Sashe 59
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba ya taso ya nufo inda take,kneel down yayi a gaban ta yana kamo ha arta,ido hu u sukayi"tallafo face in ta yayi yace"bakiyi murnan ganina bane Babyn Baby?ko fushi akeyi dani?yayi maganar yana ura mata ido don wani masifan kyau yaga tayi masa,atake anan atr guntuwar feeling insa ta motsa,jiyake kamar ya....... Su Guggo Laure kuwa su aka bari da ganin abin kunya don sunji nauyi sosai,Hajiya maimuna kuwa tausayin Akeela ne ya fa o mata tabbas tasan ar ta bata da gur i a zuciyar Sauban,hasalima ba sa'an aurenta bane,lallai ta fice kanta ta cuce su. Ammi tace"Sannu ko?duban Ammi yayi da sauri yana shafa kwantancen sunan sa tare da mi ewa yace"Opps Ammi sorry,ina rasa natsuwa ta idan naga Zuhra"duk zaro ido sukayi suna duban sa, Mom tace"Ja'iri to ai da kaje kayi wanka kaci abinci ka huta sai kaji da in tasa ta kamar tv"murmushi Sauban yayi yana fita kawai don dama su Kareem tun da suka shigo da kayan suka fice, Mom ta cigaba da cewa"wani irin soyayya Sauban ke ma Zuhra jiyake kamar ya maida ta ciki"murmushi Ammi tayi tace"ummm"Guggo Laure tace"Allah Sarki dama haka akeso Allah ya zaunar dasu lafiya"da Ameen duk aka amsa inda suka mi e kan zasu wuce, Ammi dakatar dasu tayi ta shiga kitchen ta ha o musu take away na snacks wanda a kama masu kawo kaya,driver Daddy ya maida su gida. Nan suka cigaba da hirar su da Mom sai wajen magrib itama ta wuce apartment in ta,duban Zuhra Ummie tayi tace"Kitashi kije kiyi wanka kiyi sallah,kizo ki ha a ma mijin ki dinner, kafin anjima yazo ku wuce"turo mouth Zuhra tayi cikin ar shagwa a tace"A'ah Ammi nan zan sake kwana gobe na koma"Ammi tace"wane ke yarinya?ai afarki afar mijinki ba'a sashin nan ba,ni nasan da dawowan shi shiyasa na ro i Muneefa tare hanne sukaje suka gyara miki sashin,shiru Zuhra tayi sum-sum ta nufi corridor in. Ammi tace"shiryayyu yaran zamani". ***** Sosai Zuhra ta bawa mijinta cikakkiyar kulawa,daga arshe suka tattara suka nufi gidan su ko duba Galadima ma basuyi ba,akwai ranar Zuhra ta gane jure ta,ta tantance Allah aya ne,don aramin wahala Sauban ya bata ba,duk matse abinnan da yake ranar dai ya fanshe an kayanshi,yana kuka tana kuka,shi kukan da..Zuhra kuma na wahala,sosai Sauban yake ta zuba uban sumbatu ya i yin shiru,a daren dai kwana yayi yana abu aya don be fiye wani hutawa ba sai kuma..... Hakan yasa koda asuba Zuhra tayi bala'in laushi tayi ti is da zazza i gau ta kwana,da kanshi ya mata wanka ya gasa ta sosai,shida kanshi ya ha a musu breakfast sai dai duk yanda yaso Zuhra taci kasawa tayi,ruwan zafi ma tana sha ta amayar dashi gaba aya. Gaba aya Sauban ranar cikin jinya ya yini,su Laila suna dirowa gidan duka iso wajen Zuhra,sai dai iri Sauban ya hanasu ganin ta yace bata da lafiya tana bacci. Koda sukaje duk ana sashin Ammi har da su Ummie,Mom,Mommy, Mashahuda, Safeena. Mom tace"ai dole Zuhra taji a jikinta ta shiga hannun babban yaya,yanda Sauban ya dawo da ishin ruwan ta ai babu sau i sai na Allah"sum su Laila suka bar wajen, Mommy tace"Ni kaina tausayi take bani kamar tayi anta"Ummie da Ammi dai shiru sukayi suna sauraran su. Aunty Safeena ta samu Mashahuda a kitchen tace"Ai yaya daga ganin shi za'ayi jarababben mutum ne"Mashahuda ta sanya dariya tace"Ai duk haka suke sai dai yaya fa kamar iyaka ne"dariya suka sanya gaba aya, Safeena tace"Zanje na duba lafiyar ta Gaskiya yanzu in ha a mishi da pretending"Mashahuda tace"Nima zani,muje gaba aya"aiko haka suka unguma suka fito,mayafan su suka auka da dubara suka fice don sun san Ammi yanzu sai ta hana su. Gaba aya idanuwan ta sun kumbura da yar take iya tafiya saboda ciwon da jikinta ke mata,shi kanshi Sauban yasan yau ya bata wahala hakan yasa hankalin sa sosai tashi,kama ta yayi suka sauko asa,nan ya shiga tambayar ta mezata ci?girgiza mishi kai tayi wahaye na sirnano mata tace"banjin cin komai mouth ina babu apertite nidai ka kaini wajen Ammi"tayi maganar tana sakin kuka, Sauban yace"wajen Ammi kuma baby?why? Zuhra tace"Yaya pussy na baka tausayina zafi nakeji,Please ka kaini"sosai ta bashi tausayi ana cikin haka ne sai yaji door bell,share mata tears in ta yayi sannan ya mi e ya bu ofan,tamke face yayi yace"Lafiya? Aunty Safeena ta kama baki"kaji Yaya da wani zance,lafiya lou mana,su Ammi suka ce muzo mu duba jikin Zuhra don su Laila sunce bata da lafiya"tayi maganar tana ra a sa ta shigo, Mashahuda sum ta biyo bayan ta don tasan halin shi, Aunty Safeena tace"Wai kinji jikinki zafi garau?duban Sauban tayi wanda yayi fata-fata da face tace"yaya zazza i ne ke damun ta wai?jiyake kamar ya galla mata mari don takaici saboda sarai yasan gulma ya kawota,yasan Safeena ciki da bai,yace"check her! Yayi maganar yana har e hannaye,wargazazzan gashin ta Safeena ta gyara mata tace"me zaki ci? Zuhra tace"babu komai ni ban son cin komai"to ko wanka zakiyi? Zuhra tace"nayi wanka,sai kuma tayi rau-rau da ido"Nidai ku kaini wajen Ammi na kwana acan"tayi maganar tana sakin kuka wanda hakan yasa sosai ran Sauban ya aci,lallai ma yarinyar nan ni dodo ta maidani kenan?cikin acin rai ya haye stairs,babu jimawa ya fito hannun sa auke da hijjab in ta,mi a ma Mashahuda yayi cikin acin rai yace"gashinan sa mata ku wuce"amsar hijjab in Mashahuda tayi Safeena ta sa mata hijab in suka kamata suka mi ar da ita,sosai ran shi ya aci,juyowa Zuhra tayi tana arin mishi magana ya dakatar da ita"don't talk, please go"yayi maganar yana nuna mata hanya, Safeena tace"yaya kayi fushi ne?wani harara ya galla mata sannan ya haye sama, Zuhra kuwa bata damu ba tayi ficewar ta, suma binta sukayi,su Ammi na zaune suka gansu sun shigo ri e da ita,cikin sauri Ammi da Mom, Mommy suka nufosa, Ammi tayi saurin kamo ta"yaya dai?jikin ne?Safeena tace"jikinta da zazza i sosai sannan tasa rigima ita nan zata dawo hakan yasa yaya ya zuciya yace tadawo"shiru duk sukayi"Mom tace"ke kuma Safeena sai kika taho da ita?basai ki barta ba tunda kinga beso? Ummie kya e mouth tayi tace"saboda taga tana gindin gida ne shiyasa"Ammi tace"kaji bilkisou da wani zance yarinya najin ciwo kice wani kaza?umm tayi maganar tare da kama hannun Zuhra ta zaunar don gani tayi kamar jiri na neman kada ta. Ummie mi ewa tayi tace"Sai da safen ku, Allah ya huta gajiya"tafice,duk da kallo suka bita don dama Ummie macece me kawaici ta fice, Mom ma sallama tayi musu, Mashahuda Taufeeq ya kirata dai-dai lokacin anzo aukar Safeena suka fice tare, Ammi ta dube Zuhra tace"meyasa kika za i dawowa nan? ZUHRa tace"Ammi yaya ne, asa na zafi yake mun"tayi maganar kamar wacce take a firgice,wani nauyi Ammi taci hakan yasa tayi shiru, Mommy ce ta shiga da ita toilet da kanta ta sake mata wanka sannan ta gasa mata jikin ta,aiko atake anan wani dadda an bacci yayi awon gaba da ita. [7/28, 09:38] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 95/96 _____Washegari ma koma wa baccin ta tayi kuma Ammi tasa kada a tashe ta,su Laila duk suna sashin suna breakfast Sauban ya shigo,zama yayi face in nan babu alamun wasa ko mis ala zarratan ya shiga gaida Ammi cikin girmamawa da kamewa,amsa wa Ammi tayi tana babbasar dashi don ta fahimci dalilin shi nayin hakan. Nan su Mashahuda suka shiga gaishe shi,amsa musu yakeyi a dadda ile,sannan ya mi e ya haye stairs wajen Daddy,da kallo Ammi ta bishi sai da ya acewa ganin su sannan Mashahuda tace"A yanda yau yaya yake in nan duk wanda yayi arin takalar sa to ya bani"Ammi tace"Ai sai yayi tayi"tayi maganar yana mi ewa ta nufi kitchen,be wani da e a saman ba ya sakko cikin zafin naman sa,duk da kuwa idanuwan shi suna mararin ganin ta but haka ya daure ya fice ya nufi wajen Ummie,acan ya samu Taufeeq. Nan ya gaida Ummie cikin kulawa,sannan ya shiga ha a abubuwan breakfast don dama a danning ya tadda su,sam beda walwala haka yake breakfast Taufeeq yayi nazarin sa tsaf sannan yace"kai Malam lafiya kazo kana ta mana mazurai"Sauban batare da ya dubeshi ba yace"What do you mean? Sauban yace"lallai ma guy in nan,I mean everything" Sauba ya aga kafa a"norms Taufeeq yace"Okay then...sai kuma yayi shiru yana duban Ummie wacce take ta murmushi sannan tace"Sauban Zuhra tayi maka lefi ne ko? Cikin sauri yace"Ah Ummie no babu abinda tayi mun,just I am not feeling well"Ummie ta dubeshi cikin kulawa tace"Sure? Sauban cikin sauri yace"yeh yeh Ummie please normal ne". Nan sukayi zaman su zuwa can suka fice don duba Galadima daga can su wuce wajen tailor. ZUHRa kuwa ba ita ta farka ba sai around 11 sannan ta shiga tayi wanka,ragowar kayan ta da bata auka ba ta za ulo wani lace white me kwalliyar golden yayi mata kyau sosai,ta shirya sai zuba amshi takeyi, tana fitowa su Laila suka fara mata iskanci"Kaga matan big bro da girman kujerar ki,a kwana a hantse sai uwargida kuma amarya a gidan ya Sauban" dariya duk aka sanya banda Zuhra da ta gaggalla musu harara sannan tace"Aunty Mashahuda kina jin su fa? Mashahuda tace"Yess na...ai basu yi arya ba,gashi babu rabon ku ha azu ya shigo"Zuhra shiru tayi saboda tasan yayi fushi ne tunda ko neman ta beyi ba,wani wallar takaici taji ya nemi silalo mata,batare da tayi magana ba ta nufi dinning ta ha a abin kari,suko suna can palour suna zuba sharrin su,bata da e ba ta mi e ta shiga kitchen wajen Ammi. Cikin jin da in ganin ta Ammi tace"Zuhra har kin tashi?nina ce su rabu dake ki samu bacci sosai ki huta"murmushi Zuhra tayi tace"Ammi ki koma palour Please ki zauna mu yau zamuyi girkin"dafa kafa un ta Ammi tayi tace"kada ki damu inaso ne ki warware sosai,jikin naki yayi dama?wani nauyi Zuhra taji saboda ta tuna meyafaru jiya da daddare. Ammi ganewan da tayi kamar tana jin nauyin ta yasa tace"kije ki gaisa dasu Ummien ki kidawo, Zuhra tace"Okay Ammi sannu da gajiya ina dawowa". Murmushi Ammi tayi tare da girgiza kai,tana fitowa daga apartment in su kuma suna parking lot, Taufeeq ya shiga Sauban ne yake arin shiga tafito,sosai ya ganta da yake shade