Sashe 63
Galadima Family Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A haka suka isa kaitsaye Galadima family ya wuce da ita sashin Ammi,kama ta yayi ya kaita, Mom kuwa apartment in ta tawuce saboda Hajiya Biba tana nan,don biyo su Ammi sukayi suka dawo azu. ******** Kowa tambayar jikin nata yakeyi,haka amare duk sun shisshigo sun tasa ta a bedroom in da aka sauke ta,su Aunty Maryam da Aunty labeeba duk suna tare da ita sai sannu ake mata masu sharri nayi,ita dai Zuhra kunya ta saka ta a gaba duk bakin ta takasa furta komai. Sauban da kanshi ya kaima Mom na manta har apartment in ta da yoghurt,godiya sosai tayi masa,inda shida Kareem suka auki Hajiya Biba don maida ta gida,suna zaune har kusan 9:00 sannnan ya shigo,hakan yasa si suka fara ficewa cikin su na uran ruwa,turo mouth gaba, Zuhra tayi tace" arfi da yaji ka zama kaman wani mala'ikan mutuwa da angan ka sai a shiga taitayi"harara Sauban ya galla mata yace"kema ai saboda kin ganni tsirara ne shiyasa kika rainani haka,kuma zanyi maganin ki"dariya Zuhra tasa tace"Sorry Babyn Baby". "Kinci abinci?yayi mata tambayar tare da jawo ledojin, Zuhra tace"ai baka zo ka bani balangon ba" an murmushi Sauban yayi sannan ya bu e komai ya shiga bata tana amsa idanuwan ta akan shi tana jin wani soyayyan shi,sai da yabata yaga taci ta oshi sannan ya yale ta suka cigaba hira,wanda rabi da kwata duk romance in junan su sukayi,har sai da Zuhra ta mishi abinda ya samu natsuwa( Su Sauban manya Sai wajen 11:43 ya tashi shima sai Ammi ta shigo ta kora sa sannan wanda Zuhra kuwa a lokacin amai ta dinga she awa,basuyi wani kwanan da i ba daga arshe bedroom in Ammi ta koma. *WASHEGARIN BIKI* Nihal da Laila kuka kawai sukeyi kamar ransu zai fita don sai da suka tayar ma da mutane da dama hankali sun saba komai tare gashi aure zai raba su duk da Laila after 2weeks zata koma saboda school hakan yasa Shuraim ya sama mata gidan haya a can,duk weekend zai dinga shiga kaduna, Nihal ita ta raka Laila gidan ta wanda yayi kyau an dai-dai kasha Allah,wajen 10 aka kaita,ana dawowa an k.d suma suka auki amarya tare da duk wanda zai tafi motoci bakwai suka wuce. Zuhra dai nata ido don Sauban wayo ya mata anfito tafiya da amarya yaja ta gidan su,yaci karen sa babu babbaka,wanda sosai zubar ke kuka don wani mugun tsanar abin ta tsinci kanta daji duk da kuwa itama ta samu natsuwa,ko ka an bata so taji ya....a ciki,shiyasa ya koma yi a waje. Sai wajejen magrib sannan ya maido ta gida,hararar kawai Ammi ta masa inda tace"to lallai Zuhra ta koma akin ta don ba za'ayi abin kunya a sashin ya ba. Laulayin cikin na damun ta don ma ta samu sau in jirin sannan Dr jamila tana iya arin ta wajen bata kulawa,ranar Laraba Sauban yayi mata kyautar motar ta irar MERCEDES_BENZ G - CLASS G500 MODEL 2022,babu wanda beyi farin ciki ba don motar babu arya ta ha u iya ha uwa, an uwa hakan suke kira suna taya Zuhra murya,da yake su Aunty labeeba duk basu tafi ba,kai kowa da murna yake, Zuhra kuwa jitayi kamar ta zuba ruwa a asa ta shiga,don koda wasa bata ta a kawo za'a siya mata mota nan kusa ba,ba wai don babu ba a'ah sai don ko maganar sam basuyi dashi,ya bata a matsayin tukwici akan abubuwa da dama a cewar sa ma harda baiwar da Allah ya mata. ******* After one week gidan kamar ba'ayi sha'ani ba don duk sun wawwatse,inda Sauban shi ya cigaba da rainon cikin Zuhra tare da yimata duk abinda takeso,aikin gida ma kuwa tare sukeyi,shi yake kai ta school ya auko inda da haka yake mata dubarin koya driving,weekend kuwa me gasken sukeyi, sosai Sauban ya dage da koya ma Zuhra driving Kuma lokaci guda ta iya,duk wanda ya gansu sai yaso kasancewa tare dasu,ranar da zata dawo daga school haka suka ci karo da Akeela inda wani me daidai ta sahu ke ta mata rashin mutumci kan ku in da tabashi be kai ba,har yana kiran ta ar ma igo sai wula ata ta yake mutane har sun fara taruwa. Akeela kuwa sosai take kuka,idan ka ganta duk tayi laushi tunda bata rame ba,kawai da ka kalle ta zakasan lallai Akeela ta tuba tayi nadama,long hijjab ne a jikinta , gaba aya tayi sanyi, Zuhra da kanta tafita taje ta wato Akeela don Sauban hanata yayi ita kuma ta i, a motar tazo ta sanya ta,inda kuka sosai Akeela keyi, ta bu e hand bag inta takaima me adaidaita ku in da ita kanta bata san ko nawa bane, sannan tazo ta shiga sai lallashi Akeela take, sauvan ko yayi kicin kicin da face,babu alamun rahama ko ka an,nan Zuhra ta shiga bata baki har gida suka kaita, Zuhra na arin fita Sauban ya galla mata uban harara hakan yasa dole ta ha ura, Akeela bu e motar tayi sannan ta zagayo ta dubi Sauban tace"Don Allah Sauban ka yafemin nasan ni mai lefi ce a gare ka,naci amanar ka amma Allah sheda ne na tuba,tuba irin na taubatun-nasuha don Allah ka yafemin"tayi maganar tana fashewa da kuka, Sauban yace"Allah ya yafe mana,ai ke yanzu duniya ma ta isheki"yana gama fa ar hakan ya zuge glass's in motar ya mata key,beyi wata ba ya fisgeta ya bar layin,wani irin kuka Akeela keyi don harga Allah tasan cewa lallai ta cuce kanta rashin Sauban matsayin miji asarar ne. 1months Sauban yayi suna zuba soayyayn su daga arshe ya tattara yana shi ya nashi ya koma,wanda Zuhra taji kamar tayi ta kururuwa. ____________ Sauban koda ya koma sau biyu ya dawo a lokacin har anyi azumi har anyi babban salla don lokacin Zuhra cikin ta kusan six months ne dawowar da yayi na farko,cikin yayi girma na hankali duk wanda ya gani sai yayi magana,a lokacin da ya cika seven months wani kumburi Zuhra tayi kota ko ina,ga damuwa da ta sanya ma ranta na mutuwa,ita a kullum gani takeyi mutuwa zata yi hakan yasa lokaci guda jininta ya hau,sosai su Daddy ke mata fa a don ransu ya aci,gashi wannan karan da yake sun samu hutu har na wata guda hakan yasa duk inda ta zauna sai ta tsa ya ma kowa a rai kowa na jinta,ita kanta Bo ejo wani nan nan takeyi da ita,haka Ummie itama sosai ke nuna mata kulawa, aki guda suka cika da kayan baby unisex,don Sauban duk kayan da akasaa akin daga abrod ne. A lokacin Mashahuda ta haihu baby boy ne hakan yasa yaci sunan Abbie suna kiran sa da Ashraf, hakan yasa tadawo gida bayan anyi suna acan,don ko sunan Zuhra bata je ba Sauban ya hanata,shiyasa bata da aiki kullum sai na tambayar Mashahuda yaya haihuwa yake da zafi ko kuwa? Sometimes Mashahuda murmushi takan mata tace"kada ta damu idan lokaci yayi zataji don shi haihuwa ba lallai wahala da wancan ya sha ba shi wannan ke sha,wani yana zuwa masa da sau i"kowa cikin tattalin ta da nuna mata kulawa. Sai alokacin Muneefa ta samu ciki na wata hu u,inda daga Laila har Nihal ke unshe da cikin su an wata bibbiyu. Rammat itama haihuwa yau ko gobe. Haka rayuwa ta cigaba da da i babu da i har Rammat ta haifi Baby boy inda mahaifin Kareem ya sanya masa sunan Daddy suna kiran sa Aslam. ******** Bayan wata biyu lokacin Sauban ya dawo gida gaba aya saboda Zuhra cikin ta ya shiga watan haihuwa,sosai ta sake kumbura sai dai anci Sa'a jinin ya sauka,kullum da la'asar sai Sauban ya jata zuwa struggling hakan yasa yake an jin dama dama. Wata ranar Lahadi arfe 11 na dare na uda ya sako ta gaba,tun tana abinta ita ka ai har Sauban dai ya tashi dama baccin sa rabi da rabi ne hankalin sa na kanta always. "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un"ta furta tana yarfe hannu tare da du ewa,cikin azama Sauban ya diro daga kan gadon a gigice ya nufeta yana fa ar haihuwa ce Baby? aga masa kai Zuhra tayi ta kasa magana saboda azaba. Hakan yasa a gigice Sauban ya fice daga gidan arin fita yake but ya kasa hakan, gaba aya ya gama ru ewa da gigice wa lokaci guda. Wayan shi ya auka ya lalubo number Ammi,kusan 2misscall sannan ta auka muryan ta da alamun bacci tace"Assalamu alaikum Sauban ya akayi? "Ammi Zuhra kizo don Allah"cikin sauri Ammi ta mi e tace"haihuwar ce? Sauban yace"i think cuz tana shan wahala"Ammi ce tayi hanging call in, Daddy ma tashi yayi,hakan yasa cikin sauri ta nufi apartment in Mom ita da Daddy, Daddy da kanshi ya kira Baba Hasheem a waya ya sanar dashi,babu jimawa suka fito shida Mom ko wacce zani aure akan kayan bacci tasa hijjab. Wayan Ammi ne yayi ringing cikin sauri ta aga Sauban yace"Ammi ganinan a mota a waje". Amsa mishi tayi sannan suka fice wajen su suka shiga inda su Daddy suka ce duk halin da ake ciki su sanar dasu. Sauban kiran Dr Ahmad ya sanar dashi,inda akayi Sa'a Dr yana asibitin cuz night duty zaiyi. Suna Isa cikin hanzari aka kar e ta sai labour ward. Nan fa aka shiga bata kulawa gaba aya Sauban ya ru e,cikin yardan Allah wajejen 3:00 ta sunkutu yaran ta biyu mace da namiji,ihun su ne ya cika ward Aifa nan su Ammi sukaji sanyi ya ratsa musu,babu jimawa Dr jamila ta arisu hannun ta auke da Baby wata nurse ma auke da Baby,atake anan Sauban yayi sujudur shukur,inda banda hamdala babu abinda su Ammi keyi, Sauban cikin sauri yace"yaya take?zan iya shiga na ganta?cikin sanyin jiki Dr jamila tace"dama tace"akira mata kai, Ammi tace"muma zamu iya shiga? Dr Jamila tace"Ea ai angyara ta". Koda suka shiga a kwance suka taradda ita inda sai murmushi takeyi,hannu ta mi a ma Sauban tace"Yaya kaga Babyn mu ko?nasan ni ba wani kula dasu zanyi ba Please ga amanar su nan a hannun ka,ka tarbiyyar tattadasu,ina son ka mijina, ina so ko a aljanna nayi rayuwa dakai"ta arisa maganar sai hawaye, Sauban cikin sauri ya kamo hannun ta ya matse"wani irin magana ne kike yi haka?wani waje na miki ciwo