← Book details Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 64

Sashe 54

Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi tana jin wani nauyi, Aunty Safeena tace"ba kunya za jiki ba magana zakiyi"ita dai Zuhra ba tayi magana ba cigaba da tafiyar ta tayi sai dai azaba takeji don har kan ta sarawa yake mata. Ammi ce ta jiyo tana ura ma tafiyar Zuhra kallo,wani tunani ne ya fa o mata,cikin sauri ta kauda wannan tunanin,Zuhra kuwa shiga bedroom in palour tayi kaitsaye toilet ta nufa fitsari ya matse ta,shaf ta mance ta ibi ruwan sanyi tayi tsarki dashi,aiko ta kwala wani azababben ihu tare da mahaukacin za ura, Ammi ne da Aunty Safeena suka shigo cikin sauri, Zuhra kuwa kuka takeyi jikinta na rawa don tabbas ta fama ciwon nata, Ammi tace"meyasa meki Zuhra?shiru tayi tana kuka ga uban ciwon kai da takeji, Ammi tace"ki fa amin gaskiya me yasame asanki?nan ma Zuhra shiru tayi ta i ma Ammi magana,sai uban zufa da take yi tana gunjin kuka, duban Aunty Safeena tayi tace"ka mata falmata kuyi gefe ina zuwa"cikin toilet in Ammi ta shiga ta ha a ruwa me an zafi sannan ta fito ta fice bata jima ba tasake shigowa,don ko zama Zuhra ta kasayi, Ammi ce ta fito ta kamo hannun Zuhra tayi toilet in da ita,face in Ammi babu alamun wasa tace ma Zuhra"cire kayan ki"ai ko babu musu Zuhra ta cire tanayi tana kare cikakkun irjinta,kamota Ammi tayi ta shigar da ita ruwan tayi,tana zaunar da ita. Aiko wani zabura Zuhra tayi tana sakin kuka tare da girgiza ma Ammi kai, Ammin sake tsuke face tayi tace"koma ki zauna"Zuhra cikin kuka tace"Don Allah Ammi ki yaleni da zafiiii, ta arisa maganar tana kuka"falmata! Ammi takira Aunty Safeena,shigowa tayi sai dai taji bala'in nauyin ganin Zuhra a haka,Ammi tace"muka mata mu zaunar da ita cikin ruwan nan"anan Aunty Safeena ta fahimci abinda ke faruwa,aiko kama ta sukayi suka zaunar,inda Zuhra ke sakin wani wahalallen kuka na azaba,sosai ta basu tausayi, Ammi ranta ya aci wato Son ya jima yarinyar nan ciwo kenan?tayi tambayar a zuciyar ta,sake canza ruwan Ammi tayi wannan karan ban da ajiyar zuciya babu abinda Zuhra ke sauke wa don tabbas ta gasu don har wani bacci ne ke fusgan ta a cikin ruwan. Fito da ita Ammi tayi ta kamo ta ta kwantar da ita,sannan tace ma Aunty Safeena suje su bari ta huta,fitan su kuwa babu jimawa wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita tana sauke numfashin wahala. Sauban ko koda ya dawo bega wani face wajen Ammi ba don tsuke face in ta tayi, an shafa kai yayi yace"Sorry Ammi traffic ne yau a garin"Ammi tace"umm to bani"mi a mata yayi yana fita don auko ma Zuhra magungunan ta da ta mance dasu a gida,koda ya dawo sashin Ummie ya isa, anan Ummie ke ce masa ai tana wajen Ammi,mamaki ne sosai ya kamashi don shi be ganta a wajen Ammi ba,fita yayi ya nufi apartment in,zama yayi akan sofa,a lokacin Ammi ta fito kitchen, Aunty Safeena kuma na ciki, zama Ammi tayi gefensa, Sauban ne ya dubeta"Ammi Babyn Baby nanan ne?cikin rashin fahimta Ammi ta dubesa,cikin sauri yace"Opps i mean Zuhra"harara Ammin ta galla masa sannan tace"me zakayi mata? Sauban ya sosa kai yace"Dama maganin ta zan bata saboda ta manta bata sha ba? Ammi batare da ta dubesa ba tace"Oh dama bata da lafiya ne? Sauban yace"na manta ince miki azu ta an gur e da stairs shine mukaje hospital aka rubuta magani but normal ne"Ammi ta dubesa cikin mamaki saboda yanda yake kafco arya one time,tsarguwa yayi da kallon da Ammin nasa ke masa. "Ba cewa kayi fever ne ke damun ta ba? Sauban ya sosa kai sannan yace"Dama wannan ne ya saka mata fever"Ammi tace"Ok to tana bacci idan ta tashi ka bata"cikin sanyin jiki Sauban yace"Okay Ammi,mi ewa yayi yana ajiye ledan maganin akan stool in side in sofa. Da kallo Ammi ta bishi. Zuhra bata tashi ba sai wajejen magrib,sosai taji da in jikinta matu a gaya koda ta mi e sai taji wajen be takura mata kamar azu ba,mi ewa tayi tashiga toilet ta auro alwala,nan ta shiga gabatar da sallolin ta a tsaye ba a zaune ba. Ammi ce ta shigo,ganin tana sallah yasa ta juya tana cewa"dama zuwa nayi na tashe ki cuz anata kiran magrib. Koda Zuhra ta idar ta gama addu'o'in ta kasa tashi tayi tafita saboda nauyin Ammi da takeji,ana haka Ammi ta dawo"Au kin idar shine kuma kike zaune?mi ewa Zuhra tayi Ammi tafita itama tabi bayan ta. Daddy, Aunty Safeena, Sauban da yaran Aunty Safeena mace da namijin duk suna dinning,cikin sauri Zuhra ta arisa wajen Daddy,shima ganin ta yasa gaba aya ya dawo da kulawar sa gareta"Daddy barka da gida?sannu da zuwa,murmushi kwance face in Daddy yace"Barka mamana kina nan lafiya? Zuhra tace"ina lafiya Daddy"Daddy yace"Masha Allah,son na kula dake kuwa?ko yana cin zalinki?yayi maganar cike da zolaya yana duban Sauban,shiru Zuhra tayi a kaikace tana duban shi wanda gaba aya hankalin sa na kanta,duban Daddy yayi yace"Daddy ina kula da ita itama ta sani sai dai bazata fa a gaskiya ba. Murmushi Daddy yayi yace"haka nakeso Allah ya ara muku zaman lafiya da fahimtar juna,amsawa sukayi gaba aya banda Zuhra da kanta ke asa, food flask Ammi ta turo mata dana tuwo dana miya tace"Ga tuwon kinan sannan nasa miki na umame"cikin farin ciki Zuhra taja kulan tana nuna tsantsar jin da in ta a fili tace"Nagode Ammi na"hannu takai da niyyar auko plate a lokacin Sauban har ya auko mata,aiko nan ya shiga serving in ta a gaban su Ammi wa anda mamaki ya cika su tare da tsananin jin da i da farin ciki. Zuba ma ta tuwon yayi malmala biyu da yar ta iya cinye aya tana squeezing face alamun ta oshi,kallon ta yayi yace"Yhu mean kin oshi? aga masa kai tayi ba tare da ta yadda ta ha a ido dashi ba, muryan shi tajiyo"Ai yarinya babu wannan maganar kici abinci kiyi at kisha maganin ki"Zuhra kamar zatayi kuka tace"Allah yaya na oshi ne ba wani abu ba"Sauban yace"Ai baki isa ba yarinya" aukar spoon in yayi ya shiga bata abincin,sai da yaga tafara yun urin amai sannan ya sarara mata. Bata magungunan yayi tasha a lokacin Daddy ya tashi sai Ammi, Aunty Safeena ce wayarta tayi ara,koda ta duba number Shuraim tagani dama shine zaizo aukar su tunda ya Asheer baya gari, aukar wayar tayi"Hello ka shigo ciki mana"tana gama ha ar hakan ta yanke wayar,sallama Shuraim yayi ya shigo dai-dai lokacin kuma Sauban ya kamo hannun Zuhra zuwa palour,cikin girmamawa Shuraim ya fara gaida Ammi,duban Sauban yayi wanda ya fara ciccin magani tare da tsuke face yace"Yaya barka da dare ina yini? Sauban batare da ya an saki face ba yace"Barka! ya mutanen gidan? Shuraim yace"Alhamdulillah kowa yana nan lafiya"kallon Zuhra yayi yana an murmushi yace"Aunty Zuhra barka da dare"Zuhra da an murmushin ta tace"ina yini?kasa amsawa yayi,ita kanta cikin jin nauyi ta gaidasa,wani ululin ba in ciki ne ya tokare ma oshin Sauban sallar kishi ya bayyana a face in da saboda yanda ya sake turni e ta. Xahratty CE Lallai Alqalami yafi takobi. [7/24, 15:10] *_GALADIMA FAMILY_* Page: 87/88 ______Ammi duk tana hankalce da sauyin sa,girgiza kai kawai tayi tare da murmushi,anan su Aunty Safeena suka tafi,shima Sauban duban Ammi yayi yace"Ammi zamu tafi sai da safe"Ammi tace"tom shikenan mukwana lafiya,duban Zuhra tayi tace"ki kula da kanki,ki kuma dinga shiga ruwan zafi kina sitbath inba haka ba babu ruwana"daga Zuhra har Sauban wani mahaukacin kunya sukaji, Zuhra takasa maga aga mata kai kurum tayi,juyawa Ammi tayi ta haye stairs. Kamo hannunta sukayi suka fice basu samu damar le a Ummie ba saboda daren da yayi wucewa sukayi gida,suna shiga ya sanar da ita coffee kawai yake da bu ata sannan ya haye stairs,binshi da kallo tayi saboda gani tayi kamar yana fushi,tambayar kanta ta shiga yi"To me akayi masa? age kafa ar ta tayi tanufi kitchen,ha a komai tayi a tea pot in ta kunna electric ta fito ta nufi personal palour inta,a gurguje ta shiga toilet ssi da ta fara gasa federal government in ta sannan tayi wankan ta cikin natsuwa ta fito,ko shafa cream batayi ba ta au kulakcha da humra ta murza,sannan ta gyara gashinta ta daure da band jelar ya sauko gadon bayan ta,ta feshe gashin da hear freshener ta bu e closet inta,wani top ta auko wacce ta tsaya mata iya irjinta,da ka an ta rufe dukiyar fulaninta,colour inta white a gaban anyi rubutu da yellow an rubuta I can't live without you,sannan ta bu e closet in boomshort shi kuma yellow,iya asa tudun boom boom in suka tsaya,flat shoe white ta sanya cikin sauri ta fita kitchen ta fa a,aiko ta shirya masa coffee insa tsab cikin tray ta auka ta haye stairs din,cikin natsuwa ta bu e bedroom in ta shiga tare da ar siririyar sallamar ta. Kallo aya ya ago ya mata ya kauda kai,juyayi wani abu na fusgar sa babu shiri ya rufe laptop in da ke kan cinyar sa yana furzar da numfashi,a gaban sa ta ajiye tray in sannan ta mi e cikin sanyin ta tace"Yaya sai da safe,shikenan abinda kake bu ata? ura ma dukiyar fulaninta ido yayi dai-dai tudun saman,hannu ya mi o mata"Zonan! Ya furta da wata iriyar sha iyar murya,a hankali tafara takowa irjinta na mugun bugawa,zaunar da ita akan cinyar sa yayi,suna facing juna hannun sa yakai kan pink lips in ta yana shafawa yace"idan kin tafi wazai ha a min coffee in humm?bakisan raba kwanciya da miji haramun ne ba?Ni ban amince kije wani waje ki kwanta ba bayan nan"yayi maganar yana kai mouth dinsa kan lips inta,nan ya shiga aika mata da wasu hot kisses masu gigita kwanya,ba shiri Zuhra ta shiga biye masa,nan fa aka cigaba da romance har yakai ga an koma kan bed ya kwantar da ita After 1hr komai yadawo normal,gaba aya ya rungumeta kamar zai maida ta cikin cikinsa sai shafa barbazajjen gashin kanta yakeyi, Zuhra kuwa idanuwan nan sun kukkunbura sai ajiyar zuciya takeyi,jitake asanta na mata zafi,shiko Sauban banda samata albarka babu abinda yakeyi,wani irin farin ciki yakeyi mara misaltuwa har ga Allah yanzu ne yasan yayi aure,tabbas Zuhra nada matsayin da babu meshi a zuciyar sa,duban sa yayi
Chapter 54 · 0% Book details