← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 64

Sashe 58

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiya Biba 20k sosai sukayi farin ciki don Ummie ma 20k ta bawa Hajiya Biba Mom taji da in karan da suka mata. arfe hu u akazo aukar amarya a masu aukar amarya kuwa harda Ammi,anan itama ta bawa Hajiya Biba 30k, Zuhra Sauban da Taufeeq suka auke su ita da Mashahuda dasu Laila,aiko aka nufi new g r a maidugri da amarya,gida fa yayi kyau sosai an dai-dai sama da asa ne,sosai fa wajen yayi kyau Masha Allah,sannan babu lefi su Mom sunyi ari wajen ha a wajen,duk da saman Kareem da kanshi shi ya sanya komai,shima yayi kyau sai dai ko rabin rabin na Sauban be kamo ba, dai-dai urji dai, dai-dai tsaki,haka kowa yafito cike da sanyi aka watse aka bar amarya don babu an kwana, Zuhra kuwa daurewa takeyi saboda zazza in da yake ta cin ta a tsattsaye. Cike da gajiya suka isa gida. Washe gari ya kama Sunday,koda Zuhra ta tashi wajen 9 bata ga Sauban ba tunda komawa bacci tayi abinda,gyara ko ina tayi sannan ta shiga kitchen,tuwon ta ta tu a malmala hu u sannan shi kuma ta ha a mishi lafiyayyar sandwich da coffee,ta shiga toilet tayi wanka sanda tafito lokacin taji motsin shi ya shigo gidan tunda ga arar motar sa nan. A gurguje ta sakko cikin wata ha iyar turkey gown tayi mata kyau peach colour me hannun vest,sannan har asa,sai hulan gown in da ta saka,cikin da jin da i yayi hugging inta tare da shinshina ko ina na jikinta yana lumshe ido,cikin wata kasalalliyar murya yace"shine zakiyi wankan kibarni?jin haka yasa Zuhra cikin zafin nama ta fusge jikinta da gudu ta arisa wajen dinning tace"Allah ba zaka sani yin wani wankan ba"cikin muryan dariya tayi maganar, Sauban yace"hmmm yarinya zaki shigo hannuna ne"hayewa stairs yayi be da e ba ya fito cikin kaftani black anyi mishi inkin halfjamfa yayi kyau ainun,gyararren ba in gashin nan nashi sai she i ya keyi,zama yayi nan Zuhra ta fara serving nashi tana cewa"Gud morning Babyn baby"murmushin jin da i Sauban yayi yace"morning to my everything,hope kintashi lafiya?Zuhra tace alhamdulillah, duban plate in ta yayi yace"nima fa zanci tuwon"yayi maganar idanuwan sa ur akanta,murmushi Zuhra tayi tasa mishi malmala guda,nan suka fara breakfast in su cike da soyayya tare da aunar juna. ******** A ranar su Ummie suka koma, Zuhra kuwa kasuwa tasa Sauban ya wuce da ita tunda gobe shima zai tafi,sam bata son tafiyar nasa haka kawai taji damuwa inda ta ala an ta hakan a matsayin sha uwa. Koda ta dawo,dambun kaza ta shiga ha a masa da doughnut sai cin-cin,tare sukeyin aikin don sosai ya sake yana taya ta suna komai cikin soyayya juna,basu kammala ba sai wajen 6:00,aiko Sauban bebi takan gajiyar da sukayi ba,ya nemi ha insa ya sauke,ita kuwa Zuhra sai ananun kukan shagwa a take masa,wanka ya musu sannan suka auro alwala,kaitsaye masjid ya wuce,ita kuma ta tayar da sallan ta anan. Text ya turo mata kan yana wajen su Daddy kada tayi girki,reply ta masa cewa"Okay ka gaishe su"nan ya turo mata alamar sumba , murmushi kawai Zuhra tayi sannan ta mi e,itama gobe suna da class sai dai wajen 11 zasu shiga,shiko Sauban 9 zai wuce,cike da gajiya ta kwanta ba ita tafar ka sai sanda taji anata shafa ta,cikin sauri ta bu e idanuwa,a kyakkyawar fuskar mijinta ya sauke,murmushi tayi ta mi e tare dukan chest insa"Kai Yaya shine kaje ka da e ko? Sauban yace"Sorry love Ammi tace na tsaya na taho miki da masa"yayi maganar yana kamo ta,cikin farin ciki Zuhra ta taso ta biyo shi,da yake anan palour saman nashi ya auki duk wani abin bu ata,nan yayi serving nasu tare da feeding in ta don yaga bacci ne sosai a idanuwan ta,koda suka kammala da kanshi yaje ya kwantar da ita yaja mata duvet,shi kuma ya dawo palour don yin aiki a laptop in sa. Zuhra tunda ta farka da asuba basu koma ba nan ta tayashi ha a duk wani abin bu atan sa,inda shima ya nemi ha insa,(oga Sauban kenan sam ba'a aga afa,kana so Zuhra itama ka koya mata......ba) Lokacin har 9 in yayi sosai Zuhra ke kuka don ko kunyar su Daddy bata ji ba,kuka takeyi sosai,shi kanshi Sauban daurewa yakeyi,ganin ta i shiru ne yasa Baba Hasheem cewa to idan batayi shiru ba bazata rakasa airport ba,dole kuwa ta ha iye kukan ta, Kareem da kanshi shida Rammat suka zo kaisa airport,sai Zuhra da Yasir,haka suka tafi Ammi da Bo ejo su Galadima na aga masa hannu. Basu baro airport in ba sai da suka ga tashin sa inda ya nuna mata soyayya a gaban mutane don rungume ta yayi ya bata sumba a goshi tare da mata magana a kunne yana shafa cikinta"Insha Allah nasan nayi ajiya anan,ko don dagewan da na dinga yi kwana biyu"sosai Zuhra ta saki murmushi tana fa a wa jikinsa,cike da aunar juna suka rabu. Har gida su Kareem suka kawo Zuhra suka ajiyesu ita da Yasir, apartment in Ammi ta wuce,bata wani jima ba tayi shirin school 10:30 ta fita inda driver zai sauke ta. [7/26, 21:02] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 93/94 _____Zuhra ta cigaba da resuming school in ta duk da bawani da i takeji ba amma a haka take maida hankalin ta sosai akan karatun ta,duk tsananin kewar mijinta da takeyi ko da yaushe sai dai sam ta i bada ofar da za'a fahimci hakan har shi don suna waya sosai tare da video call don ya aiko mata da tsadaddiyar laptop in ta Apple. *AFTER 4 MONTHS* Abubuwa da dama sun faru na farin ciki,ciki kuwa harda arin matsayin da Sauban ya samu aka maida shi Malaysia sosai yaji da in hakan don yafison asar da Canada, an uwa kowa ya taya shi murna da farin ciki, Zuhra kuma suna exam na shiga 200l inda bikin su Laila yayi saura 2 months,shirye-shirye duk sukeyi ta kowa ce angarori haka aketa shiri. Akeela duniya ta ladabtar da ita duk da kuwa matsanancin Son da take ma Sauban nanan daram dam don babu abinda ya ragu sai ma aruwa,kullum ka ganta a aki cikin zubda hawaye takeyi tare da tsanan kanta da kanta,ta bayan fage kuma mommy(hajiya daharatu) nata arin ta dawo da ita ruwa tsundum. ******** Su Zuhra sai da sukayi 2 weaks suna exam sannan suka kammala a lokacin tafara shirye-shiryen zuwa kaduna don haka ta kira Sauban take sanar dashi sai dai duk arin ta na yabari taje ya i hakan yasa takai arar shi wajen Daddy,nan kuwa Daddy ya rufe shi da fa a sosai inda yace tare ma zasu je da Ammi,sai a sannan yaji sanyi har ransa ya gamsu,aiko ranar Monday da safe su Ammi suka bi jirgin asa sai Kaduna. Sosai su Ummie sukayi murnan ganin su,sunji da i matu a nan aka shiga nan nan dasu. Zaune take a bedroom in Ummie suna video call da Sauban,cemata yayi"Ni a tunanina kafin nabar Nigeria nayi miki ajiya?ashe babu abinda ya shiga?gaskiya ball in nan bata shiga yanda akeso ba"dariya Zuhra tafara tana rufe face in ta saboda kunya,hakan kuwa ba aramin da i yake ma Sauban ba tace"Kai yaya wallahi kai kam baka da kunya,ni ina ni ina aukar pregnant?ai i AM still young"hararar wasa ya cillo mata ta cikin wayar yace"a'ah kin manta ne,You re baby ne"dariya sosai ta shigayi zuwa can ta an kwa e face tace"to yaushe zaka dawo nikam?wallahi am tired,I am always miss yhu hub"tayi maganar tana mummurza idanuwa, asa Sauban yayi da muryan sa ya fara lallashin ta"Oh baby I really miss you too, don't panic ina dawowa soon but sai bikin yaran can"cikin sauri Zuhra tace"Nan da 1month 2 weaks? Sauban yace"Yess beb ai idan na dawo bazan baro asar ba sai da ke tare da ajiyan bby na"dariya Zuhra tasa tace"but yaya anya ba punishing ina kayi ba? Sauban yace"meya ne wani abin punishing?me kika mun?aiki ne dai kawai da yamun yawa nd gefe guda ga damuwar rashin ki,ai shiyasa idan na dawo ko?hmmmm"yayi maganar yana ane mata one eye's,murmushi Zuhra tayi don ta gane abinda yake nufi. Haka suka cigaba da soyewar su cikin kulawa da aunar juna. Zuhra wannan zuwan ta an zazzaga gari sosai taji da i,ga shiga kasuwa da suka dinga yi da su Nihal kwashe inji Ummie,kwasan tarkace. Duk wani gyara da ake ma su Laila tare da Zuhra ake musu,haka dilka da halwa,ta zauna har tafi amaren kyau da aukar ido,sunyi kyau ainun,shiryawa sukayi da Ammi suka shigo Zaria gidan su Ammi,duk da mahaifan ta sun rasu but an uwan ta maza da mata nanan,sosai suka samu cikakkiyar kulawa ta musamman,sai nan nan ake da Zuhra,kwanan su biyu gidan su Ammi,suka wuce gidan Amma suka mata yini a can ne driver Abba zai zo aukar su,gaba aya sati aya suka yi a Kaduna suka nufi Maiduguri cike da kewar juna,inda amaren kuma zasu iso ana saura 2 weaks biki. "**""*****"""""****** Ta kowane angare haka aka cigaba da shirye-shiryen biki,Zuhra sai da Sauban ya turo mata da 500,000 ku in siyayyan ta inki,takalma,jakunkuna,mayafin,da sar i Aunty Safeena taje tayi mata siyayyan komai. Bikin su Laila kam zai kama za'ayi bikin saura 2 months azumi ne. A yau biki ya kasance saura sati biyu, Zuhra ce zaune a palour Ammi da sauran jama'a anata murnan lefen Laila da aka kawo gefe guda su Guggo Laure ne da surikanta,ma ota da abokan arzi i duk sun shigo,dama yana sashen Bo ejo ne shine daga baya aka kawo nan, Hajiya maimuna sai satar kallon Zuhra takeyi cike da sha'awa don yarinyar natsuwar ta ta mata. Sallama Kareem yayi ya shigo hannun sa jaye da trolley bag,sai wani a kafa an sa,bayan sa security ne shima jaye da trolley bag in,gaba aya kallo ya koma kansu ana amsa musu sallama,ana haka ne ya shigo mouth insa auke da sallama ya sake cika yayi wani anye- anye,aiko nan aka fara mishi sannu da zuwa,amsawa yakeyi yana zama inda ma ota suka fara rarraguwa,nan yafara gaida wa anda ke zazzaune a palour, Zuhra kanta na asa ji takeyi kamar dream wai yaya ya dawo, ura mata ido yayi cikin wani irin shau i da aunar ta,ba tare da kunya kowa
Chapter 58 · 0% Book details