duk lefinki ne amma kinki yarda ai shikenan. A daidai nan suka kariso filin jirgin. Duk firfitowa sukayi daga motar,anan Amma kecewa bataga Taufeeq ba,shine Abba yace ai Galadima yace yabari sai jibi yakoma. Murmushi kwance a saman fuskar Amma tace"Haroun kunadai nema ku kwace duka yaran su koma maidugri da zama,ba za'a bar mata ko guda daya bane anan? Shima Abba cike da dattaku yace"a'ah hajiya Amma taya za'a kwacesu?ai Bilkisou tananan a gidanta shima Taufeeq din sako yatsaya ya amsar mata wajen Galadima. ****** Duk cikansu sunyi jugum suna sauraren babban Aminini Galadima, tsoho Mai ran karfe shima masani ne akan abinda ya shafi sihiri kuma yana karya sihiri da yardan Allah yazama kamar ba'ayi ba. "Lallai lallai muhammadu farraqu akayima yarinyar nan da uwarta don bokan da yayi wannan aikin bakaramin ahedani bane,sannan a yanzu haka ba z aiyuwu in karya asirin ba har sai anje kasan gadon ita mahaifiyar yarinyar andauko wani tukunyar kasa wanda aka tsafacesa sosai akawo. "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un!!!!sautin dake tahi Kenan a babban zauren Malam Baba. A kofar shiga sashen nata gefen fulawoyi shima anhaka rami anbinne wani abu, wallahi muhammadu ban isa nakarya wannan abin ba har sai an binno wadannan abubuwan don tabbas wacce tayi wannan abin ta zalincesu kuma taci amanar su. Bodejo tace"Malam Baba itakuwa wacece wannan?don Allah kafada don a hukunta ta. Dan murmushi Malam Baba yayi yace"ai hajiya bodejo fadar baida wani amfani saboda lokaci na dauka wacce tayi abin da kanta zata kawo kanta gareku amma tabbas hatsabibiya ce. Daddy yace"lallai koma wacece mu bazamu yafe mata ba Allah ma yagani. Duban Taufeeq Malam Baba yayi yace"yanzu malam Taufeeq Kaine aikin nan ke gabanka,zaka iya?. Cike da kwarin gwiwwa Taufeeq ya dagama Malam Baba kai yace"anya kuwa?saboda anason mai dakakken zuciya wanda sam bashida tsoro,yakarisa maganar yana kurawa Taufeeq Ido. Shiko tsakani da Allah Taufeeq yariga yasan kansa akan tsoro don haka sai ya girgiza kai. Murmushi Malam Baba yayi yace"toh kunemi wanda zaije Taleeb,idan kunyanke hukunci kubashi wannan man yashafa,man zaitun ne dana habba akayi mishi hadi da magunguna"yakarisa maganar yana dauko wata 'yar kwalba wacce sai kamshi take zubawa inda yacce da andauko ko kwana biyu kada abari yayi ba'a kawo masa ba. Sosai sukayi mishi godiya inda anan ne kuma akasa almajiran Malam Baba suka dinga shigo da buhunhunan abinci,dama duk shekara Galadima na aiko masa da zakka amma wannan ihisani ne kawai. Daddy anan yabashi dubu hamsin, Baba Hashim yakara mishi da ashirin. Almajiran kuwa Galadima yaraba musu 'yan dari bibbiyu. Anan akayi sallama suka baro kauyen su Bodejo sukayi cikin gari,da yake mota biyu sukayo a mota kowa da abinda yake sakawa,basu suka shigo gida ba sai bayan isha'i. ****** *KADUNA* ***** Anguwan rimi kaduna gidane hadadde na gani na fada sai dai ko kai gidansu Ummie beyiba. Hankalinta atashe yake banda gumi babu abinda takeyi jikinta har rawa yakeyi tana magana. "Hajiya Aliya don Allah kidena wannan maganar asirina nagab da tonuwa fa,nidai mushirya muje nijar din tunkafin su sa akarya musu asirin nan,kina gani a lokacin da akayi wani irin asara ne banyi ba na kashe kudade da kadarori. "A'ah ba nufina kenan ba ai ba asara bane tunda bukata ta biya nasani amma wallahi banaso akarya nibanki har Bilkisou tabar gidan duniyar nanba batare da tashirya da diyar ta ba. Tadan tsagaita saboda maganar da ake acan bangaren. "Toh menene?wancen ma ba maradin mukaje ba?nidai bukata kawai nake nema,ke ko nawane zan iya kashewa idan har zan samu abinda nakeso. Magana aka cigaba da mata tacan bangaren. To Shikenan kikirashin don Allah bakiga yanda na tsure ba inama taoro ne kada asiri na ya tonu,wallahi nayi zawo babu adadi tsaban tsoro. Nagode nagode hajiya Aliya babu abinda zance miki don kina temakona. Aje wayan tayi tana sauke ajiyar zuciya,gumi kuwa haka yake tsattsafo mata. ( _Itakuwa wannan ni fatsima reader's ko ku kunfahimci wacece ita?_ ) Xahratty CE 19/3/23. [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): *_GALADIMA FAMILY_* Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 23/24 _Bismillahir-rahmanir-raheem. _____Acan gida kuwa bayan Daddy sun dawo daga sallar magrib anan suka sake tattaunawa inda Sauban ya daddage akan shine zai ciro duk abubuwan nan da akace don Taufeeq sosai ya tsorata yakuma nuna tsoron nashi a bayyane. Duk sunji dadi,anan aka yanke hukuncin jibi Sauban zasu koma dasu Aseef don daga Aseef har mahaifiyar shi babu wanda yasan halin da ake ciki. ***** "Gaskiya Guggo kiyi dagaske inba haka ba Sauban na gab da subucemun, Akeela tayi maganar tana turo mouth gaba. Dan harara Guggo Laure ta aika mata dashi tace"inyi dagaske?ko kema kiyi da gaske?bari kiji inaso ki shirya kikoma gidan da zama sannan ba sasan kowa zaki sauka ba saina Aisha,ke bakisan zamanin ba saida kissa da kisisina? "Amma Guggo kinsan Daddy da wuya ya yarda sai dai idan ke zakiyi mishi magana. "Badole ya yarda ba?yanzu kije kihada duk wani abin bukatanki yanzu zansa waya nakirashi,saboda da wuri nakeso kije gidan,koda nida kaina ma zankaiki. Akeela tayi murmushi tace"yawwa Guggo dama ke yakamata kikaini. "Aiko zankaiki kedai jeki hada kaya yanzu zankira manseer din a wayata,cike da farin ciki Akeela tafita tanufi gate kaitsaye dama ana jiranta a waje,Suby tabita da wani kallo tace. "Wallahi kina ruwa akeey kinsan mommy daharatu tana fushi dake tunda taji ansa miki ranar aure?tace kin munafunce kungiya? wallahi babu ruwana. A razane Akeela take duban Suby wani mulmulallen ashariya tasaki"kutumar ubancan uban waye yafada mata? wani munafuki ne zai sanar mata? Wani banzan kallo Suby tayi mata tace"lallai ma akeey kinmanta abubuwan da kika dingayi a tiktok da IG dinki?magana tariga tanata trending a social media?har 'yan bakin ciki suna bayyana kawunansu. "Mtsewwww to wallahi babu Wanda ya isa ya hanani aure kamar yanda babu wanda ya isa yahanani neman mata da binsu,ina son aure don kinsan nidama nimai son harkan nanne inason wancan abinma,haka kuma inason madigo,to aknme ban matsama wani ba wani yanemi matsamin. Kinga rakani naje wajen mommyn inshawo kanta nasan harda takaicin rashin ganina da batayi bane kwana biyu. Suby murmushi tayi tace"lallai akeey wai kinmanta mommy da sharrin ta kenan?juyar dakai Akeela tayi inda banda bugawa babu abinda kirjinta keyi. "Hmmm Suby nifa inaso ma nadena wannan harkan kwatakwata tunda Allah yabani miji wanda babu abinda yarasa. Suby tace"kina nufin zakibar kungiya?to kindebo ruwa kuma komai tayi miki kece kikaja. "Naji don Allah mubar maganar nan. Washegari wajen karfe 7:30 su ya Sauban suka nufi filin jirgi,a lokacin ne babu jimawa Guggo Laure da Akeela suka isa Galadima family,sosai Galadima da Bodejo bsukayi mamakin ganinsu,don shi Galadima ma yana bedroom dinsa Zuhra na matsamai kafafuwa. Cike da natsuwa take tafiya koda tashigo parlon kallo daya tama su Guggo Laure ta kauda
Chapter 16 · 0% Book details