Sashe 62
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
auko a fridge aka shafa mata sai dai ko ajiyan numfashi batayi ba, Mom ta dubi Aunty Safeena cikin ru ewa"Me yafaru da ita ne haka Safeena? Aunty Safeena taba ma Mom labarin komai. Mom tace"To ai zama be ganmu ba,maza kikira Sauban"nan Safeena ta lalubo Number sa tahau kira,har 2 times beyi picking ba,tana shirin sake kira ya kira ta. "Hello yaya kana inane?daga can Sauban ya amsa mata, gamu nan a apartment in Mom don Allah idan babu damuwa kazo"cikin sauri ya Sauban yace"What is happening Safeena? where's her Zuhra? In Ina Aunty Safeena tafara,ko kafin tayi magana ya yanke don a lokacin fitowan shi kenan daga apartment in Ammi yaje gaida an uwan ta,cikin zafin nama ya shigo palour ko bi takan mutanen palour beyi ba,ya danna ma Safeena kira,hakan ya tabbatar mata da ya shigo palour. Mom tace"bari ni naje. Aiko babu jimawa sai gashi sun taho da ita,tambaya ya shiga yi meya same ta?hankalin shi tashe ya auke ta ya fito,nan duk suka biyo shi. Mutanen palour suka mimmi e Hajiya Biba tace"Subhanallah meya sameta ne haka?nan duk mutane suka fiffito,Mom da Hajiya Biba sai Aunty Safeena suka bishi don motar shi dake bakin gate ya auka gaba aya hankula ya dawo kansu kafin kace me magana ya zagaye gida. Aiko Mommy itama shiryawa tayi tare da yayar Ammi suka bi bayan su Taufeeq da Kareem suka kaisu,duk da kuwa jama'an da Mommy keda su haka ta tsallake su. Kaitsaye hospital in su Dr Ahmad suka nufa cuz sun fi zaton suna can. ******** Sauban kuwa suna isa a take anan aka nufi VIP da ita Doctor's sukayo kanta cuz gaba aya Sauban ya ru e ganin ko motsi batayi ga jikinta ya saki gaba aya. Aiko nan aka ebi jininta tare da nasarar dai-dai ta numfashin ta,alluran bacci aka mata tare da sa mata drip suka fito,nan Dr Ahmad ke sanar dasu su kwantar da hankalin su insha Allah jikin da sau i ya bada jini aje lab a gwada su an jira akawo result,yayi maganar yana dafa kafa ar Sauban ganin yanda ya susuce lokaci guda. Babu jimawa su Mommy suka ariso tare da tambayar meyasame Zuhra sannan wani hali take ciki? Nan Mom ta shiga basu labari,can babu da ewa Daddy, Abba, Baba Hasheem, Bo ejo, GALADIMA, Guggo Laure duk sun ariso suna neman cika asibitin. Wata nurse ta dubi abokiyar aikin ta tace"Oh sis su kuwa wa annan wasu ahali ne suna neman tarewa a hospital? murmushi wancan nurse tayi tace"Galadima family kenan,kinga wancan tsohon to shine Galadiman"tayi maganar tana nuna Galadima, ayan tace"Wow but familyn so nice sunyi ko ta ina ga kyau"dariya wancan nurse in tasa tace"ke duk wata mace zata so ta shiga family in nan da sunan aure don a yanda ake bada labarin family in komai sun ha a Masha Allah"wancan nurse tace"kuma fa patient in nasu ba wani ciwo bane me damuwa,don Allah ki kalli kayan alfarman dake jikinsu"wancan nurse ta sake cewa"Galadima family aka ce miki fa,I think wancan ne mijin me blue Black in shaddan can,kinsan yanda an mata ke rushing guy in can?sai dai ance an wula anci ne gashi yana bala'in son matar shi,ance ma fa yarinya ce arama don baza ta wuce 19yrs ba,yana son ta sosai"ko kafin wancan tayi magana Bo ejo ta katse su"kai kuwa wa annan yara da tsinannen gulma kuke,duk a ina kukaji wannan?domin basuyi tunanin suna jin hirar su ba, gaba aya hankalinsu ya koma kan nurse's in,su ko tsitsitsi suka shiga yi da idanuwa. Dr Ahmad ne ya le o tare da kiran Sauban,jikin shi na rawa ya shiga office wani mahaukacin bugu irjinsa keyi. Dr Ahmad yace"bismillah Malam Sauban have a sit"zama Sauban yayi tare da osawa yaji me zaice mishi,wani takadda Dr Ahmad ya mi o masa yace"take this result nd da abinda ya unsa. agowa Sauban yayi ya dubi face in Dr Ahmad. [7/30, 14:53] *_GALADIMA FAMILY_* *~LAST PAGE~* ___Hannu ya mi a masa sannan yace"Congratulation Mr Sauban Madam in ka na auke da juna biyu na tsawon 2weeks Allah ya sa albarka"Wani mugun farin ciki ne ya kama ya Sauban wanda ya sashi rungume Dr Ahmad babu shiri,sakin sa yayi tare da yin sujudur shukur,babu ata lokaci Sauban ya fice da result a hannu sai a sa ilin da ya hango su Daddy ne yaji wani irin nauyi da kunya,hakan yasa shi babu shiri ya kame kansa duk da kallo suka bisa tare da tambayar shi me Dr in yace,saboda har ga Allah hankulan su a tashe yake, Sauban cikin kamewa yace"sunce da sau i sai dai ga results in"yayi maganar yana mi awa Mommy da tafi kusa dashi,aiko ta warware don dubawa,inda wasu suka shiga tambayar me result in yace,ai kafin abada answer Mommy ta daddage ta saki gu a wanda ya jawo hankulan mutane da dama, Mom itama ta amsa result in cikin farin ciki ya shiga furta"Alhamdulillah Allah mungode maka"Bo ejo ta mere baki tace"dama sai da jiki na ya bani yanzu haka ciki ya shiga ne tunda akace tayi amai,to Allah ya ara lafiya,don ciwon me ciki sai ha uri,kai Abdulkarim kuzo ku sauke ni a gida mun bar jama'a"duk dariya aka sanya,su Daddy duk wanda ka kalla fara'a ne a face in sa,haka zalika Ammi wani farin ciki ne ya ziyarce ta wanda ko a cikin Mashahuda da Safeena ba taji hakan ba,a ranta tashiga gode ma Allah. Don haka yasa duk suka shiga akin har lokacin tana bacci sosai,lokaci aya tayi wani fayau ta fa a,nan suka dudduba jikin ta inda duk suka tafi aka bar Sauban da Mom don su Taufeeq sunyi ya taso suje ya Acan gidan biki kuwa anbar jama'a da jimami,koda suka koma nan suka cema mutane jikin nata da sau i, Ummie ce kawai aka sanar da ita abinda ke faruwa,nan fa su Mashahuda suka dasa chapter tsegumi wai dama ai wannan haske kwana biyu da tayi ga irjin ta daya cika,nan dai suka dinga. A hospital kuwa Zuhra bata farka ba sai wajejen magrib,shima tana farkawa aman tafara ga cikinta da babu komai da ka kalleta kasan a matu ar wahale take, Sauban kuwa gaba aya ya ru e har sai da yabawa Mom tausayi,da yar aman ya tsaya,anan Mom ta kamata suka shiga toilet tayi alwala tayi sallah la'asar,sannan aka an jinginar da ita saboda complain in da takeyi na jiri da take gani. "Yaya yunwa nakeji"ta furta cikin wahalallen murya wanda daka ji kasan na marasa lafiya ne, Sauban cikin kulawa yace"mezaki cine baby?Girgiza kai Zuhra tayi tace"ina jin yunwa amma banjin cin komai"Mom tace"A'ah Zuhra ai dole kici wani abu ba zai yiwu ki zauna da yunwa ba fa gaskiya"ZUHRa wani wahalallen walla ne ya ziraro mata da yar tace"Mom idan naci amai zanyi na sani Kum.....ai bata arisa ba aman kuwa ya taho ga uban wahala,don cikinta babu komai sai kakarin aman da takeyi,a lokacin nurse's azu dake ta gulma ne suka shigo,nan suka shiga yi ma Zuhra ya jiki,a gefe guda suna satar kallon Sauban wanda ya tsuke face,ya tattare gaba aya hankalin shi ya koma kan matar sa. "Yaya nidai a maida ni gida bansan warin asibitin nan amai yake saka ni"tayi maganar a wahale, mi ewa Sauban yayi yace"Okay so bari nama Dr Ahmad magana gaskiya"sannan yasa kai ya fice,daga Mom har nurse's in da kallo suka bita,kamo kafa un ta mom tayi tace"Zuhra kidaure kici wani abu koda zakiyi amai saboda idan cikin ki da akwai wani abu bazaki wahala kamar irin wanda kikeyi da cikin ki babu komai ba" aga ma Mom kai Zuhra tayi,a dai-dai lokacin ne kuma Sauban suka shigo shida Dr Ahmad,hakan yasa nurses in ficewa. Dariya Dr Ahmad yakeyi ya dubi Zuhra"Madam kinfi dai son komawa gida right? aga mishi kai Zuhra tayi don har ga Allah warin asibitin damun ta yakeyi,a take anan kuwa ya rubuta mata sallama,inda Dr jamila zata dinga zuwa dubata, sannan sai ruwan hannun ta ya are zasu wuce. Godiya Sauban yama Dr Ahmad a kuma take anan ya tura masa 250,000 tukwicin sanar da wannan dadda an albishir in,wani baccin Zuhra ta koma sai wajen magrib lokacin ma Sauban na masallaci, Mom ma sallan takeyi sannan Zuhra ta farka,yun urin mi ewa take yi amma jirin dake nema kada ta ne yasa takoma ta jingina tare da rintse idanuwan ta gam. Muryan Mom taji"Ya yadai Zuhra?jikin ne? aga ma Mom kai tayi tace"jiri ne ke neman wahalar dani Mom,ga aman da nakeji har yanzu nina rasa meke samun jin aman? Mom tace"Ai ha uri zakiyi Zuhra yanzu keda jin dai-dai kuma sai Allah ya sauke ki lafiya"wani kallo Zuhra ta ma Mom na rashin fahimta don har ga Allah bata son abinda ke faruwa ba,dariya Mom kawai tayi a lokacin Sauban yayi sallama ya shigo duk cikan su suka amsa,nufo su yayi tare da zama gefen Zuhra yace"Mom Yaya jikin nata?ta sake aman ne?? Mom tace"Jiki alhamdulillah Sauban complain in ta aya jirin da take gani ne kuma Dr Ahmad yace insha Allah zaiyi sau i a hankali tunda Dr jamila zata dinga zuwa gida kula da ita,don bayan fitan ka ma ta shigo mun da e da ita lokacin ma Zuhran tana barci". "Masha Allah, Allah ya ara lafiya,to ai sai muyi shirin tafiya ko Mom? Mom tace"Okay muje Toh. Duban Zuhra Sauban yayi yace"hey beb zaki iya tafiya?Zuhra tace"ka mance nace ma ina ganin jiri kawai kama ni zakayi muje"kama ta yayi Mom ta gyara mata mayafin ta sannan suka fice,har mota ya saka ta don yaso shiga office in Dr Ahmad but ya tashi. Haka ya auko su,suna tafiya da yake hanyoyin akwai street light hakan yasa duk inda ka wuce haske au,har zasu wuce ya jiyo muryan ta,da yake suna baya ne kanta na kan kafa ar Mom"Yaya ga me balango can"dakata wa yayi yace"zaki ci ne? aga masa kai Zuhra tayi,samun waje yayi yai parking sannan yafice, ya au almost 4mint sannan ya shigo,hannunsa auke da ledoji uku aya madaidaici, aya ya fishi, ayan kuma duk ya fisu yawa,haka suka arisa, dai-dai wani shagon da ake saida yoghurt ya tsaya ya sai manyan robobi hu u sannan ya dawo ya shiga motan ya tayar.